Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

Sallamrsa ce ta ka’tse Aunty salma,Hajja kurum ce ta amsa sa yyinda,Aunty salma ko ka’llonsa batayi ba.” Da gudu Asmy taje ta xauna gafda Hajja ,ta aje ledar Gwaibarta a ka’san carpet ta dan kwanta ,a ka’fadar Hajja cikin sanyi murya take fa’din Granny nayi kewarki ,da yawa.” Shafa kanta hajja tayi cike da kulawa ,take fa’din nima hka my Queen ina kika shigane??” Dan murmushi ta sa’ki Granny wannan Habiby zaki tambaya.” Tana da’go kanta ,anan Hajja ta lura da bandeji  da’ke manne a goshinta,

Hnnunta takai wurin ,cike da damuwa take fa’din meya sameki hka??”

Hnnunta takae wurin gamida yin ra’u ra’u da ido wlhi Granny habiby ne?”

Yyi min tsawa ajia kuma ya………da sauri Hajja ta ka’tseta ya Isa Haka muje na zuba ma’ki Fete ae zakici ko??”

Cike da murna ta’ke fa’din Ehhh ,xan cimana granny.”

Hnnunta taja,xuwa dener Area.” Yyinda Aunty salma ,tabisu da ka’llon takaici.”

Shikam AJ.tunda ya shigo a falon ya’ke zaune akan carpet ,hka ya sunkuyar da kansa,a ka’sa.”

Mganar hajja ce ta dawo ,dashi Hayacinsa ,Meyasa meka Abdul Jabbar tun jia ka ka’ma wya ka ka’she kabar gurin dener batareda,ka fa’dawa kowa uzurinka ba.??” Shuru yyi ,

Hajja tanisa,cikin sanyi ya fa’ra yiwa hajja bayani ,Allah ya kyauta kurum ta iya fa’da gamida fa’din Allah ya tsare ga’ba.”

Zuwa ka’rfe Hudu inason ganinka,Amsa mata kurum yyi da to.”

Ku’san ka’rfe hudu da Rabi na ya’mma Hajja tasamesa A master bedromm na’sa ,tsaye tayi Tana ka’llon yanayinsa,

Wae. Mikake nufi katashi ka shiga wnka mna ,lokaci na tafiya Abdul Jabbar! Tamkar yyi kuka ya’ke ka’llon Hajja plss Hajja ,badole sae nayi wnkan nan na Al’adaba.” Ki taimakeni dan Allah ,yyi mganar a raunane,

Kasan Allah sae kayisa,saura Rabin awa kaje ka taho da amaryarka ,tashi mutafi .” bayason musu da Hajja,

Ko ka’dan jiki bbu kwa’ri ya Mike ,suka nufi side na’ta dan acan xaeyi wnkan Angwanci.”

“Zaune ta’ke a main falo, tayi rashe-rashe kan carpet ,wata bingilar Riga ce ajikinta  maroon colour half gown,Mae guntun hnnu,

Sae hular net white da tasaka  akanta.”sae cin wainar fulawarta    take A hnkali  ,wadda ta ba’de da ya’ji Mae tafarnuwa.”

muryar Hajja taji akanta. akanta,da’ga ido tayi Tana kallonsu washe ba’ki tayi ganin Habibyn ta,

Cike da shagwaba,

Take fa’din habiby ina ka shiga ne ,ina ta nemanka??”

Bae iya amsa taba ,ya shige master bedroom din Hajja da sauri ,da kallo tabisa.[  _@t 6:40pm.by Asmy b Aliyu_]

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

Haske Writer’s Association…

96

Sanye ya’ke cikin farar shadda da, babbar Riga da ya’r cikinta.

“Ya ka’fa hula black ,wadda ta dace da ka’lan dressing na’sa sae kamshi ya’ke zubawa,

Zaune ya’ke agefen royal bed din Hajja, kansa a ka’sa yana sauraren nasihar da Hajja keyi masa.” A lkcin jin ya’keyi tamkar yyi ihu wani sashe na zuciyarsa ,

Tunanin Queen na’sa ya addabesa,

Yna tunanin ya’rda zasu Raba kwanciya ,that mean’s Hajja ,ta dauke Asma’u dga garesa na tsawon sa’ti da’ya.” Dan ka’ramin tsuka ya’ja ,

A hnkali ya’ke ka’llon hajja cikin sanyin muryarsa,

“Ya’ke fa’din plss hajja ki aramin Asma’u na yau dan Allah ??”

Saurin girgiza kae tayi ,baxai yuyuba.” nasan ya’kake ji a ynxu daurewa,

Zakayi Allah yyi maka Albarka.”

Ka’je kaxo da amaryarka.!

“Hajja ta ka’rasa mganar gamida mikewa,tsaye da shanyayyun idanunsa yabita ,da kallo tana fita ya’r rigimarsa ,ta shigo da sauri tamkar wadda aka Jefo.”

“A shagawabe ,ta xauna kan cinyarsa tana sauke numfashi,

Cike da shagwaba,da turo baki take ka’llonsa shaye da to’ka take fa’din ina zaka haka??” Dan Allah zan bika,tayi mganar gamida ,sakala hannayenta akan wuyansa,

Hnnunsa,

Yasaka ya zagaye kugunta,

Ya riketa gagam ,tamkar

Wanda xa’ayiwa kwa’ce.”

