WATA RANA Romantic hausa novels complete

©Haske Writer’s Association..
“I dedication dis page in honour to each and every special member’s of Asmy b Aliyu fan’s club….
Tnx for d love & support written naji ddin ka’sancewa acikin wannan group din Ubangijia Allah yasa mu amfana ,da juna# one love????
84
” A hnkali ya da’ura kansa akan sitarin motarsa ,yana jin yarda xuciyar sa ke ta’fasa idonsa sunyi wani irin ja ,yafi ka’rfin minti goma shabiyar a hka ………..”dakya’r ya ya lalubo lambr Sageer ya danna masa, kira bugu da’ya ya da’ga wyar Sageer kana ina ??” Yarda Sageer yaji muryar abokin nasa cikin wani irin yanayi yaji gabansa ya fa’di gani nan isowa ,yana fa’dar hka ya datse kiran dan bayason Sageer yajefo masa wata tambayar ,Dan xuciyar sa .”gaf take da ta fashe…..Da kya’r ya iyayin parking a parking lotttt din gidan su Sageer ,yau baima samu damar zuwa gurin umman Sageer ba ,direct Side din Sageer ya nufa A bakin kofar shiga ya tarar da Sageer dga shi sae farar singlet,
Da ba’kin wandon Tree Quarter ajikinsa gorar ruwan c .way ne a hnnunsa ,xubama abokin nasa ido yyi baibi kota kan ,Sageer ba.” Ya ra’ba ta gefensa ya shige ciki kan sofa ya xauna ya ,dafe kansa hka lokaci da’ya idonsa ya cicciko ,da kwa’lla…………….jiki sanyaye Sageer ya da’fa ka’fadar AJ.jin hnnun Sageer akan shoulders nasa ,yyi saurin mikewa ,tsaye gamida fa’din noooo ,Sageer I don’t want to be strong any longer ,I don’t want to any hop anything iz finally over now Sageer !! Ya fa’da hawaye na mugun zuba a idonsa , gaba da’ya hnkalin Sageer ya ta’shi bai ta’ba ganin abokin nasa hka ba.” Bbu mai iya fuskantar matsalata Sageer ,bbu mai sopporting dina ,bbu Mae sharemin hawayena ,bbu Wanda xan iya fa’dawa matsalata ……”Am all alone ,Sageer banida bangon da xan jingina bbu Mae duba matsalata ,iyayena sunyi min Nisan da baxan iya tunkarar su da matsalana ba.” Rashin iyaye ,shiyasa kullum ,nake fuskantar matsaloli acikin rayuwata.” Ka fa’damin mexanyi Sageer ,gaba da’ya Sageer ya Ru’de a hnkali ya taimaka masa ya xauna ,akan soofa iz OK Abdul jabbar ………….fa’damin meye matsalar nayi maka alkawari xan gyara ,komae a hnkali ya girgiza masa kai baxaka iyaba.”Sageer ynxu fa’damin wae duk wannan tashin hnkalin na meye ne??” Namiji dakae ka xauna ,kana kuka tamakar wani macce ………………..”dakyar ya iya ba Sageer lbrn abunda,ya fa’ru a hospital ,shurun su granny yana nufin sun Amince na auri Rukaiyya…..”but tayaya Sageer ,?? Basa ganin halin da Asma’u keciki ne ,basa tausaya mata tana cikin wannan halin ayi mata kishiyya ,ba’ayi mata adalci ba Sageer ,hka ancuceta da yawa.”ba wannan bane Sageer ,taya kamar ni xan auri Rak! Yarinyr da nake tunanin mun fito ciki da’ya daita ,tayaya xan iya zaman aure daita.”?? Hka xalika bbu soyayyarta ko di’go acikin xuciyana bayaga ta ya’n uwantaka.!!,ka fa’damin Sageer taya xan iya zaman aure daita??”Anya bbu cutatarwa ,acikin zaman mu ??” Idan husna ta dawo tunaninta mezan fa’da mata …..”lokaci da’ya hkurina ya ka’re nayi breaking promise nata.” Xan iya jure rasa komae nawa banda Rasa Asma’u itace duk wani solution na rayuwata!!
