WATA RANA Romantic hausa novels complete

_Some hours latter_”
Sae ga friends din AJ. Anan sukayi break fast gabadae ta tsane su su kuma sae Janta sukeyi da hira A hka sukayi shirin tafia sukayi mata Alkhairi na ban mmki bbu yabo bbu fallasa tayi godia ,Abunda yyi bala,in kular da AJ.kenan.”
“A air port barak ya kallesa gaskiyya matar nan taka bata da fara’a ko kadan kaga yarda take wani cin mgani kodae first night din Kane na jia ya shafe mu??”
Sabida haushi AJ.ko amsa barak baeyi ba suna nan tsaye shida sageer jirgin su ya daga xuwa Abuja yyinda Nura sae jirgin 12:00@m. Xaya bi…xuwa Kano.
*********
Ta hade cikin wani tsadadden less dark blue dinki Riga da skirt gaba dae ya kama jikinta tana xaune a tsakiyar friends din nata.ae wlhi billy ba abunda xance maki sae dae Allah ya isa!!
Dama turaren na mugun tane kika bani kikasa nayi amfani dashi ,gaba dayan su suka kya’lkyale da daria to yah babe ?
Ya kk ga turaren?” Harara ta watsa mata ban sani ba!!
“Ihu billy tayi kice jia kun kwana kuna aikin lada? Dogon tsuka Aliya taja ke Dan Allah bakida aiki sae wannan mganar ,plzzz mubarta kun san meye ta kalli sauran friends dinta kwaya biyu Feedo da Ummy nop sae kin fada??”
Mota nakeso Abdul ya bani?? Gabadan su suka hada baki wurin fadin mooooootah!!
Kwarae kuwa yana ga kowacen Ku ta zaro ido??”….har kuna mmkin irin baxai yuyu ba ma kenan guy’s karku damu Ku zuba eyesss naku kusha kallo har skull na keso na cigaba anan ,tunda na baro Lego’s baxai yuyu kuma nabar karatu na ba nayi bautar aure ,kutashi muje bangaren mom naga mami har 12 yyi bata xo ta duba ni ba ?
“Gaba dayan su suka mike sukayi side din mom.
★★★★★★★★
_2 week’s letter_”.
WATA RANA!
N@ Asmy b Aliyu.
©Haske Writer’s Association.????
8
Yana cikin shigar bakaken suit coat wandda suka yi balain karbar sa yana rike da briefcase dinsa kai tsaye bedroom din ta ya nufa dae -dae lokacin da agogon bangon dakin ya nuna karfe Tara dae -dae na safe da sallama ya shiga dakin nata hango ta yyi tsakiyar gado tana sharar barci abunta tamkar wata matatta ,wani irin tsanar ta yakeji a ransa Sam Sam “Aliya bata San yarda xata kula da miji ba . musamman a gurin kwanciya xata nuna ma bata ma San abun da kake yiba.
Tashin ta ya shiga yi ,A hnkali ta shiga motsi gamida doguwar mika kafin ta bude idonta akansa wani sanyayyen kamshi taji ya daki hancinta.
Har kayi shirin fita office ne ??”
Ta tambaye sa gamida dirowa akan gadon ,gashin kanta duk a tarwatse.”
Ehhh xan fita!
Break fast fah?? Auhh Peter bae gama hada break fast din bane?” Ina justina batayi serving dinka bane?”
Lokaci daya ta shiga jero masa tambayoyi wani irin mugun kallo ya shiga aika mata dashi ,waye ne xai cimaki abincin ya’n Aiki ya’n Aikin ma Arna acikin tsarina bana cin Abincin waje kona ya’n Aiki ya kamata ki canja!
“Shaye da toka take kallonsa gamida turo masa bakinta cike da shagwaba ,amma kasan aikin gidan nan baxan iya shi ni daya ba ko?”
Duka hidimar nawa guda nawa ne?
Xaman aure fa kika zo ba hutu ba.” Nidae na fada maki “ya kamata ki kiyaye haka kuma mgana na karshe kar Dan aikin da ya taka a part dina.”..
In kinga dama ki gyara kinga tafita a fusace ya bar mata dakin gamida bugo mata kofar ,anan ya tarar da ya’n aiki sae kai da kawo sukeyi duk inda ya wurga ,sae kaji ana fadin morning sir.”
Gidan hajja ya nufa yyi break fast hka ta tsaresa da tambayr ya kamata matarsa ta fara yimasa girki xuwa wannan lokacin ” shidae bai ce komae ba yana gamawa yyi mata sallama ,Tsattsaye ya gaisa da mom .
Body guard nasa suka amshi jakar hnnunsa xuwa mota.”
