Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

Duk da sanyin Ac.da’ke ratsa da’kin bai hanasa gumi ba gaba da’ya ya gigice yafita hnkalinsa ,da takardar yafita da hnnunsa ta’mkar wani zautacce hka,ya nufi bakin get yna kwa’lawa securities na’sa kira .ilya’s ne yyi saurin ta’rarsa,

Bakaga fitar Queen ba?”

Am sorry oga munyi ko’karin mutsayar daita taki ta sauraremu ,hka munta Neman Layinka baya…………saukar ma’ri yaji akan cheeks nasa, da sauri ilyas ya da’fe kuncinsa,

Sae yau na tabbatar da Ku sakarkarune hka bakwa iyayin komae AJ.ya ka’ra sa zancen cikin zafin zuciya.”dame tafita da farar marsadez Benz na’ka .”

AJ baikara kulasa ba ya nufi side din Hajja.”

“Kwance yayi ajikin Hajja ,yana zubar hawaye tamkar wani karamin ya’ro Hajja dakanta ta’ke driving fa?,bata tunanin cikin jikinta ina tsoro ina tsoron wani Abu yasameta.

Kitai makeni hajja,A hnkali hajja take shafar sumar kansa tana karanta ma’sa Addu’oi.”

“Kusan ka’rfe goma ,da Rabi a shigo garin na ka’no agalabaici ,Allah kawae ya kaita gda.” Wanda tana kunno,hancin motar ta ta hango Hameed omra ,dakuma Abbanta.”

Dakyar ta ba’lle ma’rfin motar hka ta fara ganin dishi-dishi Hameed yyi saurin tahowa aguje ya tarota hka ta tafi luuuuuuuuuuuu…….taxube ajikinsa sumammiyya.”

Mama da Aunty ne A fall sae ga Hameed ya sHugo,dauke da Asmy cikin wani irin ha’li lkci da’ya suka mike a tsaye a tsorace cikin ha’da baki suke fa’din meya sameta ??

“A lokacin bayada courage din amsa masu ,tambayrsu sae da yayiwa Asma’un masauki ,a master bedroom din mama ,anan ya dauko ruwa a fridge ya shiga Shafa mata.” Mama da Aunty cirko-cirko sukayi suna ka’llon ikon Allah,,numfashinta ne ya fa’ra fita ,sama -dama kafin tasamu ya dawo normal ,anan hameed ya kalli mama idan akwae kaya’n aiki a gda a sa’ka mata drip tana bukatar bed rest.”goma sha biyar da faruwar hka mama ta sa’ka mata drip ,hka yah hameed ya ha’da yyi mata tasamu ba’rci ..”Jirgin ka’rfe goma na sa’fe sukabi zuwa kano shida hajja,dakuma Rak ,Abbane ya shigo sae famar fa’da ya’keyi akan baisan yaushe Asma’u xata daina wannan rashin hnkalin nata ba.”anan mama ke tambayarsa meya faru??”shine ya’keyi mata bayanin ynxu suka gama wya da hajja,basu San da tahowar taba ,ga mijinta duk yabi ya da’ya hnkalin sa salati mama tayi gamida fa’din Allah ya kyauta kurum.”dai-dai lokacin sukaji sallamr Aunty shema ,janye da wata kyakkyawar baby ,mai kimanin Wata go’ma sha biyu da sauri ta sa’ki hnnun uwar ta nufi Abba ,Abba ya da’gata sama.”yna fa’din Hanan kinyi kiba da yawa,sae sokike na daukeki,anan Aunty shema ke gaisheda iyayenta,cike da kulawa suka amsa .

“2:00pm. Su AJ.suna gdan Aunty salma,Wanda hajja ta tsara hkan dakyar AJ.ya yarda hnkalin sa,duka yana kan Queen nasa.” Zuwa ka’rfe 3 na rana suka nufi gdan su Asma’u hajja Aunty salma,da kuma Rak sae AJ.da’ke driving .”

Yah Anas ne yamasu Jagora,zuwa fa’lon Abba ,

Lkcin RANA tsakkkiyar ga’don mama tana shan damammiyar fu’ra da nono,

Ya’r Aunty shema na gefe tana barci mama ce ta shigo da’kin dauke da sa’llama a ba’kinta na amsa ,ina kallonta  ta kalleni ,tana fa’din kizo ga mijinki nan sun iso.”shaye da to’ka na ka’lli mama ina fa’din meya zoyi kuma??”mama tàbani amsa ,da fa’din ae sae kije ki tambayesa mana. ” marar kunya ,kitafi tun ka’fin yayan Ku ya shigo yasameki kin dai San halinsa,

Ture kwa’non furar tayi agefe ,gamida ha’de rae Aunty shema ce ta shigo ,tana fa’din waini kam Anya . *Ma’u* bbu ajiar AJ .Ajikinki a tsorace ,nake ka’llon Aunty shema ,gamida zaro ido anan ta tuna tace idan ta’zo kano zata  fa’dawa mama ta dubata  tana jin sauyi ajikita”……….nan ta ka’lli mama gamida saukowa dga kan gado,tace mama dan Allah kidubani na ra’sa meke faruwa dani ina jin canji ajikina,kije kigama da mijinki tukuna.”zuwa anjima zan dubaki.,hijab ta nema ta sa’ka dan tanajin yah Anas na kwa’lamata kira,

da sauri tabar da’kin na mama har tana ha’rde hanya.”

