WATA RANA Romantic hausa novels complete

Minti goma sha biyar sun gama komae ta gyara gurin ta maida komae kiching dakinta ta koma kwantawar ta ke da wuya taji karar wyar ta Abdul jabbar ne!!
Wata xuciyar take fada mata me kuma yake nema yanxu??
Dan a zahirin gaskiyya baxata iya jure waya’annan ayyukkan nasa ba dole ma ne gobe axuba mata ya’n aiki.Hutu taxoyi ba aeki ba ta Dan ja tsaki a karo na biyu kiran wyar nasa ya kara shigowa .
Daukar wayar tayi batare da tayi mgana ba cikin sanyi muryar sa ya fara mgana kefa nake jira bae jira Mae xata fada ba .” ya datse kiran tabi wayar da hararar tana kwaikwayon mganar sa komae sae yyiwa mutane ya’nga dogon tsaki taja ..
Anan ta rufe side din nata ta nufi up stairs.
Da sallama ta shiga dakin yana sanye cikin fararen pyjamas bakaramin kyau yyi mata ba itakam kyawonsa yana bata tsoro kanta a kasa ta tunkaresa baki shirya yin barci bane??
Ya mata tambayr gamida riko hnnunta na dama wani irin shock sukaji lokaci daya “A hnkali ya hadata da jikinsa ya Dora kansa akan kafadar sa can ciki ya fara mganar ,ina son kamshin nan naki tabbas ta yarda namiji baya da kunya !!
” A hka ya fara shinshinar ko wace gaba ta jikin ta yna sauke numfa shi kokarin turesa take amma ta kasa ya matseta ga gam ajikinta cak! Ya dauketa xuwa kan gadonsa ,nan take gaban Aliya yyi wani irin bugawa shike nan ta shiga ukku ta lalace billy takaeta ta baro wane irin turare ne ta bata hka??” Wanda xaesa Abdul jabbar ya fita haya cin sa hka Allah ya gani duk iskancin ta tana tsoron namiji yakae hnnunsa ajikinta kubarta kurum da son kudi da son rayuwa!
Hnnun sa taji akan kirjinta a tsorace ta rike masa hnnu gamida kallon sa suna hada ido taga idon sa gaba dae sun canja tamkar ba Abdul ba meya faru kuma baby??” Ina son kamshin nan a hnkali ta maimaita sunan baby !!
Lallae amma kuwa Allah ya tsinewa billy ko A mafarki bata taba tunanin AJ.xae hada jiki daita ba .”tunda ba sonta yakeyi ba Murya na rawa take fadin meye haka Abdul? Hnnun sa taji yana yawo akan kirjin ta runtse idonta tayi a hnkali tana jinta cikin wani bakon Al’amari Mae wuyar misiltawa.”
Romancing dinta yakeyi ta koina shikan sa mmkin kansa yake yarda ya kasa controlling din kansa.”
Jikinsa har rawa yakeyi A ranar bakara min wahala Aliya tasha a hnnunsa ba ,yasha zagi da Allah ya isa a Daren sumar ta yakae ukku AJ. Baisan ma tayi ba yana wata duniar.”[truncated by WhatsApp “]
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association.????
7
4:30@m. Yaga aika aikar da yyi mata lokacin ko motsin kirki bata yi hka wani bangare na xuciyar sa yana mmkin samun Aliya da yyi “A cikakkiyar budurwa can ciki ya fara kiran sunan ta cikin wani irin salo ya fara hura mata iska a kunnenta ” Amma still bata motsi gaban sa ne ya fadi kar dae ace ya kashe ya’r mutane .
” cikin karfin hali ya sauko daga kan bed waige-waige ya shiga yi yaga ta inda xai hango ruwa acan ya hango ruwan “C way akan karamin center table ,budewa yyi ya xuba a hnnunsa tareda karanto duk addu’ar da ta fado bakin sa yana Shafa mata a fuska.” Har kusan sau ukku doguwar ajiyar xuciya ta sauke tallabo ta yyi gaba dae xuwa jikinsa yna girgixa ta Aliya! Aliya!! “Are yhu ohkey ??
Ya fada cikin rikitacciyar murya ,kankame sa tayi tamkar xata koma acikin jikinsa kafin ta samu ta fashe masa da wani irin kuka Mae Sosa rai ” cikin da sheshiyar murya ta fara fadin “Am not ohkey Abdul!
” plzzz ka kaini gurin Mami Sabbatu ta shiga yimasa hka tana dukan chest nasa da karfi Shafa bayan ta ya somayi a hnkali alamr rarrashi shuru tayi tana sauke ajiyar xuciya gaba dae gashin kanta a hargitse yake “A hnkali ya zare ta a jikinsa tareda fadin yana xuwa bathroom ya nufa ya hada ruwan xafi minti biyar sae gaya ya fito tashi kije kiyi wnka.”
