YANCIN KI 1-END

YANCIN KI Page 21 to 30

batace komai ba ta Mike jiki a sanyaye ta fita amman tasha alwashin zatayi hkr da duk abinda zai mata tunda  ita ta fara.

me’ad  yau ma acikin mota tayi aikinta abinda ke sake bawa mutane mamaki kenan ,wannan sauyawar tata ta tsayawa mutane arai amman kowa yasanya mata  ido saboda sanin ita din yar ra’ayi ce kuma batason shishigi, ba’asata ba’a hanata , sai gurin 5:30pm tagama komai dake gabanta ta d’auki hanyar dawowa gida tana zuwa ta fada kitchen saboda lokaci ya wuce .

**********

Sauri yake ya kammala ayyukansa dake gabansa sakamakon kiran gaugauwan da me gidansa yayi masa akan yasamesa a guest house dinsa, cikin minti talatin yasamu  k’arasa, ya fito cikin sauri yashiga motarsa ya fice aguje .

a natse yashiga babban parlour’n hannunsa daya cikin aljihun wandosa yayinda kunnensa ke manne da waya yana karasa shiga abinda yagani ne yasashi kasa cigaba da wayarsa, tsaye yayi yana kallonta cike da matsanancin mamakin abinda ya kawota….

Share this

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button