YANCIN KI 1-END

YANCIN KI Page 11 to 20

 “haba me’ad dan Allah ki tsaya naga fu’ad din da kyau shine dai sanye da riga pinky? 

“eh shine amman mu wuce kawai… 

da sauri malik ya biyo bayansu yana kiran sunanta “me’ad…jimana me’ad!! dan Allah ki tsaya ya kwaso aguje su kabeer suka biyosa” kai majinun ina zaka bayan gasu can, cangurin fa sukayi, ba itace me kaya ruwan d’aurawa ba? 

“eh itace “mead dan Allah ki tsaya ita kuwa tafiya kawai take tana jan hannun sajida, “gsky fu’ad kyakkywa ne ajin farko amman me zai hana ki tsaya ki saurari wancan wata killa abokinsa ne fa. 

“kinga da ala’mun magana yake son yi dake.

    me’ad tayi mata banza sai janta take har suka shiga lift “ki daina turani mana, shi Wanda kike so ma bai san kina yi ba, ba gara ki tsayawa me binki ba, watakilla ma abokinsa ne ya taimaka ya janyo miki hankalinsa ,aguje malik ya biyosu yana ihun” jimana dan Allah ki tsaya minti daya abunki zan baki ta cikin lift sajida ta d’agowa fu’ad hannu wanda ya sake juyowa “sannu tana dariyar da za’a iya kiranta na farinciki “kibari mana sajida kina magana zai ta binki ne ya d’auka muma irinsa ne.ta fadi hkn ne a tunanita ko Malik sajida ta dagawa hannu, sajida tayi murmushi tana sake daga masa hannu.

” haba sajida meye hk ne? Karki manta fa watan gobe ne za’a yi bikinki.

“kinga bangane mgnrki ba nifa fu’ad nake d’agawa hannu ba wancan me bin namu ba “stop it sajida.. ..” ki daina kallonsa dayawa da fa sadakin wani akanki “ki kyaleni nayita kallonsa tun yanzu kafin aurena bayan nayi auren shikenan… me’ad tayi shiru kawai takasa cewa komai har sanda lift ya tsaya suka fito da sauri me’ad janye da hannun sajida .

malik kuwa sai kokarin saukowa yake daga step domin ya iske su akasa .

yayinda fu’ad ke tsaye a inda suka barshe yana kallonsu batare da yayi yunkurin motsawa ba….

mmn sudais ce

????????????????????????

       ‘YAN CINKI

      ????????????????

????????????????????????

             ~NA~

 *AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~

      MRS ADAM

( YAR MUTAN KAGARA)

page 47 to 48

…..yana nan tsaye a gurin da suka barshi har sanda suka dawo suka samesa, malik ya dafa kafad’arsa yana fidda numfashi sama sama sannan yace “abokina kaga me’ad dina ko?” gsky yarinyar ta had’u iya had’uwa ,dan Allah abokin ka taimakeni ka tayani yakin shawo kanta,dan zan iya rasa raina akanta yakarasa mgnr yana kwashewa da dry…. 

on expecting malik yaji sautin muryarsa ” Allah yasa ka mutu yanzu in har sai na tayaka yakin neman amincewarta sannan ya juya yasoma takawa ahankali ya bar malik tsaye, sake da baki yana kallon bayansa sai dai fuskarsa kunshe da dry ..kana ya juyo yana fuskartata kabeer “kungani ko zargina fa yana neman tabbata fu’ad son yarinyar nan amman miskilancinsa ya hanashi fahimta, amman ni nan zansashi ya fahimci ya fad’a tarko dan bazan bari yarinyar ta subuce masa ba..” tabbas zanceka hk yake,yana sonta, itama yarinyar da ala’mun ta kamu da matsanancin sonshi inji cewar sudais. 

kabeer ya numfasa kana yace “kar dai ku manta da halin fu’ad, tunda bai ce yana sonta ba ku yanzu meye naku a ciki ?balle kai malik da kabi ka hakikance akan yariyar , ka dai bi ahankali kar ka je ka jefa kan cikin wahala shi dai fu’ad bai aikeka ba har gara ma kayiwa kanka yaki neman au…shigowar wasu costumer’s ne yasa kabeer katse zance yaso garesu tare da kiran daya daga cikin yan dake kula gurin.. 

bangarensu me’ad da sajida kuwa tunda suka shiga mota babu wanda yayi kokarin yin magana kowace da abinda zuciyarta take kismamata akan fu’ad, har suka karasa gida jiki a sanyaye suka shiga parlour’n inda suka iske hjy Khadija zaune tana kallon labarai “momy sannu da gida. 

“sannunku yammatana har kun dawo ?

“ina siyayyar da kuka fita yi? 

sajida ta zauna jagwab akan kujera tana fuskantar momy “me’ad ta hana mu yi taba amsa da hkn tana runtse idanunta. 

“bangane hausar ta hana ba? 

