YANCIN KI 1-END

YANCIN KI Page 31 to 40

“Yanxu dai kuje daga waje tukun am coming to see you guy’s. 

“Doctor including me ..?

Fu’ad ya fad’a cike da tsantsar mamaki da tashin hankali, yana duban nasreen dinsa.

 a matukar fusace doctor yace “you guy’s leave plz..”both of you should leave! Me’ad ta nuna kofar fita idanunta na kan nasreen dake kuka ,da hannun doctor ya nuna musu hanya alamun hk yake nufi .

jiki a sanyaye me’ad tasoma d’aga kafafunta still idanunta na Kan diyarta wanda zuwa lokacin tuni fu’ad ya bar d’akin dafe da goshinsa .

bayan fitarsu doctor ya sauke naunayen ajiyar zuciya yana me d’aura hannunsa akan bakinsa “ammmmm nasreen ya furta ahankali,”just calm down okay. 

“I understand you Amman meyasa kikayiwa iyayenki hk alhalin suna matsanancin kaunar suga kin rayu? 

“No doctor don’t say that basa sona wallahi ,sun fi son na mutuwa ………

“Kullun cikin fad’a suke a tun sanda kace cikinsu daya zai ajiye aikinsa ,nan tashiga koro masa komai tun daga farko har zuwa abinda idanunta ya gane mata momy’nta na yunkurin aikatawa “shiyasa ni dai ka taimakeni kabani poison na sha na mutu …….

“doctor ya girgiza kansa kawai sannan yace “ki daina furta wannan kalmar bata da kyau ga duk wani cikakken Muslim ,”ko bakinsa duk Wanda yayi yunkurin kashe kansa da kansa amatsayin kafuri zai tashi agurin Allah ba ?

“Dan haka karki sake furta wannan kalmar bata da kyau okay,?

Ta matso wasu hawayen batare da tace komai ba,” ya Mike ya bar d’akin zuwa office dinsa, inda yasa ayi masa kiransu ,da gudu me’ad tashigo office din tana goge hawayen idanunta. 

Zaune suke agaban doctor gabadayansu a firgici suke, kowanensu da abinda zuciyarsa ke kismawa Akan wannan kiran da likita yayi musu, doctor ya zuba uban tagumin yana sake tunanin zantuttukan nasreen kalma daya ce tafi kowace kalma muni da daci garesa kmr “doctor give me poison I want to die ……

“Wannan Kalmar tayi matukar gigitashi da tsaya masa arai, tsawon minti goma suna zaune still doctor yaki ce musu k’ala Me’ad ta matsu ta matsu bataji abinda doctor yakirasu dominsa ba ,yayinda zuciyarta ta dinga tsinkewa da rawa rawa ,banda zare idanuwa babu abinda take ,ganin shirun yayi yawa yasa me’ad kasa hakuri tace “doctor, what’s exactly happened to my child?

 “Ina jin tsoro doctor kar wani abu ya sameta ,I think ba ciwonta bane ..? Doctor yayi shr yacigaba da jimami yana ta’be baki .

“doctor wai meke faruwa ne kabarmu zaune cikin tashin hankali Dan Allah ka sanar mana da abinda ke faruwa da yarinyarmu ? 

Inji cewar fu’ad.

Ahankali doctor ya kallesu kana ya dukar kansa na minti biyu sannan ya sake d’agowa yace “do you guy’s want to know what is going on? 

Da sauri suka had’a baki gurin cewa “yes muna bukatar sani .

“Both of you are not good parent to child .” what ?

me’ad ta furta tare da barin bakinta a bud’e .

Fu’ad yace “har dani kake nufi ko da wannan datake zaune kake mgn ? 

Doctor yace “dukanku nake mgn , sannan duk inda aka kira iyayen arziki masu son yaransu da son farincikinsu ,idan irinku suka fito wallahi kamata yayi aka maku ayi muku dukan mutuwa ,ko kuma ad’aureku ajikin kujera har ku mutu …. “what suka furta atare?

” yes I mean it inji cewar doctor yana masu kallon banza “saboda gabadayanku mugaye ne sannan baku da halin kirki you are not a good parent at all…for ten years old girl to be considering death as an option..

“what doctor ?

Inji cewar me’ad gabanta na wani irin mahaukacin bugu “yes she ask me to give her poison because her parents do not like her yet you call yourself parents.

