WATA RANA Romantic hausa novels complete

Cikin na Queen na’sa Wadda ke zaune akan carpet ,
Tana shan koko da kosae ,
Idonta na kan hnnunsa da ya’rike Rak dashi ,ganin idonta wurin yyi saurin sakim hnnun Rak!
” nan ta’ke ta dire ko’fin kokon.” Ta wani ha’de rae ,
Jiki sanyayye Rak ta ka’raso cikin fa’lon taje ta xauna gafda granny tana ma’ta ina kwana!!
“Cike da kulawa hajja ,ta amsa gamida tambayr ta jikinta anan ,ta amsa da tasamu sauqi .” tsam Asmy ta mike tsaye hajja ta ka’lleta kin koshi ne??”
Batareda ta ka’lli hajja ba tabata amsa da Ehhhh ,tasa kai ta nufi master bedroom din Hajja,da ido AJ. Yabita ka’rasowa yyi ya xauna a gaban hajja ,anan ya gaisheta ,ta amsa .”gamida fa’din har kashirya kenan?”uhmmmm…wannan fa da’ke famar fushi hka ,kotana nufin har ynxu bata sauko bane?”ya fa’da cikin fuskar tausayi ,uhm wae Asma’u?
Ehhh mna Hajja tun jia take famar azabtar dani ,narasa meye laifina batasan yana keji bane.”
Ji nake kamr cikin jikinta ya dawo min,daria hajja tayi ,yyinda Rak ! Ta nufi side din Mimi cikin xafin zuciya.”
“Ruwan Lipton kurum ya iya sha ,gamida pancake kwa’ra biyu dasu yyi break fast ,zuwa 11 ya nufi side na Mimi anan ya samesu suna break fast itada ,Rak!
Murya a da’she ta gaishesa bae amsa taba .” yake fa’din ba’ki da lpia ne?”
Meka gani yaya?”
Tayi masa tambayr gamida ka’llonsa,kawae naji muryarki wani irine.”cikin muryar rauni ta’ke fa’din bbu komae kawae ynxu na tashi ba’rci ne yakamata ki shirya da wuri ,flight din 12 zamubi.”
Amsa masa kurum ,tayi da to…….Rak ce ta ka’llesa a ha’damaka break fast din??” nagode nariga da nayi a wajen hajja,
Kema ya kamata kiyi break fast Mae kwa’ri sa’annan kisha drugs na’ki gya’da masa kae kurum tayi ……yna fita Mimi ta ka’lleta ,yanzu meye abunyi sis ??” Shinake tunani Mimi bansan wane hali zan Shiga ba ,idan kuka tafi bbu ki bbu yah Abdul, Abun xaeyi min yawane!
Ta fa’da gamida goge ya’r kwa’llar da ta taru ,idonta da’fa kafadar ta tayi karki damu my sweetheart muna ,tare ba’ga wyaba.” Namaki alkawari sae Asma’u tabar gdan yah Abdul komae rintsi ,ki rubuta ki aje biyayya kuma kicigaba dayi masa,sae anan Rak! Ta dan saki jikinta.”
“Tana ko’karin sa’ka Riga da wando na Pakistan ,kalan dark pink ,ya turo ko’far da’kin da sallama ciki-ciki ta amsa sa,anan ta walwale towel na jikinta ,tashiga sa’ka kayanta batareda ta ka’ra koda ka’llonsa ba.” Saurin dauke kansa,yyi Ganin ta a hka ,yna Neman da’gamasa hnkali ,
Wanda ya lura ita ko ajikinta.
Bayan tagama ,sa kayan ta tsaf ,
Ta nemi farin hijab Mae manyan flowers ajiki ta sa’ka fuskarta fayau bbu powder amma tayi kyau,
Ganin tun da’zu idonsa na kanta ,
Yasa haushi ya kamata, A fusace ta nufi hanyar fita saurin fisgota yyi ta fa’do ajikinsa.” Ya matseta a bango sae kiciniyr fisge kanta takeyi amma ta ka’sa ,da shayayyun idonsa ya’ke ka’llonta ,hawaye ne sukayi nasarar gangarowa akan face nata.”
da hanzari ya sa’ka harshensa yna la’sar hawayen nata,
Tana jin ya’rda Jikinsa ke rawa ka’rfinta ta tattaro du’ka ta turasa ,A tsorace ya’ke binta da ka’llo sae yaga ta fa’she da kuka ……..ni wlhi ka’rka ka’ra tabani ,kaje wajen waccen Rak ! din ae da’zu ina ganin Kawani rike hnnunta.”tayi mganar cike da kishi hawaye kuma ,tamkar an bu’de fanfo.”
“Anan yagano laifin sa ,am sorry kinji nayi laifi baxan sakeba.” A hnkali ya zaunar daita gefen bed ,yna share mata hawayen idonta.” Kwan’tawa tayi akan ka fada’rsa ,promise me habiby bazaka ka’ra ta’bata ba.?,,
“Cikin muryar ra’da ya’ke fa’din naji na dauka ,anan ya tallabo fuskarta ,Ya aza bakinsa gaf da na’ta cikin kankanin lkci ya ha’de bakinsu guri da’ya cikin wani irin sa’lo ya’ke tsutsar ba’kin ta anan itama ta fara responding, hnnunsa ya sa’ka cikin bra na’ta yana wasa da Boob’s nata sun dauki minti goma sha biyr a hka,cike da kasala ya zare ba’kin sa cikin na’ta .”
