Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

Nasamu Queen dina ya fa’da yana kallon Asmy ya’ce ko my Queen ??”cike da jin ddi Asmy ta gyada kanta.” Murmushin ya’ke mimi tayi duk da taji zafin mganar ya Abdul ba kadan ba,

Ae dama ya Abdul kadaina sona, tun ranar da ka Auri Asma’u tayi mganr A shagwabe,murmushi kurum yyi batareda ya ka’ra kulata ba.”

Aunty sadiya ,ta nisa ke mimi ina Rukaiyyar ne,??”ita baxata fito su gaisaba?” OK.Aunty bara na ,dubata da hka Mimi ta nufi Room din su Rak!! Nan Aunty sadiya ta ka’lli AJ.” Wae ya mganr Ha’da lefe ne? Biki sauran Kwana goma.” ,komae na gurin Granny Aunty sadiya daita ,xakuyi mgana ,yyi mgana gamida,jefa ya’nkakken Apple abakin sa.”

..”Ya kamata xuwa jibi ka shirya fitr mu dubai ,dan ha’do lefen ,Lokaci ya gabato Aunty sadiya Mae xae hna Aunty salma ta ha’do A kano hakan xae fi sauqi ,Qlau jikin Aunty sadiya yyi xanyi tabbas ta ya’rda AJ.bayason Ya’r tata ,ace duk kudinsa a kano xa’a ha’da lefen matar da xae Aura.”

Cikin ka’rfin Hali ta kalli Asmy gamida mikewa ,tsaye xomu shiga ciki Queen noo….Aunty dama kin kya’leta anan ,kurum ko xaki bita Queen?? ”

.”Da sauri ta da’ga kae almr Ehhhh ,da sauri ta tashi tabi bayan Aunty sadiya ,dai-dai lokacin Rak ! Ta ka’raso cikin fa’lon da siririyr sallama a bakinta.” a yangace ya amsata,koshi dan taxamar masa ,dolene    ,cikin takunta na kasaita ,sanyayen kamshi ne ya ziyarci hancin AJ. Dara-daran idonsa ya da’ga gamida zuba ,mata ido .” da sauri ya dauke kansa ganin irin shigar da’ke jikinta ,Wanda dakyar ,take tafia cikin kayan ,Rabin manmanta duka ,a waje …………………………..cikin Rawar murya ta gaishesa ,batareda ya kalleta ba fuska a daure ya amsa,

Shuru ne ya biyo baya ,Agogon hnnun sa ,ya kalla .”Ina mimi ne??”

Tana ciki oya jeki k kirata,Daga nan ki tabbata kin fito da Hijab”…..yyi mganr yna kallon yanayin fuskarta ,

Ba’a ddeba ,sae gata da mimi Wannan ka’ron dan siririn mayafi ne,Wanda ya tsaya iya kafadun ta,

Ga maxaunan ta nan A fili ….” bawani Abu bane,Queen xakuyi ma Alalen gwangwani ,xanje massalaci na dawo naga Amfara kiraye-kirayen sallar la’asr idan na dawo xan sameku a kiching naga ya’rda Akeyi ,Rai a ba’ce mimi ke kallonsa ka’fin tayi mgana ,ya fice daga fa’lon ,yyinda Rak ! Hawayen ba’kin ciki suka silalo akan fuskarta.” Kenan kwa’liyyan ta ,ya zama na banxa??” Da gudu ta nufi part din maman su tana ,kwa’la mata kira.”

B.Aliyu✍????

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

Haske Writer’s Association….

91

Da sauri Aunty sadiya ta tashi tsa’ye a tsorace take fa’din ke lafia?” Anan mimi ke fa’damata abunda ya ,fa’ru. Sosae ran Aunty sadiya ya ba’ci to inashi Abdul jabbar din ya’ke ne?? Ya tafi ,massallaci  ku xauna anan kujirani bara nasa indo ta ha’damata ,ka’ryar iskanci ya’keyi bai isa ya wulakantaki ba wlhi ,muddin ina Raye ,aure kuma bbu fa’shi anan Aunty sadiya tasa kai ta fice dga, da’kin tana banbamin fa’da gamida kwa’lama Mae aikinsu kira Mae suna Indo….

30 minute letter.”

“Har indo tagama ha’da alalen dai-dai lokacin AJ.ya shigo da’ga fa’lon kai tsaye kiching ya nufa anan ,ya samu indon na zuba alalen cikin Ya’r madai daiciyr kula ,dan tsayawa yyi yana kallonta,jin takun tafia yasa,indo ta da’ga kanta xuwa ba’kin ko’fa ido biyu ,sukayi da AJ.cike da girmamawa ta xube ka’sa tana kwasar gaisuwa ,alama yyi mata da ta mike tsa’ye waye ya ha’da Wannan ,ka’fin tabasa Amsa sae ga Rak ta shigo ,da sauri ta ka’rbe kular da’ga hnnun indo ,tabata umurni akan tafita waje ………………………….mgana mukeyi ,da ita shine xaki ce tafita??” Yyi mganar yna kallonta a tsorace take fa’din to mexaka fa’damata ya Abdul ??” Gani nashigo mna ka tambaye  .””taka’rasa mganr cike da ku’nkuni da sauri indo ta fice dga kiching ,din baice komae ba ya canja salon xancen ,da fa’din Har kun gama kenan ,Ehhh muna tajiran ka baka dawoba.” Wlhi kuwa naje wajen wani friend dina ne anan bayan Layin Ku.”