 “kai kai doctor it can be possible ya dafe goshinsa yana girgiza kai..numfashi me’ad tasoma ja kmr me cutar asm “um umm uhmm sai kuma kuka ya kwace mata, take kuma jikinta ya sake d’aukar rawa ta juya ahankali tana zabgawa fu’ad harara had’e da kallon banza .

bai kulata ba illa muryarsa cike da in ina yace “doctor can I go see her and talk to her? 

“You can’t see her right now..

“ah! 

Suka furta atare suna duban doctor.

Doctor yace “am telling you you guy’s can’t see her.

Me’ad ta watsawa fu’ad wata katuwar harara kmr idanunta zasuyo waje “ai kaga abinda kayi ko ,kaga abinda sanadin matsalarka zata haifar ko ?

“Bari kaji in gaya maka wani sabon labari ,wallahi wallahi idan wani abu yasamu yarinyarta bazan yarda ba ,Idan kuma ta mutu heeeeeeeee…..”kai dai kayi adduar kar wani abu yasamu yarinyarta kawai ,Dan idan wani abu ya ta’ba lfyrta sakamakon abinda ya faru kasawa ranka kaima mutuwa zakayi……dan wallahi tallahi kotu ce zata rabu da kai ,takarasa mgnr tana kuka “ni nasan wahalar Dana sha akanta tun daga d’aukar cikinta har zuwa yau din nan ..”haihuwarta kawai kikayi Amman na fiki son nasreen da bukatar lta araye “uhmmmmm uhmmmmm!!! Tashiga sauke ajiyar zuciya tana kuka tana jijiga kafarta. 

“plz can I go and see her plz? “I need to talk to my daughter inji cewar fu’ad da gbdy ya susuce kuka kawai yake son yi ko shima zai ji sanyi aransa, “nasreen dinsa ke adduar mutuwa, tana bukatar mutuwa saboda matsalar shi da mahaifiyarta..wannan wace irin rayuwa ce?

 ,”ya Allah karka kashe min ita, ina sonta , ya dafe kanshi tare da dukar da kasa gbdy yasoma jin duniyar tana jujjuyawa dashi “wani irin zunubi ya aikatawa ubangijinsa haka,da abubuwa suke faruwa dashi hk? 

Zuciyarsa ce tayi saurin kwa’bersa” karkayi sabo fu’ad kai muslimi da kasan da kaddara me kyau ko akasin hk, ka d’auka duk abinda ke faruwa dakai kaddaraka ce tazo da hkn wanda bazaka ta’ba gogewa ba ,a sukwane ya d’ago idanunsa da suka yi jawur tmkr garwashin wuta yana duban me’ad ..

“Ba yanzu bane lokacin kukanka fu’ad, kajira lokacin da yarinyata zata mutu, ranar zaka sha kallon abinda zai faru atsakaninmu,” doctor idan duk damuwar nasreen ni ake cewa naji na yarda na Amince, but na yau babu hannu ciki shine musababbin faruwar komai, Amman wallahi nasreen Dina ta mutu sai duniya tasan damu, Dan ina tabbatar maka gidan tv daban daban za’a dinga watso labaranmu.

 “just imagine doctor ya fad’a yana mata kallon banza “that was exactly what I was still talking about, “is this the way you supposed to be doing now?

Tayi saurin girgiza masa kai tana zaro idanuwa “see .. both of you can’t see her ”

ah fu’ad ya furta yana me bud’e baki “yes wallahi bazan bari ku ganta ba ,hk kawai kuje da maseefarku ku k’arasa yarinya mara lfy ……”Dan girman Allah doctor kabarni ni kad’ai naje naganta nasan zata saurareni, after all ina bukatar ganin yanayin jikinta,ina bukatar jin dumin jikin yarinta..”duka acikin babu wanda zakayi ,ku tashi ku tafi plz ina da abubuwan yi …

Tsam me’ad ta tashi tasoma d’aga kafafunta tmkr wace bata da laka ajikinta,while hawaye na tsiyaya a saman kuncinta har ta iso harabar asibitin, daya wadatu da hasken wutar lantarki tasamu guri daga gefe ta zauna a kasa still tana cigaba da zubar da hawaye , ahankali ta sanya hannuwanta duka ta rungume jikinta tare d’aga idanunta sama tana kallon sararin samaniya, tana tunanin rayuwa kuka take sosai kmr ranta zai fita ,”wayyohlly Allah nah… ..ina zan saka raina naji dadi? 

“Ya Allah ka d’auki rayuwata na huta da ganin tarin bakinciki dake kokarin kusanto rayuwata, “Allah na rokeka ka kasheni kafin naga abinda fu’ad yake shirin aikata min ….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button