WATA RANA Romantic hausa novels complete

“A hnkali ta sauke hannayen sa akan fuskarta,
” yaya mutafi gida Dan Allah zama a gurin nan bbu ddi.” Shaye da to’ka ya’ke kallonta ,ba yaya bane sunana,kina jina .”naji da’xun nan da’ya daga cikin sister’s dinka” tace maka yaya.”
“Nan take taga yanayin fuskarsa ,ya sauya Sae taji duk bataji ddiba.” Saurin kwantar da kanta tayi akan cinyarsa,shuru ya ra’tsa a tsakanin su ,Ra’da ya shigayi mata a kunne.”
“Kinsan meye sunana?
Girgixa kai tayi ,
*Habiby!*
Saurin tashi xaune,tayi ta washe bakinta dama shine sunan ka,? Yana da ddi .” a hnkali ya da’ga ma’ta gira oya to fa’da naji.”
“Ya’tsanta ta da’ura a bakinta ta da’ga kanta sama, alamr tunani dan murmushi,
Ya saki da alamr ta manta tunda ya’ga tayi hka.” A hnkali ta kallesa ta Langaba’r da kai gamida ba’ta rae ,na manta ka tunamin.”
.”sunan xaiyi min wuya ,ta fa’da gamida ki’fta idonta murmushi ,mai kyau ya saki .”HABIBY !!
“Xakice,
Yehh na tuna ta fa’da gamida clapping hnnunta,cike da jin ddi,tamkar wata baby gal!
Oya said it.!
” yyi mganr,cike da jin ddi yatsan ta tasa a baki ,tayi Ra’u ra’u da ido ,na manta kuma.”tunamin.!
Har ya “bude baki xaeyi mgana tayi saurin rufe masa ,baki da tattausan,hnnunta .”
Yehhhh !! Yehhhh !!
Na tuna ,Habibyy!!
Ta fa’da cike da jin ddi ,da ya’r dariar sa yake kallonta ,har abada baxata canja ba.”
Komai nata,na ya’rane yana son life style nata,duk da tana cikin Rashin tunanin ta,
.”Halinta yana nan ,
.”A hnkali ya ka’lli agogon dake manne a hnnunsa,
Ya mike tsa’ye hannayen sa ,zube cikin aljihun wandon sa.”
Habibaty !
“Ba’ra naje naga Dr.jayeed inason ya bamu sallama a yau.”
“Tana ko’karin fa’dar abunda ya gama fa’da ynxu ya sunkuya ya bata ,light kisses a tattausan la’bbanta ,ba sai kin fa’da ba jirani ina xuwa da haka ya kunna mata game a wayar sa,
Kijirani ynxu xan dawo,Hnkalinta na kan waya ta da’ga masa kai kurum.”
Ba da’ga kai xakiyi ba Allah ya kiyaye xaki ce,A hnkali take fa’din Allah Sae kuma ta da’ga tana kallonsa da almr ta manta na ka’rshen .”
“Oya yi game naki bari naje na dawo yana fa’dar haka ,ya juya yabar da’kin xuwa office din Dr.jayeed.[Truncated by WhatsApp]
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association…
74
Suna xaune a sit din baya ,yyin da da’yan body guard dinsa ke jansu A mota.”….yyinda Queen din nasa ,ta wani shige a jikinsa tamkar wadda ,za’a rabata dashi .
Hello sageer insha allahu gobe muna hanya ,ta jirgi xamu biyo ka’ga ya’r rigimar ka sae da ta biyoni,
Tsaki ka’dan sageer ya’ja dama ae kai ke sangartata .”
Gaba’daya Mimi ta canja bansan meke damunta ba ,Sageer ya ka’rasa mganar in a low tune.
_ynxu hka fa fushi ta hauyi dani ,maza ya kamata kashigo da wuri fah,cewr sageer ina tunanin Aliya xa’a shiga da ita ko’ta har sun da’uki lauya_”,insha allahu so ya ya’r rigimar taka??” A hnkali AJ ya Shafa kan Asmy ya sa’ki lallausan murmushi,gatanan surutun baya kanta yau ,da ynxu ta fa’ra maimaita abunda nake fa’da.
_A gaisheta ohryt xataji,da haka sukayi hanging call din_”.
“Zaune suke a babban falo sunyi kaca-kaca dashi Mimi na sipping juice a glass cup,yyinda Rukaiyya kecin Egg roll’s.” Da sallama ya shiga babban fa’lon hnnusa,na cikin na Asmy Wanda sae bin koina,take da ka’llo .
Kallo da’ya xakayi mata kasan,a tsorace take ciki -ciki Mimi ta amsa,da sad face nata .”
“Gaban su ya ka’raso ,cikin nuna kulawa akansu yake fa’din kunci abinci kuwa?” Mimi aranta take fa’din ina xakasan munci abinci kana tareda wananna, manyar.”
Ta’fada tana bin Asmy da harara kafin tamaida idonta,akan Darling brother din nata.”…..Dan tsaki AJ yaja ya ka’llesu kuje kuyi wnka kuxo muyi dener.’ Dan lokacin kusan ka’rfe takwas da Rabi.
