WATA RANA Romantic hausa novels complete

“OK tom.baki aje plate din ba,bakya jin kunya kifita dashi ,hka ana kallonki ??” Turo ba’ki tayi ni bbu wani kun’ya xan ka’rasa cinye abuna ne a mota.” Ajiar heart ya sauke da ka’rfi wannan ,Drama Queen din baxata barsa ya huta ba.” Kullum wasu sabbin behervious take tsirowa dasu .”
~~~~~ Habiby! Yes !!
“Ya fa’da hnkalinsa nakan tukinsa , mubiya ta .” sky crown zanci *BANANA CAKE*!!
“Tayi mganar tana kallon sa , da kuma meye?? Shikenan kurum” gyada kae kurum ,yyi.” Kai tsaye .”sky crown ya nufa daita tana a mota yaje ya ka’rbo mata banana cake ,tun ka’fin su isa gida yawunta ke ,tsinkewa gashi .”ya hanata taci a mota Allah -Allah take su isa gida taji banana cake a ba’kinta.”
“Yana gama sallar azzahar ya canja kaya xuwa ka’nanan ka’ya farar Riga ce ajikinsa white da maba’llai ajikinta sae ba’kin wandon Jean’s ,yana ko’karin fesa turarensa tayi saurin Rike masa hnnu ,pls karka fesamin wannan ,turaren bayada ddi ,tsayawa yyi yana kallonta ,towel milk ne a jikinta ga gashinta a jike ,sae handryer “din dake a hnnunta, A hnkali ya dire kwa’lbar turaren ya fuskance ta , ohhh yes come on what should I do now mrs.Drama Queen??” ,turarenta ta da’uko ta mika masa bodysprayn mai dauke da sunan ,Amirul uduh .” baxan Shafa turaren mata ba.” Na fita anayi min daria ,ba’re baki tayi xata sa’ka masa kuka yyi saurin amsa ya fesa ,OK gashi murmushi tayi gamida ka’rba,so what now mrs.Disturb?? A shawabe ,take fa’din kashafamin mai mana ,Bbu musu ya xaunar daita gefen gado ,ya walware towel din jikinta .” ya dau’ko mayukkan da take using dasu ,da nufin ya Shafa masa,aeko ta fasa masa ihu gamida rufe hancinta plssss karka ,buda ni bana son su …..”ka shafamin wandda kake using dasu,A hnkali ya da’ga kai cike dabin umurninta ,ya dauko nasa yashiga shafa mata.” Lokaci da’ya ya ka’fe kirjinta da ido ,gaba da’ya jikinta ya canja ganin hnkalinsa ya koma kan na shanunta ,tayi saurin rufesu da towel ….”daria mata basa.”
Kafin katafi ka ha’damin orange juice mana ,nan ko ya ha’de rae xansa josef ya ha’damaki ,bubbuga ka’fafunta ta farayi ni wlhi bana son nasa.” Baxan ha’da maki ba ,yyi mganar cikin xa’fin rae idan bakyason na Josef kinga ,tafiata baxan iya da wannan banxar rigimar naki ba mai sa’ka mutum ciwon kai , a fusace yyi hanyar fita gamida Jan dogon tsaki .” fa’dawa tayi akan bed gamida sa’ka kuka mai tsuma rae……[ _posted&Typing on 13 September 2017 story and writing by Asmy b Aliyu_]????
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association…
83
Kusan ka’ro sukaci da Dr.Kareema macce Mae tamkar ,maza shekarunta ,xasu kai kimanin Arbain ,da biyr a dunia tana da’ya daga cikin doctor’s din da’ke rike da hospital din Mr.meera ,hka Ana ji daita sosae , tana da’ya daga cikin waya’ndda AJ.ke matukar girmamawa.”
“Tana cikin farin glasses dinta ,mai ka’ra ma idonta gani farar lapcoat ce ajikinta, da kuma hijab fa’ri Ah a’ah sae ynxu ka ka’raso kaida akace tun da’xu kana hanya ,tayi mganar tana kallon sa,cike da girmamawa yake gaisheta ,cikin fa’ra’a ta ka’rbi gaisuwar tasa .” Tana son halin Abdul jabbar duk da Asibitin nan tasa ce hka baisa shi girman kai ba.” Da’gowa yyi yana kallonta ,Ehh Aunty lokacin ina office ne ,sae da na ko’ma gida ,murmushi tayi to ya madam din??” Hop tasamu sauqi ,Da sauqi Aunty kareema .” ya langabar da kae yana kallonta ,inason na kawota wurinki gaba da’ya tabi ta canja ,batada aiki sae rigima dacin banana ko yaushe ,murmushin farin ciki Aunty kareema ,tasaki bbu damuwa xanxo har gda na dubata.”
