Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Anan sageer keyi masu bayanin ,basu ga fitowar wata yarinya ba ?” Wadda shekarunta baxasu ,wuce shekara goma sha takwa’s ba a dunia ,anan AJ.ya’ke fa’din kalan kayan da’ke jikinta.”

Anan wani ,kema AJ.bayanin ya’ga fitar ta ,wandda bata fi minti biyr da fita ba,sunyi ko’karin tsaidata ,bata sauraresu ba,kuka ma takeyi.” Lokaci da’ya AJ. Ya’ji kirjinsa ,

Na wani irin bugawa .”sageer yyi ka’rfin halin jawo motar ,dakya’r AJ ya iya shiga motar suka fice ,da’ga cikin Hrabar hotel din da gudu…………..

_Fatan Akhairi sis Atika bello Aliyu .” so much Luv yhu ,my best Sistr in d world ## Asha kindirmo lpia_.????

_*TEAM DRAMA QUEEN*_.????

WATA RANA!

N@ Asmy b Aliyu.

Haske Writer’s Association.

*_Take note_*!!

“Am sorry guy’s kunji ni shuru 2day’z ana bikin sistrna ne, shiyasa kuka jini shuru kwa’na biyu amma ynzu Alhmdullh ,angama biki Amarya na bada gaisuwa ,ga duka masoyan Asmy b Aliyu.” One luv#

94

” Tunda ya’ke a rayuwarsa,baeta ba tsintar kansa cikin tashin hnkali irin na yau ba.” Zuciyarsa tamakr xata ,fito sabida tsananin fargaba ,A hnkali sageer ya sassauta murya ,oh common pls AJ.” Kowa yasan how yhu ,.must be feeling ,hkuri xakayi kayi addu’a.” da sauri Sageer ya ta’ka burki sakamakon ,Hango Asmy xaune a gefe titi ta ha’da kae da gwiwa,da sauri AJ.” Ya ba’lle marfin ,motar haryana har’de ka’fa ya ka’rasa gurinta .”

Jin an ta’bata yasa ,ta da’go da ka’rfi idonta sun ka’da sunyi wani irin  Ja ,ta wani hargitse lokaci da’ya da azamar ta tamike tsaye ,tayi saurin fa’dawa jikinsa ,ta dannan kanta acikin kirjinsa , tana girgiza kae hka ta rike ku’gunsa jikinta koina ka’rkarwa ,ya’ke yyinda hawayen Idon AJ.” Suka ka’sa tsayawa ya ka’ra rungumeta,

A hnkali ya ka’lli sageer ,wandda yyi folding hnnunsa a kirjinsa ,yana kallonsu murmushi dau’ke a fuskarsa,

Shima AJ.murmushin yyi yna goge hawayen idonsa,

A hnkali ya da’gota dga jikinsa ,Hi my drama Queen Are yhu okey ??, A hnkali ta kae hnnunta ajikin suit coat nasa, tana ko’karin Cireta ,cike da mmki da tsoro ya’ke kallonta ,hannunsa  da’ya yasaka ya rike hnnun nata yna kallonta a tsorace hka yamae da kallonsa,

Kan sageer ,lokaci da’ya yaji ta fashe masa da wani irin ku’ka tana ko’karin fisgen rikon da yyima hannayen ta,

“Alama sageer yyiwa ,AJ. da ya sa’keta cikin sanyin jiki AJ. Ya saketa .”

A hnkali  ta Da’ga kafafunta , Dan yafita tsawo nesa bakusa ba ,tana ko’karin Ha’da bakinsa da na’ta ya daka mata wani irin mahaukaciyar tsawa!!

“Stop it Asma’u !!

,Ya fa’da cikin wani irin fushi hka lokaci da’ya ya hankada ta gefe,

Cikin rashin sa’a Ta bugi wani ka’ton dutse ,da’ke gefen hanya ,Kanta ya Dan bugu A hnkali jini ke fita a goshin ta.”

Da sauri Sageer yaxo xae kamata AJ.” Yyi saurin dakatar dashi daukarta yyi cak! Zuwa mota batareda ya ka’ra kallon, sageer ba.”

Sageer kuma Sae fa’da ya’ke masa bai kulasa ba ,

……”wani irin kuka Asmy keyi tana da’fe da goshinta ,da’ke famar xubar jini ,Haka ta matse kafafuwan ta guri da’ya tana juya kanta ,farin Hankicif ya sa’ka ya daure kan na’ta AJ. Ya rasa meza yyi mata ta daina wannan kukan.”

Bae san meyasa ,ta canja lokaci da’ya ba bae San meyasa take wasu abubuwa tamkr baita ba.” Yna hango sageer Tsa’ye ajikin mo’tar Wanda ya ka’sa shiga ,motar Saurin da’ga glass AJ .” yyi A hnkali ya jawota  bayada za’bi ya ha’de bakinsa da na’ta lokaci da’ya jikinta ya sa’ki wani irin romantic kisses ,ya’ke yimata a hnkali ya’ke blowing kowace ga’ba ta jikinta ,Sae ajiar zuciya ta’ke saukewa da ka’rfi tana mi’ka sun da’uki minti ,goma a hka a hnkali ya zare ba’kinsa cikin nata.”