” nan sajida ta gaya komai amman banda sunan fu’ad. momy taja numfashi da ajiyar zuciya atare sannan ta dubi inda me’ad take tsaye tana cizan lip’s dinta “karki soma janyowa kanki tashin hankali kinsa dai an gama maganar aurenki da safwan jiran dawowarsa kawai ake… tun da momy tasoma mgn tayi yunkurin barin gurin dan zuciyarta baxa iya sauraran maganganunta akan safwan ba, wanda a halin datake ciki yanxu ta manta dashi balle wani magana da’aka tsayar a tsakaninsu. 

dare yayi sosai yanayin garin yayi sanyi baka jin sautin komai da sautin komai sai na iskar garin dake kad’awa ahankali yana bin jikin bil’adam ciki kuwa har dasu sajida da me’ad da idanunsu ke bud’e ,babu wani ala’mun bacci acikinsu juyi kawai suke akan gado suna tunani rai daya wato fu’ad, sosai sajida ke zurfafa tunaninta akansa sam bata tsamaci kyawunsa da nagartasa ta Kai yadda tagansa ba,a zahirin gasky bacin me’ad tasoma furta tana son fu’ad ba, da tsab zata rusa zance aurenta da emran ,tayi yakin neman soyayyarsa tare da aurensa, amman kashi ….me’ad tayi mata tawayar da baxata iya kai kanta garesa ba …… sam ranar sajida bata samu runtsawa ba, har gara ma me’ad ta runtsa da taimakon mafarkinsa daya kawo mata ziyara.

  abu fa kmr wasa kullun mee’ad ta kwanta sai tayi mafarki fu’ad yana romacing dinta wani lokacin har saduwa daita, saboda zurfafa tunaninsa datake.

parlour’n gidan momy ta fito sanye cikin doguwar rigar har k’asa da madaidaicin hijab ,tana gyara zaman takardun dake rike a hannunta tare da kiran sunanta “mead..me’ad!! 

ummi tayi saurin cewa “tana d’akinta bata fito ba tukun. 

kai tsaye hanyar d’akin momy ta nufa tana cewa karfe takwas fa har tayi me’ad amman har yanzu kina kwance, koda tashiga d’akin kwance ta isketa akan gadonta kmr yadda tazata ,ta lullu’be jikinta da blanket me taushi , momy tak’araso har inda take kwance tare da zame bargon data lullu’ba dashi “me’ad kitashi mana karfe takwas fa tayi “uhmmmm momy bacci nake ji tayi mgnr tana mika …ki d’aure ki tashi ….

 tashi zaune me’ad tayi idanunta a runtse “maza tashi mana wannan fa shine karo na biyu fa dana dana shigo tashinki bazan sake dawowa ba kin san dai kina da interview yau ko? 

nima na shirya zuwa aiki momy ta juya abunta idan kingama ga abincinki can har ta kai bakin kofar taja ta tsaya tace “me’ad ….”na’am momy ya sunan yaron ?

da sauri ta bud’e idanunta sosai sannan tace sunan wa kenan momy ? 

“sunan yaron dakika jarabar so har kika kwana kina marfakinsa.

 runtse idanunta tayi ta sauko daga kan gadon zuwa kan doguwar ta kishingid’a ,sannan tace fu……. ad “uhmmmm idan na dawo mayi magana akanshi ,sai na dawo dan gsky na kusan makara ki hanzarta tashi.

 goshinta ta dafe tana tunanin, “yanzu son fu’ad hk zai mata ?

ta dad’e zaune kafin daga baya ta mike tashiga wanka shap shap ta fito sanye cikin riga da siket na atamfar super exclusive me zanen fuluwa ja da baki a had’e wanda ya d’an kamata ajiki kad’an, kanta babu d’an kwali kasancewar bata fiyye son d’aurawa ba sai karamin bakin mayafi data yane kanta dashi ta fita cikin takunta na yanga da nuna ita yar wani ce ta shiga motarta oil and gas dake cikin apapa. 

koda ta isa ta iske dubbanin mutane suna jira amman da zuwanta kiran waya kawai tayi sai gashi an bada umarnin tashigo kai tsaye batare da bata lokaci ba ta fito wanda fitowarta sai days bugar da zukatan tarin mazan dake zaune agurin ciki kuwa har da fu’ad dake tsaye rike da takardun neman aiki, zuciyarta taji tayi wani irin bugawa da karfi ahankali ta d’ago idanunta kmr ance ta waiga gefen hannunta na dama taganshi tsaye shi da wani da batasan kowaye ba, kallo daya tayi masa taji zuciyarta ta sake bugawa kmr yau ta fara ganinsa ,duk da bawai yau ta fara daura idanunta akanshi ba, sai dai kusancin na yau ya sha bambam da sauran lukuta wani irin kyakkyawan kallo take masa, yau gashi a gabanta ba daga nesa nesa ba, shima gabansa ne ya fad’i sakamakon ganinta dayayi a aininhin shigarta ta hausa fulani. 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button