YANCIN KI 1-END

YANCIN KI Page 41 to 50

“Banice yakamata nayi maka abinda nayi ba …..,Amman banida yadda zanyi ,bani da yadda zanyi da kaddara data gitta akaina, kayiwa darajar Allah kace ka yafe min ko al’amurana zasu daidaita jikin jama’ar dake gurin yayi sanyi hk ma dady karan kanshi .

Sai dai yayi shiru yana aikin jijiga kafarsa, nan kowa yashiga topa albarkacin bakinsa, wannan yayi nasiha yayi shiru ,wani ma yakama da kyar dai akasamu jikinsa yayi sanyi gbdy , ya sauke naunayen ajiyar zuciya Wanda ke nuna ya sauko.

 mahaifin sajida yace “me’ad matsa kusa da mahaifinki sosai ki sake rokosa gafara kinji ” cikin rawar jiki ta sake tsugunna har ƙasa ta roke shi gafara, bai yi gardama ba yace zai yafe mata amma tare da sharad’in kowa yayi tsuru tsuru agurin suna kallonsa tare da mamakinsa ”

Mahaifin sajida ne yayi karfin halin cewa “wani sharadi ne wannan ?

“Sharadina shine zan raba aurenta da fu’ad saboda ni fu’ad din ne gaba daya bana sonta dashi …….”na tsine shi na tsani naga suna tarayya da ‘yata , indai har tana buƙatar yafiyata to tabbas sai ta rabu da fu’ad..

kuma rabuwa ta har abada idan har ta amince da haka zan yafe mata kuma za ta zauna a gidana ta ci-gaba da rayuwa tare dani kmr can baya amma fa batare da auren fu’ad ba..

Mmn sudais ce

Share this

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button