WATA RANA Romantic hausa novels complete

” sanye yake cikin fararen ka’ya ka’l na captani, ,sae ka’mshi yake xubawa Ruwan Lipton kurum yasha ga’badaya hnkalinsa nakan drama Queen nasa ,……Hajja wat wrong with yhu # Are yhu out of your mind bakifa da lpia kice dole sae kinbini hospital ya fa’da fuska a ha’de ,bbu abunda ya shafeka ni nasamu ,sauqi Mimi maida hajja gida ,?itakam daria abun yabata ,nan ko hajja ta galla mata harara tareda ,ka’ra gyara xamanta a set din na ba’ya AJ.tamkar yyi kuka yake kallon hajja ,A fusace ya shiga motar yyinda Mimi ke xaune a driver side ya ,fisgi motar da ka’rfi Mimi sae daria takeyi ka’sa ka’sa.”itakam hajja sae banbamin fa’da takeyi….
“Dukan su suna tsaye akanta da misalin ka’rfe goma da kwa’ta ,yyin da Mimi ke xaune akan farar kujerar Robar dake da’kin tana chart abunta.” Kallo da’ya xakayiwa AJ. Kasan yaana cikin tashin hnkali …….”Hajja sae addu’a take tofa mata tana xaune a gefenta .”sannu A hnkali ta fa’ra motsawa gamida fa’din Ruwa ! Ruwa ! Cikin dasheshiyr muryarta ,da sauri AJ.ya fita kiran Dr.zahra har yana ha’rde ka’fa baki wangalau Mimi ,kebin yayan nata da kallo…………gamida girgixa kanta ba’ajima ba sae gashi tareda Dr.Pharty ..
“Cire mata drip din hnnun ta ,tayi idonta na kanta ,A hnkali Dr.party ke fa’din akaita toilet tayi brush ,daganan sae break fast ko sir.” Sae tayi sae abata ruwa tasha.” AJ. Yaxo xae ta’bata tayi saurin buge hnnun ,sa gamida furta no da ka’rfi sassauta murya yyi kiyi hkuri xan tamaika maka makine xuwa toilet cikin murya kuka take ,fa’din I don’t wanted, ta fa’da cikin muryar son tayi kuka bayan granny ta koma ,ta boye fuskarta ………..”AJ.yaji ransa ya ba’ci Juyawa yyi yabar da’kin dakyar Dr.pharty ta taimaketa xuwa toilet ,yyinda Granny tabisu da ka’llo tana kallon yanayin tafiarta ,murmushi mai kyau granny ta saki wandda ni Ma’u na rasa ko na menene…..
*Team Drama Queen. “*????
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association…
81
“Granny ke bata tea ,da’n tsagaitawa ,tayi tana kallon hajja ku’rawa fuskarta ido tayi tamkar Mae son tagano wani Abu akan fuskar tata .” tana tunanin ina tasan fuskarnan.”Amma ta ka’sa tuna komae ,sae data shanye ,Dr.zahra ta taimaka mata tabata mgani ,tarasa mai xata ce mata .” sunan da taji Habiby na kiranta dashi ,ta Dan tuno ,Cikin sanyi muryarta ta’ke fa’din Thank yhu so much granny!,da haka ta gyara kwanciyarta gamida runtse idonta .”
“Ka’rfe Tara da rabi na dare ya shigo sashen na hajja ,Hajja na a falo agajiye ya zube akan sofa da kallo hajja ,tabisa .” murya a sarke ya gaisheta ,ta amsa cike da kulawa anan yake tambayr ta tasha maganin ta ,amsa tabasa da tasha.” Yana son ya tambayi Queen dinsa ,sae dae yana jin kunyar hajja baxae iyaba ,itama bata ka’ra kulasa ba Dan ta lura ya’n miskilancin suna bisa kansa.”
