YANCIN KI 1-END

YANCIN KI Page 31 to 40

…”sajida ya katseta ta hanyar kiran sunanta ta tsareshi da idanunta tana kallonsa ” zaki iya fita lamarina sajida ?

“Dan Ina bukatar kibar rayuwata saboda banasonki banason wata halaka tashiga tsakaninku ya fad’a yana kafeta da manyan idanunsa wad’anda kallon cikinsu kad’ai na haddasa mata shiga wani yanayi na daban, ahankali tashiga girgiza masa kanta alamun bazata iya ba at the same time hawaye ya cicciko a idanunta “ina sonka ta yaya kake expecting zan iya rabuwa dakai?

 ” ni dai ina son kibar rayuwa…

” sajida duk abinda ke faruwa agidana Nasan kin sani ,amman duk da hk ina son matata kuma banajin zan iya mata kishiya ballanatana aurenki da zaizama auren cin amana… “Dan haka ina rokonki da ki bar rayuwata ki manta dani ,ki rarrashi zuciyarki akaina ni mijin mace daya ne ..”cike da muryar kuka tace “I can’t fu’ad…ta fadi hk tana fad’a jikinsa ta rungume tsam ta d’aura hannunsa daya akan bombom dinta,tana kukan kirsa, saurin d’auke numfashi yayi,zuciyarsa na wani irin harbawa, “bazan iya rabuwa dakai ba ,bazan iya fita cikin lamarinka ba ina sonka fu’ad zan sadaukar da komai nawa matsawar akanka ne, farinciki da kulawa, zan ajiye aikina zan kular maka da nasreen ,na rantse zan kyautata maka, ka amince dani ,ina sonka fiyye da yadda me’ad take sonka, soyayyarka tasa duk kallon mata nakewa mazan duniya, kai kad’ai kawai zuciyata tagani me nagarta, na yarda idan ka aure ba kasameni a yadda kake so ba ka sakeni, wallahi ina sonka duk mgnr nan datake hannunta bai tsaya guri daya ba, haka zalika bakinta na cikin kunnenshi wanda hkn yasashi suman zaune har ya kasa tsawarta mata, ita kuwa abinda take so kenan domin tasha mafarkin faruwarsa ,ahankali ta balle botiran rigarsa guda biyu ta zira hannuta ciki kirjinsa tana shafa kirjinsa dake cike da kwantacen gashi, ahankali har ta kai Kan nipples dinsa, tasan ko shi waye tasan jinsa mazan dayakasance aciki abakin matarsa, tasan kalar jarabarsa, tasan yadda take masa bazai iya jurewa ba ,ita kuwa ko kanta zata iya mallaka masa yayi duk yadda yake so daita matsawar zai aureta, da kyar yasamu yayi karfin halin zareta daga jikinsa ya ajiye mazauninta, sai dai bai iya cewa komai ba illa numfashin dayake jawowa da kyar yana fitarwa onexpecting yaji hannunta saman mararsa tana shafawa ahankali ahankali”kamin mazauni acikin zuciyarka da mararka fuad ,ka duba kagani, getting to 11 years kenan bansamu me maye min rayuwa ba duk akan kaunarka dan Allah ka duba lamarina karkace aa idan kaki amincewa komai zai iya faruwa …. 

Tunda suka kasance acikin motarsa ,har zuwa sanda ta kai hannunta Kan joystick dinsa, ya fara jin jikinsa ahankali gbdy yana d’aukar cajin na ban mamakin da bazai iya hakuri da jura ba ,ahankali yake jin wani irin feelings from know where yana bijirowa gangar jikinsa dama zuciyarsa ,gbdy komai ya soma tsaya masa , sannu ahankali lamarin dayake jin ajikinsa ya fara tsamari tun yana basarwa har yasoma nuna reaction dinsa ,Dan yana jin lamarin a ilahirin jikinsa , gbdy dauriyarsa ce take neman zuwa karshe sai kawai jikinsa ya fara rawa rawa ya fara tsuma kmr Wanda ya sha maganin tauri ,sake fuskantar shi tayi sosai tana kashe masa idanunta, ganowa datayi a hannun yake yasa ta dinga motsoshi still hannunta na Kan zandariyarsa tana shafawa,koda bata ganta a zahirance ba tasan sharbebiya ce da alamun zatayi dadi da gardi, Dan gashi har wandonsa yasoma jikewa, tana gama matsoshi ta sake fad’awa jikinsa bata tsaya wata wata ba ta had’e bakinsu guri daya “wayyohlly Allah kasa control fu’ad yayi bai San sanda ya cafki harshenta ba ya fara tsotsa kmr yasamu sweet, idaunsa a lumshe ya d’aura hannunsa Kan manya bombom dinta dake matse cikin siket masu shegen taushi , itama jin hannunsa Kan bombom din yasa gabadaya ta rikirkice sosai suka makale juna suna tsotsar bakin junansu still hannunsa na Kan bombom dinta yana matsawa..

