YANCIN KI 1-END

YANCIN KI Page 21 to 30

“idan baki sani ba maganar aiziki mijinki yayi miki dayace miki kece yafi dacewa  daki zauna bashi ba domin baki taba ganin inda akayi haka ke ko a garin mahaukata baa taba yi ba miji ya zauna gida ya kula da lamuran gidan. 

“ke tsaya yanxu ko mijikin bai tsaya gaya miki abinda ya dace ba ke amatsayinki na uwa bakisan kece yafi cancata ki tsaya agida ba? 

indai ke uwar arziki ce indai ba akasin haka ba .

“to yanzu me kike expecting mijinki ya tsaya yayiwa yarinya yar shekara goma? 

“beside if your husband is taking care of the Child and you go to work what do you expect people to say? 

“they will defiantly be misjudged, za’a ce kin maida mijink mijin tace ,mijiki ke kula da gida daga karshe zaginki duniya zatayi Kuma duk wanda yabaki wannan shawarar cutarki zai yi.

“wallahi bari kiji kece kika fi dacewa ki ajiye aiki ki kula da yarinyarki, nasan abinda ke damunki fa da matsalarki, bakomsi ba saboda wadan yan kudaden da kike amsa ya fi nashi shiyasa kike behive haka… 

ke yanxu bakisan ceawar  abarka dake cikin zaman aurenku  da rashin damuwa shine komai ba? 

duk wani abinda ke cikin duniyar nan albarka shine kan gaba ko mutun na amsar naira daya albarka yashiga ciki wallahi zai yi abinda msi amsar one million bai yi ba. 

“haka ne momy inji cewar fu’ad. 

kinga idan kika bi umarnin mijinki kika ajiye aikin nan kika zauna a gida domin ki kula da lafiyar yarinyark zaki ga abun mamakin da zai biyo bayan biyayyar da kikayi ko bama haka ba mead wannan dutyki ne banashi bane ,abinda fa nasan bazan yarda ayiwa  fsn ba bazan bari kiyi fu’ad, haka zalika idan shine yake son cutar dake sai inda karfina yakare, dan haka yazama dole ki zauna ki kula da NASREEN…. 

sudais ya gyara zamansa  tare da cewa “momy kiyi hkr da katse miki hanzari danayi kinawa yarinyarki fad’a, “we throw the stone to the direction of the flow of the bird …..

yauwa dan albarka, Allah yayi maka albarka sosai naji dadin furucinka dan allah kasamun baki acikin zance yarinyar nan.. 

“no momy kar tunanin yake inda bana nan make nufi ba… ai abokina yakamata ki bari muyi masa fad’a.. muyi masa magana ta gsky   akan wannan matsalar ba me’ad ba .

fu’ad yayi saurin bude idanuwansa gabadaya ysna duban sudais cike da matsanancin mamakin jin furucinsa. 

abun mamaki shi dayake daukar dubu dari kacal yayinda matarsa ke d’aukar 55,000 par month… 

“kaga dan Allah malam it’s going to be 15000 because  50k will soon be added, dan haka kayi saurin gyara wannan banzar maganar taka .

“koda an maka karin 50k akan 100k yakai yawon nata ne? 

a”tamyarka nake ya Kai Nata ne kuma zata muku.. 

“idan kai bakaga abinda zata mana ni san abinda zatayi da wata shashar maganarka, ka gyara maganarka sannan kasan irin maganar dazaka min sudais yakarasa mgnr yana jan tsaki. 

“duk ma abinda zakace bazai dameni ba, gsky ce dai bakaso kuma wallahi ko zaka mutu sai na fad’a maka tunda karasa mai gaya maka, gsky fu’ad kai bulo ne basan arziki ba sannan baka iya cin arziki ba bakasan mutunci ba , yanzu wannan bawar Allah da ta dinga wahala akanka kmr zata mutu akanka rayuwarta ce kawai vata baka ba, kai yAnzu kan wannan yar karamar matsalar har sai duniya tasani abinda yakamata atsakaninku kuzuyi abunku ka yarda ka amince ka zauna agida ka kula da yarinyarku ba sai kowa yasani ba, kai yanzu idan ita ta’ajiye aikinta kai zaka iya biyan school fees din NASREEN? “ok sai yanzu na fahimci abinda kake nufi yarinka dake karatu a makarantar kudi kakeyiwa bakiciki ta bar private school  zuwa public school wallahi you are not thoughtful  ,in da kana da cikakken hankali irin nawa a yanzu zakayi kokarin ajiye aikinka ka zauna ka kula da yarinyarku. 