Da hka yaja hnnun Asmy lokaci,daya suka bita da harara,cike da ba’cin rae Rak tamike tsaye hawaye suka ba’lle a idanunta ta nufi up stair’s da Dan gudu.”tsaki Mimi taja bakiga mashan wahala ba yarinyar ni zan xauna ina son maso wani ko sageer da muke soyayya ,ae baxan xa’ke akan soyayyar sa haka ba.”
******
Tana xaune a gefen soofa ,ya ba’lle botin din rigarsa ,yabr farar vest da dogon wandon Jean’s ,yadan kalli inda take yaga tayi kwa’nciyrta bafa barci xakiyi ba Queen wnka xamuyi ,Muyi dener sannan ki kwa’nta ya fa’da gamida saukoda dogon wandonsa,na Jean’s yana gama cirewa ya ka’raso gurinta ,oya taso kigani yinwa nakeji ,ya fa’da a shagwabance,
“Yarda yyi mganr sae yabata daria ,shiya taimaka mata ta cire doguwar rigar jikinta.ya Rage daga ita sae bra da pant.”
“Jayowata A jikinsa yyi yana shinshinar wuyanta, lumshe,idonta tayi da’yan hnnunsa na rike da ku’gunta da’yan kuma yana ko’karin ba’lle bran nata shafata yake koina yana sauke numfashi,gaba da’ya AJ.ya gama fita a hayacinsa dakya’r yaja hnnun ta zuwa toilet.
*WATA RANA !*[Update 7September _2017_by Asmy b Aliyu]
75
” A hnkali suke saukowa ,dga kan stairs din ,shiyana cikin bakin wando na Tree Quarter da red din T.shirt Mae guntun hnnu ita kuma tana cikin rigar body hook, wadda take Half gown fara so’l kanta cikin hular net pink colour hnnun sa,sa’rke cikin nata…………Mimi ce xaune akan soofa’ dake xagaye ,da falon xuwa wannan lokacin tayi wnka ,kayan barci ne a jikinta masu da’n kauri ,tayi nisa sosae cikin chart dinda take taji an fisge wyr ,a fusace ta da’ga manyan idonta karaf ,cikin na yayan nata.” Asmy mexatayi inba da daria ba ,daria take sosae abunda ya k’ular da Mimi kenan ,Cikin shagwaba hka idonta taf da kwa’llah take dan turo ba’kinta.” Wat wrong wit yhu Angel ??”Ya fa’da yana kallonta,ko’karin amsar wyarta takeyi ya hanata.”oya taso muje Aci abinci Rak fa ya fa’da gamida Jan hnnun Asmy ya nufi dinning side,tana kumbure-kumbure tabi bayan su,oya yi serving dina bbu musu tayi serving nasa, ga mmkin ta sae taga bashi keci ba Asmy yake baiwa a baki,ina tambayr ki Rak kinyi min banza.” Bata jin ddi ne ,tayi mganar a takaice meke damunta ??” Zuciyr Mimi sae halbawa takeyi,tana son ta fa’da masa gaskiyya Amma tana tsoron yayan nata.”tasha ji A bakinsa baxai ta’ba son maccen da ta’buda baki ta’ce masa tana sonsa ba.”itakam ya xatayi ,tana matukar tausayawa ya’r uwar tata.”
“Hii!
Yyi clapping hannayen sa,akan fuskarta firgigit tayi tana kallon sa,mekike tunani kuma?,Anya kuwa lpian ki Qlau Angel ya fa’da gamida da’n Shafa gefen wuyanta ,yana ko’karin kai Abinci a bakin Asmy sae yaga ta ture hnnun nasa,A fusace ta mike tsaye ,ta nufi up stair’s da Dan gudu,ko waiwayen su batayi ba,zuciyr sa na halbawa yabita da ido yana ko’karin tashi caraf! Mimi ta rike, masa hnnu idonta,taf da kwa’lalh cikin muryar son tayi kuka take fa’din ynxu Yah Abdul kadaina sona ko??” Kafison matar ka akaina ,saurin girgixa kai yyi ba haka bane ,mimi kin dae san Asma’u tana cikin wani hali……..dole a tausaya mata sanadina ta shiga wannan halin,meyasa kika canja meyasa kika daina sonta? ?” Nasan kiji Rashin lpiar Asma’u a bakin Sageer ,Meyasa baxaki tausaya mata ba Mimi,yaya kaima Abun tausayine,ji yarda karame lokaci da’ya da ynxu,Auren gida kayi da haka na faruwa??” Murmushi mai kyau ya saki bbu wandda ya isa ya ke’tare gaddarar sa A rayuwa Mimi,
Na Fahimceka ,yah Abdul Anan tayi serving dinsa,tashiga basa abinci duk da cin Abincin kurum yakeyi hnkalinsa da tunanin sa ga ba’daya yana wurin Asma’u……..shi ya raka Mimi zuwa da’kinsu koda ya shiga da’kin nasu ,Rukaiyya na a Toilet nan yyi masu sae da safe kai tsaye da’kinsu ya nu’fa yana tura ko’far da’kin ya hangota kwa’nce akan soofa ,ta dunkule guri da’ya da sassarfa ya Isa gurinta……cikin raunanniyr muryrsa yake fa’din Habibaty!!