“Cikin sanyin jiki ya mike tsaye direct master bedroom .” din hajja ya nufa ,da kallo tabisa hka murmushi da’uke a fuskarta….”A hnkali ya mu’rda ko’far bedroom din ,tana xaune akan sofa tana game da wyar hajja jin ka’rar bude ko’fa tayi saurin da’go kanta ganinsa ,yasa gabanta ya fa’di a tsorace ta mi’ke tsaye A hnkali ta shiga jada baya , tsaye yyi a bakin ko’fa yana kallon yanayin ta ,gaba da’ya a tsorace take .” Am sorry plss ya fa’da gamida rike kunnu wansa du’ka biyu ,da sauri ta juya masa baya ,hawaye suka ba’lleke a idonta ,jin tayi anyi hugging back nata .” wannan lokacin kya’lesa tayi ,A hnkali ya saka’lo kansa ta wuyanta ,cikin wani irin salo ,yake fa’din did yhu love me??” Yana fa’da yana ka’ra matseta a jikinsa ,yes I love yhu Habiby plss cikani mana yhu are hunting me ,.” Cike da wani irin jin ddi yyi saurin juyo da fuskarta ,yana fuskantar ta ,shaye da toka take kallon sa ,gamida folding din hnnun ta akan kirjinta tana kallonsa ,so wat now?? Gabada’ya rudewa ,yyi jin wae Asma’u na son sa jin hka yake tamkar a mafarki amma ,kuma lokaci da’ya jikinsa yyi sanyi jin ba’a hayacin ta ta fa’da masa hkan ba .”Dan ko xa’a kasheta batasan ma’anar Kalmar ba.”
Cike da sanyi gwiwa ,ya xube akan sofa ,A hnkali ta xauna gefensa “tallabe fuskarta tayi da hannayenta biyu,tana kallonsa ,
Hii !
Can yhu see me??……………………..ta masa tamabyr ta wani ha’de rae oya tashi mutafi gida ,ya fa’da yana kallon fuskarta ,no I don’t want to go with yhu !! ,ta fa’da da ka’rfi ……”A kuma tsorace ,Cikin son tayi kuka bana son abunda kakeyimin ni nadawo gurin granny bana son wurinka.” Dae -dae lokacin Hajja ta turo ko’far da’kin da suke ,Asmy na ganinta tayi saurin mikewa tsaye ,ta koma a bayanta.”
“Granny ki fa’damasa ,I don’t want to go with him……ni banason wannan abun da yak…….saurin Rufe mata ,baki hajja tayi shikam AJ.jin yyi tamakr ya nutse cikin ka’sa Dan kunyar hajja , A hnkali AJ.ya mike tsaye ya nufi bakin ko’far fita batareda ya ka’lli hajja ba.”
*Habiby*!!
“Asmy ta kira sunan sa a hnkali kayi fushine ??” Tayi masa mganar cikin fuskar damuwa , pls am sorry ka’ji ka kwan’ta akan sofa ,ni da granny mu kwanta ,akan bed plss don’t go……..ta fa’da a raunane,da sauri yabar room din yyinda ,Hajja tabisa da kallon tausayi ,kafin ta juya da kallonta akan Asmy .” nan take hajja ta ba’ta rae ganin hka jikin Asmy yyi sanyi lokaci da’ya .” fa’da hajja ta fara yimata ,waye ya fa’damaki ana fa’din irin wannan Abu ki daina bbu kyau ,idan baso kikeyi nayi fushi dake ba .”kina jina habibynki he is your husband!!
“Cike da mmki Asmy ta xauna gefen gado jiki sanyayye take kallon granny ,tana maimaita mganganun granny aranta ,habibyna husband nawa,haka tata damun kwa’kwalwarta,bbu abunda ta iya tunawa me Kalmar ke nufi ,hka yasa ya sakar mata wani irin ciwon kai …….” Haka yasa ta kwana da zazzabi..
★★★★
*_One month latter_*..
