Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

Tafada cikin kunar rae .

Yhu want 2 know??

Ya fada yana kare mata kallo fuskar sa bbu  walwala “get out !

Kallonsa tayi cike da mmki, I said get out of my side !!

Ya sake mai maitawa nan take idonsa ya juye xuwa bacin rae .”

A fusace ta juya tabar masa dakin Stupid gal ‘ ya fada A xuciya anan ya shige bathroom ya sakarwa kansa ruwa. Yana fitar da wani irin huci yana tunanin matakin da xae dauka kan Aliya “tunda ya lura rarrashi da ban baki baya yie mata..

WATA RANA!

N@ Asmy b Aliyu..

©Haske Writer’s Association…

9

Karfe goma dae dae na dare yana xaune akan soofa yana aiki da laptop dinsa kirar Apple da alamr wani  aiki ne mai muhimmanci.

Turo kofar dakin Akayi da sallama amsa sallamr yyi batare da ya kalleta ba gab dashi ta xauna ,tare da Jan karamin center table ta Dora  cup tea din akae  hka yaji kamshin turaren ta ya fara fisgar sa bbu shiri ya dago ya kalleta tana cikin wata irin rigar barci light pink ,wanda daita da bbu duka daya.”

Rigar barcin  ba karamin karbar ta tayi  ba .”kayi hkuri idan na bata maka rae tayi mganar gamida kama kunnenta duka biyu kayi hkuri ka yafemin Dan Allah .

“Plzzzz mana !

Tayi mganar cike da kissa.

Har lokacin bai kulata ba bbu shiri ta daura kanta a kafadar sa hka kuma ta riko hnnunsa tana murxawa a hnkali saukar hnnunsa taji a bayanta da sauri ta dago tana kallonsa kayi hkuri?”

A hnkali ya daga mata kai alamr ya hkura.

Nagode!

Ta fada cike da kulawa murmushi dauke a fuskarta ga lipton dinka.” Hnnu tasa ta dauka ta basa  ya amsa “A hnkali yace …

” nagode!

Tana gefen sa har ya gama shan ruwan liptop dama kuma cikin shirin barci yake .

A nan saman jikinsa ta fara barci xuwa sha daya na dare ya rufe laptop dinsa A wannan lokacin wata irin matsanaciyar sha’awar ta ke Addabar sa hnnunsa ya saka ya dauketa tamkar wata baby doll”

Xuwa kan bed ta rierikesa sosae tamkar wadda xa’ayiwa kwacen sa da kyar ya samu ya banbare hnnun ta akan wuyan sa gamida gyara mata kwanciyar ta.

Kae tsaye toilet ya nufa alwalah ya dauro anan ya tada sallah Shafa,i da wutri.

Sae kusan sha biyu saura yyi shirin barci A hnkali yazo ya kwanta  gab daita gami da jawota a jikinsa A hnkali ya lalubi bakin ta ya fara Aika mata da wadan su irin saquna masu wuyar misiltawa tamkar a mafarki Aliya ta dinga jin bakon Al’amari.

“A tsorace ta bude idonta dae-dae lokacin da AJ.ke kokarin rabata da ya’r ficikar rigar barcin ta .”

Kokarin xare jikinta take yi cikin nasa ya riketa ga gam.” Ya hana ta koda kwakkwaran motsi.

 

“Wani irin salo ya shiga nuna mata wanda nan take Aliya ta manta kanta .” da ganan kuma suka Lula duniar ma’aura ta .

_Washe gari_”….

_yau yyi mmkin kyakkyawar tarba da ya samu a gurin Aliya gaba dae ta canja da kanta ta hada masa special break fast “haka ta hada masa ruwan  wanka ,ita ta taimaka masa ya shirya har suka yi break fast A tare_…”

_tare suka shiga part din hajja bayan ya gaisa da hajja itama Aliya ta gaisheta bbu yabo bbu fallasa hajja ta amsa ta maida kallon ta akan Abdul jabbar ya mganar xuwa kano dauko lailah?_””..

_gobe ne hajja !_

_”Amma kasan dani xa’ayi wannan tafiyar ko?_”

_A lokacin AJ. Yana tsaye hnnayen sa duka xube cikin aljihun wandon sa yana cikin wani tattausan yadi sky blue_”…

_wanda ba karamin karbar sa yyi ba rage tsawon sa yyi a hnkali hba granny kina hka xakice xaki bimu nan fa da kwana biyu kawae xaki ga Mimi na roke ki grandma kibar wannan tafiyar a jirgi xamu tafi ba’a mota ba nayi maki Alkawari kwana daya Mimi kurum xatayi A kano_..””

_shike nan bbu damuwa yawwa my sweetheart “Dan haka sonki ke dada karuwa  kullum a ruhina ina sonki hajja!_”””

_nima hka yaro na!_

“Allah yyi maka albarka amin hajja ta.

