YANCIN KI Page 21 to 30

Da kansa yashiga gabatar mata da kayan tand’e tand’e da kuma kazar amarci kmr yadda al’ada ya tana da, sai daya tabbatar data koshi sannan ya barta .
ya shiga bathroom dinta ya watsa ruwa ya fito d’aure da towel inda ya isketa inda ya barta zaune “ki shiga ki wasa ruwa ,ina zuwa, yanzu zan dawo nayi miki massaging Dan nasan a matukar gajiye kike ko?
Ta kashe masa idonta daya batare da tace masa komai ba .
Yana fita ta mike ta cire gabadaya kayan jikinta ta daura towel tashige bathroom bata dauki wani lokaci ba ta fito ta shirya cikin wasu hadaddun riga da bata wuce iya cibiyarta ba mai matukar shara shara ya kwanta ajikinta luf sai Dan Wandon rigar mai bud’ad’en baya wanda ya shige tsakiyar bombom dinta ,ta sake bin jikinta da bayan kunnenta da kasan noniwanta zuwa cinyoyinta da hadaddiyar humra lungu da sako ta mulke sannan ta haye gado ta kwanta zaman jiransa.
Shima tsab yagama shirinsa cikin rigar bacci ya fashe ilahirin jikinsa da turaransa me tada hankali ya nufo dakin inda ya iske cikin yanayin dayafi bukata, tsayawa yayi cak yana dubanta tamkar yaga wata halita davan, lumshe idanunsa yayi, kana yayi saurin hadeye wani busashen miyo , saboda ganin halittar kirjinta a bayyane a gabansa yana hangowa muraransa abinda bai ta’ba gani ba kenan a zahirance ,take yanayin jikinsa ya sake sauyawa tsigar jikinsa suka mike ,jikinsa d’auki kyarma batare da bata lokaci ba ya isa gareta bayan ya kashe wutar d’akin ya zagayo ta bayanta ,tare da kamo laulausar tafin hannuta cikin nasa yasoma mata massaging “my love sorry kinata jirana ko?
“Uhm kawai ta iya furtawa saboda hanusa dake tafiya a sansar ajikinta wanda ya saukar mata da jin wata muguwar kasala mai hade da sha’awa, haka ya dinga shafa jikinta ahankali yana hadawa da romacing dinta har ya raba da kayan jikinta, ahankali ya kwantar daita ya hadeta da kirjinsa yasoma kissing wuyanta zuwa saman nonuwanta a zafafe in a romantic waya ya dinga murza Kan brest dinta kafin daga baya ya sauke bakinsa akansu, yasoma tsantsan Kan nononta yana lumshe idanunsa tamkr yasamu loly pop ,ya dade yana tsotsar kan nononta sannan yayi kasa tare da sauke harshensa cikin kasanta yasoma sucking dinta, wani irin d’auke numfashi tayi da sauri sannan ta dawo dashi tare da ajiyar zuciya, sai da fu’ad ya rud’ata ya cukud’ata ya gama kashe mata jiki tsab Wanda ko yatsan hannunta bata iya dagawa sannan suka fad’a duniyar ma’aurata .
Fu’ad bai barta ba har garin biyun dare yana juyata akan bed ,sai daya tabbatar data murzu iya murjuwa ta gamsar da kansa sannan ya barta duk wani sha’awarsa sai daya fitar daita batare da wata tausayawa sannan ya koma gefe yana fidda numfashi da ajiyar zuciya, murmushi yake ta faman yi Dan yasha zumar da bai taba shan irinsa ba . Tabbas mead ta cika macen da duk wani nmj zai so ,hamdala yakewa ubangiji daya mallaka masa zahra amatsayin matarsa Dan iya cikar mace ta cika har zarta niimarta ta dabance, babu abinda fu’ad yake sai sambatu har cikin zuciyarsa cewa yake in babu me’ad bazai iya cigaba da rayuwata ba .
Ita kuwa ta galaibaita sosai hawaye ne kawai ke zuba a idanunta Dan ko iya daga hannunta batayi ,baa jin sautinta sai sheshekan kukan datake mirginowa yayi kusa daita cikin sanyayyiyar murya yace “sorry love Allah yayi miki albarka ya biyaki dukkan abinda kike nema duniya da lahira magana yake mata Amman bata San abinda yake cewa va.
Gani yayi kmr bata cikin haiyacinta, ya tabata jikinta yaji zafi rau, tashi yayi ya hada ruwan zafi sosai daidai yadda bazai koneta ba ,ya dawo ya dauketa duk jikinta a sake, sata yayi cikin ruwan zafi ta fasa ihu tare da sakin marayar kuka ta kamkameshi ajikinta har da kiran sunan dady .
“Ki zauna zakiji sauki, girgiza masa kai tai alamun bazata iya ba,”ya Allah ya furta cikin zuciyarsa, anya kuwa ba ciwo yaji mata ba?
