YANCIN KI 1-END

YANCIN KI Page 21 to 30

“Short up there fu’ad,I don’t like, I said banason abinda kake min fu’ad, banaso i don’t like it …how dare you talk to me like that, if I said you a fool now kaji haushina  yanzu wannan wulakacin da me yayi kama? 

“da ubanki da uwarki sukayi kama useless kawai d’auko min wayata naga kalar hasarar da kika min zance foll kuma aikece katuwar foll dabba dakikiya kawai “common d’auko min wayata… “bazan d’auko ba kayi duk abinda zakayi ina daidai da kai ,laifi nayi maka kuma nayi realaixing mistake’s Dina, na baka hakuri nabaka hakuri, raina kake son na cire na baka ko  ko me? 

“Ni din dai zan baka hakuri ba Allah ne zai sauko daga sama ya baka hakuri ba kuma zan nemo kowace shegiya ce kuke waya daita, dan kai din  nawa ne ni kad’ai bazan yi sharing dinka da ko…on-expecting  taji saukar marin wanda yasata   saurin yin  shiru tare da d’auke wuta na wuncin gadi . 

“ka mareni fu’ad akan wata banza…..

 shiiiii “tsuguna ki d’auko min wayata kawai  kona sake k’ara miki wani ….takamarki  isgilanci da wulakanci wallahi nafiki kyaleki dai nakeyi Dan mu zauna lfy Amman yanzu I can’t either ..bata tsaya jin me zaice ba ta juya fuuuuuu tana gunguni taji ya jawota kiiiiiiii ta  juyo a matukar gigice ta fad’a cikin fad’add’en kirjinsa tare da runtse idanunta gam tsoro da matsanancin firgici ya mamaye zuciyata ,atare zuciyoyinsu tashiga  bugawa  cikin tsoro tace “wayyo Allah karka dakeni …..

bai ce komai ba ya kamo   hannunta daya ya murd’e da karfi tsiya  ta saki wata razananniyar kara ….. ” Dan Dan Allah karka karya min hannu..

“Oya duka tun wuri  kiyi abinda nasaki  kmr yadda nace ,ta coge taki motsawa shi kuwa yashiga janta zuwa inda wayar take  kife a kasa,ita kuma  tana turjewa amman yaki sakinta  ganin yaki sakinta sai ma sake murd’e hannunta da yayi yasa jikinta d’aukar rawa “murya ahankali tace “plz honey kayi hakuri wlh zan d’auko..

 tsaki yayi had’e da durkusar daita bisa gwiwowinta  d’aukar wayar tayi ta miko masa yana duban fuskar wayar ya saki hannuta tare  da ingizata  tayi taga taga zata fadi ta dawo ta tsaya bisa kafafunta tana kallonsa hawaye nabin kuncinta ,shi kuwa wayarsa yacigaba da kallo abinda yayi tunani shi faru wayar tayi ratsatsa ba kyan gani ahankali shima ya tsura mata idanunsa ya  yana kallonta cike da zallar ‘bacin rai ganin yadda yake kallonta yasa taja tsaki “akan wannan banzar wayar kake kokarin kasheni saboda bakasan ciwona ba ko?

” bari kaji ingaya maka sau dari zanajika kana waya da mace , sau dari zan fasa wayar aikin banza kawai ta juya fuuuuuu tayi d’akinta ta d’auko jakarta da makulin motarta ta fito ta wuce shi zaune yana huci ko kallonsa batayi ba ta fice, sam aranar batayi niyyar zuwa aiki ba tana jiran sai momy  ta kawo najma, amman ta gwamaci taje ko Dan  ta ragewa zuciyarta damuwa.. 

sai dai tana zuwa abinda ya faru jiya ne ya sake maimaita kansa dan kusan na yau har yafi na jiya tsamari dan jikinta ne ya dinga mata kyakayi kmr tayi wanka da ruwan karara, haka ta fito aguje daga cikin office din kmr zata hantsila, sai mataimakinta  tasa ta  d’auko mata jakarta da takardun dazata sanyawa hannu , tashiga motarta ta  zauna  anan tayi aikin ranar. Kodata koma gida ta iske suhailat ta kawo   najma, kallo daya tayiwa yarinyar taji Sam bata kwanta mata ba ,kuma batajin zamansu zai dore, za dai tabarta zuwa wani lokaci sannan ta sallameta ,kai tsaye d’akinta ta nufa sai datayi wanka ta sauya kaya zuwa na shan iska sannan taje taga jikin nasreen..Tare suka dawo parlour’n tana makale da yarinyarta ,tasamu guri ta zauna sai lokacin suka gaisa da suhailat inda tace “ga me aikin inji momy “naganta batare data kalli inda najma take zaune ba tace “wannan yarinyar zaki  dinga kulawa daita ,magani zaki dinga bata da lokaci zuwa lokacin sannan da fatar kina matukar son yara, Dan banason yarinyata cikin damuwa….sannan kin iya girki saboda dafa mata abincin datake so idan bama nan ? 