“Alale kwa’ra biyu kurum ,taiya ci ta ture plate din da’ga gabanta ,ta kalli AJ .shaye da To’ka anya Habiby kai kayi Wannan Alalen??” Da sauri AJ.ya’ke fa’din Nina yi my Queen meya Faru?mimi da Rak lokaci da’ya suka kalli juna yyinda gaba da’ya mood na Rak ya canja, dan ‘ danon sane wani iri ae .”ni nayi mana my Queen ,baxaki iyadar da canye Ragowar bane .?? Ya fa’da yna kallonta ni na ko’shi kawae dae a ha’damin Orange juice tayi mganar,A shagwabance.” OK tom.xa’a ha’da maki ynxun nan ,mimi plss Ku ha’da mata Orange juice ,lokaci da’ya mimi tamike tsa’ye itada Rak ! Hnyr kiching suka nufa” …….

“Ran Rak ! Baka’ramin ba’ci yyi ba ,meya ya Abdul ke nufi??” Mimi kam sae kiciniyr ha’da orange juice ta’keyi ,da kallon takaici Rak ,tabita wae mekike nufine??” Girgixa kae mimi tayi ,baxaki ganebane Rukaiyya ,har sae ranr Dana ma’ki nisa na koma skull ,anan xaki ga’no ranata ,komae ya Abdul ya sa’kaki akan Wannan matar kiyi masa mna.” Karki ta’ba nuna gaxawarki ,ni kinga ynxu na samu solution matsalar, kawae Ku zuba Eyes ,naki kisha kallo ammafa ba yau ba.” Sae ranr dinnern Ku na maki Alkawari ,Asma’u xatayi bankwana da Rayuwar yah Abdul jabbar.”

.”mekike nufi mimi? ,wani malalacin murmushi,mimi ta sa’ki baxan sanr dake ba ,da sauran lokaci Anjima xan ko’ma gurin Dr.ismai,l akan yyi wa’tsi da wanccan plan din dama asali ni tun can baiyimin ba.” Ga wani ya samu cikin Ruwan sanyi.”da hka suka cigaba da ha’dama Drama Queen Orange juice,

“Xuwa ka’rfe 8 na dare AJ. Yaga baban su Rukaiyya,Wanda hka kurum ya samu kansa,da jin kunyr Uncle din nasa.” Wanda ada can ba’ya bbu Wannan kunyr ,

Bayan fitowr su ne sageer sae daria ya’ke yimsa.”Anan ya tsagaita da dariar ya ka’llesa Ka kira Amaryar ta’ka mu tattauna mana.” Dan mimi ta’ce xasuyi dinner,

Shaye ,da to’ka AJ.ke ka’llon sageer bana son iskanci sageer ka’rkasa yaran nan su Rainani plss na ro’keka mu rufe Wannan lectures din,dan ba sauraren ka xanyi ba.” Duk abunda kaga ya dace ,kaxauna dasu dama ae kae cikin su kake,

Hba Ango meyayi xafi hka tsa’ki AJ yaja anan ya shiga yyiwa ,Aunty sadiya sallama.”

A gidan yabr Sageer shida, mimi suna tattauna yarda bikin xae kasance,

********

“Ha’r aka fa’ra biki bbu Ango bbu alamrsa ,harkokin gabansa,kurum ya’keyi yyinda mimi suka cigaba da hidimarsu ,Haka  dangin  suka ci’ka gida .” Ynxu AJ .”baima fiye dawowa a gda ba.” Sabida Jama’a ,

Cikin waya’nnan kwanakkin ,kusan kullum ta’re suke fita da Asmy office,yyinda Hajja keji da Jama’a.”

**Ranar Jummu’a da misalin ka’rfe biyu da Ra’bi na Rana ,Bayn an sauko da’ga ,sallar Jummu’a dubban mutane suka shaida ,daurin Auren Abdul jabbar sameer meera ,da kuma Rukaiyya basheer Lamido .”

***         ***              ***

.”DINNER PARTY!##

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

Haske Writer’s Association…..

92

*_ZARANDA HOTEL_*!!

“Su ukku ne xaune cikin wata ba’kar jeep wadda ,taji tinted,  Amarya na sanye ,da Wedding gown ,ta meterial bak’i Mae da’uke da wasu irin duwatsu Golding ,ajikinta .” sae head din da ya kasance  red ,tayi kyau sosae yyinda Asmy ke cikin ,farar wedding gown .”

Yyinda head din kanta ,yake Read ” tasha make up sae uban smiling take ,zubawa hnnunta na cikin na Mr.Meera yyinda gogan ya’ke cikin milk din suite “…………waya’ndda sukayi balain ,dacewa dashi amma fuskarnan bbu alamr fara’a ko’kadan Sae surutu ,Queen na’sa ke xubamasa yyi mata banxa ,A hnkali ya jingina ba’yansa A sit ya lumshe idonsa.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button