WATA RANA Romantic hausa novels complete

Dan ka’ramin pridge Dr.petel yasa hnnu ya bu’da ,ya dauko Ruwa aciki amma mara su sanyi……”ya mikawa AJ.”umurni ya masa da akan ya da’go kanta ya taimaka mata tashaaa!
,Ruwan tea kawae tasha dr.petel yyi mata Allurar samun Hutu.”
1 week letter !
Zaune ta’ke akan soofa ,tana cin Apple A hnkali ta ka’lli AJ.Wanda ke famar aeki A laptop na’sa waeni mumin wane irin ciwone wannan nayi hka??”gaba da’ya sae nakejin jikina wani iri plss fadamin mna.”Atakaice ya labrta mata ,ya’rda Aliya ta tu’rota akan stairs .”dakuma lossing memory na’ta da tayi ,na Dan wani lokaci.”
A hnkali ta mike tsaye ,ta Isa gaban mirror dressing tana ka’rewa kanta ka’llo Dan bingilin skirt ne ajikinta Red naa body hook ,Wanda bae gama rufe cinyoyinta ba.”
Sae kuma farar vest ,mae Hannun supergerti.” Kanta da hular net Red ,
Amma fa naga jikina ya canja mumin !
“Ba hka fatata ta’ke ba,naga nayi wani fresh ,ni fa’rin nan yna bni mmki Anya akwae jini Ajikina??”
”Tayi mganar cikin fuskar damuwa,ido ya zuba ma’ta ynason life style na’ta.
Ka’rasowa yyi gabanta ,yyi hugging back na’ta gamida sakalo kansa ,cikin ka’fadunta,
Ya do’ra hnnayensa ,duka biyu akan cikinta yna shafawa A hnkali cikin muryar ra’da yake fa’din yakamata ki bada da’ma ,Hka drama Queen Acika wurin nan ,A hnkali ta turo ba’ki kamanta Contract marriage mukayi ni ban ya’rdaba Allah!
Hasalima ,ni tsoron haihuwa nakeyi .”A hnkali ya saketa cike da sanyin jiki lkci da’ya yaji hnkalinsa ,ya tashi hnnunsa ta do’ra kan Kumatunta ,nikam bna son waya’nnan kumatun mumin ,ji ya’rda sukayi wani iri tamakr an hura balamm -balaaamm! .” ni Dan Allah muje asibiti ,A dubani A hnkali ya cire hnnunsa akan kumatunta ,cikin wani irin ynayi ya shige toilet!!
Da ido tabisa ,da ka’llo tana mmkin sauyawar yanayinsa.”
WATA RANA !
N@ Asmy b Aliyu.
Haske Writer’s Association..
*_this page is dedicated to yhu Guy’s ,Hibbat Abubakar khaleefa ,Jamila Jegawa little Ummy Aysha Mmn nasiba Aunty maijidda musa Khadija Niger(my Granny) My dear Tawakalltu and mami Kebbi state,thank for d Luv and Affection #one love._*????
102
A hnkali ya ku’nna fanfon da’ke jikin sink ya ta’ra hnnunsa hka ya dinga zubama fuskarsa ,Ruwa baesan ya xaeyi da Queen ba muddin tagano ,tana da ciki ajikin ta ,yafi minti goma sha biyr a toilet,
Koda yafito tuni tayi barci a tsakkiyar carpet, A hnkali ya dauketa ya maeda ta kan bed ,gamida gyara mata kwanciyrta.”
Dai-dai lkcn wyarsa ,da’ke ajiye akan mirror ta fa’ra ka’ra .” dauko wyar yyi yna duba Mae kiran Rak! Ce har ga Allah ya manta da matsayinta a wurinsa ,Rabon dasuyi wya tun ranr da suka sauka a ka’sar India.”
Palo ya ko’ma sa’nnan yyi picking call dinta.”Wanda cikin siririyr murya tayi ,sallama gamida gaishesa amsawa yyi anan take tambayr sa jikin Queen yabata amsa da fa’din tasamu lpia.”
Shuru yabiyo baya na dan, lkci ita bata saba ba .”uwa uba shi,Yah yaushe zaku dawo ne??”itakanta batasan lkcn da tambayr yafito abakin taba.” Zuwa gobe insha allahu,cike da murna ta’ke fa’din Allah ya nuna mna yabata amsa ,da ameen agaisheda Queen idan tatashi barci plsss ,OK xataji katse kiran tayi .”lkci da’ya yabi wyar nasa da ka’llo.
NIGERIA.
“Ka’rfe biyr da rabi na ,yamma jirginsu ya sauka a air port ,ga mmkin sa sae yaga Rak ! Tana tahowa da gudu ,tana cikin wani red&black le’ss dinki Riga da skirt Wanda suka xauna dai-dai jikinta ,
Sae Dan siririn mayafi red ,Wanda ta yane kanta dashi ,da gudu tanufo su cike da farin ciki tana zuwa tayiwa AJ.kyakkyawan runguma ,gabansa lkci da’ya ya buga jin tudun kirjinta,
Hka jikinta na fitar da wani irin ka’mshi na mussaman baisan lkcn ,da yasaka hnnu ya zagaye ku’gunta ba.” Haushi ya kama Asma’u ,kallon su kurum ta’keyi suna ha’da ido yyi saurin sakin Rak ! A tsorace,
Bata bi takan su ba taja trolley dinsu tayi gaba.”AJ. Ya ka’lli Rak ! A sanyaye yakamata ki fa’ra kiyayewa Rak! Kinga dae Queen batasan komae akan Auren muba.” Komae xaki gani ki kauda kai kina jina?”