“In dai irin wannan hankalin naka ne wallahi tallahi gara bani dashi ka fahimceni ?” ,me ye amfanin wannan banzar tunaninka gareni ? 

“Meyasa Sam kai baka da tunani mai kyau acikin kwakwaluwarka? “Jifa yadda kake magana kmr wani sauna wanda bai San ciwon kansa ba ,wai bula bula kmr shasha “kodayake kai fa a gidanka  mijin hjy ne kamata yayi nayi maka uzuri?

” if not da kana da kwakwaluwar maza da baka fad’i abinda ka fad’a..har kake wani tsayawa yi min  magana akan abinda bazai ta’ba yiwuwa ba “malam kaajiye magana ta fahimta kuma a inda ta dace ahalin yanzu promotion is going on in my office now and my salary would be increased by 50k ,that not all ,I may be assured the position of the manager ..i will be overseeing the whole company, when workers resume, yayinda idan mutane sunzo zasu dinga girmamani gud morning sir gud morning sir!! Ni zaa dinga girmamawa haka .

“You are a fool fuad…..

“What……..?

Suka hada bakinsu gabadaya har sudais gurin furta hakan tare da juyowa suka fuskanci inda take zaune rungume da hannuwanta duka akirji tana cika tana batsewa..

“Mead ni kika cewa haka ?”it seems you are mad .

“You’re crazy you’re foll kmr yadda na fada me zakayi na fada maka me zakayi  ,?

“You don’t have anything to do than ihun banza da wofi..

“Momy kina zaune fa kina jinta  kina jin abinda take gaya min ni kike gayawa wadan nan maganganun ke har kin isa how dare you talk to me  like that? 

“Amman zaki gane kuskurenki zan saita kwajwaluwarki ,zan koyar dake darasin dake cikin rayuwar izayar aure da bakisan dashi ba ki sawa zuciyarki iskancinki yazo kashe….”mead  me nake ji yake fitowa daga cikin bakinki kina hauka ne ko kin sha wani abu be mijin naki kike gayawa haka ?

 “Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun wannan wace irin masefa ce haka?”daman irin zaman da kukeyi kenan?

“Dan Allah kayi hakuri fu’ad nasanka da hakura ka kara akan wanda kake da zan mata fada “momy kina bani hskuri Akan  furucinsa yanzu momy wannan matar arziki ce ? Yakarasa fadar hk yana taba daidai saitin kwalkwaluwasa. 

“Ennnnnnn don’t talk to me touching head I don’t like it , Kafin ka sake harzuka kwalkwaluwata kasan na sha yi maka warning akan banso kana magana kana taba saitin kwalkwaluwarka  idan kasa hannunka saitin kwalkwaluwarka yana birkita nawa brain din takarasa mgnr tare zabura ta Mike tsaye tana fuskantarshi don’t ever talk to me touching head..

” wallahi da alamun ciwon hauka yasoma taba tunaninki, ke kanki kina bukatar gani doctor personally, ni kike gaya magana haka?  Ni ni kirjinsa kawai yake nuna wa yana furta kalmar ni ni…shima ya mike tsaye jikinsa na rawa yasoma kokarin karasowa indatake momy tayi saurin shiga tsakaninsu tana bashi hakuri kmr zatayi masa sujada…

” ooooooo ta d’aura hannuta abakinta, wallahi kaji kunya fu’ad kuma asirinka ya tono,kuma  wallahi bazan daina furta maka kalma fool ba ,sannan duk inda ake neman nmj mai abun kunya idan akazo gurinka ansamu angama shameless man….oooooooo..

“Ba laifinki bane  ,laifina ne wallahi, da barki danacinki ban aureki ba da yanzu ina zaune lfy danasani aurenki nayi yafi sau ba adadi..”Dan Allah malam kayi mana shiru mai abun kunya yanxu kai saboda yes sir yes sir kake son kaki zama ka kula da tilon diyarka, kasani duk duniya bakada kowa sama da nasreen uwa uba dangi duk babu sai nasreen Amman saboda karin girma da yes yes yasa ka kasa zama ka kula daita wallah shem on you kaji kunya matsayinka na uba Sam baka San yancinka ba, automatically we are not supposed to be having this argument  in dai kai nmj da hankalinsa yacika ne 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button