Cikin sanyayyiyar muryata tace “babu laifi aunty na iya daidai gwargwado  kuma InshaAllahu zan kula daita .”suhailat kaita dakin masu aiki ….suhailat ta mike najma tabita abayanta  suka nufi dakin masu aiki ta nuna mata komai dazatayi amfani dashi Dan wannan karon ne na farko dazatayi aiki a irin gidajen masu kudi. 

yau ma kmr jiya  sai gurin sha biyun dare fu’ad yashigo gidan,yana cika yana batsewa, ko kallon inda take zaune  bai yi ba ya nufi hanyar d’akinsa .

ta mike da sauri tabiyo bayansa tana kiransa “honey honey!!!  ” bai juyo ba balle ya tanka mata har yashige d’akin ,yana gama  shiga yasoma sunce belt dinsa tare da balbale botiran gaban rigarsa yasoma  cire kayan jikinsa  “honey daga ina kake by this time mutumin nan kanason kasheni fa tun kwanakina basu cika ba ?

doguwar tsuka yaja had’e da yashigewa  bayi ,yayi wanka ya fito ya shirya cikin kayan bacci duk tana zaune ta rafka uban tagumi tana kallonsa, allah yasani tana matukar kaunar fu’ad so wanda bazata iya misaltashi ba, tun kafin yanxu  take faman wahala da dako akan kaunarsa sai gashi adalilin aikinta  zata rasa shi da kulawarsa, ita kuwa meye amfanin rayuwarta matsawar ya juya mata baya ?

“to ina ma yake zuwa?

” sannan gurin wa yake zuwa har ya kai dare irin hk ?

tayiwa kanta tmbyr da bata da me bata amsa ,shi kuwa rai ‘bace da ganinta ya kwanta abinsa tana zaune har bacci ya d’aukeshi kmr ta ta’ba shi dai ta fasa ta dade zaune tana kallonsa rungume da pillow sannan ta tashi ta koma d’akinta.

*********

washegari bayan tagama shiryawa ta nufi d’akinsa ,bakinta d’auke da sallama tashiga gaban mirrow tasamesa yana fesa turarruka ajikinsa sanye cikin shirin zuwa office yayi mata maseefar kyau kmr taje tashige jikinsa babu dama , shi kuwa adakile ya amsa sallamarta saboda wani irin haushinta yake ji bilhaki, shi karan kansa bai ta’ba tunanin zai iya dakiyar da yayi ba, saboda yana maseefar sonta da muradin kasancewar tare daita dan gbdy bai san dad’in kowace irin mace ba ,sai ita dadinta  yasani ,idan yana saduwa daita ji yake kmr yana yawo agajimare sbd wani irin dadi gareta Wanda bazai iya misltswa ba…. 

Motsawa tayi kusa dashi sosai ta yadda take iya fuskantarshi ta mirrow sai da ta hadiye wani gutun miyo sannan tace” daman nace nagaya maka an kawo mai aikin… 

a yatsine yace “ina ruwana daita akaina zata zauna ?” fatana ki gaya mata karta bawa yarinyata  over dose, dan wallahi this time around idan kayi kuskuren dura mata magani bazan yarda ba, sai dai ku tafi tare da me aiki wannan shine kawai abinda zance. 

“cikin marairacewar  murya kmr can baya kafin rigimar zaman gidan ta had’asu tace ” plz honey kayi addua ,sannan ina bukatar komai ya wuce atsakaninmu mu dawo kmr da tunda matsalarmu tazo karshe.. 

“ke dawa zaku dawo kmr da?

” har abada me’ad kin rasa wannan damar agurina, domin kinyi kuskuren barin damarki ta subuce miki, bazan ta’ba dawo miki kmr da ba saboda yanzu bana tataki kowa yayi rayuwarsa har sanda Allah zaiyi ikonsa ….

 zubewa tayi kasa bisa gwiwowinta tana zare idanu “dan girman allah karkayi min haka fu’ad, wallahi nayi danasani ka yafe min ” a fusace yace “stupid bakiyi dakinsani ba tukun sai nan gaba oya get out of my room.. 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button