Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

“A hnkali ta’ke ta’kowa gurin mo’tar cikin shiga ta alfarma ,dark blue wedding gown, ce ajikinta ,da Head red sae wasu uban hill’s suma red ,A hnkali ta bude side din da Rak ! Ta’ke da sauri ta da’ga kanta ,ganin mimi ce ,ya’saka ta sauke ajiar xuciya da ka’rfi A hnkali Rak ta fito dga ,motar yyinda mimi ke tattare gown din Amarya” kae tsaye AJ.da Queen suka fito ,Nan mimi ta iso gabansa ,Ya Abdul kabani Asma’u kae kuma ka ka’rasa cikin ha’ll kae da Amarya!! Ta fa’da murmushi dau’ke a  fuskarta.” Fuska bbu walwala ya’ke fa’din Amma kinsan dae ya’rda ta’ke ko??” Ya Abdul Ango da Amarya ake buka’tar su shiga Ha’ll tare ,

Plss mimi ka’rki ba’tamin rae ya fa’da rae a ba’ce idan baxamu shiga hka ba.”kinga tafiata ,A fusace ya juya xuwa mo’ta ganin yyi an shagaban sa,da’gawar nan da xaeyi sukayi ido ,biyu da Aunty salma wadda itama ,tana cikin shigar Alfarma.” Mekake nufi??”

“Yau ma dan ba’kin ciki baxaka iya nuna ,murnar kaba” sabida an aura ma’ka makiyarka,

Abdul jabbar kabani mmki ,dama Abunda Aunty sadiya ke fa’da gaskiyya ne,

Da sauri sageer Ya’ke fa’din Ayi hkuri Aunty munyi laipi xamu gyara ,tsaki Aunty salma …………..”tayi gamida ,Jan hnnun Asma’u ido taf da kwa’lla Asmy ke ka’llon AJ.” Ko ka’dan bataso ana yimasa ,Fa’da Hka Aunty salma ,taja hnnun Asmy xuwa cikin Ha’ll din.” Yyinda AJ.xuciyrsa kamar xa’ata fa’she dan takaici.” Badan ya’so ba ,Ya tsaya ya jera tareda Amaryarsa ka’rshe ma mannawa ,idonsa ba’kin glass yyi Wanda ,ba a hngo kwa’yar idanun ta’sa

Sabida zallar ba’cin rae.

“Hka bride mate’s suka bi bayansu, nan fa DJ.ya sa’ki cool music ,masu daukar pics,nayi masu Vedioting na’yi.

” har aka Rakki Ango da Amarya ,a maxaunin su  yana son yyi mgana da sageer ,

Bbu halin hakan.Anan mc.keyiwa Ango da Amarya ,sannu da xuwa …………….hnkalinsa ga bada’ya yana kan drama Queen na’sa ya ra’sa ta inda xae hangota.”.

Cikin kankanin lokaci ,aka fa’ra gudanar da,Event yyinda sageer yabada tarihin Ango a takaice yyinda Mimi,tabada na Amarya ” Anan aka ta’so Amarya da ango a tsakiyyar Fili , tsayawa yyi cak! A tsakiyyar filin sae waige -waige ya’keyi A hnkali ya’ji  anyi hugging back na’sa kamshin da ya’ji ya gane ko wacece ,da sauri ya dawo daita gabansa,Cike da kulawa ,Ya jawota ajikinsa ,yyi hugging na’ta lokaci da’ya suka sauke wata irin ajiayar xuciya,

Tamkar sun dde basu ,ga junan su ba ,lokaci da’ya ta sa’kesa ,suna ha’da ido suka sa’karma junan su wani,kayatattacen murmushi ,A hnkali kumatun ta su’ka lotsa dimple nata ya bayyana,Dan ya’tsan sa ya sa’ka aramen, dae -dae lokacin DJ.ya sakar masu Indian cool song.”

_*Aaj dil sharyanaa*_!!

Ma’soyan AJ .idan kuna son Song ,din acikin firm din holiday akeyinta,sae ku nema.”????

,lokaci da’ya ta fashe da dariya shima ya’r daria yyi ,Hnnu ya ba’ta suka ta’fa lokaci da’ya ,

“Duk Wannan abun da’ke fa’ruwa mutane ,

Tsayawa sukayi suna ka’llonsu cike da burgewa ,

Wannan wacece ta sa’ka Ango nishadi ,lokaci da’ya tunda aka fa’ra program ba’aga dariar Ango ba.” Sae ynxu nan wuri ya dau Ihu da ta’fi Raf! Raf!

“Masu pics ,sae xuba masu pic’s sukeyi masu vedioting,

Ma hka .”  A hawayen ba’kin ciki ke shirin gangarowa a idon Rak ,ba shiri tayi saurin Mae dasu,

Kar mutane su fahimci halin da take ciki Anan AJ.ya shiga ,yiwa Asmy watsin daloli haka ya juya kan Rak yana yimasu .” ya’mmatan gurin nan aka fa’ra gulma ,Queen tayi sa’ar samu ha’dadden Gentle man irin AJ.”