.”Anan kuma ta juya hirar tasu xuwa matsalar Rukaiyya ,Abdul jabbar Rukaiyya Nada wannan matsalar tun wuri kuka ka’sa fahimtar ta ,sae da Abu yyi nisa hka.” Lokaci da’ya yaji fa’duwar gabansa ya ka’ru a tsorace ya’ke kallon Aunty kareema cikin,rawar murya ya’ke fa’din Aunty meya samu Rak din ne??” Ajiar heart ta sauke A hnkali take fa’din muddin xata samu abunda takeso xata dawo normal ,jininta ma dakya’r muka samu ya sauka sauran bayani xakaji sa a bakin family member’s dinka.” Tare suka shiga room din da Rukaiyya ta’ke A sanyaye ya da’ga ido yana kallon waya’ndda sukayi cirko -cirko akanta.”Hajja Aunty sadiya da kuma Mimi ,kallo da’ya xakayi ma fuskokin su kasan suna cikin tashin hnkali A tsorace ya ka’rasa gadon da Rak take kwance ,drip ne daure a right hand nata .”sae barci takeyi lokaci da’ya ta rame ta fita hayacinta.” Da’yan hnnun ta ya dauka ya da’ura akan ki’rjinsa ,A hnkali ya maida kallonsa kan hajja ,cikin sanyin murya yake fa’din granny meyasa mu Rak hka??”Lokaci da’ya ta rame ta fita hayacinta.’ Granny kuyi min bayani mana pls ,meye amfanin dukiata ,A hnkali Mimi ta ka’raso gurinsa tareda ,da’fa ka’fadar sa hka idonta ya ciko da kwa’lla baiyi aune ba yaga ta fashe da kuka mai ta’ba xuciya gaba da’ya hnkalinsa ya tashi da sauri ya sauke hnnun Rak ,ya mike tsaye yana fuskantar Mimi ,sae yaga ta juya masa baya tana share hawayen idanunta.”
lokaci da’ya yaji jikinsa ,yyi sanyi a hnkali ya fuskance ta plss Mimi ki fa’damin wae meye matsalar Rak ne .” A sanyaye ta da’ga kanta tana kallon fuskarsa,damuwa ne ka’rara acikin idanunsa,Amma tana jin tsoron fa’da masa batasan ya zae da’uki xance ba.”Am sorry yah Abdul I don’t have d courage to tell yhu dat……………..but why Mimi plss go straight to d point am hearing yhu ,Cikin rawar murya take fa’din idan na fa’damaka baxakayi fushi ba yah Abdul ,kayimin Alkawari ina tsoron Abunda xae biyo bayane I don’t want to lost yhu Any more…..akan halin da xaka shiga.” Ta fa’da hawayen idonta ,suka cigaba da malala bata da ka’rfin da xata hanasu xuwa ,cike da tashin hnkali ya rike duka ka’fadunta pls Mimi ka’rkiyi kuka ki tsaida hawayen nan naki Dan Allah ,I don’t want to see your Tear’s dae-dae wannan tym.din plss yimin bayani I promise yhu I want to be strong, OK………ta fa’da araunane gamida goge hawayen idonta ,Yah Abdul!!
.”takirasa cikin Rawar murya ,Jin yyi zuciyarsa na Neman tsinkewa a hnkali ya lumshe kyawawan idanun sa ,na tsawon wani lokaci.”sa’anan ya bu’desu tareda ,ka’feta da manyan idonsa har lokacin ,Hajja da Aunty sadiya na tsaye suna kallonsu ,yayin da kowanen su da abunda ya’ke sa’kawa acikin xuciyarsa .” yah Abdul ciwon Rukaiyya Nada nasaba ne dakae!! Lokaci da’ya ya rude gamida fiddo da manyyan idonsa ,waje ni kuma??” Yes yah Abdul ,she fall in Luv with yhu ,shekaru da…..nooo Mimi stop this nonsense drama ,before I lost my control ,yyi mganar cikin wani irin yanayi Mae wuyar misiltawa ,nan take ya sa’ka hnnuwan sa biyu ya ru’fe kunnuwan sa ,hka yaji da’kin na juya masa da duniar ma baki da’ya A hnkali ya shiga ja da baya ,hawaye na mugun xuba a fuskarsa gaba’daya jikinsa ka’rkarwa yakeyi …………da gudu Mimi ta ka’rasa gabansa tana ko’karin rikosa plsss yah Abdul listing to me dan Allah karkayiwa kanka illah ,tana ko’karin saka hnnunta ta rikosa yyi saurin katseta cikin da’ka mata tsawa ,I don’t want to listing don’t toch me I don’t want to listing to yhu any more……….A fusace yabar Room din ko waiwaye bbu anan Mimi ta zube tana wani irin kuka mai Sosa ran duk, mai saurare[ _@t 12:30pm.by Asmy b Aliyu_].
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.