Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

…”Hnkali tashe sageeer ya shige motar sa hka yyiwa motar key da gudu ya fita daga cikin gidan A hnya sae kiran lambar AJ.yakeyi bata Shiga…”

*Team Drama Queen or Team Rak?*### nidae na’ce uhmmm.. !!????

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association..

86

“Tsaye yasame sa .” A tsakkiyar falon yana kae da kawo ,wannan ka’ron ya cire T.shirt din da’ke jikinsa.jiki sanyayye sageer ya fa’da akan soofa yana maida numfashi ,Da kallo AJ.yabisa yana ga kadawo hnnu biyu ko dama wasa da hnkali kayimin??” Yyi mganar shaye da ,toka idan kaji Abunda ya fa’ru zuciyar ka xata iya tarwatsewa sabida tashin hnkali ,ynxu bbu dogon bayani sageer ya mike tsa’ye ya kallesa kaxo mutafi ,wani mugun kallo AJ.yabi sageer dashi lokaci da’ya ina kenan??”

Meera Estate,look sageer banason rainin hnkali ,na fa’da maka baxan je wannan gidan ba ,in fa’da maka komae yasa .”bari ka’ji granny da Drama Queen naka.” Gari xasu bari anan ya masa bayanin komae sosae hnkali AJ.ya tashi ka’fin sageer yakae ko’fa har yakae ,hka xaka fita bbu Riga daga kai sae singlet ??”Ina wannan kunyar take yau ?,akwae fa mata a gdan nan ,bae ko kula sageer ba ya nufi mota yyin ,da sageer ya bisa motar da T-shirt nasa sae dariar shakiyanci ya’ke yimasa.”

“Granny habiby ne ya ba’ta maki rae ??,OK kibarni dashi xae xo ya sameni ne….murmushin ka’rfin hali hajja tayi tana matukar son Asma’u hka wani fannin tana ,tausaya mata halin da tashiga.” Sanye take cikin wata doguwar rigar English wear’s ,fara Mae ra’tsin ba’ki ajikinta sae Dan ka’ramin hijab fari Mae bakin leshi…………”plat shoe ne a kafanta, a hnkali take sipping so’bo juice a glass cup sallamr AJ.sukaji ,cikin takunsa na kasaeta ya shigo fa’lon yyinda sageer ke take masa baya tamaka’r wani basarake.” Glass din frada ne manne a fuskarsa,Wanda ba’a hangen kwa’yar idanunsa.” Bbu Wanda ta amsa  sallamar sa,

tsakanin Granny da Drama Queen nasa, hka ya hango manyyan Jikkunan su a tsakiyyar fa’lon wato har sun ha’da luggage’s nasu ?……..Abun daria yabasa tsayawa yyi tsakiyyar fa’lon yarasa waxae tunkara cikin su  Shahada ,yyi ya nufi granny dinsa,ya xauna gaf daita gamida kamo “Hnnunta na dama saurin fisge hnnunta tayi ,Hajja mekuma ya fa’ru ? Yyi mganar A shagwaba’nce ,Hajja ta maida kallonta gurin Asmy ,Queen yiwa  wannan Habibyn naki mgana I don’t want to talk to him….Any more so kice yabar ni,itama shaye da to’ka Ta ka’raso gabansa gamida cire glasses din idonsa , Kalleni nan habiby……….tayi mganar cikin basa umurni bbu musu ya da’ga sexy eye’s nasa, yana kallonta A hnkali ta ri’ke kugunta kabaiwa Granny hkuri kamata laipi shine ,xaka wani gudu oya bata hkuri Shi gaskiyyar ,tayi masa Yawa……………….. yatsanta  ta sa’ka ta ta’bo kyakkyawan hancinsa ,gamida da’ga masa gira da Sauri ya da’uke kansa akanta ,Shaye da to’ka ya ka’lli granny folding din hnnunsa ,yyi duka biyu .” Am sorry my granny!!,yawwa granny kin hkura??”Asmy ta fa’da cike da fara’a tana kallon Granny ,saurin girgixa kae tayi tukuna dae Queen,dole yabi Abunda nakeso ,so granny meke nan?? …”A wannan ka’ron batasan meke fa’ruwa ba ,da sauri ya fisgi hnnunta xuwa up stair’s ,Dan bayason ta jefoma Granny wata tambayr.”

“Wae mekakeyi hakane habiby? Ta fa’da shaye da to’ka gamida fisge hnnunta,cikin nasa cike da kunnar rae ya’ke kallonta.” Ae baxaki ganeba ,suna planning akan mijinki ya auri wata ba……..” Ba’ki wangalau take kallonsa ,me mganar sa ke nufi…..”  my husband planning to get Marriage to some one else,As how habiby?? I don’t understand yhu,kijirani anan ina xuwa karki ya’rda ki sauko a down stair’s kina jina?” Idan kika sauko ,xamu ba’ta baxan Ha’da maki orange juice ba ,no xan tsaya anan mana …….”kar’kace baxaka ha’damin Orange juice ba ,xanjira ka anan I promise yhu OK …….da haka ya fice daga Room din ,gamida murxawa ko’far key….