Drivern sa na ajesa a company dinsa ,body guard dinsa suka take masa baya xuwa katafaren offishinsa Wanda ma’aikatan gurin sae russunawa suke suna kwasar gaisuwa.”
Xaman sa keda wuya ..aka fara yin knocking ,shuru yyi yana duba tarin fales din dake xube a katon table din nasa .”
Haka aka cigaba da kwankwasa kofar murya can ciki yake fadin “yes come in ..da sallamr sa ya shigo ya kwashi gaisuwa gamida mika masa wani fale ,Zubair hassan kenan wato P.A din AJ.
Anan ya shiga dudduba fale din ajiayar xuciya ya sauke ya dago dara -daran idanunsa gamida saukesu akan zubair.
Yaushe ne xa’ayi presentation din?” Jibi ne sir .ohkey zubair ka shiryamin meeting dasu xuwa 2:00pm. Na rana ohkey sir .
Da haka ya juya yabar office din fitar sa keda wuya sae ga sageer ya shigo da alamr yanxu ne shigowar sa dama kuma sageer A karkashin sameer meera’s company yake aiki.
Ango !
Ango kasha mai irin wannan kyau hka wae meye sirrin ne?”
Shaye da toka AJ.ke kallon sageer ,bana son iskanci sageer kayi abunda ya kawo ka .”Auh nikake fadawa mgana.?” Tukuna dae ina Amaryar mu??
A karo na biyu ya zabga ma sageer harara ka bani ajiyar tane ?”…Wlhi AJ.kana da matsala wae daga tambaya ban sani ba sageer!!
“Get out of my office now!
Lokaci daya sageer ya kyalkyale da daria auh harda kora kuma karka manta nifa ne ? ” sageer best friend dinka .
Bbu shiri AJ. Ya jawo laptop dinsa ya shiga aiki Dan idan ya biyewa abokin nasa xai iya haukata sa .” fisge laoptop din sageer yyi ka aje wannan Mln mgana xamuyi .
Sageer Dan Allah ka fitar min A office plzzzzz????. Naji xan fita amma ka saurareni first tukuna ina jinka ya fada fuska bbu walwala nan take shima sageer ya xama serious ” wani sati xa’ayi onder sabbin motoci daga kasar England “ina ce kasan da wannan zancen??”
Na san da xuwan su sae kuma meye??
Sae batun presentation .”wandda kai ya kamata ka yie sa ,kai na keso kayi sageer sabida jibi ina tunanin zanje Kano.
“Angel xata xo Hutu..woww kace muna da manyan baki a gari nayi shekara biyu banga Mimi ba tom.Allah ya kaimu amma ba tafiar mota xakayi ba ko?”
Ina tunanin ta jirgi xanbi xamu kwana daya sae mu dawo ,ina tunanin ma tareda Aliya xamu tafi taga gidan Aunty salma.”olryt Allah ya kaimu amin ni bara na karasa office.
Ohkey!!
Xuwa 2 dae xamu Shiga meeting olryt allah ya kaimu Amin amin.”
4:30pm.ya dawo gidan nasa A babban falo ya tarar da sarauniyar tasa ta hade cikin kana nan kaya Riga da wando “wanda gabadae kayan sun kama jikinta ,bbu alamr kallabi abisa kanta tana rike da wya tana operating daita .”kayan a fruit’s ne Agabanta cikin wani kyakkyawn faranti tana dauka daya bayan daya tana ci a hnkali ” kamshin mijinta kurum taji ta Mae da hnkalinta kofar falon cike da kewar mijinta tayi saurin isa gabansa tareda rungumesa “tana masa sannu da xuwa wani irin yar !!
” yaji rabon sa da ya hada jiki da Aliya tun ranar first night dinsu.”….karbar briefcase dinsa tayi ta sakala A right shoulder dinta ,tare suka nufi up stairs .”
Ita ta fara bude kofar dakin wani sanyayyen kamshi yaji ya daki hancinsa ,dakin ya dinga bi da kallo Angyara sa an canja masa xanin gado.
Kayan jikinsa ya soma ragewa yana kallonta waye ya gyaramin dakina??” Justina ce baki wangalau ya saki yana kallonta idan ransa yyi dubu to ya baci mena fada maki daxun da safe??”
Meyasa bakya jin mgana ne?”
So nawa xan fada maki bana bukatar wani Dan Aiki ya shigo min a part dina ‘ this iz d first and the last Aliya ,da xan maki gargadi na karshe idan wani Dan Aiki ya kara shigowa a part din nan ranki xae baci.
Shike nan na shiga ukku !
Tunda na aure ka banda kwanciyar hnkali wai mekake so ne?”