Cikin muryar kuka mai cike da ban tausayi tace” Dan Allah kabarni hk bazan iya ba ,zan mutu idan naciga da zama cikin ruwan nan ..”ok shikenan bari na gyara miki jikinki kai kawai ta iya daga masa.
Ahankali ya dinga mata wayo yana tsomata cikin ruwan zafin har ta daina jin radadin sannan ya gyarata da kyar ta iya wankan tsarki ,daukota yayi, ya cire bedsheet din daya baci yasa wani duk da ba iyawa yayi ba haka yasa ya Dan gyagyra ya kwantar daita ya mata rufa da blanket ya kwanta kusa daita yana shafa mata kanta zuwa bayanta, kuka take har lokacin Dan ji take kmr kara mata wani azabar yake da hannunsa a haka har bacci ya dauketa Wanda da gani bana jin dadi bane, shi km ya zame jikinsa yaje yayi wanka yadauro alwala ya fara nafilfili nagodewa Allah daya mallaka masa mead amatsayin matarsa ta sunna, addua yayi tayi musu da samun zaman lfy a tsakaninsu Dan farinciki dayake ciki bazai misaltu ba shirin bacci yayi ya kwanta kusa daita tare da kankameta ajikinsa kmr Wanda zaa kwacewa ta hk bacci shima ya daukeshi cike da matsanancin farinciki.
A satin sam fu’ad bai bar mead ta sarara da bukatarsa ba ,gurzarta yake kmr yasamu tuwo, Allah yagani shi nmj ne da yi daya biyu baya isarshi ita kuma sam ba hk take ba, ta dai yi hakurin barinsa yaci angoncinsa a tunaninta da bai saba yi bane yasa yakeyi kmr zai cinyeta.
Aurensu da wata daya fuad yace inna ta dawo gidansu tinda 3 bedroom ne amman Sam inna taki yarda tace “banda abunka fuad ina ni ina zama tare daku,?”kudai kuyi zamanku lfy Allah kade fitina kubarni nan ni dai ka dinga zuwa ina ganinka.
*BAYAN SHEKARA DAYA*
Me’ad ce kwance a cinyar fuad yana shafa gashin kanta, “Na tabbatar da cewa nafi kowane namiji sa’ar abokiyar xama, Yanzu nake ƙara tabbatar da cewa yar halak na aura, tunda muka yi aure babu wanda ya taba jin kanmu, muna rayuwa mai cike da farin ciki, duk yadda aka yi kokarin xuga ki a kan ki rabu da ni,amman baki yarda da hakan ba, dole na gode miki me’ad na kuma cigaba da kula da ke har karshen rayuwata.
Murmushi me’ad tayi tare da shafa kwantaccen sajen da ke kewaye a fuskarsa, na gode da yadda na samu kyakkwan yabo daga wajenka fuad, insha Allah babu Wanda xai ji kanmu har abada, soyayyar su suka ci-gaba da yi mai cike da ban sha’awa ,har zuwa lokacin da suka samu haihuwar nasreen , Wanda tun daga lokacin suka Dan fara samun rashin jituwa atsakaninsu adalilin rashin kulawa da yarinyar, ganin hk yasa inna ta dawo gidansu da zama domin cigaba da kula da yarinyar, daga nan komai ya daidaita, inna ce komai na yarinyar Sam me’ad batasan meye kula daita ba, abinda ke had’ata da yarinyar shan nono shima idan tana gida ,idan zata aiki kuma, sai dai ta tsiyaya mata nono ta ajiye mata ta kama gabanta ,idan kuma tana gida system ne agabanta bata da wani lokacin kowa ,dan idan ta zauna tana daddana system sallah kadai ke tadata, sannan duk wanda ke zaune kusa daita yazama bawa koda kuwa fu’ad ,Dan ta dinga aikesa kenan ,shi kuma tsakani da Allah baya kin mata a ganinsa duk cikin soyayya ne .
Zamansu da inna gwanin dadi da kulawa saboda tsananin kaunar me’ad din datake, komai mead ,aiki idan taga yayi mata yawa zagewa take ta tayata, ita kanta mead na tsananin son inna da bata kulawa Sam bata kaunar abinda zai bata mata rai ,duk abinda zai faranta mata shi take, saboda yadda take kula daita Dan wani lokacin har abincin yi musu take kafin su dawo aiki , sosai mead ke jin dadin zama tare da inna ,bata da mataslar komai ko ta fannin mijinta da kowa illa ta rashin lafiyar yarinyarta saboda tana girma ciwonta na sake bayyana ajikinta, zamansu tare da inna bai d’auki wani dogon lokaci ba, zazzabi kwana daya da yini tal yayi sanadin barinta duniya ,acikin dare inna tace ga garinku, mutuwar da ta kusan haukata fu’ad da mead, sun yi kukan da tun sanda sukazo duniya basu yi irinsa ba ,aka shirya inna zuwa gidanta na gsky.