WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Banxa tayi masa,hka yaji tana sauke Ajiar xuciya a rikice ya da’gota hawaye yagani ja’ge-ja’ge akan fuskarta ,nan take AJ.ya Ru’de jawosa jikinsa yyi sae ko’karin kwa’ce kanta take tana turasa da ka’rfi gagam………..ya’riketa Meya faru my Queen ya fa’da cikin Rawar murya ,tana dukan kirjinsa tana fa’din bakai bane,Ka’ki bani abinci ka’tsaya kana kula wannan Angel din ta fa’da hawaye suka ka’ra gangarowa a idonta.”……. Sae yanxu ya ga’no rigimar Shafa bayanta ya fa’rayi a hnkali sa’annan ya shigayi mata ” Ra’da a kunne ,koni Asmy banji me Mr.AJ.ya fa’dawa Mrs.AJ.ba sae naga lokaci da’ya ta kya’kyale da daria tana cinna kanta cikin fa’deden kirjinsa,cakulkuli ya fa’rayi mata sae kya’lkyalar daria takeyi ajikinsa tana zillo ya’rda ta sakan kance ajikinsa ,Mood din AJ. Ya fa’ra canjawa .” Daukar ta yyi cak ! Xuwa kan gado ,hnnun sa ya sa’ka ya kashe wutar da’kin yabr marar haske A hnkali ya fa’ra kissing din wuyan ta yana “Shafa na shanun ta,sae nishi takeyi .” da almr ta fa’ra sabawa da wannan karatun nasa ,ya tsaya cak ! Yana kallon ya’rda ta lumshe ido dan murmushi ya saki ya cigaba da romancing dinta, da hka ya samu ya cire rigar jikinta ,koina na jikinsa Rawa ,yakeyi ga ba’daya ya fita hayacinsa,bakinsa ya ha’de danata sae tsotsa yake tamkar ya samu swt, itama ta Rikesa gagam” tana ka’rban sakunan da yake aika mata dasu,yafi minti Ashirin Akanta ,sa’nan ya iya kya’leta komawa ,gefe yyi gamida yin ruf,da ciki yna mae da numfashi.”
“Sun da’uki minti biyr A hka ,sa’annan ya da’gata cak !! Zuwa toilet.
*Writing & Posted by Asmy b Aliyu*.????
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association..
76
“Sanye take cikin nighty gown dinta ,light orange wyr dake hnnunta take wasa dashi ,ta xubama Rukaiyya ido wadda tayi kwa’nce ruf da ciki tun lokacin da ta fito daga wanka ta’ki kula Mimi ,ko kayan barcin ma takasa sakawa ,daga ita sae Dan ka’ramin towel ajikinta Wanda Rabin mamman nata duka a waje.” Da kuma santala-santalan cinyoyin ta ,A fusace Mimi ta fisge wyr hnnun Rak wadda tayi nisa a chart din da ta’keyi ,badan tana jin ddin sa takeyin sa ba Dan kurum ya ra’ge mata zafin ciwon dake addabar xuciyr ta.”
“Wat wrong with yhu Rukaiyya ?” Ni na maki laipi da ,xaki hau fushi dani .”ina fa’damaki fushi bashine mganin matsalar kiba.”kitashi musami solution ,Dan bakiji ya’rda yakejin yarinyr nan a ko’kon ransaba.”da almr xae iya sa’bawa da ko’wa harni da yakeji dani kuwa.” Seriously na tsani yarinyr nan ka’ro na fa’rko a rayuwata! Da naji natsane ta I just I hate her ,I really hate her,da sauri Rak ta mike daga kwa’ncen da take ,ta kalli Mimi meya faru kuma?”anan Mimi ta kwa’she komae ta fa’da mata ,A tunani na Mimi mexai hna ki tunkari sageer da zancen maybe xae iya saurarar Sageer.”
“Cikin zarowar ido take fa’din Rak wat wrong wit yhu ,Are yhu out of your mind.??” Cikeda jin haushin kalaman ta tayi saurin katseta ,kinga Mimi idan baxaki taimakeni ba ,kirabu dani nixanyi ma sageer mgana.”baki wangalau Mimi ta saki tana kallon haukan Rak! Aranta take fa’din lallai so sone ,OK gaki gashi amma wlhi komae ya fa’ru kada ki kuskura ,kiyi kuka dani .”bakisan waye sageer bane ,shiyasa abunda yah Abdul yakeso shi ya’keso baxae ta’ba fahimtar kiba !………..ni na fa’da maki haka ,so mark my words ,tana gama fa’din hka ta dauki da’yan pillow ta koma kan soofa ,tayi kwa’nciyr ta gamida manna eirpice akan kunnen ta.” Cike da takaice,Rukaiyya ke kallon Mimi.”
