Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

Dama ina son na shaida maki ,jibi zamubar ka’sar nan ta’re Dake………………..sosae ta nuna murnarta ,A fili tun ka’fin taji ko wace ka’sace,

Lallae ya Abdul dama yana son Rak ! Ya tsaya wahalar ,da Kansa a banza.”

Cike da murna ta’ke fa’din ya Abdul wace ka’sar zakaje Honey moon din??”tayi masa tambayar ,murmushi dauke a fuskarta.”kallon rashin ,fahimta yyi mata.”

Wane irin honey moon kuma??”Indian nake maki mgana ,nayi bincike ,

Nagano akwae wani asibitin kwa’kwalwa ana dacewa,yarda naji ya’rda hospital din tayi fice,

Acan nake so nakae Asma’u so sae ki shirya tare zamu wuce ,ranar Laraba.”

Yna fa’din hka ya juya yabar Mimi cike da tashin hnkali Allah yaso bata shirya ,barin Nigeria ba yanzu.” Kwa’lla

ta ta’ru a idonta,

Gaskiyyar Rak ne, yah Abdul yadaina sonta ,Asma’u kurum ce a birnin zuciyarsa ……da gudu ta juya ta nufi cikin gda.”

Ta ko’far baya yabi zuwa side din Hajjaa Dan ya lura ,koina gdan da jama’a yasan ynxu hka Queen nasa ,na can A takure sabida yawan jama’a.

Bae tsaya koina ba sae a master bedroom din,Hajja hamdala yyi da ya hangota kwan’ce akan soofa ,sae barci takeyi abinta tayi parking ba’kin gashinta da Jan riboon sae sheki ,ya’keyi tayi wani irin kyau,na mussaman ba’kar fatar ta sae sheki takeyi.”

“Ba’kin Jean’s ne ajikinta pencil ,ya kamata sosae sae wata ya’r bingilar Riga  pich colour Mae ya’n kakken hnnu tashan iska.” Kokadan bayason ya katse mata barcinta,

Agogon da’ke manne da hnnunsa ya ka’lla kusan ka’rfe shidda ,da rabi na ya’mma A hnkali ya zauna dae -dae gurin kanta ,

Kanta ya da’go ya do’ra akan cinyoyinsa ,cikin wani irin salo ya’ke huramata iskan ba’kinsa a kunne ,

Sannu A hnkali ta fa’ra motsi tamakr a mafarki takeji kamshin turarensa,

Saurin bude ido tayi ,zubur tamike zaune .” kallonsa tayi cike da murnar ganinsa ta rungumesa,

Gamida tura kanta cikin fa’deden kirjinsa ,A hnkali take lumshe ido tana budewa .”ina son kamshin nan Habiby!!

“Murmushi yyi gamida lakaci hancinta.

Granny fah?

Yyi tamabayar yna kallon ,kyawawan idanunta,

Shaye da to’ka take fa’din suna babban fa’lo itada wasu mutane,sun cika gdan sun sa kaina yana yimin ciwo.”

“Ta ka’rasa xance cike da damuwa” kae tsaye gurin  closet ya nufa Ciro   ,mata dogon hijab fa’ri har ka’sa ya sa’kamata cike da murna ta’ke tamabayarsa,

Inda zasu??” Bae amsata ba ,ya dauko plat shoes ya taimaka mata ta sa’ka yana rike da hnnunta,

Zuwa parking lot………..body guard’s na’sane suka ka’raso gurin motar yyi saurin da’katar dasu,

Alamr dakansa xae fita.” da hka Mae gadi ya bude masa get ,Hnnunsa da’ya na kan sitari da’ya kuma yana rike da hnnunta,yana wasa da yatsun hnnunta.”

,wata irin azababbiyar Sha’awa ce ke addabar sa.

Yau bae san ya xaeyi da ya’r rigimar tasa ba.da hka yake ta tunani ,har suka isa guest in……dinsa, Queen sae surutu ta’ke masa.” Yana gama parking ya fito dga motar ,ya fito side nata,

Da’yan hnnunsa ,ya sa’ka ya bude mata ma’rfin motar Mae makon tafito ,sae yaga ta ba’ta rae tana kallonsa,

Cike da Rigima take fa’din ni banzan shiga ,wannan gdan ba.”

bana sonsa

,plzzz kazo muko ma

Gda.”

Kiyi hkuri my Queen xuwa anjima .

Ka’dan zamu koma.”

Ba’anan

Zamu kwana ba.”

Promise meeee??”

Tayi mganar ,gamida zuba ,

Masa sexy eye’s nata .”

a raunane ya’ke fa’din I promise,

Right hand nasa yabata ,

Takama sa’ananann tafito dga motar,

Jinginawa ,tayi jikin mota gamida yin folding hnnunta ,cikin turo ba’ki take fa’din ,

Ni ka goyani nagaji da ,yawa bazan iya tafia ba.”

Bbu musa ya russuna ,ta haye bayansa .”

Cike da jin ddi A hka suka nufi aenahin ko’far shiga cikin gdan.

