WATA RANA Romantic hausa novels complete

Cikin sexy voice ,nata take fa’din .”wat happen Drama Queen, mekikeyi anan? Bancin ynxu naji habiby na tambyr drivern ki ,inda kike kenan ka’rya kikayi masa??”Asmy tayi tambyr bbu almr raxana akan fuskarta,mmki ya kusan kashe Mimi ,A fusace take fa’din meye na’ki aciki munafuka??” Fiddo ido waje Asmy tayi ,mekuma yyi xafi Angel nifa na tambaye kine kurum……………dan Allah rufemin ba’ki kuma wlhi idan kika sake ,yah Abdul yaji Wannan ni dake ne ta fa’da gamida yimata kallon banxa sa’annan ta sa’kin dogon tsaki ,tayi tafiar ta da ido Asmy tabita tana juya maganganun A kwakwalwarta ,caraf taji an rike mata hnnunta ,ina kika shigane ,oya zomu ka’rasa ciki ga Aunty kareema nan ta iso,tirjewa ta shigayi tana turo dan ka’ramin ba’kinta nifa baxan jeba.”Habiby bana son Allura ,tayi mganr ido taf da ,kwallah.”
Ba allura fa xatayi mki ba ,dubaki kurum xatayi ,toni lpiata qlau ni dan Allah ka kyaleni ,tawani fisge hnnun ta,na fara tunani kaxo kasa na manta,ynxun nan fa naga An………..baijira Mae xata fa’daba yyi sauri daukarta cak ! Xuwa office din Dr.kareema Mae aikata ,sae kallon su akeyi cike da sha’awa.
.”One hour .
Aunty kareema ,ta shigo fuskarta dauke da fara’a take kallonsa ,Aunty Wannan fara’a hka fa??” Bani takardar Nagani meye aciki??”
.”Ya fa’da gamida mika hnnu da nufin ya amsa ,tayi saurin bo’ye takardar A bayan hnnunta,
Ta girgixa masa kae A’ah Daddy baxa’ayi hka ba!!
“Jin ta kirasa da daddy lokaci da’ya ya rude ,pls aunty Kareema ,fadamin mna na ka’gara naji minene??” Yyi mganr cike da shagwaba,meye Albishir nawa??”ni koma mekikeso ,xan baki ,harda Queen din naka ?” Ta karasa zance ,
Cikin tsokana ,da sauri yace Aa’h banda my wify…”Daria Aunty kareema tayi ,gamida mika masa,result…cikin sa’kan biyu sae gaya ya fiddo ido,waje lokaci da’ya ya mike tsaye ,tsoro mmki suka bayyana akan innocent face,
Dinsa .”Hamadala yyiwa Allah ,cikin wani irin farin ciki ya fa’di yyi sujada ,agaban Aunty kareema.”sae da ya dauki tsawon mintuna a hka.” Ya da’go kansa cikin kwa’llar farin ciki ya xube agaban Aunty kareema ,gamida rike kafafunta,
Gagam .”
Aunty kareema mekikeso na ba’ki a duniar nan fa’damin menene,na maki alkawarin xan mallaka maki shi muddin inada ka’rfin baki shi.”cike da jin ddi Aunty kareema ,ta da’gosa ,tasa hnnunta ,tana share hawayen ,idonsa.”
“Haba kanina kaxama namiji ,mana tayi mganar tana xaunar dashi akan,da’ya daga cikin chair’s din dake ofishin ,
Bbu abunda ,nakeso ka kula da Asma’u da cikin ,dake jikinta gobe xamu tattauna akan ,yarda xaka kula da cikin nata,
Maigida yana kan hanyr dawowa gari ,inason nabar Asibiti ynxun nan ….” Murmushin kasaita ya sa’ki nagode Aunty ,kyautar kujerar hajji keda maigida,Sauran kyauta da’ya xan aiko da Driver ,amma fa gobe ,xan buga saka mako a ko’far gidan ki dan jin yarda ,xan kula da babyn namu , daria tayi gamida yimasa,godia anan sukayi sallama .” ya nufi Room din da Asma’u take ,ta ha’da kae da gwiwa tana shesshekar kuka, jin tayi an rungumota.”
Da jajjayen idonta ,ta da’go tana kallonsa, hka ta kafesa dasu jin yyi zuciyrsa na Neman ,tsinkewa xaeyi mgana tayi saurin dakatar dashi ganmida fisge kanta daga rikon da yyi mata.”
A fusace ta tabr room din hnkalinsa ,lokaci da’ya ya tashi shin ko Asma’u tadawo hnkalinta ne??”Amma Aunty kareema ,bata fa’damasa hka ba.”baitaba ganin fushinta ,hka ba tunda tarasa tunanin ta.”numfashin sa yaji yana ,shirin daukewa ………….
“Masu karatu mekuke Tunani ynxu??” Shin Asma’u tunanin ta ya dawo kuwa ??” Mudai je xuwa ,daga ya’r mutan Zamfarawa.”????
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
Haske Writer’s Association….