……..kuka ta ka’ra fashe masa ,dashi gabansa lokaci da’ya ya fa’di tunanin ya’ke meke damun Queen dinsa??” Anya aljannu basu shafeta ba.??”……..Idan yaciga ba da biye mata komae xae iya faruwa shikansa ka’rfin hali ya’keyi yana jin ,kunyar Sageer ,

Wya ya Ciro  ya kira sageer .”

“Cikin sanyin jiki sageer yaja mota zuwa sameer meera hospital ,

Yyinda ya ka’sa ha’da Ido da abokin. Nasa .” Itakam ,Drama Queen kanta na acikin cinyoyinta tana, famar rere kuka tamakr ranta,xae fita.[Truncated by WhatsApp].

WATA RANA!

N@ Asmy b Aliyu.

Haske Writer’s Association.

95

“Bbu abunda kakeji,a bakinsa sae Kalmar innalillahi wainnah illaihir raji’un,idon nan nasa sun ka’da sunyi ja ga’ba da’ya yafice dga hayacinsa lkci da’ya.” da kyar yasamu ya sae ta numfashinsa,

Sallamr Dr.Fatyma Zahra yaji dakya’r ya amsata ,ka’llo da’ya tayi masa tasan yna cikin. “Matsanaciyr damuwa,

Tanajin tausayin Abdul Jabbar ,har azuciyrta yyinda wani ban’gare tafi tausayawa Rayuwar Asma’u na halin da tashiga.”

“A hnkali ta zauna kan kujerar ,da’ke fuskantarsa.

Cikin raunanniyar muryarta ta ki’ra sunan sa ,bai amsa ba sae dae kurum ya zuba mata pleading eye’s nasa, wane juice Asma’u tasha hka??” Cikin rashin fahimta ,ya’ke kallonta.” Kallon da taga yana yimata ,yasa ta fahimci bai fahimceta ba.” Gaskiyya Abdul Jabbar matarka ,tasha lemu Mae drug’s din Sha’awa aciki Wanda shine ya jefata acikin wannan halin,amma ynxu Alhmdullh anyi mata allura ,tayi aman juice din du’ka hka tasamu ba’rci ,sae dae akiyaye ga’ba sabida lpiar Dan cikinta.”tsoro mmki lokaci da’ya suka dira a zuciyrsa,

“Ya’rasa ma wane kalan tunani xaeyi amma tunanin sa ,

Ya’fi ka’rkata wa’ye yabaiwa Queen Juice ??”……………………. Tamabayr da ya’keyiwa kansa ,kenan amma ya ka’sa samun amsarta.”

“Na’gode Dr. Zahra ,amma ina son na wuce daita gda, ya za’ayi??” Yyi tambayar yana ka’llon tsadadden agogon diamond din ,dake manne .”A right hand nasa,bbu laipi sir duk yadda kagani ,Amma fa ta’fara barci kana ganin bbu takura aciki ,insha Allahu xan kiyayaye duk wani motsi na’ta da hka sukayi sallama da Dr.Zahra yyinda sukabar hospital din da misalin ka’rfe goma sha biyu ,da Rabi na da’re kai tsaye Guest in…………..dinsa sageer ya nufa dasu,Dan yasan yau aunty sadiya da Aunty salma bazasu barsa ba.” Dan ya ka’she wayoyinsa du’ka gudun karsu nemesa.”

Wanda ,yaji ddi da ba yau Rak! Xata ta’re ba .”da baisan waxae kular masa da Queen ba.”

“The following day……..

”Kusan karfe biyu da rabi na rana yafito cikin Riga da wando na captani wabangari Mae sararin ,samaniya .” ya ka’fa hula Wanda ta dace ,da kalan shigarsa sae kamshi ya’ke zubawa,

Kallonsa ya maida kan sarauniyar tasa ,wadda keshan Cornflakes ,Queen !!

“Ya kira sunan ta cikin sanyin muryarsa,shaye da to’ka ta da’go tana kallonsa,

Gamida turo masa Dan karamin ba’kinta.” dan murmushi yyi dan yasan laipinsa,

Kyakkyawan sajensa ,ya Shafa.”gamida sa’kin kayataccen murmushi Ayimin afuwa dan Allah ya kamata agama shan wannan abun,nasan ni mai laifine ka’r a hukuntani ta wannan hanyr ,plss yyi mganar gamida langabar da kansa ,yna mata ka’llon so …………………naji na hkura amma za’ka biya a siyamin Gwaiba.’ Tayi mganar tana ka’llonsa,naji my Queen angama ,murmushi tasaki lokaci da’ya gamida fa’din thank yhu my habiby!!

“Shiya taimaka mata ta sa’ka hijab na’ta hnnunta ,na cikin nasa suka nufi mo’ta.”

***********

Hajja yanxu kina ganin Abunda Abdul Jabbar yyi ya kyauta??”cewar aunty salma,batareda ta jira amsar Hajja din ba ta cigaba ,da mgana Ace Dan tsabar wulakanci da rainin wayo tun jia babusa bbu alamrsa ,

Wannan wane irin Abune??”keda kika isa dashi sae ki kirasa ki fa’damasa,da ka’rfe biyr na yamma za’a kawo masa amaryarsa hka dangin ubanta suka tsara.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button