“Taimako da’ya xakayi min Sageer ka’je ka da’ukomin husna ,bana son na ko’ma gidan ,xan shirya fitar mu zuwa wata ka’sa na wani lokaci dan baxan iya dau’kar wannan Ka’ddarar ba……” Da sauri Sageer ya rufe masa ba’ki karka ka’rasa AJ.kayi saurin tubar ma Allah ,kaddarar mutum tana iya baiwa mutum komae ,a rayuwa samu ko rashi…”Alkahiri ko sharri kayi fatan Allah yabaka ka’ddara maikyau ,yabaka ikon ya’rda daita nasan ((Wata Rana)) xakayi alfahari ,da ka’ddarar ka.” Wani mugun kallo ya’ke bin Sageer dashi ,A fusace yake fa’din ,yhu ask me to fight for my right ………nagaji dajin wannan Wata ranar ,Sageer kaida hajja kullum.wata Rana har sae yaushe xan cigaba da jiran hakan??” Fa’damin a wannan ka’ron baxan ka’rbi maganganun kaba.”Alfarma na nema ,idan baxakayi min ba …….na nemi wani yyi mganar yana ka’llonsa da jajjayen idonsa ,A hnkali Sageer ke kallon Abokin nasa ,yarasa yarda xaeyi dashi …………Ajiar zuciya ya sauke OK.” Xanje naxo maka daita amma fa ,duk abunda ya fa’ru ka’rkayi kuka dani ka fa’rayinsa ,da kanka.” Cike da tsokana ,Sageer ke fa’din ni bansan me Rak ! Ta gano tattare dakai ba.”take maka irin wannan ,son me akeyi da namiji mai rigima irinka!!
“Ya’r karamar mgana kana shirin Mae data babba ,da ka’rfin tsiya car key ,ya dauka dake kan center table .” yyi gaba yana ma AJ.dariar shakiyanci ,baiko kulasa ba ya gyara,kwanciyar sa akan soofa haka kawae …..”yake jin kansa cikin wani irin kadaici .”Lokaci da’ya kuma yaja dogon tsaki yana jin Tsanar Rak! Aransa ,anan ya dinga tuno irin ,shisshigin da take masa,da kuma yarda lokaci da’ya taxo ta fa’ra Nuna ma Asmy wata irin tsana wandda ,yarasa ko ta minene……”wannan karon baxae yarda suyi yarda sukeso ba .”komae xae fa’ru ya fa’ru hka xae basu mmki ne .
B.ALIYU✍????
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association….
85
“Ahnkali aunty sadiya ta da’gar da Mimi tsaye ,wadda ke durkushe a ba’kin ko’fa tana shesshekar kuka.” Hawayen idonta Mimi ta share ta kalli granny cikin raunanniyr murya ynxu granny kina ganin halin da Rukaiyya ke ciki baxaki iya conversing .”din yah Abdul ba ,ta fa’da gamida nuna Rukaiyya da hnnun ta.” Basan meyasa ya Abdul yyi hka ba,bansan meke damun kwa’kwalwarsa ba.”dama ni nasani a wannan karon xamu sha fama,saboda wannan matar tasa gaba’daya tabi ta haukatasa bbu Abunda ke cikin kwa’kwalwarta sae tsabgegen hauka zalla ,bansan meyasa ya’ke son xama daita ba A hka.”cikin kunar rae Aunty sadiya ta amshe xancen ,da fa’din kika sani ko asiri akayi masa…………………..yau nasha mmki da Abdul jabbar ya nuna min ka’rara bayayi da Rukaiyya ,koda ya’ke ba abun mmki bane ,nasan Rukaiyya ba ajin sabace in banda munxama jini da’ya da mahaifinsa wannan hanya baxata ha’da Rukaiyya da Abdul jabbar ba..”no Aunty sadiya kidaina fa’dar hka Dan Allah in harko ya fifita ba’re akan Ya’r uwarsa xae tafka babban kuskure A rayuwasa ,ga ba’daya yah Abdul ya canja baya kula dani kamar yarda ya’ke yimin Acan ba’ya gaba’daya anbi an magance sa ,an haukatasa lokaci ,A wannan ka’ron wlhi baxan ya’rda ba .”no matter wat !!
Mimi tayi mganar da ka’rfi gamida ya’rfi da hnnayenta ,Hajja tanisa Mimi kiramin driver a wya ya maidani gida ,OK granny anan Mimi ta shiga Neman layin driven hajja.”
“Kusan tare sukayi parking da sageer ,da kuma driven hajja .” haka sageer yabi yah Rude lokaci da’ya da sauri ya ba’lle ma’rfin motar ya tunkari motar hajja ,dakansa ya bude mata ma’rfin motar ,tana fitowa daga motar ya russuna ya kwa’shi gaisuwa ,wannan ka’ron hajja ciki-ciki ta amsa gaisuwar sageer ta ka’ra gyara xaman gilashinta idonta.” Cikin daburcewa sageer ya shiga ,ya’n kame-kame sarae hajja tana lura dashi bayada gaskiyya ,Hajja ya mai jikin?”…da sauqi bata mutuba ,koda kuka gudo a asibiti.”Dan murmushi sageer yyi ,Ya gano hajja fushi tayi dashi kenan Fushin AJ.ne ya shafesa.” A hnkali ya Shafa sumar kansa ,ba hka bane Hajja munxo Neman sulhu ne ,baxan saurare kaba.” Sageer ka ko’ma kaxo da Abokin naka nan da minti Ashirin idan ba hka ba.” Nixan kwa’she komae nawa nabar garin nan nida Asma’u tana fa’din hka ,ta juya tayi tafiarta yyinda body guards din AJ ke take mata baya.”