YANCIN KI Page 31 to 40

bak’ar jaka me son jefa bawa a halaka tir da halin dabbanci irin naki wawiya ki tashi ki fita kibar min office tun ban kassaraki ba wallahi….. sbd banason cigaba da kallon wannan banzar fuskan taki sannan kisawa ranki kmr me’ad taji wannan lamarin ba dai kinji kuma kin gani ba ……
Tashi tayi tana meida nonuwanta ma’ajiyarsu sannan ta zira after dress dinta tana gyara zaman rigarta ta tsura masa idanunta tana murmushin takacin zagin dayayi maya sam baza kace ita akama wannan zazzafan mari ba,ahankali ta tako har zuwa inda yake tsaye dafe da goshinsa yana cika yana batsewa takira sunansa cikin wata irin murya”Fu’ad duk abinda zaka yiwa Sajida, bazata tab’a jin haushinka ba, ko jin bakin ciki ba face sake kanainaye zuciyarta da mallaketa dazakayi, abinda bazan gaji da furta maka ba shine ina sonka kuma agaban ko waye zan furta hkn koda kuwa gaban aminiyata ce ….
dan hk sai anjima ta sanya kai ta isa jikin k’ofar ta bud’e har zata murd’a handle sai kuma ta juyo fuskarta d’auke da murmushi tace “kasan yadda zakayi dani fu’ad, ko ka aureni ko kuma mu dinga zuba love akoina muka had’u…….
Ta sake juyawa ta bud’e kofar,amadadin taga mutumin daya kwafsa musu gurin cima Burinsu sai gama wayam babu kowa da alamun wanda yayi knocking din ya gaji da tsayuwa ya kama gabansa..
Tana fita yashiga zagaye office din rike da kugunsa yana shafa sumar kansa kirjinsa na wani irin bugawa “wani jaraba da maseefa ne ke shirin kusanto rayuwarsa?
“Kasan yadda zakayi dani ko ka aureni ko kuma mu dinga zuba love a duk inda muka had’u..ya sake furta furucinta na karshe yana cizan lips dinsa, take yashiga tunani mafuta yadda zaiyi da yadda zata barshi ta bar rayuwarsa. “anya kuwa bazai hakura ya auri Sajida ba?
dan wannan salon iskancin nata garesa yayi tsamari, karfa wata rana ayi me gaba d’aya abinda bazai so faruwarsa ba kenan ,zuciyarsa ce take tunzirasa Akan ya hakura ya aureta yayinda wani bangaren na zuciyarsa ke hanasa, sai dai yafi d’aukar shawarar zuciyar data aminta ya auri sajida , “to kuma yayi yaya da taimakon da zuciyarsa ke son yiwa najma abar tausayi ?
ya Jima tsaye yana shawagin tunani batare dayasan abinda yakamata yayi ba .
Ganin tunanin bazai bar kanshi ba yasashi kiran me gidansa kira daya biyu ya d’auka tare da ambatar sunan “Fuad ya’akayi da lamarin aikinka komai dai yana tafiya daidai?
“nasan kaji dad’in wannan cigaban daka samu yanzu ? “haka ne Sir nagode sosai da kulawarka gareni Allah yabar girma.
“Ameen”
“Daman nakira ne saboda ina son ganinka akwai magana me mahimmanci danake son mu tautauna dakai, “ok ina jiranka”
“wani lokaci ke nan zanzo ?
“Karka damu a duk lokacin dakake son ganina zaka ganni kai din ba kamar kowa bane …
“nagode sir idan natashi aiki zan biyo a ina zan sameka?
“Kasameni a guess house d’ina “alright Sir yakatse kiran yana sake yi masa godiya bisa karamcinsa garesa.
Koda ya tashi daga aiki kai tsaye gurin me gidan nasa ya nufa yasamu guri agefensa ya zauna tare da risinawa “barkanmu da war haka Sir”
“ya kake Fuad fatan ka wuni lafiya ?
“Eh Lafiya lau Sir”
“Yauwa ina sauraran ka meke tafe da kai d’ana dan duk naganka wani iri kamar kana tattare da damuwa?
Fu’ad yaja numfashi da kyar ya sauke kana yace ” gaskiya da matsala me gida , matsalar kuma duk akan Sajida ne yalla’bai wallahi banida niyyar auren Sajida bisa wasu dalilai nawa sai dai adaidai wannan lokacin bani da zabin daya wuce na auren ta..
“Na yarda na amince zan aureta amman gaskiya ba’ason raina ba, sai abu nagaba akwai wata yarinyar agidana dake taima kawa matata gurin kula da Nasreen azahirin gsky yarinya tana matukar bani tausayi shine naga babu hanyar da zanbi gurin taimakawa rayuwarta kamar na aurenta, zan had’asu duka na aura dan haka kana iya samun mahaifin sajida da zance .
tunda yasoma magana me gidansa yake binsa da kallo har sanda ya dasa aya sannan yace “wannan ba matsala bane matsawar zaka iya sponsoring dinsu ‘in sha Allahu ni kuma zan nemi mahaifinta Allah yayiwa rayuwarka Albarka ,Allah yabaka ikon kula da lamarinsu .