“A tare sukayi sallar magrib ,

Suna idarwa bata tsaya doguwar addu’a ba ta cire hijab na jikinta.” Ta aje a gefe ta cire kayan jikinta.”

Kae tsaye side din ,da ake ajiye towel’s ta nufa anan ta jawo da’ya ta daura ,

Wanda bae gama rufe mata cinyoyi ba.”

*Habiby*!!

Muje muyi wanka ina jin zafi ,

Kallonta kurum ya’keyi sae da ya gama addu’oin sa ,ya kalleta a natse,

Kibari sae xuwa anjima muyi wanka gaba da’ya,shaye da to’ka take fa’din ni yanxu zanyi ,kaxo karaka ni, kae idan baxakayi ba .shikenan!!

“Ganin tana son tamaida Abun rigima,ya cire kayansa shima yajawo ,towel ya do’ra a kugunsa.”

Suka nufi toilet .

“Tsayin minti go’ma ya daukesu a toilet ,sae gashi sun fito yana dauke daita tamakr wata,

Baby gal sae kya’lkyalar daria ,take akan gado ya shimfideta,

Yamata rumfa,da fa’deden kirjinsa,

Cakul’kuli ya’keyi mata ta koina ,

Sae ba’ngalar daria takeyi tana rokons ,akan ya daina dan Allah.”

Kwance ya’ke a gefenta yna Mae da numfashi kan ruwan,cikinsa ta haye ,itama lkci.da’ya ta shiga yimasa cakul’kuli fisgota ,yyi yna binta da wani irin ka’llo Wanda ,ta kasa fassara sa.”

”Cikin wani irin sa’lo ya’ke walwale towel din jikinta,

Gefe ya jefar dashi .”saurin shigewa tayi ajikinsa,

Cike da jin kunya harshensa ya saka acikin kunnenta.” Hnnunsa

Da’ya kuma yana akan breast ,

Nata .”dganan salon na’sa ya fara canjawa ,wata irin zafaffar soyayya ya shiga nuna mata.”

_Afuwan da rashin samun update a koda yaushe,nayi tafia ne…..inda naje akwae da’n matsalar network ,sae kunyi hkuri._”����????

B.Aliyu????

WATA RANA!

N@ Asmy b Aliyu.

Haske Writer’s Association.. ”

98.

“Lungu da sa’ku hajja ta Shiga neman Asma’u bbu ita bbu alamr ta,hnkalinta ba ka’ramin tashi yyi ba.”

Hanyar da xata sadata da side ,din ba’ki taci ka’ro da Mimi .”da sauri ta dakatar ,daita.ta hanyar fa’din Mimi baki ganarmin Asma’u ba??”hajja tayi mganar damuwa ,dauke A fuskarta.”

Cikin zafin rae mimi kefa’din meye damuwarki akanta ne hajja??” Ko kema kinfi sonta ,da kowane??” Mimi takarasa mganar cike da kishi da son tayi kuka.”

Meya kawo wannan mganar ,kuma lailah?”hajja ta fa’da tana kallon tana ka’llon ynayinta.”plsss hajja leave me a lone bana son mgana ,

Da gudu ta ra’ba ta gefenta ta nufi side na’ta da ka’llon mmki Hajja tabita.” Tashin hnkali ,yna nufin kenan Mimi ta fa’ra tsanar Asma’u kenan.?”abun da take gudu shi xae fa’ru ,laifin bana kowa bane ,sae na Abdul jabbar xae dawo ya sameta ne.”

“Kusan ka’rfe goma da rabi ,ya kunno hanci motarsa,cikin Estate din sameer meera.” Yna gama parking ya ka’she motar ,ka’llon side din da ta’ke yyi sae barci takeyi abunta.” A hnkali ya kwantar da sit gamida lumshe idonsa ,tunani ya’keyi yarda xae bu’llowa Hajja,yasan a kullum shine Mae laifi……..yafi minti goma sha biyar, A hka.

Daukarta yyi tamkar wata baby  gal, kae tsaye ya nufi side din hajja ,Daita cike da fargabar ya’rda xae iya ha’da ido da Hajjan.”da sallama yashiga ko’far baya,Dan yasan ta gaban cike ta’ke da mutane amma abun mmki ,sae yajita a rufe,

Cike da sanyin jiki ya juya.” Da nufin yabar gurin sae yaji ance ina kuma zaka daita marar kunya!

“Tsayawa yyi cak!  Oya zoka ajeta ka ba’cemin da gani kafin na baka mmki ,hajja tayi mganar rae a ba’ce gamida nuna ma’sa hanyr ko’far jiki a sabule ya juya ,ya shige bae direta a koina ba .” sae a lallausan gadon Hajja ,

Ga mmki sae yaga tayi saurin bude idonta ,gamida rikemasa Kwa’llan rigarsa cikin son tayi kuka take fa’din ina kuma ,zakaje baka siyamin ice cream ba??”baece komae ba ya cire hnnunta dga wuyan rigarsa,

Yyi hanyar fita daga da’kin da harara ,Hajja tabisa har yafice dga da’kin ran sa a ba’ce…..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button