WATA RANA Romantic hausa novels complete

Wannan ka’ron abuka’ce ya’ke amma yasan halin Queen na’sa ynzu sae tarikice ma’sa ga mmkin sa sae yaga tana enjoying na’sa gaba da’ya tafita hayacinta sae tsotsar lips dinsa takeyi tamkar tasamu swt.” Hka tana fitar da numfashi sama -sama da almr moment din yna mata ddi.”A hnkali ta turo ko’far room din idonta ne ya hango mata abunda keneman tarwatsa mata zuciya ,A hnkali tashiga ja da ba’ya hawaye na mugun zuba a fuskanta.”
“Next page na’kane my best friend Ibrahim Al’mustapha(bab)” nasan kafi kowa kaunar nvl din *Wata Rana!*????????
WATA RANA![posted on 14 . October ,2017 Story and Writing By~ B Aliyu.Last Episode.] Saturday#
❤❣❤
*_Asmy b Aliyu novel’s_*.
*_Dandalin Asmy b Aliyu_*!????????
*_B @Liyu Fan’s club_*!!
Thank for d love and the support written! #One love.
_Last chappy goes to yhu my best friend Ibrahim Almustpha(bab)my love for yhu is like Tear’s from d sky thank for everything yhu are always in my heart ,Allah yabr zumunci_”
103.
Ta’re suka fito dga wnka kowane daure ,da towel a kugunsa, bayansa ta da’ne tana yimasa ihu akunne ,oh my world!! Mr.AJ. ka’rki batamin wnka na pls kinga na dauro ,Al’wallah ga kiran sallar magrib can anayi.”lafewa tayi a bayansa,
Cike da shagwaba ta’ke fa’din uhm hmmmm! Ina son turaren nan na jikinka.” Ka’ki kasaya min ,ta fa’da gamida ka’re lafewa a bayansa tawani lumshe ido dan murmushi ,yyi idan ya biyewa husna ,sae ya rasa jam’in magrib rigimarta ,baya ka’rewa yaga alama.”
Oya sauko kiji wani Abu ,na’ki wayon ta fa’da gamida ,ma’ke ka’fada sassauta murya ,yyi ba wayo bane Allah ,
A hnkali ta sauka dga kan bayansa .ta wani ba’ta rae to zauna mana anan ta xauna tana turo masa baki,
Mayukkan sa ya dauko ya shiga Shafa mata,sae da yagama ta tayasa ya Shafa na’sa kai tsaye closet ya nufa anan ya fiddo da milk din Jallabiyya,
Ya sa’ka itakuma ya fidda mata riga da Wando na Pakistan. “Da hijab na sallah shiya taimaka mata ,ta sa’ka kinji ana sallar magrib kiyi sallah nima massalaci na nufa ya nufi bakin ko’fa sa’annan ya juyo yna ka’llon fuskarta bbu Allah ya kiyaye ?? ka’ra turo masa ba’ki tayi murmushi yyi ciki-ciki ta’ke fa’din Allah ya kiyaye amsawa ,yyi da amin.”
Ni kayi Sauri ka dawo pepper soups xanci angama my princess anan yasa kae yafice kicibis ,yyi da mutum a center Palo ,kirjinsa yaji yna halbawa jin shesshekar ,kukan Rak ! A hnkali ,
Tana kwa’nce ne da’ya dga cikin soofa’s din da’ke zagaye da fa’lon zubewa yyi agabanta ,yna kiran sunan ta a hnkali banza tayi masa kiyi hkuri nasan ni Mae laifine kiyafemin zanyi ko’kari na gyara komae a WATA RANA!!
Cikin muryar kuka ta’ke fa’din ni nagaji da jin wannan,Wata ranar a bakin ka abakin kowa ma,
Ni na hkura da soyayyar dama nika dae keson ka.”ka sauwakemin na kama gabana.”ta ka’rasa mganar gamida ka’ra fashewa da kuka Mae sosa rae yarasa ,yarda xaeyi daita .”OK naji kiyi hkuri ki tashi kishiga da’ki kinga ana kiran sallah idan na shigo da dare xamuyi mgana ,daga yau ka’r na ka’ra jin kin furta ,na sallameki ,ni dake Abadan dai,man ne, bakya so .”A WATA RANA kucika min gida da ya’ya keda Asma’u!! Tana ka’llonsa hawaye suka silalo akan fuskarta,dan yatsansa ya sa’ka ya share hawayen ,cikin rawar murya gamida sunkuyar dakanta a ka’sa ta’ke fa’din inaso mna ,yawwa ko ke’fa oya jeki a da’ki. Yna nan tsaye har ta shige part nata, doguwar ajiar zuciya ya sa’ki.