banda sautin fitar numfashinsu bakajin komai acikin motar, ji take kmr ta fito masa da brest dinta ya tsotsa Dan gabadaya jikinta ya mutu murus,shi kadai take bukata, shi kansa brest dinta dake tokare da kirjinsa yafi bukata ahalin dayake ciki Amman ina bazai iya ba yana cikin mammatse bombom dinta bakinsu na hade suna tsotsar juna kmr zasu cinye junansu . zuciyarsa ta hasko masa me’ad dinsa “duk mugun halinta tana sonshi, tana damuwa da lamarinsa matsalarsu daya zuwa biyu daita rashin zama ta kula da nasreen sannan da nuna gajiyawarta a shifidarsa Wanda shi ba ruwansa da rakinta,Dan baya hanashi morar jikinta sai dai idan bai shigeta ba ,hakika wannan Abu dayake aikatawa ahalin haramun ne ya haramta tsakaninsa da sajida bugu da kari baya jin sonta….wannan tunanin yasashi dawowa cikin haiyasinsa shima fa ubane, ya zai ji idan wani yayiwa nasreen dinsa haka? 

“Wayyo Allah ai da sauri ya zareta ajikinsa yana mayar da numfashi …”ki tsaya hk karki sake yunkurin kai hannunki jikina sannan kina iya fita daga cikin motata “maganar mu fa ina ta kwana? 

“Tana bola kije ki tsinceta out… kayan jikinta ta gyra da suka soma squeezing bataji komai aranta tasan dai idan kere na yawo zabo na yawo wata rana za…….

Salin alin ta fita daga cikin motar ta nufi motarta tana meida numfashi, tana nan zaune ya fice aguje sannan tabiyo bayansa ya d’auki hanyar gida itama, da murnarta tashiga gidan ta rungume aunty nadiya data zama matar babanta a yan shekarun baya da suka wuce”aunty ina cikin farinciki burina ya kusan cika zuciyata zata kasance da abinda take muradi tsawon shekaru ,aunty kimin adduar samunsa..”Allah ya tabbatar idan alkhairi ne agareki da rayuwarki “ameen aunty nagode ta nufi d’akinta ta fad’a saman gadonta tana juyi wayyohlly Allah fu’ad ina sonka dayawa dan Allah kasoni koda rabin wanda nake makane ta mike tsaye tana duba agogo lokaci ya wuce sosai kai tsaye bayi tashiga …

Shi kuwa fu’ad Yana shiga gidan kai tsaye inda aka tanada domin ajiye motocin gidan ya nufa yayi parking sannan ya fito yayiwa motarsa key ,ya nufi cikin gidan a parlour’n ya isketa tsaye tana tsintiri cikin had’addiyar doguwar riga har kasa wace akayi dinki palazo, tayi masefar kyau , idanunsa na sauka akanta yaji kirjinsa ya buga da matsanancin karfi.

 itama idanunta na sauka akansa, Tsuru tayi masa da ido tana kallonsa sannan ta meida idanunta kan agogon bango dake manne a parlour’n karfe goma har ta wuce ta da wasu mintuna runtse idanunta tayi tana tsuke karamin bakinta, sannan ahankali tasoma takowa zuwa inda yake tsaye yana dubanta, kokarin saita numfashinsa da natsuwarsa yayi tun kafin takaraso inda yake tana gama karasowa garesa ta kai hannunta daidai saitin zuciyarsa datake hango yadda take bugawa tare da kai hancinta daidai kirjinsa daya manta bai meida botiran da sajida ta bud’e masa ba.

 kamshin wani azababben turare taji ya doki hancinta , take zuciyarta tashiga sanar mata wace ke amfanin da irin turaren , sai dai tasan ba nata bane sai dai na wata ne daban ..

 Idanunta ta tsura masa sosai kirjinta na mahaukacin bugu sannan tace “ka fara neman auren ne ko neman mata ka fara ….? 

“Duk abinda zuciyarki ta gaya miki ya bata amsa atakaice yana bi ta gefenta ya wuce ya nufi hanyar d’akinsa zuciyarsa na wani harbawa da sauri sauri itama tabiyo bayansa da sauri ” honey don’t try to do that to me ..after all we have settled the issue on ground let’s continue our life,yayi mata banza ya kusa kansa cikin d’akin yana shiga d’akin ya bugo kofar garan kad’an yarage bai buge mata fuska ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button