Asmy b Aliyu.????????

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association..

87

A hnkali ya’ke saukowa daga down stair’s ,lokaci da’ya sageer da Hajja suka bisa da kallo ya wani ha’de rae ,sofa mai fuskantar Hajja ya xauna yyi crossing leg’s ,ya tsare gda…………..Hajja ta nisa ta sassauta murya tamkar Mae tsoronsa,baxan tilastaka ba Abdul Jabbar akan ra’ayin kaba.” Amma nasan idan Mimi ta shiga wannan yanayin ,zakaji ddi ne?

“Ko ita Rukaiyya din dan ba ciki da’ya kuka fito daita bane??” Ynxu ka’sa sadiya da Salma na ganin laifina ,suna ganin Kamr nice bana son ka Auri Rukaiyya ,

Bama hkan ba Rukaiyya ya’r uwarka CE ,ka auri ba’re barantana ya’ruwarka muddin ka’ki Auren Rukaiyya kiyayya za’ka jawoma Asma’u ,ganin son da kake nuna matane ya’sa baka kaunar Rukaiyya , ina baka shawarar ka daure ka auri Rukaiyya muddin ,ka aureta xa’ka basu ku’nyar sune ,kasan komae xae fa’ru baxan ta’ba kin Asma’u ba.” Koda Asma’u xata dawo tunanin ta ,ba lokaci da’ya xa’a sanar daita Aurenka ba.” Sae komae ya lafa , Ido jajur ya’ke kallon hajja ya ra’sa Mae xae fa’da ha’da Ido sukayi da sageer yyi saurin girgixa masa kae almr ka’rya yi musu da Hajja ………….” Saurin da’uke kansa yyi cikin Rawar murya ya’ke fa’din Hajja idan  ,  iyayenta da yayunta suka sani ,Anya baxa suyi  tunanin kamar nagaji da zama da husna bane shiyasa na ka’ra Aure  Inajin kunyar Mamansu Asma’u idan ta ki’rani a wya har rasa abun fa’da nakeyi Anya granny bbu son kae aciki…”?

“Hajja tayi saurin girgixa masa kae ,ka’rka damu da hakan kasamu surukkan ki’rki a rayuwa ka’kara godewa Allah .” Asma’u tafito gdan dattako.”, sadaukarwar so xa’kayi Abdul jabbar ,sadaukarwar tana da girma A soyayya ,tana baiwa mutum darajr da bai  ta’ba tunanin sa’muba A rayuwa.”kabarmin komae A hnnu na Allah yyi mka Albarka tsam ,ya mi’ke batareda ya ka’ra kallon granny da sageer ba ya nufi up stair’s da gudu,sageer xae bisa hajja tayi saurin da’katar dashi ka’barsa hka sageer nasan ynxu baxae saurareka ba.” Kaje kurum Ku fa’ra shiri nan da sati biyu bi’ki insha Allahu Allah ya ka’ra ka’reku da ka’riyarsa jiki sanyayye ,sageer ya Amsa ma hajja ,nan yyi mata sallama.”

“Nan hajja ta da’ga wya ta kira Aunty salma ,tana fa’da mata idan tana da ha’li gobe ta shigo Bauchi .” Anan ta kira Aunty sadiya ,tace tana Neman  ta xuwa dare……….Ta amsa da to.”

“Misalin ka’rfe 10:00pm.na dare yana xaune akan soofa ,yana using da laptop na’sa yyinda Queen ke gefe tana ba’rci knocking ya’ji yasha mmki ,yes come in…………….. Ana mu’rda ko’far da’kin ya zuba ma ko’far Ido Mimi ce tsaye a bakin ko’fa da sauri ya da’uke kansa akanta ya cigaba da aikinsa ,A hnkali ta ka’raso gabansa ,sannu da aiki yah Abdul ciki-ciki ya amsa ,Ya Abdul dama mgana nakeso muyi da kae a tsorace take mganar.”  A hargitse ya da’go da kansa ya jefeta da wani mugun ka’llo wandda sauran ka’dan fitsari ya zubo mata a wando, ynxu ba lokacin mgana bane ,kibari sae da sa’fe Yah…….shittttt ya da’kamta tsawa ,Kina damun Queen tana barci bana son mgana da’ke plsss get out ya’fada cikin Fushi bbu shiri Mimi ta juya tabar room din da gudu ,tsaki ya’ja gamida ture laptop din ,gefe dae-dae lokacin Asmy ta bu’de idonta gamida yin mika A hnkali kallon ta ta mayar kan’sa ,Da sauri ta mi’ke xaune cike da shagwaba ,ta matso gafdashi .”Habiby xanci Pizza yinwa,nakeji plsss Queen ka’rki dameni dan Allah kibarni da Abunda ya addabi Rayuwata.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button