Romantic Hausa Novels

WATA RANA Romantic hausa novels complete

Karaso wa tayi gurinta murmushi dauke a fuskarta ,Dan Mimi harga Allah ta dauka Aliya ya’r uwar mijin Aunty salma ce hnnunta ta bata na dama “A ya’n gace Aliya ta mike mata hnnunta na dama sukayi shaking hands.

Lailah sameer meera”

Nyc name”

Thank yhu .

Cewar Mimi still bata saki hnnun Aliya ba .”hka tana jiran taji sunan ta .

Aliya tagano nufin ta  murmushi tayi mata” “Aliya Abdul jabbar meera!

Nyc 2 meet yhu ,cikin rashin fahimta Mimi ta saki hnnun ta da sauri kallon yayan nata tayi lokaci daya cike da mmki..

WATA RANA !

N@ Asmy b Aliyu..

©Haske Writer’s Association….

12

“Haka aka cika gaban Mimi da cima kala-kala amma ta kasa taba komae gabadae hnkalin AJ. Na akan kanwarta sa.

Yayan ta yyi Aure bata sani ba. Wannan wane irin Aure ne??”

Aliya ce tayi saurin katse mata tunani meya faru Mimi ??” Ko bakiyi murnar ganin yayan naki bane,gashi kin kasa taba komae cike da kissa Aliya ta fara serving dinta bbu yarda ta iya hka ta fara cin abincin sama -sama lallai tana bukatar ta kebe da yayan nata.

Kadan taci tacema Aunty salma ta koshi murmushi Aunty salma tayi oya mu shiga ciki kiyi wanka. Yah Abdul kaji rani naje nayi wanka akwae mganar da xamuyi daga mata kae kurum yyi Dan yasan mganar dake yimata yawo acikin xuciyar ta anan aka barsa shida Aliya.

Honey!

Cewar Aliya ido ya xuba mata ina son ka kaini gidan wata friend dina dake nan

Sokoto road.”

Kibari sae xuwa anjima.” Nura nake jira fita xamuyi nan take Annurin fuskarta ya canja Dan xaku fita da Nura shine baxaka kaini inda nakeso ba haba Abdul ,wannan wane irin Abune?

Sae kasa wani ya kaini idan fitar ne baka son yi dani ta karasa mganar fuska bbu walwala.”..

“Shawara ne kike bani ko kuma umurni ,duk abunda xuciyar ka ta raya maka ta karasa mganar A zuciya ..

Karar wyar sa ta katse sa Nura ne mai kiran yana dagawa ohkey gani nan fitowa ya kalli Aliya ki fadawa Aunty salma mun fita da Nura sae mun dawo baki wangalau ta saki tana kallon sa .”

Yasa kai yyi ficewar sa batareda ya jira amsar da xata basa ba.

Ta fito cikin Riga da wando na English west waya’ndda sukayi matukar yimata kyau ,kanta bbu Dan kwali sae tudun gashinta dake tsakiyar kanta wandda ta kama da riboom bata da cikar gashi sae uban tsawo da santsi.

“Aliya!

Da mmki Aliya ta dago kanta tana kallon Mimi dake famar danna wya.” Batareda ta kalleta ba take tambayar ta yah Abdul pah?”

Kutumar uba!!

Aliya tayi mganar aranta lallai yarinyar nan bata da mutunci xata ko gyara mata zama dae-dae nan Aunty salma ta fito Ina kuma Abdul din yyi ne??

Cewar Aunty salma.” Mimi ta tabe baki shi nakeso na sani Aunty ,Aunty ya Dan fita ne shida Nura nima ynxu xanje nan sokoto road xan shiga motar haya ne.

Yah Abdul !

Where Are yhu??” Ta karasa mganar a shagwaban CE shine ka tafi baka jirani ba.” Dif ta kashe wayar hawaye suka xubo akan cheeks nata Aunty salma na mata mgana bata ko kulata ba tayi kan stairs da gudu kallon mmki Aliya tabita dashi ..

Murmushi Aunty tayi Mimi kenan ya’r rigimar Abdul jabbar ,bansan ya xakiyi idan kikayi Aure ba!

Nan aunty salma ta mai da kallonta kan Aliya ” bara nasa driver ya kaiki in yaso daga baya shi Abdul din yaje ya dauko ki ohkey “Aunty nagode.

★★★★★

Misalin karfe shidda da rabi na yamma dae-dae lokacin da motar su AJ. Ta shigo unguwar Ahmad bello way” dae dae lokacin wata wata bakar motar  frado  ta shigo cikin rashin sa’a AJ. Ya Dan bugi motar .”

Nan take yaja burki suna salati da sauri yaa fito daga .motar … ”

Macce CE matukiyar motar ,tana cikin shigar body hook bakin skirt ne ajikinta da kuma rigar su mai ratsin baki da fari Mae dogon hnnu ,glass din farada ne a idonta baki wuluk!!

