Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Tsayawa yyi cak ! Yana kallon fuskokin da bae kaunar ya gansu a rayuwarsa, Aliya mamy da kuma mommy ” cike da mmki yamaida kallonsa gun su Aunty sadiya tambayoyi fal ‘abakin sa ,meya kawo Aliya anan ita dake rufe cikin cell,Aliya na ganin sa ta rarrafo gabansa ,lokaci da’ya ta rame tayi wani irin ba’ki ku’raje duk sun ba’tamata fuska ,Zaman cell  na sati daya rak! Shine ya canja ta haka? Lallae Dan Adam ba abakin komae yake ba.” Zuciyar sa sae wani irin tafasa takeyi ,hnnunsa da’ya dafe da goshinsa nan take idonsa ya ka’da yyi ja ,jiniyoyin kansa sun fito ra’dau a goshinsa almr ransa yyi balain ba’ci ,hnnu Asmy kurum yaja ya nufi up stair’s ,Aunty sadiya na ‘kwa’la masa kira bai  bi tako kanta ba ,yna shiga master bedroom din nasa ya murxawa ko’farsa key .”

“A sanyaye Aunty sadiya ta kalli hajja ,kinga irin abunda nake fa’da maki ko hajja ,nasan baxae ta’ba yafe masu ba.” Tun fa’rko banso kika tilasta sageer yayo belin Aliya ba. “Naso kibari Abdul jabbar ya dawo ,kiyi mgana dashi ta fahimta ,bana son wannan fushin nasa.” Granny batace komae ba a sanyayye ta zauna da’ya daga cikin Sofa’s din dake jere a falon ido taf ,da kwa’llah Aliya ta rarrafo gaban hajja ta kama ka’farta kiyimin rae Hajja ,wlhi na tuba nayi nadama sosae sharrin zuciya ne bana da ku’din da xan ka’ra da AJ.akan shari’ar nan ,nasan ka’rshena baiwuce gidan yari ba  Dan haka nayi nadama.”hka nayi niyyar amsa laipina a ko’to mami ce ta da’ge akan dau’kar lauya hka tace duk na kuskura na amsa ,laipina sae ta tsinemin .” hawayen da suka gangaro a idonta ,ta da’n share cikin shesshekar kuka take fa’din Hajja nasan kina da zuciyar imani tunda ,har kika fito dani acikin cell kikayi ko’kari kika janye sharia ,da zamuyi a ko’to ,da ka’rfin ki da Aljihunki ,hajja masu xuciya irin Ku ka’lilan ne a dunia nayi maki alkawari idan Abdul jabbar ya yafemin ,xan bar rayuwarsa xan koma ga Allah a karshe xanje na shimfida ,kyakkyawar Rayuwa.”ta ka’rasa maganr tana gunjin kuka.” Mae ta’ba zuciya.”

Tsam ,hajja ta mike tsaye ta nufi up stair’s kowa binta yakeyi da ido.”

“Yana gama cire kayan jikinsa ya Daura towel a kugunsa ,ya juyo daniyr ya cire mata nata kayan ,ya hangota tsakkiyr gado tayi tsaye rije da kugu  tana kallon tangamemen ka’ton pic dinsa ,Wanda ke manne a bango  da’kin ta kurawa pic din ido  , tamkr mai tunanin wani Abu ,da azamr sa ya cimmata kan gadon sae taji anyi hugging dinta ,ta baya ya da’ura kansa a wuyan ta,cikin muryar ra’da yake fa’din mekike kallo ,Dan murmushi tayi tana mutsu-mutsun kwa’ce kanta daga ri’kon da yyi mata .” sae ya juyo daita tana fuskantar sa ,gashin kirjinsa ,ta kura ma ido wandda yake kwa’ce lu’f hnnun ,ta da’ya tasa tana shafawa wajen cike da sha’war son tayi wasa ,dashi tsikar jikinsa yaji tana tashi a hnkali ,ya kalleta a kasalance wanka xamuyi Queen taso muje ma’ke ka’fada tayi tareda kwantar da kanta a jikinsa ta cigaba da wasa da gashin kirjin nasa ,jin tana so ta nemi da’ga masa hnkali yyi Saurin daukarta cak ! Xuwa toilet ka’fa yasa ya tura ko’far toilet din .

*Team Drama Queen*.????

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association..

78

“Doguwar rigar body hook ce ajikinta ,red colour mai yankakken hnnu.” Har ka’sa kanta cikin hular net black ,hijab ya da’uko mata dogo har ka’sa ya taimaka mata ta sa’ka ,ya kalleta yace oya kiyi sallah la’sar  .” nima ynxu masallaci na nufa ,yyi mganar yana kallon idanun ta ,kafin tayi mgana sukaji bugun ko’fa daga ba’kin ko’far Hajja ke fa’din Abdul jabbar! Kaxo ka bu’deman ko’fa ransa yaji ya ka’ra ba’ci ya rasa maike damun hajja ,anya kuwa malamin nan ba yaudarar sa yyi ba ,dakyar in Aljannun nan sun bar kan Hajja .” Asmy na kabbarta sallah ya nufi ko’far a hasale yasa key  ya bu’de ko’far  kallo da’ya yyi mata ya da’uke kansa ,cikin tausasawar murya ,take fadin Abdul jabbar my dear kaxo muyi mgana,cikin ha’de rae yake fa’din in dae mganar su xakiyi min ka’rma ki fa’ra kije duk abunda kikeso na amince  shikenan amma banason,na dawo masallaci nagan su acikin gidana .”xatayi mgana yyi saurin ka’tseta granny plss ,ya’fada gamida ha’de  hnnayen sa guri da’ya idonsa ya ka’da yyi ja,ta hanyar balcony dinsa yabi xuwa masjid Dan baya maso ,yako ma falon yyi tozali ,da fuskar da’ya daga cikin su.”

