Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

Tsaki yaja wlhi kuke sangarta yaran nan shiyasa sukeyin ya’rda suka ga dama.”

“Ya isheka hka!!

Aunty salma,tayi mganar cikin kunar rae ,da ba’kin cikin ka zataji koda rashin adalcinka.?” Xae yi mgana Hajja ,ta da’ga masa hnnu alamr yyi shuru baece komae ba ya juya ya fita rae a ba’ce .”

Cikin kuka Rukaiyya ke fa’din ,basan menayiwa yah Abdul ba yabi ya tsaneni baya sona  baya kau’nata aunty salma ka’lleni da kyau kigani meye aibuna meye ajikina ,da yah Abdul baya sona?”ta fa’da tana zubar hawaye ,share hawayen ki tsabar munafurci ne kurum ,da yyi ma’sa yawa .”baega abun so ba sae waccen ba’kar macce………”xanyi mganin sane,kibarni dashi ,kukan ta tacigaba dayi ,Aunty salma na famar bata ba’ki Hajja batareda tace uffan ba.”tacigaba da sabgoginta.

“Kusan ka’rfe biyar na ya’mma Sageer na tare da AJ. Kiran Mimi ya shigo a wyarsa,

Ya da’ga wyar gamida yin sallama.’’

Bata amsa sallamr ba kae tsaye ta’ke fa’din kana ina??”

Sae da ya ka’lli AJ ,yaga hnklinsa baya akan sa sa’nann yace na fita unguwa.” Wannan wace irin tambaya ce? Haushi ya kamata ,bana da ikon na tambayeka ,kenan??” Sassauta murya yyi ba hka nake nufi ba,sweetheart fa’damin meya faru??”

“Cikin rawar murya ta’ke fa’din ina son ganin Kane,dga nan zamu fita shopping ,ya’rda yaji muryarta yasan bbu lpia.”

OK.tom.”

Bayan magrib yyi maki?”

Idan son ,samune ka’zo kafin lkcn ok tom.” Sae naxo da hka ya katse kiran,

Ka’llonsa ya maida kan AJ.”

da alamr ya’r rigimar ta’ka bata sauko ba,kwa’fa yyi kar ta sako din ,iskancin Angel ya isheni,

Wasu sababbin behaviours ,ta tsiro dasu Wanda ada can bata dasu,

Daita da Rak!

Neman sukeyi su rikitani ,ka’ra na dauketa a ka’sar ,kafin mudawo naga ya’rda zaman mu za’yaa kasance.”

Sageer ina tsoron ,ranar da Asma’u xata San Na auri Rak! Ba.” Ina fargabar ranar.

Komae xae fa’ru Asma’u baxata San matsayin Rak a gurina ba.!    Sae ta haihu tukuna no matter wat! Xanyi ko’kari na da’tse duk wata hanya ,da xata ha’damu ,Ajiar zuciya sageer ya sauke batareda ya’ce uffan ba.” Shikansa yna tausayin abokin nasa.”

“Mimi kinsan AJ.idan ya’ce yes bbu Wanda ya Isa ya canja sa kawae kiyi hkuri kibisa ,tunda hutun Ku ya ka’re,ban San mexaki xauna kiyi ba.” Plsss ka’rki da’gama kanki hnkali !! xatayi mgana yyi saurin daura yatsansa a ba’kinta ,Hawaye ne suka Shiga ambaliya a fuskarta,

Muje na rakaki kiyi shopping,

Da kansa ya bude mata gaban mota ta xauna a da’yan side yyinda ya Shiga ba’ngaren driver…..

” yana rike da cup tea a hnnunsa, sae kallonta ya’keyi ta juya masa baya ,taki koda ka’llonsa baran tana ,tayi masa mgana yyi na’ci har yagaji Rashin mganar nan na’ta na Neman zautar dashi, da’ga wya yyi ya’kira Dr.Zahra kwa’ntar masa da hnkali tayi yyinda ,ta’ke fa’din ya kyaleta  ,rigimar tace kurum irin ta masu ciki.” Yna aje wyar granny ta shigo ta xauna gaf dashi,gamida da’fa ka’fadar sa.

Kayi hkuri kaje ka kwa’nta kaga gobe flight din 12:00pm.xakubi ya kamata kaje ka kwa’nta kawo na ba’ta a sanyayye ya mika mata cup coffee ,murya a sarke ya’ke fa’din plss granny ki tabbatar da tasha bbu komae acikinta tun da ta tashi,Yyi mganar cike da damuwa.”

Insha allahu ka’rka damu kaje kaji da Rukaiyya Dan itama sae da tasha allura bayan ,fitarka da’zu zazxabi ya rufeta .”A hnkali ya russuna ya subbaci goshin granny tnx yhu my love nagode ,da kulawar ki mu kwana lpy.” Cike da tausayinsa ,tabisa da ka’llo har yafice daga da’kin.”

Amsa ga tea ki kisha kinji takwarata,

Cikin ture ba’ki take fa’din Idan Shiya ha’dasa ,baxan shaba Granny ki ha’damin wani,kurum.” Murmushi granny tayi bbu matsala indae xakisha ,dire cup din granny tayi a ka’sa gamida jawo Flak’s ,ta Shiga ha’da mata wani …………….yyinda Queen ta jingina bayanta da filo gamida lumshe,idonta.”