Gyalen bakar a baya ne tayi rolling din kanta dashi black beauty ce haka kyakkyawar gaske tana da manyan idanu masu daukar hnkali ,bbu wata kwaliyya akan fuskarta amma akwae pink janbaki akan labban ta Wanda ya kara kawata fuskarta .”

Dogon hancin ta kuma tamkar Kara’s ba’a sata a layin dogaye hka ma guntaye.

Fitilar motar taga ta fashe glass din idonta ta cire ta maidashi kan goshinta ,kai wane irin makahon mutum ne ?

“Ta fada A tsiwance maganar da tayi shiya bani damar hango fararen hakoran ta wandda acikin Su Akwae hauren makka ajikin su wandda bakaramin kyau yyi mata ba tana mgana dimple na fita a fuskarta ..

Shikam AJ. Gabadae ya rude daganin wannan matashiyar budurwa kasa cemata uffan yyi shikuma Nura yana a mota dama cewa yyi baxai fita ba.

Karo na biyu ta karaso a gaban sa a fusace mln bakaji ina mgana!

Nan ma shuru yyi mata yadda take mganar ma Abin burgewa ne.

Karar wyar ta taji dama tana hnnunta kallo daya xakayi mata kaga babbar wya dibawar da xatayi taga mai kiran nan take ta rude tashin hnkali baro-baro ya bayyana akan fuskarta.”

Hnnu ta aza akae batare da ta daga wyar ba.” Nashiga ukku !!

Yah Anas na kirana a wya kasheni xaiyi wani mugun kallo take bin AJ. Dashi kaga hasarar da kajamin kayi shuru baka cemin komae ba kuma ka tsaya kana kallona da manyyun idonka!

Wae halama kai kurma ne ?” Tayi tambayar tana zabga masa harara dae-dae lokacin Nura ya karaso gurin ganin har ynxu Nura yana kallonta ya zabga mata harara itama hararar sa tayi taja tsaki dama nasan xa’a Arina kace min da wannan mugun mutumen kk murguda masa baki tayi kafin ta maida kallonta kan AJ.” Baxan yafe mka ba!!

Yanxu ma kaci sa’a ina sauri da wlhi Allah sae na Tara maka jama’a Allah ya hada mu dakai ((WATA RANA!)) “Sae ka biyani Amin AJ. Ya bata amsa murmushi dauke A fuskarsa kadaina murmushi kyawun ka baxai gigita ni ba!

” A fusace Nura ya daga hnnu xai zabga mata mari a xuciya AJ.yyi saurin rike masa hnnu da kabarsa ya mareni da ya tattaro ma Kansa masifa da bala,i yau da kasan ka taba “Asma’u Omar omra.” Takara sa xancen tana binsa da mugun kallo ta murguda masa baki gamida Jan dogon(mtsw….)) Ta tada motar tabar gurin da shegen gudu ..AJ. Yabita da kallon SO” Aransa yake fadin (DRAMA QUEEN) suna. Da xuciyarsa ta bata kenan. Mganar Nura ta dawo dashi hnkalin sa.

“Meya sa baka barni na mata shegen duka anan ba? Nura yyi mganar cikin kunar rae ,wlhi albasa batayi halin ruwa ba. A hka AJ. Ya lallashi Nura xuwa mota Sae masifa yakeyi…

★★★

Ana bude mata get din gidan nasu  ta hango motar   yah Anas ! Da kuma daddy !

Xuciyar ta Sae da ta kusayin bindiga Dan tsoron abun da xai biyo baya jiki sanyaye tayi parking cikin sanyin jiki tayi sallama falon ido biyu sukayi da daddy !

Da kuma yah Anas dake binta da mugun kallo gwiwowin ta ta xube A kasa dae -dae nan maman su ta shigo falon.”

Wani mugun kallo daddy yake yimata.

Wanda yasa hnkalinta masifar tashi “Ashe ke babbar ya’r iska ce ban sani ba?” Iskancin naki har yakai ki dauki motar da nake hawa ki fita dashi …..cikin rawar murya ta fara mgna kayi hkuri daddy wlhi ba laifina bane ,shikenan nagode bani key din motar.

Jiki na bari ta mika masa ..Anas ka kaita a store ka rufe kar Wanda ya bata Abinci a yau har Sae ta fada min daga ina take.

Hawaye suka xubo a idonta Dan Allah daddy kayi hkuri daga gidan suna nake….gidan sunan ubanki!!

Daddy yyi mganar A fusace kai Anas ko bakaji abunda nace bane?

Gadan-gadan yah Anas yyi gurin ta da sauri ta rarrafa gaban daddy ta rirrike kafafunsa Dan soyayyar ka da manxon Allah sallallahu alaihi wassalam kayi hkuri daddy!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72Next page

Leave a Reply

Back to top button