Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

Shin da gaskene ina da ciki?”

Ka’llonta ya’ke hnkali a tashe ,tambayar ka’nsa ya’ke shin a ina taji wannan zance?”……….Shuru yyi mata ,karfinta ta sa du’ka tana jijjigasa ka amsa min mna!

bbu wani saurin bo’ye -bo’ye Tamkar Mae tsoron Ha’da ido daita ,ya’ke fa’din am sorry Husna kina da ciki kiyafemin na’san na ma’ki laifi hka na ka’rya alkawarin dake…………Saukar ya tsunta biyar yaji akan kun’ncinsa ,takara cakumar wuyan rigarsa ,hawaye na zuba a idonta ta’ke fa’din how dare yhu talk to me like DAT?

Ehemm oya tell me ?,mekuma yyi saura ynxu mekakeso ? Gaba da’ya ta haukace ma’sa matseta yyi a bango ,yarike ta gagam tamkar zata shige cikinsa ,jikinsa koina rawa ya’keyi fuskarsa ya samu ya ha’da datata ,hawayensa na zuba a fuskarta cikin sanyi ya’ke fa’din meyasa bakida yafiya ne Asma’u ?”

Dan’kin ga ina tsananin sonki Sae kiyi ta wahalar dani fa’damin sona ne bakiyi ko kuma yaya??”

Bu’de baki tayi zatayi mgana yyi saurin Daura ya’tsansa a ba’kinta Ka’llonsa ta tsaya yyi bata ta’ba ganin kwa’yar idonsa ,hka ba lkci da’ya taji jikinta yyi sanyi.” Itakanta idan tace batason mumin dinta ,tayi ka’rya Abu da’ya kemata ciwo wae tanada kishiya ,

Did yhu love me or not??”amsa da’ya nake buka’ta daga gareki yanxu ,

Yamata tambayar gamida tsareta ,da shanyayyun idanunsa,lkci da’ya ta turesa I’am not In Luv with yhu mumin sabida kae macucine babban Makaryaci!!

‘Ki’rjinsa ne yaji ya’masa nauyi ,ya bu’de baki yyi mgana Sae ga Aman jini sare-sare ido tafiddo waje aguje tayo ka’nsa Cikin rawar jiki ta da’go kansa ta Daura a cinyoyinta.”

Yna son yyi mgana tayi saurin Daura tafin hnnunta ,

A ba’kinsa plss ka’rkayi mgana ,

Na rokike ta fa’da gamida fa’she masa da kuka,

Wlhi ina sonka,ina sonka mumin!!

Soyayyarka ajinina ta’ke ,

Dan Allah ka’tashi ka’rka tafi kabarni na ma’ka alkawari baxan ka’ra dagama ka hnkali ba.”

“Hnnunsa ta da’go taga ya koma hka idonsa a rufe,

Wata irin gigitattar ka’ra ta’saka anan ta zube ka’sa sumammiyya.!!

2 days letter.

” bae San inda kan’sa ya’keyi ba,Asmy tayi kuka har Hawaye sun daina zuba a idonta.” Sae na zuci,

Aunty salma,da Rak kusan tsinemata suka dingayi ,yyinda Wurin Granny kurum takejin sassauci.” ,ga Abbanta yyi fushi daita.”Hakama yaya Hameed dinta.

Rahama ,Kurum kedan debe mata kewà.”

A rana ta biyar ne, Mimi ta diro Nigeria ta sauka a kano.”

Hnkalinta ya tashi ,kuka ta fa’she dashi,bata ta’ba tunanin idan bbu ,Yayan ta ba,baxata iya Rayuwa ba.”tayi kuka  Har taji bbu ddi.

Hnnun granny ta Rike gagam tana wani irin, kuka Mae tsuma rae,Anan ta’ke baiwa granny Lbrn abunda tayiwa Asma’u itada Rukaiyya,

Salati tashi gayi yyinda Aunty salma,ta shiga jimami,

Dan ko a mafarki basu ta’ba tunanin su Mimi zasu iya aekata hkaba.!!

Tabbas Abdul Jabbar Hkurinka yyi rana ,ga irin Ranar da nakejira kenan ta’zo Abunda nake jiye ma’ki kenan Salma keda Sadiya ,

Irin wannan ranar nake jiye ma’ku dama nasan A WATA RANA!

Zakuyi nadamar Abunda kuka aekatawa Asma’u itada Abdul Jabbar kamar ya’rda Asirin ALIYA ya to’nu itada Jummai yanxu Ku fa’damin wagari ya waya??”

Kuka Mimi ta’keyi tamakr zata shide yyinda itama Rak keyin na’ta Aunty salma Sae tsine masu takeyi anan ta da’ga wya takira Aunty sadiya ,tana fa’damata abunda ya fa’ru Salati Aunty sadiya ta do’ka ,tana fa’din mun shiga ukku salma ,ya zamuyi da Alhakin yarinyar nan?”

Wlhi kuwa Aunty sadiya ,sharrin zuciyane,ina jin kunyar ha’da ido da yarinyar nan.”

Baki kaini ba Aunty sadiya ko a safiyar yau Sae da namata zagii na bugawa,a jarida.Allah dai dae ya kyauta kurum.”

2 weeks latter !