Mama da aunty shema suka Bini da ido,Aunty shema ta maida ka’llonta kan mama ,tana fa’din wlhi mama Asma’u cikine daita .mama tanisa da fa’din munyi mganar da’zu da Abdul Hameed.”

“Ganin mutanen da’ke zaune a fa’lon ya’sa tasha jinin jikinta,dan duka yayunta na a fa’lon suna ha’da ido da yah Anas ya kuwa ba’llo mata harara …………saurin dauke kanta tayi,A hnkali taje ta zauna kusa ga granny tana yimata sannu da zuwa.” Tun shigowarta ,idonsa na kanta ,Anan ya Anas ya bu’de taron da addu’a ka’fin Abba ya fa’ra da fa’din dalilin Ta’ron ,Anan Abba ya fuskanci ya’rtasa yana mata bayanin abunda ,ya faru cikin hikima tun daga shafewar tunanin ta,har zuwa Auren AJ.da Rukaiyya ,

Anan kuma ya dawo yana Nasiha da ban ba’ki kukan ba’kin ciki ta fashe dashi.”

An Riga ancuceta,an tona ,mata asiri wani irin ba’kin kishine ya lullube ma’ta zuciya lkci da’ya sae a yau ta ya’rda  Iyayenta,

Basa sonta basa kaunarta!!

Bata ta’ba tunanin son AJ. Takeyi ba.” Sae da taji sunan Rak ! A matsayin matarsa,Anan granny ta shiga lallashi kwan’tawa tayi ,ajikin hajja tashiga rera kuka mai tsayawa aran duk wani Mae saurare,kukanta ya’keji har cikin ransa Jin ya’keyi tamkr yajawota ajikinsa ya lallasheta, dama irin Wanann ranar yake gudu.”

Da gudu ta fice, dga fa’lon tana ihun kuka ,tamakr ka’ramar yarinya bbu Wanda yyi ,yunkurin tunkarar ta.”cike da mutunci da ka’rramawa Su Hajja su kayiwa,su mama sallama .”

A fusace Abba ya tu’ro ko’far da’kin da ta’ke kwance,kodan cikin jikinki yaci ace kin shafawa kanki lpia ,bansan yaushe zaki canja ba!

Jin ciki ajikinta yasa tamike a zabure tana ka’llon Abban nata Tamkar wata zautattah.”

Nashiga ukku Abba! Wane irin ciki kuma??”jiki sa’bule Abba yabar mata da’kin ,da gudu ta nufi hnyar fa’lo tana kwa’lawa Maman sukira na shiga ukku mama wae cikine dani?cike da jin haushinta mama ke fa’din ko abun kunya ne?

Hawaye masu zafin gaske ,suka sauko akan kuncinta .”A daddafe ta koma da’k gamida tsayawa agaban madubi ,hnnunta ta Daura akan cikinta ,Anan ta shiga tuno komae anan ta’kara tabbatar da zarginta ,tasha tamabayr mumin meayasa ta’ke jin canji ajikinta,bae ta’ba bata cikakkiyar amsaba.”Hasalima gujewa tamabayarta ya’keyi mumin yariga yagama daita fa’dawa tayi akan gado tacigaba da kukanta tamkar ranta ,xae fita.”

Wani irin parking tayi a ko’far gdan shikuma AJ.a lokacin yake shirin Fita da mo’ta hngota bugun ,zuciyarsa ya ka’ru kashe mo’tar  yyi  yafito  ,ya tunkareta lkcin da ta’ke ko’karin danna kanta cikin fa’lon da alamr batama ga  AJ. ba jin kawae tayi anjawo hnnunta ,A fusace ta juyo taga wanene Mae wannan. Ka’rfin halin.”Ha’da ido sukayi dashi aekuwa a fusace ta tura sa da ka’rfi baya yyi xae fa’di yyi saurin dafa bango yna ka’llonta a tsorace wani mugun ka’llo tashiga jefa masa bae kulata ba .”Ya dauketa cak  !

Zuwa boy’s Quarters ba,ki ta bu’de xata fa’sa masa ihu yyi saurin tura ba’kin sa cikin na’ta harshensa ta cafka gamida  gantsara masa cizon da ya’kusan fitar dashi A hnkalinsa bbu shiri yyi saurin direta a tsakiyyar da’kin gamida kama ba’kinsa.”

bata kula da halin da ya’ke ciki ba ta cakumi ,wuyan Rigarsa ,gamida fiddo ma’sa da manyyan idanunta.”

Ina son ka amsamin ,Tambayoyin da zanyi ma wlhi idan kayimin ka’rya nafiso akai gawata a gdan ka!!

“Tana jin ya’rda saetin kirjinsa,ke bugawa alama ce ta nuna ciwonsa na iya tashi acikin kan’kanin lkci bata damuba.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button