“AJ. ne xaune a katafaren office dinsa around 2:00pm.,aikin cika wasu takardu yakeyi yyinda Queen nasa Ke akan soofa tasaka ka’ton plate agabanta mai dau’ke da banana ,sae ci takeyi da sauri ,a sanyayye ya da’ga yana kallonta ya rasa meyasa a ya’n kwanakkin nan ta dami kanta dacin Aiba ,bata minti goma bataji aiba a ba’kinta ba ,duk tabi ta ya mutse ko abincin ,kirki bataci ga rigima Abu ka’dan xaeyi mata ta haukace masa,ynxu -ynxu ga saurin fushi….” Yana cikin wannan tunanin wyarsa ,da take game dashi tayi ka’ra ,ganin sunan da’ke yawo akan screen din ya’sa ta dan ha’rari wyar gamida turo ba’ki tacika ba’kinta da banana ,ta kallesa xubamaa ta ido yyi yanason yyi daria ,sae dae ya gimtse ,karta Tara masa jama’a wake kirana a waya.”?
A shagwabe take fa’din ba wannan Angel din naka bace ,ni bana sonta ya’rda tayi mganar cike da yarinyata.” ,tasowa yyi yaxo gabanta gamida ka’rbar wyar.” Sae ga kiran Mimi ya sa’ke shigowa ,
Hello Angel !!
Wat!
Yyi mganar da ka’rfi cike da tashin hnkali OK wane hospital?” Ganinan xuwa ,hnkalinsa a tashe ya datse kiran nata.”
B.Aliyu✍????
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu
Haske Writer’s Association..
82
.”Queen ya kamata mutafi ,ya fa’da yana harha’da file’s batareda ya ka’lleta ba ,cikin shagwaba ,take fa’din ni gaskiyya baxanje ynxuba.” Sae na tashi daga barci ,a natse ya juya yana kallonta.” Na barki A office kenann,pls kirufamin Asiri Rak ! Ce batajin ddi ynxu hka ,suna hospital xanje na saukeki a gida ,sae na wuce hospital .”tashi tayi xaune tana turo da’n karamin ba’kinta bananan ta ta ba’re ta cilla rabi a baki sae da ta canye ta kallesa ,nifa tare xamuje hospital gaskiyya baxan xauna a gda ba ,tayi mganar cike da shagwaba.” Dason tasaka masa kuka har ta fara ruwan hawaye ,saurin durkusawa yyi agabanta no…….karkiyi kuka dan Allah ,yafada gamida sassauta muryarsa .”to naji baxan yiba ,xamuje tare …??” Kallonta yyi gamida girgixa mata kai ,baxan je dakeba Queen kiyi min barci na rasa yaxan yi da’ke tunda naga alamr duk ,inda na fita ,dake kafin mu isa kin bin’gireman A mota kina ba’rci tamakr wata kya’sa ,nikuma kinyimin nauyi da yawa ,ynxu kin wani xama ya’r lukuta ae ,kuwa kamar jira take ya gama ta ture ,plate din hnnun ta sauran ayaba ,ta zube a ka’sa ta fa’sa masa kuka tana do’ka kafafunta ka’sa saurin Rufemata ba’ki yyi da ta’fin hnnun sa,fisge kanta tayi .” tana kallon Ayabanta data zube a ka’sa hawaye suka gangaro mata akan fuskar ta.” Kanta ta da’ura akan sofa ta fashe masa da kuka mai cike da shessheka,baki wangalau yasaki yana ka’llonta ,sassauta murya yyi yana lallashi dakya’r ta hankura ,da kansa ya tsincemata sauran Ayaban Wanda bata wuce kwa’ra ukku ba cikin kwa’ra goma.” Ya mika mata ,mikewa tsaye tayi ta ka’ra gyara zaman hijab,nata .” plate din banana nan ta na hnnun ta ta ka’llesa shaye da to’ka to mutafi mana.”