*_TEAM DRAMA QUEEN_*.????

WATA RANA.

N@ Asmy b Aliyu.

Haske Writer’s Association..

100.

“Acan tsakiyyar gado ya hngota dunkule ,Cikin blanket.dan tsaki yaja a hnkali yyi tattaki zuwa gaban gadonta.” A hnkali yake kiran ,sunan ta tayi masa banza.”hnnunsa ya sa’ka gamida fincike ba’rgon da ka’rfi Ihun kuka ta sa’ka ,masa da sauri ya sa’ka hnnunsa ya toshe… Mata ba’ki ke kiyi shuru  nine,

Rinannun idonta ta da’go ,

Tana ka’llonsa suna ha’da ido tayi saurin kwantar da kanta ajikinsa.” Jikinta zafi sosae ko’karin da’gata ya’keyi dga ,jikinta sae ta rikesa gagam.”ta hnasa koda dogon motsi mmki tsoro ,suka rufesa lkci da’ya wani ban’gare na zuciyarsa ke fa’damasa ka kyaleta kurum hka AJ.” bata da lpya ka tausaya mata.’koda na rana da’yane ,

A hnkali yake fa’din kinci abinci ne??”

girgiza masa kae tayi mezaki ci ??” Cikin muryarta ta masu zazzabi take fa’din bana iya cin komae .”kamar ya bakya cin komae baxae yuyuba,kixauna a hka cikin ki bbu komae da’gani naje na ha’do maki Tea koda ka’dan ne ma’ke ka’fada tayi .”tsawa ya daka mata!!

Bbu shiri ta janye jikinsa ,cikin na’ta kallon ta yyi yaga tana share hawayen idonta.”A hnkali ya sassauta murya gamida fa’din am sorry baxan sa’ke yimaki tsawa ba.” Jirani naje na ha’do maki tea ,a hnkali ta da’ga kanta alamr to.” da ido tabisa har yafice dga da’kin gyara kwanciyar ta tayi ,tana sauke numfashi kadan-kadan mintuna ,kalilan sae gashi dauke da cup tea.

“Tashi kisha gashi na ha’do maki ,bbu musu ta tashi xaune ,ga mmkinta sae taga yakae cup din a bakinta Cikin rawar jiki ta bude ba’kin idonta na kansa,

Amma shikam yakasa koda ka’llonta a hka tasha Rabin cup ta janye bakinta ,da ido yabita ka’fin ya’ce ya isheki ne ??”

A hnkali ta da’ga kae alamr ehhh maganinki fah?”

Nasha da’zu bayan sallar ishai ,dauko nagani side drower ta buda ta fito masa dasu .”ya amsa ya duba ya maida ,kiyi barci nima zanje na kwa’nta kinsan gobe akwae tafia a gaban mu ,oya kwan’ta na samaki bargo ,idonta cike da hawaye ta kwan’ta yaja mata bargon dae dae wuyanta,

Hnnunsa ya sa’ka ya kunna bed light ,gamida ka’she wutar da’kin a hnkali yake furtama ta gud nyt.!

“Da sassarfa yafice dga da’kin gamida rufo mata ko’far.

Lkci da’ya ta saki wani marayan kuka gamida cire blanket ,din da ya rufeta dashi lkci da’ya tayi cilli dashi agefe kanta ta sa’ka cikin cinyoyinta ta Shiga rai -rai kuka.”

Washe gari…..

“Yana dawowa sallar Asubah.” diret ban’garen ta ya nufa yna tura ko’far da’kin ya hangota tana ba’rci a ka’san carpet gabansa ya fa’di lkci da’ya zuciyarsa ke raya masa ko fa’dowa tayi dga kan gado?” da sassarfa ya Isa gareta ,gamida zube gwiwowinsa,

Ka’sa tashinta ya shigayi a hnkali wannan ka’ron baiji wani zafi ajikinta ba.” Sabanin jia.”A hnkali ya Shiga tashinta .

Rukaiyya!

“Rukaiyya!

‘Sanyayyen kamshin tutaren jikinsa ne,ya cika mata hanci sannu A hnkali ta soma bu’de ido,sanye ya’ke cikin Ash colour din jallabiya ,Kinyi sallah ne? Saurin girgiza kae tayi alamr ah a’hh ,to tashi kiyi sallah daga yau karna ka’ra ganin kin kwa’nta a ka’sa kina jina ko??” Da sauri ta da’ga kae alamr to ,ganin yyi ta’kasa mikewa ,tsaye hka yasa shi taimka mata ko’far toilet ya ra’kata ya juya yabr da’kin.

“Misalin ka’rfe goma da Rabi na sa’fe yna rike da hnnun Rak ! Xuwa side din granny Wanda har ,lkcn jikinta bbu ka’rfi sanye ya’ke cikin suite coat pich colour ,da farar shirt ajikinsa ,wandda kayan sunyi balain ka’rbarsa ,suna danno ka’nsu cikin fa’lon caraf idonsa,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button