YANCIN KI Page 11 to 20

“Haka ne ranka ya dade.
“To kasani bashi aikin da zakayi yana daidai darasa kujerarka da matsayinka gbdy. ..” a,a ranka ya dade ba zayi hkn ba InshaAllahu yadda kake so hk zaa yi,”idan kabi umarnina ka tsira da aikinka kit safwan ya kashe wayar .
shi kuma alhj Abubakar yashiga goge gumin dake keto masa, bayan yagama goge gumi ne ya fuskanci kabir “yauwa kabir batun aikin abokinka a gsky babu shi a halin yanzu ,Dan bazai samu aiki akarkashinmu ba sakamakon wasu dalilai da ba sai na bayyana maka su ba .
“Kmr yaya dady?”da fari kace zasu samu ,yanzu km ka..fu’ad ya dafa kafad’arshi yana mai mikewa tsaye “karka damu abokina da rashin samunka aikina ka d’auka komai mukaddari ne bani da rabon samun aiki anan ne… yana karasa fad’ar hk ya juya.
“Amma fu’ad….”nace karka damu kayi facing din na abdulrashid
alhj Abubakar da zuciyarsa ke cike da matsanancin tausayin fu’ad yacigaba da mgn sai zance aikin kaninka shi yasamu aiki, maiduguri zashi ,zuwa wata mai zuwa ,wannan aikin mutane dayawa na nema Amman acikin sa’a yasamu kad’an jira takardar tabbatar da samun aikin domin zata iya zuwa a kowani lokacin .
fu’ad yataso daga inda yake zaune yana tunanin dayasa zancen samun aikinsa ke neman shan ruwa, ya kwankwasa glass din office inda kabir ya d’ago yana dubansa cike da tausayawa, alama yayi masa da zaije kasa ya jirasa, shi ma da kai ya amsa da badamuwa .
Fu’ad ya sauka kasan maikatan ya isa inda yayi parking din maching dinsa yana waige waige a gurin hannunwasa duka zube cikin aljihun wandosa ,karaf idanunsa ya sauka Akanta tana tuki cikin karewa, itama tun daga nesa ta hangosa tayi saurin ware idanunta bakinta na furta” fu’ad Dina …… sai dai tun kafin takaraso inda yake taga ya haye maching dinsa tare kunnawa yayi gaba aiko itama tabishi abaya……….
Share this
[ad_2]