90
“Layi ta farayi ta tafi luuuuuuu……xata ,fa’di AJ.yyi saurin tarota Wannan ka’ron batayi ko’karin kwa’tar kanta ba sabida ,jirin dake dibarta. “Ta dauki minti goma A hka ,sannan tayi yunkurin kwatar kanta.” ga bada’ya AJ.ya ru’de wae meye ne Queen yimin ,bayani mna??” Fa’shewa tayi da kuka ,gamida kaima kirjinsa ,duka bakae bane ,kabarni a wurin waya’nnan doctors din ni banason su ,kaga abunda sukayi min ,Murmushi yyi gamida ,sauke ajiar xuciya Mae ka’rfi am sorry ya fa’da cikin rawar murya ,harshen sa ya fiddo yna lashe hawayen idonta,cikin muryar ra’da ya’ke fa’din kiyi shuru mna sae kace ba big girl ba.”A shagwabe ta sauka daga jikinsa ,ni big girl ce mana kai dae ne ba big boy ba.”tunda har ka iya tafia kabarni ,A hnkali ya langabar da kansa ,gamida rike kunnuwan sa duka biyu ,Ya zuba mata sexy eyes nasa.”Am sorry nayi laifi baxan ka’ra ba.”
“A hnkali ta shagwabe ,fuska gamida yin folding hnnun ta,akan kirjinta tom.naji amma da sharadi ,tayi mganr shaye da toka fa’damin menene shara’din ,Idan muka ko’ma gida xakayi min Alale ta gwangwani ,Mae manja da yaji, ido waje AJ.ke kallonta.” Ni yaushe na iya Wannan Abun Queen ,A fusace ta kallesa baxakayi ba kenan??” Ganin yanayin ta yyi saurin amsawa ,da xanyi mna idan mukaje gdan Aunty sadiya ,xan sa’ka su Rak suyi mki.”nan ta’ke ta aza Hnnu akae ta fa’sa masa ihun kuka ,da sauri ya fisgota xuwa jikinsa,dan xata iya Tara masa jama’a ,ko’karin sauka take daga kan cinyrsa ,ya riketa sorry idan munje nida kaina xanyi miki ,shaye da toka take fa’din da dae ya’fi kam ni bana son Wannan Rak din ,ni kai nakeso kayimin ………………….angama my Queen to mutafi mna,ta fa’da gamida sauka akan jikinsa,Ajiar heart ya sauke.”
“**********
Tana cikin wani Red &black Lee’s Mae zanen manyan flowers ajikinsa ,dinkin Riga da skirt ne ,wandda suka xauna dae -dae jikinta hka sun ka’rbeta ba ka’dan ba Abu ga farin mutum,Taji light make up na xamani, mimi ce ke ko’karin na da’mata ,dauri d ,Amma fa xaki saka mayafi ,kinsan halin ya Abdul idan ya’ga Wannan dinki xae CE ya matseki ne ,Shaye da toka Rak ! Ta kalleta mekike nufi??” a gida fa yaxo kuma Kwana nawa ,ya rage ya xama mijina ??” Ni Wannan kunyr ta Yah Abdul tana bani mmki wlhi ,Amma komae xae xo ka’rshe xanga ya xa yyi a gurin first night ,daria mimi tayi ina tausaya maki Rak !! Irin su ya Abdul hmmmmmmmm…..daria ,Rak ta kya’lkyale dashi ka ra’sa mna ,mimi xatayi mgana ,Kanwar Rak din ta shigo Mae suna Fareeda wadda baxata wuce shekara goma sha hudu ba,A dunia “Aunty Mimi wae Ku fito inji Mama ga Yah Abdul nan ya ka’raso A gaggauce ,Rak ta mikee tsa’ye jeki muna xuwa Fareeda ,
Da hka Fareeda ta juya ta fice, Mimi tabi Rak ! Da mugun kallo meye hka ,dan Allah kixama big girl mana ,kija ajinki ,Wae duk ina Wannan Ajin na’ki ya’ke Rak??”
Wata rana ,kina ban Haushi ,gaskiyya ki canja ,baxaki gane yarda nakeson saba ne ,Mimi muje ki ta’kamin wani mugun kallo tabita ,kijrani Anan xanje naga dawa ya’xo naji ance shida ,Sageer xasu zo amma A asibiti nagan sa,da matar sa.”
Kijirani ina xuwa ,da hka Mimi ta fice a daga da’kin Jiki sanyaye ,Rak ta tsaya gaban madubi tana kallon kanta.”
“Asmy ce xaune a gefensa ,yyinda suke gaisawa da Aunty sadiya ko Aunty ,sadiya bata ji ddin Yarda Abdul jabbar yyi ba.” Shida yaxo gaisuwar ,surukkai da ganawa ,da Rukaiyya meye na kwa’so Asma’u ,
Da gudu mimi taje ta xaunawa gaf da yayan nata,duk da bakaramin zafi tajiba, ganin sa da Asmy.” Kanta ta daura akan kafadar sa gamida sakala ,hnnun ta cikin nasa,
Yaushe ka isone ya Abdul??”………………………ynxun nan Angel ,bbu ruwana ,dake ynxu idan xaki fita bana ma sani sae dae naji a bakin ,Hajja bbu komae ae”