Nan ta’ke idonsa suka juye,
Kwantawa tayi akan cinyoyinsa,tana maida numfashi.”
Agogon da’ke makale da hnnunsa yabi da ka’llo 11:39am.”
Kin ba’tamin wnka Queen muje part din mu muyi wnka .”lkci na tafia ma’ke ka’fa tayi lallabata ya shigayi dakya’r ta ya’rda kai tsaye part dinsu suka nufa,wnka sukayi gamida yin al’wallah ,wani farin yadi ne ajikinsa wandda ana hango fa’rar vest din jikinsa ,
” yyinda Queen ke cikin ba’kar Arabian Abaya.” Ta ya’ne kanta da ba’kin gyale.”
A hka suka nufi airport ,tareda body guard’s nasa da hajja dakuma Rak! Wanda har yau Rak bata daina mmkin canjin kayan da AJ. Yyi ba.”
Sha biyu da minti bakwae jirginsu ya da’ga zuwa ka’sar Indian ,yyinda Rak! Kefamar kuka tamkar ranta xae fita kae tsaye ta umurci daya’n body guard ya sauketa ,a gdansu granny tayi lallashi har tagaji….
*************
KA’SAR INDIA….
WATA RANA!
N@ Asmy b Aliyu.
Haske Writer’s Association..
101.
Dr.petel ne ya amshi case din Asma’u ,wandda kuma a gobe ne xa’ayi mata aeki ,dan hka sukayi masauqi a wani kayayaccen hotel ,da’ke cikin birnin Mumbai.”
“Kwana xaune yyi yna sallar samun nasara aekin da za’ayiwa Queen na’sa Wanda mutuwane ,ko Rayuwa kusan ka’rfe takwas na safe sukayi shirin zuwa Asibiti da dukkan abunda xasu bu’kata, Acikin taxi sae surutu take yimasa ,taga ya canja ya rame Mae yasa mesa??”
“Shuru yyi yna wasa da kyawawan ,Hnnunta A hnkali ta do’ra kanta akan shoulder’s nasa Idonta cike da kwa’llah plss Habiby kayimin mgana mna.”
Cikin rawar murya ya’ke fa’din bbu abunda ya fa’ru my Queen kiyi addu’a Kurum.kinji ??” A hnkali ta da’ga masa kae almr to.”
10:00@m.
Aka shiga da ita operation,
Bbu wani saurin ka’rfi ajikinsa ,ya nufi massalaci,
Ka’rfe biyu dae-dae aka fito daita zuwa da’kin Hutu ,Wanda anyi aekin cikin na’sara jiran farfa’dowarta kurum sukeyi ………………..tun fitowar su ,Dr.petel ke neman layin wyar AJ. baya shiga,
“Sae kusan ka’rfe biyr yafito dga massalaci ka’llo da’ya zakayi ma’sa kasan yna cikin fargaba.” Rana da’ya kurum yyi balain fita hayacinsa,
Cikin faduwar ga’ba ya nufi office din Dr .petel yna ka’ranto Addua’r samun nasara a ba’kinsa.”…
Da fara’a Dr.petel ya taresa cikin ,harshen turanci ya’ke fa’din ina yashiga ne??”wayoyinsa ,duka a ka’she Amsa yabasa ,da yna masallaci!
“Murmushi Mae kyau yyi gamida baiwa AJ.hnnunsa na da’ma cike da Rashin fahimta Ya mika masa hnnunsa,Anan ya’ke tayasa ,murnar Anyi aekin matarsa cikin nasara kamar ya’rda suke tsammani!!
……Anan ta’ke AJ. Ya zube agaban Dr.petel yna maeyiwa ubangiji sujada ,yafi minti biyu A hka ,da sauri ya Mike tsa’ye yyi hugging Dr .tamkr ka’ramin ya’ro yna ma’sa godia , Anan ta’ke yyi masa kya’utar miliyan biyu .” washe ba’ki Dr.yyi cike da farin ciki yna ka’ra godewa ,AJ.”
“Kusan ka’rfe goma da ,Rabi na dare yna zaune gban gadonta yna,karanta mata ummul Qur’an yaji ta fa’ra motsi A hnkali tana fa’din Ruwa murya ka’sa -ka’sa aje Al’Quranin yayi a gefe Anan ya Ciro wya yana kiran lambr dr.petel cikin minti biyr sae gashi ya shigo da sauri ya nufeta. “…
” A hnkali AJ.ya koma gefe gamida yin folding hnnunsa A kirjinsa acikin ransa ,sae Hamdala ya’keyiwa *Sarkin Sarakai*!!
“Dr.petel yafi minti goma Akanta ,
AJ.yyiwa alma akan ya ka’raso .” cike da murna ya ka’raso gabanta ,Zuba masa ido tayi tamkar yau ta fa’ra ganin sa,
Cikin muryar jin jiki ta’ke fa’din Mumin zan sha Ruwa!
,Da sauri AJ ya kalli Dr.petel cikin ha’rshen turanci ,ya’ke fa’din Dr.xa’a iya bata Ruwa?”