“A wani restaurant ya nufa ,ya siyi pepper soups ,da kuma pepper chicken sa’annan ya biya wani super maket, ya seyi foreign milk,sannan ya nufi gida Around 9 baiji motsin ko’wa a falo ba kai tsaye side din Rak ya nufa ya sameta da ya’r bingilar rigar ba’rci ajikinta .tana chart,a wyarta sallamersa ce ta ka’tseta Ta amsa taxo ta ka’rbi ledojin hnnunsa gamida dan ,russuwa ya’rda yna hango dukiar fulaninta ,ta lura bbu abunda yafi daukar hnkalin yayan nata ajikinta irin Boob’s na’ta wani malalacin murmushi ,ta saki ganin hnkalinsa gaba da’ya yana wurin mur’ya ka’sa -ka’sa ta’ke fa’din kici abinci nixan je nayi wnka ,da hka ya juya ya fice daga da’kin.”
“Kwance ya sameta a tsakiyar bed ,na’sa ta kure AC.laptop na’sa na gefenta da alamr amfani tayi dashi.” A hnkali ya dire ledar akan center table ya nufi inda ,ta’ke wurin ya janye laptop din Pics dinsu ya bayyana shida Rak!
Na ranar dener,zuciyarsa yaji tana Neman tsinkewa.”saurin rufe laptop din yyi yamaidata wurin zamanta.
Cikin bar’ci taji ana hura mata iska A kunne,
“Ka’ra matse filo tayi akan kirjinta,duk ta za’ta mafarki ta’keyi yatsun ka’farta ya cigaba daja cikin wani irin sa’lo a tsorace ta bu’de idonta ,ganin AJ.agabanta yasa tasha to’ka ,sae ynxu ??
Ta fa’da gamida tu’ro ba’ki Ehem.mmmmm ,na’je nemar maki pepper soups ne,toina ya’ke yinwa nakeji tun da’zu gayanan ,tashi kisamo plate a kiching ,tsam ta mike ta nufi kiching ,ganin wulgawar mutum ,ya’sa tafasa ihu saega AJ.ya fito a guje a tsorace Rak! Ke fa’din kenice fah!
” da mmki Asmy tabita da ka’llo ganin kayan da’ke jikinta sunyi balain daure ,mata kae ka’llonta ta mayar kan AJ.tana masa ka’llon tuhuma,sae yyi saurin dauke kan’sa juyawa yyi yabar gurin Mae makon ,taje ta dauko plate ,sae ta nufi side din na’ta batareda ta koma bangaren AJ ba.”A hnkali Rak! Ta ta’be baki gamida da’ga kafada.
Ta dauki juice a fridge dakuma glass cup tayi gaba abunta.
“Kwance ya sameta a main pal tana kuka,yna kai hnnunsa jikinta ,tayi saurin dakatar dashi ka’rka ta’bani ,wlhi ka’rkaxo kusa dani ban San hka kakeba ,mumin da ban sa’ki jikina har hkaba.” Ashe imanin na’ka da Addinin na’ka a fa’tar baki kadai ya tsaya bae kae a zuciyaba.”Hawaye suka silalo akan fuskarta ,wlhi bazan iya da wannan mugun halin na’ku na ma’za ba!
da’zu a laptop naka,naga pics na’ka kai daita,abun na munafurcine ,kenan wlhi bazan iyaba yanzu sabida tsabar rainin hnkali ka daukota ka kawo cikin gidana!ban ma sanda zamanta ba!
Zaiyi mgana ,tayi saurin dakatar dashi bana bukatar jin komae a ba’kinka mumin plss da gudu tanufi da’ki tana kuka gamida rufo ko’far zaune yyi gamida da’fe kansa,
Yana maimaita ka’mar
Innalillahi wainnah ilaihir raji’un.” Yafi minti biyr a hka,sae da yaji zuciayrsa tayi sanyi yaje yna buga mata ko’fa yana kiran sunan ta yana magiya banza,tayi masa dama ya dameta da kira sae ta koma a toilet ta cigaba da kukanta,
Anan ta dinga tuno wasu abubuwa na shafewar,tunaninta Abu da’ya kwa’kwalwarta ta ka’sa fahimta auren AJ.da cikin jikinta.”
Ya’fi minti talatin yna buga ,mata ko’fa jiki sanyaye ya ko’ma side na’sa hka kowa ya kwana cikin ku’nci.yna dawowa sallar asuba ba’ngarenta ya nu’fa Sae ya tarar da ko’far da’kin nata a bu’de doguwar ajiar zuciya ya sa’ki, ga mmkinsa baiji motsinta ba.”har toilet ya duba batanan ,nan hnkalinsa ya ka’ra tashi hango farar takardar yyi an daura akan pilo jiki na rasa ya warware ,takardar.
_”kar kayi wahalar nemana Mr.Abdul jabbar sameer meera ,dan ni tuni na kama hnyar zuwa kano idan katashi tahowa sae kazomin da takardar sakina ,karka manta da’ma tun can baya bbu soyayya a tsakanin mu contract marriage ne?zaka iya tuna hka,bazaka burgeniba har sae ka Auri Rak !anan zan tabbatar da kudin *DANGIN JUNA NE! Na barka lpia_!!.
Dga Asmau Omar omra.”