“Ganin yarda take saukowa akan stair’s din ,yasa suka ka’raya Aunty sadiya ce.” Tayi saurin xuwa ta rikata,kinga Hajja plss ki daina ,dagama kanki hnkali da yawa ki kyalesa kurum nasan wata rana ,Abdul jabbar xae sauko Dan kansa basae kin tilasta masa yafiya ynxu -ynxu ba .”jiki bbu kwa’ri su momi da Aliya sukayi masu sallama.”

.”Misalin ka’rfe kusan shidda na yamma ya shigo gidan kai tsaye up stair’s ya nufa ka’ro sukaci da Rukaiyya ,Ta Dan tsaya tana kallon sa ,yah AJ.Ina kashiga ne??” Fuska da’ure yake kallonta ,Dan yaga alamr yaran nason rainasa rana tsaka ,meye matsalar ki ?? Yyi maganar fuska daure tadan ta’be baki kamr yarda ta lura …….he is not in d good mood itama sae taxama serious ,dama Hajja ce tasa na kawowa matar ka Abinci ina shiga ,ta wani fasamin ihu sae kace mahaukaciya.” Ni wlhi haukan Asma’u tsor………Rak!! Ya ‘fada da ka’rfi gamida daka mata wata irin tsawa ,wadda bata ta’ba tunanin yayan nata ya iyata ba.” Am warning yhu for d last tym.kika ka’ra kiran matata ma Haukaciya ,xan mareki ,cike da jin haushinsa ta sauka down stairs da gudu tana kun’kuni ………wani dogon tsaki yaja ,tura ko’far da’kin yyi A bakin ko’fa ya sameta ma’kure ta ha’da kai da gwiwa ,tana jin ka’rar bude ko’fa ta da’go idonta da suka ka’da sukayi ja,da almr taci kuka har ta gaji hnkalin sa yyi balain tashi ,tana ganin sa ,ta Mike da sauri taxo ta rungumesa gagam  ,yana jin bugun zuciyr ta.” Da sauri da sauri …..da’go kanta yyi fuska cike da damuwa ya sassauta murya a hnkali my Queen meya saki kuka??” Ta share hawayen idanunta ,cikin rawar murya take fa’din Dan Allah ka’rka ka’ra barina ni da’ya Habiby wlhi tsoro nakeji ta fa’da Gamida ka’ra tusa ka’nta ajikinsa ,ka’ra riketa yyi gamida da’n buga bayanta alamr rarrashi,duban sa yakai kan center table ” Ya’ga kololin Abincin da Rak ! Ta ka’wo masu dolema ya tashi ,Tsaye yaxama dole yadinga saka Asmy jikin Hajja,dan baisan ya’rda xayayi daita idan ya fita office ,jibi da’go fuskarta yyi ajikinsa ,harshensa,

.”Ya sa’ka yana lashe hawayen idonta .” daina kukan Hkanan my Queen , baxan ka’ra tafia na barki ba ,oya muje kici abinci cikin nan naki najin yinwa ,ya fa’da gamida kai hnnun sa akan shafaffiyar marar ta .”

.”Around 9:00pm.na dare,

Mimi ce taxo up stair’s

da gudu tana kwa’lawa yayan nata kira ,da ka’rfi ga ba’daya agigice take …”jin muryar Mimi yyi saurin tura Asmy gefe dake jikinsa da sauri ya diro akan gado ya isa ko’fa da gudu xuciyarsa na harbawa kusan ka’ro sukaci Yah Abdul!!

Mimi irin wannan ,kira hka fa lpia? Yah Abdul Hajja,Agigice yake fa’dar mai yasamu Hajja gashi can ta…..bata ida ka’rasawa ba ya ra’ba ta gefenta da gudu ya’ke sauka daga down stair’s “……A hnkali Mimi ta maida kallonta kan Asmy mugun kallo tabata gamida binta da tsaki …”

“Family doctor ne yagama dubata ,har ya Daura mata drip ,gamida yimata allurar bar’ci Har mota AJ.ya ra’kosa yana ka’ra Jadda da masa ,akan su kula da ,tashin hnkalin ta .” Da kuma kiyaye cin Abincin ta har da ulcer,na damunta musabaha ,sukayi yyinda AJ. Yake fa’da masa insha Allahu ,xaya kula da hakan yana nan tsaye ,har motar Dr.Ahmad tafita daga get din gidan su jinginawa yyi ajikin wata mota ,ya ha’rde hannayen sa akan ki’rjinsa yyinda ,Ya da’gan kansa a hnkali gamida ku’rawa sararin samaniya ido ,wadda taxama ba’kikirin  ha’dari ne sosae agarin  lo’kaci da’ya yaji ,marar sa tayi wani irin juyawa bbu shiri ,yyi saurin sa’ka dayan hnnun sa gamida da’fe gurin.” Tareda karanta duk addu’ar da taxo ba’kinsa .”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button