A hnkali ta da’ga kai idonta cike,da hawaye insha allahu zan fahimtar daita.keda kanki kika zo daukar mune?..da’ga masa kae tayi alamr ehhhh,oya muje mota yana gaba tana a bayansa,har suka isa wurin mota ajikin motar suka hango Queen tayi folding hannunta akan ki’rjinta ,tawani ba’ta rae.”hnnunsa ya sa’ka ya dauki trolley bag dinsu ,ya bu’de booth ya sa’ka ya ka’rbi car key din A hnnun Rak!,ganin yaki ka’llonta a fusace ta bu’de back sit ta xauna cikin sanyin murya ya’ke fadin dawo a gaba mana husna.” bana da Ra’ayi !
“Tayi mganar cikin fa’da sae dae Rak! ta xauna a gaba.”
Zaman shuru suka xauna a mo’ta har suka Isa ,gda tariga ko’wa fita dga motar kai tsaye part na Hajja ta nu’fa cike da sanyin jiki suka bita.”
Cike da farin ciki ta Rungume granny ,gani na dawo my Hajja missing yhu so badly ,nayi kewarki da yawa Hajja ,ta fa’da cike da jin ddi Cike da farin ciki ta’ke fa’din nima hka my darling child, ina mijin na’ki ??” Ka’rki tambayeni shi Hajja I don’t even want to talk to him……..meyasa takwarata, yafiye son ka’nsa da yawaa Hajja kibarni dashi kurum.kuma ni ki fa’damasa gobe ka’no xanje ,ta ka’rasa mganar shaye ,da toka gamida zama ,da’ya dga cikin soofa’s din da’ke zagaye da fa’lon. da’ga kai Hajja tayi tana ka’llonsa murmushi dauke a fuskarsa ,yaje yabata swtttt hugging, da sauri granny ta turesa,tabisa da harara mekayiwa takwarata,da’ga dawowa??” dan murmushi yyi gamida Shafa sajansa,Hajja bar takwarar nan ta’ki kurum tafiye rigima muje kicika min cikina ,yinwa nakeji ,ddin abun,dae matan suna da yawa idan wani ya ba’ta maka sae wani ya faran ta maka ,ko ya kikace my honey wife ,ya fa’da gamida daura hnnunsa,akan shoulder din Hajja yana wani irin murmushi,suna ha’da ido da Asmy ya ka’she mata ido da’ya dauke kanta tayi cike da jin haushinsa.”
Turasa Hajja tayi a gefe ta ka’lli asmy wadda ke fa’mar cika tana batsewa ,Asma’u mexaki ci ne??”Hajja xanci ,Towon semo da miyr ya’kuwa, da kuma orange juice,angama anan Hajja ta kwa’lawa Taa’llah kira sae gata tafito oya ta’llah jeki ki ha’dawa Asma’u towon semo miyar ya’kuwa.”anan ta’llah ta zube agaban Queen tana mata sannu da zuwa ,amsa mata kurum tayi da to rae a ha’de, granny yinwa nakeji plsss ki taimakeni mana ,yyi mganar a shagwabance ,ka’je kayi serving kanka mana gashi can a dinning. “Kae tsaye dinning side ya nufa,anan yyi serving ka’nsa sae da ya cika tumbinsa ,acan master bedroom din granny ya sami Asmy Wanda fitowarta kenan dga wnka.” Abun ya’r hkane A maimakon kice na’zo muyi ta’re harara ta ba’lla masa Allah ya kiyayeni,kasan dae wacce xakaje kuyi wnka atare.!
“Matsowa gun ta yyi gamida fisgota zuwa jikinsa,mekika ce? Ya fa’da yna ko’karin walwale towel din jikinta ,ware masa many an idonta tayi ,shaye da to’ka take fa’din wae yaushe mumin kazama hka??” Wlhi ko ka’dan sunan mumin baidace dakai ba.” A da’zun nan ka Rumgumi Rak! Agabana ,ko kunya bakaji ,ynxu kuma ka’zo zaka walwalemin towel,da wanine da ynxu ka fa’ra yimasa wa’azi wlhi bazamu shiryaba.”
Muddin kana ta’ba wnnnan Rak! din tayi mganar,cike da kishi gamida fisge kanta da’ga rikon da yyi mata ta xauna gefen bed.”Hawaye suka silalo akan fuskarta,lkci da’ya hnkalin AJ.ya tashi xaunawa gefenta yyi gamida jawota ajikinsa plss kidaina kuka, na daina lamoo tayi akan kirjinsa,tana shakar kam’shin jikinsa Mae sata nishadi yawancin lokutta.”ka’ra gyara mata kwan’ciyarta yyi ajikinsa,yna A hnkali kuma ya shiga walwale towel ,din jikinta ga mmkin sa bata hanasa ba.kamar ya’rda take hanasa a yawancin lokutta.”hka yaga Boob’s nata sunka’ra cika sun ka’ra girma nan ta’ke ya rikice akansu sae remoncing dinta ya’keyi ta koina tana tayasa,itakanta mmkin kanta takeyi ya’rda take biye masa.”