“Ameen”
ya amsa mishi tare da mai sallama ya fita, yana fita yashiga motarsa zuciyarsa fal da tunani anya kuwa baiyi rashin hankali ba,na zartar da hukuncin auren Sajida ba?
Da wannan fargaban ya isa gida .
Bayan tafiyarsa me gidansa ya kira Sajida ya sanar mata abinda Fu’ad yazo masa dashi, yace ta gayawa mahaifinta zaizo cikin satin su gana sai dai bai gaya mata su biyu Fu’ad din zai aura ba, sosai Sajida taji dadi wannan kiran har ta dinga gani , abubuwan da suka faru tsakaninsu ne yasa hakan ta faru cikin sauri.
Daren ranar fu’ad ya kasa runtsawa uwa uba ya gaza rike kansa ,duk inda ya juya zuciyarsa sai ta motsa cike da bukatuwa , wata irin kafurar shaawa ce take bijiro masa tare da addabi ruhinsa da gangar jikinsa,yayinda joystick dinsa ta mike kyamm tace dole sai taci abincinta, ahankali yasanya hannunsa ya janyo agogonsa dake ajiye saman mirrow ya duba lokaci karfe 1:00 ta wuce da wasu mintina ya waiga gefensa inda take kwance yasan zuwa lokacin ta dade dayin bacci ,ba yanzu tashigo dakin ba akalla tasamu awa biyar da kwanciya .
Hannuwansa yasanya ya dafe joystick dinsa yana runtse idanunsa saboda yadda yake jin jikinsa bazai iya hakuri ba ,iya hakurinsa ya k’are ,kar yaje ya jefa kansa halaka alhalin ga matarsa, ya Mike ya sauko daga saman gadon yashiga toilet saboda yana bukatar rage mararsa ya sake wanke bakinsa ya fito yana shafa sumar kansa idanunsa ya tsurawa lafiyayyiyar matarsa me shegen kyau kmr ita ta halici kanta, sam shi dai bai ga makusa ajikinta ba sai dai ta fannin taurin kai da maseefar son aikin tsiya ,kwance take tana baccin hankali kwance kmr yar tsana duk da yaki bata had’in kullun tana makale ad’akinsa ,gadon ya hau tare da janyota jikinsa yasoma kissing jikinta wuyanta zuwa saman nonuwanta, a zafafe cikin bacci yaji ana romancing dinta Wanda ba sabon abu bane agareta dan yasaba to mata haka koda kuwa sunyi saduwar aure a farkon dare bazai hana cikin dare taji yana lalubarta domin sakeyi, Amman yaushe rabon hkn ta kasance atsakaninsu ?
“Yanzu batayi mamaki Dan tasan wallahi fuad bazai taba iya daukar dogon lokaci ba matukar ba neman mata ta fara ba ,daman kuma akwai lokacin data tanada domin fito masa a mutun dinta sak da sauri tasanya idanunta cikin nasa da suka gama rikidewa zuwa green,hade rai yayi sosai Dan bayason takawo masa raini Dan bai shirya shiryawa daita ba .. jikinta a matukar sanyaye tashige cikin jikinsa ta kanainayesa tasoma aika masa Danata salon tare da had’e bakinsu guri daya tasamu nasarar cafko laulausar harshensa. kwakumeta yayi tsam ajikinsa yana lasar wuyanta zuwa cikin kunnenta tare zame yar rigar baccin datake sanye da jikinta, itama ahankali ta tashiga zame short niker dake jikinsa suka saura babu kaya ,gbdy sun fita haiyacinsu hankali kwance fu’ad ke saffara matarsa batare da wani fargaba ko jin tsoro ba, jikinta na kirma tayo kasa kad’an ta d’aura bakinta tana tsotsar joystick dinsa, sosai take sucking dinsa tare da lashe kanta “assssss …uhmmm abinda fu’ad kawai yake iya fada yana fitar da numfashi da kyar.sai data rudashi sosai tayi sama zuwa chest dinsa tana murza nipples dinsa while bakinta na faman aikin sucking dinsa, wani irin numfashi fu’ad yake fitarwa idanunsa gbdy sun rufe sun birkice babu abinda yake muradi kmr yajishi cikin jikinta cak ya dauke ya daura saman cikinsa ya dannan Joystick dinsa cikin kasanta yana kissing brest dinta har yagama shigewa wani irin zazzafan numfashi taja yasoma zira mata sandar girma ahankali ya meidaita zaune shima ya zauna kafafunta lankwashe cikin nasa still joystick dinsa na cikin jikinta, kusan fu’ad bai barta ba sai daya tabbatar daya gamsu iya gamsu itama kuma babu laifi tayi kokari duk bata wuce round Amman tabiye masa suka raya daren …