Dan maxa irin su AJ.kadan ne a dunia,

………………………..ya’rda ya’ke nuna so Akan uwargidan sa,tamkar baya ma Amaryarsa rabin-rabinsa,

Sa’banin wasu maxan da suke wulakanta uwargida,

Idan xasuyi sabon Aure.” Nidae asmy na’ce tom.Allah ya’sa maxajen mu su za’ma irin AJ.Wanda a koina ,zasu shiga a fa’din dunia ,zasu nuna ma ma’cce so hka xasu iya yin Adalci a tsakanin matayensu,Allahumma Ameen,……………

“Mimi yhu are hidden somting from me ,Nagano hkan Wannan murmushin ,da kikeyi na mugunta.”

“Relax Rak wat wrong with yhu,?? Ga’ki Amarya kinbi kin da’gama kanki hnkali,

” A hnkali mimi ta Ciro ,wasu drug’s a handbag,na’ta Ta zube a hnnun ,Rak ” oya karanta bayan ,kwa’llin jiki na rawa rak ,ta shiga dubawa.”

“Cikin rashin fahimta,ta da’go tana ka’llon ,Mimi ban Fahimta ba?? Yimin bayani ,Wannan drug’s sinadari biyu ne ,acikin su na da’ya …………………Sha’wa ,na biyu yana bugar da mutum sosae ,cikin biyu dole ayi da’ya kodae ta kwanta ,da wani kotabar cikin hotel din nan,na kira za’ki a waya ,ya takemin kan shegiya da mota !! Ynxu kin fahimta.?? ” ta fa’da tana kallon Rak , Cikin ,da murna Rak ! Tayi hugging mimi ,thank yhu so much my best Darling Sistr in d world I love yhu so much,

Good Job!

Mimi ,anan sukayi sharking hand’s lokaci da’ya suka kya’kyale da daria ,

Anan Mimi taxuba drugs ,cikin orange juice. ”

Ga sageer yana,xuwa tanan.” jeki ji da Yah Abdul naga baya ,tareda Waccen manyyar gata can gurin Aunty salma.” Da sauri mimi ta nufi wurin ,dauke da murmushi a fuskarta.”

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

Haske Writer’s Association….

93

“Kusan 3 cup glasses tasha na Orange juice ,tana shirin xuba na hu’du da sauri Mimi ta dakatar ,daita murmushin mugunta mimi ,tayi nooooooo…………my sweetheart hka ma ,ae is okey cikin ba’ta rae Asmy ke fa’din meyasa my Angel??” Tayi mganar cikin sanyin murya Hka tana wani lumshe ido,

Da’fa ka’fadarta tayi sorry kibarsa hka.”

A hnkali Asmy ta do’ra kanta akan table ,

Tana jin kanta cikin wani irin yanayi ,da’ga lokacin bata ka’ra mgana ba.”tsayin minti goma ,tana cikin Wannan ynayin jin tayi komae na’ta na juyawa haka.”ta fa’ra ganin dishi -dishi ga wurin da ta’ke bbu kowa,Cikin muryar son tayi kuka ,ta da’fe marar ta,

Tana kiran sunan Angel a hnkali.” Shuru taji,cikin wani irin yanayi tamike ,tsaye tafia ta’ke dakyar ,ta nufi hnyr fita dga cikin hotel din.”

“Kusan cin ka’ro sukayi da sageer ,A firgice ta’ke kallonsa ,nan ta’ke taji zuciyarta na Neman tsinkewa.” Kar dae sageer ya ganota ne??” Saurin sae ta kanta tayi ,shikuma ganin ya’rda ta ru’de lokaci da’ya yasan bata da gaskiyya ,

Ina kika fito hka??” Yamata tamabayar yna kallonta,

Dan murmushi tayi kaina ke nema sweety ,xo muje ka’ji ta rika hnnun sa,yyi saurin kwa’ce hnnun sa,

Xan dan fita nan ,wajen hotel akwae wanda nakeson gani…………………………lokaci da’ya hnkalin mimi ya tashi ,shikuma sageer sanin halinta ya’sa ya fa’da mata hkan ,dan da alamr akwae abunda ta’ke bo’ye masa.” dai -dai lokacin AJ. Ya iso hnkalinsa a tashe ,Anan ya’ke tambayr mimi Queen fa??” Kusan zuciyarta tsinkewa ne batayi ba,

Banganta ba Ya Abdul??” Tayi mganar ,tana kallonsa ,Hnkali tashe AJ.” Ke kallon sageer plsss,sageer ina jin ,feeling strange ajikina.”

“Kwantar da hnkalin ka ,muje can muduba  Cewar sageer gamida nuna wasu fararen kujeru ,kusa ga wasu flowerse,

Saurin dakatar dashi mimi ,tayi mexae kaita acan sweetheart ………mudae je ciki mu bincika ,ya Abdul kae kaje kaji da sauran Friend’s naka ,da amaryarka. Kar Aunty salma ta neme ka.” Ba’ki da hnkali mimi ,kai tsaye  wajen fararen kujerun batareda ,ya ka’ra bin tasu mimin ba.” Shima sageer bin bayansa yyi ,

Yayin da akabar mimi cikin tashin,hnkali gumi.” Ka’ryo mata ya’keyi ta koina.” Hnkali tashe ta da’ga waya ,tana Neman layin Rak!

“Bbu inda basu duba ba,Acikin hotel din bbu alamr Queen dinsa, lokaci da’ya jikinsa yyi ,sanyi a hnkali ya daura kansa, ajikin mo’ta ,mexae hna mu fita da’ga cikin hotel din ,muje mu tamabayi security ,mna.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button