_the following day#_
“Sanye take cikin wata doguwar rigar armless, dark pink,ka’farta sanye cikin Vinci hill” black sae kunnen ta da’ke sa’kale da ya’n kunne diamond da sa’rkarsu sae dau’kar eyes……….sukeyi ,simple make up ne akan fuskarta ,sae Dan ka’ramin veil da tayi rolling kan ta dashi black colour Mae da’uke da wasu irin duwatsu a jikinsu masu,ra’tsin pink colour.” Tun daga kan stairs ,kallo ya koma Kansu.” Yyin da AJ.yake sanye cikin black trouser, da yellow din shirt .”Wanda tayi balain ka’rabarsa ,sae agogon dake manne a right hand nasa, kirar Rolex.. “Sunyi kyau sosae.”
“Da Dan murmushi Mimi ta ka’rasa tayi hugging yayan nata, gamida fa’din good morning my darling brother how was your night??” Hop yhu sleep well,a hnkali ya da’go daita a jikinsa murmushi da’uke a fuskarsa ,cike da far’a yake fa’din my night was splendid ,my Angel I enjoyed it so much.” Gud my own brother in d world am glad to hear DAT.”
“A hnkali ta sa’kesa tayi hugging Asmy ,morning my Sistr i n law ,Mimi muka’rasa dinning flight din karfe goma,xamubi.” Xuwa Bauchi dae -dae nan Rak ta ka’raso cikin shiga ta alfarma sae kamshi ke tashi a jikinta.” Right hand nata. ” ta mikawa AJ ,ya rika hnnun nata.” Morning my Rak ! Yyi mganr yna kallon ta morning 2 Yah Abdul ya jikin naki ??” Hop kin samu sauqi ,nasamu sauqi ….ga ba’dayan su suka nufi dinning ,Rak ko kallo Asmy bata isheta ba.” egg Roll,da toast bread sukayi break fast dashi sae kuma farin Coffee, suna gamawa driver yajasu xuwa air port ,Wanda tun ka’fin a isa Asmy ta fa’ra barci ajikin AJ.” Cikin drug’s din da take using dasu akwae Mae sa barci.”
Take note !
Kuyi manage ,da wannan gobe baxan samu damr yin typing ba ina busy….✍????
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske writer’s Association..
77
“Sageer ne yaxo da’ukan su a air port ,har lokacin Queen din tasa na manne dashi a mota .” sageer sae tsokanar ta yakeyi bata kulasa ba ,AJ.yaja dogon hancinta bakya ji ,Abokina namaki mgana shima kika wani sharesa,? Yyi mganr yna kallon cikin idanun ta .”itama kallon cikin idonsa takeyi yyi saurin hura mata iskan bakin sa ,A hnkali ta lumshe idonta gamida kanta acikin chest nasa, duk abunda ke faruwa idon Mimi da Rukaiyya na Kansu ,bbu Wanda ya ka’ra fadin uffan har suka ka’raso a parking lot ,yana gama parking hajja aunty sadiya aunty ,salma suka ka’raso gaban mota da ,sassarfa AJ.ya ba’lle marfin motar batare da ya jira Guard dinsa ba .” ya Rungume hajjan saa, cike da farin cikin samun lpiar ta .” A hnkali ya dago ya subbaci goshinta ,kwa’llar farin ciki ta tsaya ,akan kwa’yr idonsa I love yhu so much my granny nayi farin cikin samun lpiar ki ina godia ga Allah mahaliccin mu. “Hka AJ.ya koma tamkr karamin yaro a gaban su,hka yyi hugging Aunts nasa cike da farin ciki…”
“Hajja ce ta ka’rasa gurin Asmy wadda ke ra’kube a jikin mota ,tana masu kallon rashin sani cike da tsoro hajja na kai hnnunta jikinta tayi saurin kaucewa a tsorace tareda furta nooooo!! Da ka’rfin bayan AJ.takoma ta lafe idonta taf da kwa’llah jikinta koina karkar wa yakeyi ,dama su hajja sun San matsalar AJ.yyi masu bayani a wya so basu wani damuba .” dama sun San hka xata kasance ,ga badayan su suka nufi cikin gda yyinda akabar Sageer da Mimi a waje ,sae famar cika takeyi tana batsewa .”A hnkali ya sassauta murya wai meya samu gimbiyr tun a air port take famar cin mgani ,fadamin ynxu kuma meye laifina??” Ya fa’da yana binta da kallon so ,folding din hnnunta tayi akan kirjinta ta wani ba’ta rae tana turo dan kyakkyawan bakinta .”Mae ka’rama fuskanta kyau ‘cike da shagawaba ,take fa’din bakai bane .”kadaina sona ynxu kaida ya Abdul kuyi ta ma mutum fa’da ,,Am sorry my lady nayi laipi kaina bisa wuyana.” Bakida da’ukar uxuri ne Mimi kona fa’da maki uzurina bakya ya’rda ,da kinkira wyana kinji busy shikenan sae ki hau fushi baxaki tsaya kiji dawa nake mgana ba.” Shikenan komae ya wuce ynxu tayi mganr a shagwanbe ,shima murmushi yyi oya muje ciki ,kice anjima nashigo ta’di tadan hararesa tana ,murguda masa baki ,niki ke harara nodding kanta tayi “gamida Kwasawa a guje ,Dan bawani babban aekin sa bane ya cafkota.”