Cikin idanunta ya’ke kallo ,cikin raunanniyr murya ,ya’ke fa’din.”Am sowiee my Queen nayi mki laifi kiyafemin ??”,cikin turo ba’ki take fa’din ni na yafe Habiby dan Allah mufita ta’re,kaji plsss!!

“Xaeyi mgana ,tayi saurin sa’ka hnnunta ta rufemasa,

Ba’ki ka’rkace nooo plsss ,tayi mganar cikin rawar murya a hnkali ta kwantar da ,kanta akan shoulder nasa,

Tana sha’kar turaren jikinsa,.

Wata irin kasala ce ta rufesa ,lokaci da’ya tallabo fuskarta yyi da taffukkan hnnun sa.”

Sae ya’ga guntun hawaye,

Akan fuskarta.”

Yna iya jure komae banda zubar hawayen ta,

A hnkali ya lalubi bakinta cikin wani irin sa’lo ya’ke tsotsar harshenta .”

Yna sauke numfashi da ka’rfi itama hka ka’rar wyarsa,

Ya katsesu,

Cike da kasala yyi saurin sakin bakin na’ta.”

Da kya’r ya saeta natsuwarsa bae dauki wyarba.”

Har ta ka’tse dan kanta,

Daita ya Mike tsaye  tana,manne a kirjinsa.”

Cikin muryar son tayi kuka ,take fa’din zakaje dani na canja ka’ya ??”

Ina son wannan turaren na’ka wlhi dan Allah karkace ,

Bazaka dani ba………………..Habiby!!

“Ta fa’da hawaye ,suka silalo akan fuskarta.” Dae -dae lokacin Hajja ta ka’raso cikin da’kin da sauri yyi hanayr fita,

A hnkali Asmy ta fa’da kan ga’do gamida fashewa ,da wani irin kuka.”

Hajja sae famar lallashinta,ta’ke tayi mata banza,Kanta tamakr xaya cire sabida ciwo. ”

“Zaune ya’ke a falon Abban su Rukaiyya ,ya  yinda ya’kemasu Nasiha du’kan su,yafi ka’rfin minti talatin yana masu Nasiha ,da Addu’a amarya Rukaiyya sae famar kuka ta’keyi tamakr ranta zae fita hka ya’n uwa da abokan ,Arziki suka sa’kata A motar AJ. Yyinda Aunty salma ta koma ,gefen kunnenta tana yimata,

Mgana .”

“Mimi da Aunty salma ce suka bi motar su AJ .” A baya ,

.A bangaren AJ. Kuwa ya kule kira’r Abdul Rahman  sudais ,yyinda kukan rak ke tafasa,masa xuciya .” A hnkali ya gangara da motar gefen titi.” Gamida ka’sheta ,

Sae kuma ya’ji tabasa tausayi,

Ya tuna itama Asma’u haka tata kukan nan,

Cike da tausayinta da lallashi,

Ya jawota ajikinsa .”yana dan bubbuga bayanta alamr rarrashi,

Lafewa ,tayi ajikinsa lkci da’ya tana sauke ajiar xuciya ,

Wani ban’gare kuma ,taji ddin ya’rda Yayan nata yanuna mata kulawa,

Fitinannen turaren jikinta,

Sae fisgarsa ya’ke cikin wani irin yanayi ,ya lumshe idonsa ,gamida gyaramata kwanciyarta ,akan kirjinsa.”

By~ Asmy b Aliyu.????????

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

Haske Writer’s Association…

97.

Cikin kan’kanin lkci ya janye jikinsa ,cikin na’ta gamida yiwa motar key ta wutsiyar ido ta’ke kallon yanayinsa,

Gaba da’ya jikinsa a sanyaye ya’ke komae har ya danna hancin motarsa ,

A sameer meera Estate bae ka’ra kallonta ba.”hka baeyi mata mgana ba.

“Yna gama parking ,iyaye mata sukayi cirko-cirko a bakin motar suna jiran fitowar amarya .” wata kanwar Hajja ce tayi ka’rfin halin bu’de side na Rak!

“Ta fito daita A hnkali sae fa’din ta’ke tayi addu’a ta shigo da ka’far dama ,AJ.jin ya’ke tamkar ya sha’keta Dan takaici.

” kai tsaye side nata aka nufa ,daita nan Friend’s na amarya suka ta’ke masu baya.’

Juyawa tayi xata bisu sae taji yayan nata ya’ce Mimi!!

Cikin wata irin murya cak! Ta tsaya,hka taji zuciyarta na Neman tsinkewa,Addu’a takeyi Allah yasa yayan nata baigano plan dinta ba.”A zuciyarta ta’ke fa’din ohhhh my Rabbi help me out.”

Cike da da’kewar zuciya ta ka’raso gabansa,gamida rike ma’rfin motar da da’yan hnnunta.”

.”A shagawabe ,take fa’din sae yanxu ka tuna dani,tun wurin dinner bamu ka’ra haduwa ba.” Ta fa’da gamida turo bakinta.

“Am sorry kinji ,yyi mganar A hnkali kekan ki kin sani ,

Baxan kyaleki ,hka kurum ba.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button