Alhmdullhi ya samu sauqi ,har suna shirin komawa a Bauchi.”Aunty ,salma tanemi gafarasa da Aunty sadiya anan yayafe masu.”Tareda Addu’ar Allah ya tsare gaba.”

Itama Asma’u tanemi gafarar iyayenta ,Wanda Sae samata Albarka sukeyi.

da haka suka ko’ma kano dukansu ,Wanda mgana wannan bae Ha’data da mumin dinta ba.”

Hka kurum ya dau fushi,daita……..tun A ka’no Mimi da Rak suka nemi gafarar sa ,anan yamasu gar’gadi akan kar hakan tasake faruwa,

Ynxu Wata kulawa ta mussaman ya’ke baiwa Rak!

Mussaman idan ya lura Queen na a wajen .”

Wanda Rak, kokada’n batajin ddin Abunda ya’keyiwa Asma’u………………su duka suna zaune akan dinning da dare,suna dinner Cak !AJ. Ya da’ga Rak!.ya xaunar daita kan cinyarsa,gabanta ya fa’di a tsorace ta’ke ka’llonsa.

Murmushi mai kyau ya sa’ki karkice komae my Love naga kina cin Abinci kamar kina shan mgani.”

Xan baki a ba’kine ,ta Wutsiyar ido,ya’ke ka’llon Queen ta sunkuyar da kanta a ka’sa kwa’llah ta ta’ru a idonta.”..kishine taji ya rufeta ,da gudu ta nufi hanyr stair’s. AJ.da Rak !

Suka ka’lli juna hnnu yabata ,suka ta’fa ihu Rak tayi Yehhhhhh!Wlhi Yaya Tana sonka!

Da sauri ta sauka akan jikinsa,cike da murna ta’ke fa’din plss yaya Abdul ka’je kasameta !ynxun nan kuwa Rak! Mikewa yayi a tsaye ya subbaci gefen kuncin Rak!

Gamida fa’din nagode Kan’wata hnyr part dinta ya nufa yyinda Rak! Tashiga gyara dinning din.”

Yna mur’da ko’far da’kin yajita a bu’de yana sawo kan’sa suka cika’ro tana jaye da Trolley bag nata,

Tare hnya yyi bata kulasa ba.

Ta zagaya ta gefensa xata wuce,

Ya fisgota ajikinsa,kokarin kwa’tar kanta takeyi ya matseta ajikinta sassauta murya yyi gamida fa’din ina zuwa hka Mrs.AJ. meera,

Plss karabu dani banason mgana dakae !

Tayi mganar gamida fa’shewa da kuka ,how can I leave yhu my Queen ?

Ya fa’da gamida sakalo kansa cikin wuyanta yana shinshina ,Sae wani lumshe ido yakeyi lkci da’ya ta fashe masa da kuka hka tana ko’karin kwa’tar kanta.”A hnkali ya lalubi bakinta ,ya fa’ra yimata wani irin hot kisses Dan yasan ,shine kurum *Weakness point* ,,na’ta wani irin Mahaukaciyar soyayya ya shiga nuna mata ,a wannan Daren

“Wanda Hnnun Asmy baxae iya rubuta ta  ba.” Fatan Alkhairi Kurum Asma’u Abdul Jabbar.????????

3 year’s letter.!

Mimi ce rike da hnnun Muhammad sameer ,suna isowa a fa’lon ya sa’ki hnnun Mimi ,ya nufi nannyn sa wadda ,ke zaune akan soofa ,tana sipping juice acikin cup glass ,Nanny zansha !

Muhammad wannan ,da sanyi je Gurin Aunty Mimi tabaka ,marar sanyi.”

Mimi xaunawa tayi akan soofa din da’ke ka’llon Queen,dai -dai lkcn Rak! Tafito daukeda plate na Dan wa’ke Wanda yaji mai da ya’ji da tsohon cikinta Wanda ,dakyar ta’ke tafia sabida tsufa.”gefen Mimi ta zauna,

Ta ka’lli Asma’u Ah a’hh Aunty Queen yaushe kika shigo ne?”

Ina zakisan na shigo kina can kina kwa’dayi.”

Aunty Queen plss kibani shawara mana ,Mimi tayi mganar a shagwabance,

Oh Mimi kibarni na huta mana,

Ynxu nafa dawo dga skull,dake da Auntyn Muhammad ,kun sakoni a gaba.”

“Ràk!

Ta dauki dan wake da’ya takai a baki sa’annan ta ka’lli Mimi oya fa’di minene muna jinki kanwarmu??”

Dan ta’be baki Mimi tayi ,plss kuzama serious mna naga kunason kumaida xance na wasa.”

Sa’geer ne keson a tsaida date na bikin mu.”

Eyeeh su Mimi ankusa shiga lalle,cewar Rak!

Daria Asmy ta kya’lkyale dashi,so mekika cemasa.?

Ina xan San mexan fa’da masa Sae kin fa’damin sabida Cancancarki !  *UWAR DA’KI*!!

Murmushi Mae kyau Asmy ,ta saki mai kyau ,gamida fa’din Sae Abban Muhammad ,ya dawo zamuyi mganar.kafa’da Mimi ta da’ga gamida Dan ta’be baki duk ya’rda kika gani ,MY DRAMA QUEEN!! #

“Takarasa zancen cike da zolaya da sauri ,ta dauki Muhammad ,zuwa side na granny suna mata daria. Ka’sa-ka’sa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button