Ta yin kura xata mike ta saka masa ihu tareda koma wa da sauri ta dunkune kanta guri daya sannan ta saki kuka.” Tsaye yyi yna kallonta aransa yake fadin akwae Aiki Sam Aliya bata juriyar kwanciya a shimfidar sa ,daukarta yyi cak ! Xuwa bathroom da taimakon sa ta samu tayi wnka bayan fitowarta shima ya samu yyi wanka koda ya fito bata dakin hka ya samu ya shirya ya saka farar jallabiya Dan baya so ya rasa jam,i ko kadan kae tsaye masallacin dake cikin gidan su ya nufa bayan idar da sallar bai tsaya yyi dogon azkar ba kamar yarda ya saba “yabar masallacin ganin halin da ya baro Aliya!
Yana murda kofar dakinta ya hangota dunkule acikin bargo bbu wata alama da ta nuna masa tayi sallah tattaki yyi xuwa gabanta ya fara danna mata kira Tana jinsa tamasa banxa Dan wani irin haushinsa ” da takeji nasan kina jina kika yimin banza ki tashi kiyi sallah xuwa anjima xan kira Dr.fatyma zahra ta duba ki nan ma sharesa tayi abunda ya hasala AJ.kenan A fusace ya fisge blanket din da ta rufa dashi itama cikin fushi ta mike xaune wai meye matsalarka ne??” Matsalata shine ki kula da Addinin ki baxa mu shirya ba Aliya muddin kina wasa da addinin ki yana mganar ne cikin zafin rae anan yabar mata dakin gamida bugo mata kofar kafada ta daga alamr ko ajikinta ,ta koma ta shiga blanket abunta .
***********
Kusan 7:00@m.”Dr .fatyma zahra tayi parking din motar ta a dai-dai estate din AJ. ” waya ta Ciro ta kirasa minti biyar ya sauko ya sameta tare suka shigo a gidan suna tafe suna lbr.Dr.fatyma zahra ma’akaciya ce kwararriyar Dr.wadda take aiki a karkashin (SAMEER MEERA HOSPITAL”) haka tana daya daga cikin family dectors din sameer meera shekarunta baxasu wuce 24 years ba a dunia bata da aure ,shiyasa Allah ya dora mata son Abdul jabbar amma sai dae baima San tana yiba.”
“Ango kardae baka bi Amaryar mu A hnkali ba?? Murmushin sa mai kyau yyi kinji ki da wani xance zahra aiku dama mata kun fiye raki ne sae idan Abu bae sameku bane.”
Daria tayi lokacin da suka iso falon bissimillah xauna bara na dubata !
Anan Dr. Faty tayi masauqi dae daga cikin kujoron tana bin koina da kallo ,gidan yyi mata kyau Allah sarki ko wacece wannan mai sa’ar auren Mr.meera ko wacece ita din Mae sa’ace.
“Fitowar ta kenan daga wnka sae gaya ya turo kofar dakin nata saurin dauke kanta tayi akansa shima fuska bbu walwala ,Dan yaga alamr yarinyar nan naso ta raina sa kiyi sauri ki shirya ki fito ga Dr.nan taxo ta duba ki yna fadin hka bai jira Mae xatace ba yabar dakin.
” Dan karamin tsaki taja sae da tabata kusan minti Ashirin kafin ta fito cikin wata ya’r bingilar Riga ta body hook mai katon Snake Ajikinta ” hka kuma rigar da kadan ta wuce cinyoyin ta Mae hnnun supergaetti.
Tayi parking din gashinta a tsakiyar kae hka simple make up! Ne akan fuskarta ,sae ya tsine fuska takeyi Dr.Faty ta daga kai tana kallon ta tana mmkin ina Abdul ya samo wannan matar Dan ta tabbata da badan fari ba da sae bolaaa.”
“Kunya sosae AJ. Yaji yanxu Dan rashin tarbiya hka xata fito da wannan shigar da namiji ne A hka xata fito gabda AJ.ta xauna sae dae Dr.zahra ce tayi mata sannu da gidaa.”
A nan ta shiga aikinta Dan taga matar ta AJ.na tsananin ji da kanta tambayoyi ta shiga yi mata a ya’nga ce ta dinga bata amsa ,Dan wani irin haushinta take ji Wanda tarasa ko na minene Dr.Faty tayi rubutu akan wata takarda ta kalli AJ. Murmushi dauke a fuskarta .Mr. Meera ga drug’s nan da xata bukata nan AJ,, ya amshi takardar yana dubawa godia yyiwa Dr.Faty tareda damka mata 20k. Har bakin motar ta ya raka ta.”