Da hka yyi mata sallama har lokacin Aliya na gefe tana sauraren su wata irin tsanar hajja takeji A ranta yarda taga Abdul jabbar yana kula daita tasan ko rayuwar sa xai iya bata.

(Mtsw….)

Tayi tsakin da bata ma San fitowar sa ba da mmki AJ. Ya juyo kanta keda waye kk tsaki?

Kaina ne kiyi min ciwo ki koma gida ki huta kibar ni na karasa da kaina ,xanje na. Gaisa da mom .”

Nop !

“Kabar shi muje na taka maka dama kuma ina son naga mom.

Tare suka shiga part din na mom.”

_MA’U_….

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu.

©Haske Writer’s Association…

10

Masu  aiki ne birjik ko ina Sae kai da kawo sukeyi yau yyi mmkin da bae samu mom a falo ba dai daga cikin aikin masu aikin gidan ya tambaya.

Salame!.

Na’am Alhaji! Ta russuna ta kwashi gaisuwa matar da ya kira da salame shekarun ta xasu ba hamsin baya .”

Da sauri AJ.yace ta mike tsaye Mom fah?

Tana bedroom bata jin ddi ne !

“Tashin hnkali nan take AJ.ya rude bata idar da fada masa ba ya nufi bedroom din nata da sassarfa Aliya na A bayan sa bakin ciki kamar meye ,,itakan ta shiga ukku hka Abdul kebawa ya’n gidan nasu kulawa harda mom” wadda a zahirin gaskiyya bata son sa a xuciyar ta a fili kurum take nuna hkan.

Dole ma ta kira mamin ta a waya ya kamata su tashi tsaye.”

Ta masa mganar skull da sabuwar mota ya nuna mata ma baya son xance ….tunanin ta ya katse a daidai lokacin da suka ,fada bedroom din na mom da sauri AJ ..ya karasa gurin gadon nata tana dunkule acikin blanket “hka an saka mata drip ‘ da sauri ya rika hnnunta wanda baya da komae mom!

Yyi mganar cikin raunaniyar murya da kyar ta daga ido ta kallesa sabida tsananin zazzabin dake addabar ta .”

Murya can ciki take fadin baka fita bane??”

Batare da ya bata amsa ba “yake fadin mom meya sameki ?

Meyasa ba asanar dani ba ya fada fuskarsa cike da tausayin ta  ,murmushin karfin hali tayi gamida damke hnnunsa karka damu dear zazzabi ne kurum.”

“Waye yaxo ya duba ki?” Dr.yaqub ne anan ya Ciro wyar sa yana Neman layin Dr.yakuq yyi sa’a kuma ya samesa fita waje yyi yana waya akan meya ke damun mom dinsa.”

Anan yake masa bayani akan ciwon sugarn tane keson tashi amma idan ta kiyaye hkan baxai sake faruwa ba!

Ajiar heart ya sauke gami da huro iska mai xafi a bakin sa.

Mom ya jikin ?

Aliya tayi mganar fuska bbu walwala ,da murmushi mom ke fadin ae tasamu sauqi da hka Aliya taja gefe ta xauna tana chart da wyarta.

Dae-dae kuma lokacin AJ.ya shigo a dakin ya karaso gab da mom ,kallonsa mom tayi me Dr.ya fada maka??

Lumshe idonsa yyi a hnkali kafin ya bude su akan mom din tasa ,mom meyasa kike yawan cin duk abunda baya baki lpia ga lpiar ki ??” Na daina My son abincin ne namu bayamin ddi ne wata rana!

Olryt.”

Ya kalli drip din wanda rabi kurum yyi mom break fast fah?

Murmushi tayi karka damu my son yanxun nan salame xata shigo dashi…

Dai-dai nan salamen ta turo kofa ta russuna ta aje katon faranti ta kalli mom Hajia bara na taimaka maki kici Abincin…

AJ..yyi saurin daga mata hnnu no hka ma iz “ohkey mun gode!

Aliya!

Firgit git tayi tana kallon sa xoki taimaka wa mom taci abinci mana.” A zuciya Aliya ta kallesa ranta idan yyi dubu to ya baci. ”

Ga ya’n aiki in banda rainin hankalin Abdul jabbar Sae itace xata ciyar da mom .” karo na biyu ya sake yin mganar!

Naji ta fada a yatse ne  sa’annan ta maida hnkalin ta kan chart din da takeyi ,  abunda yyi balain fusata sa kenan…

Baki da hankali ne wai?

Yyi mganar cikin tsawa ,mom ta sassauta murya yima ta a hnkali my son ” mom kinsan bana iya jure wannan abun tun farko keki ka kawo yarinyar nan yanxu gaya nan tun kafin aje koina da haka ake tunanin ni Abdul jabbar xan sota ??”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button