YANCIN KI Page 51 to 60 (The End)

Da wani irin kallo yabi bayanta dashi mai tattare da ma’anoni dayawa wanda yasa Jikin sajida a sanyaye tashiga motar zuciyarta na wani irin bugawa da karfin gaske, tafiya kadan yayi yasamu guri gefen titi yayi parking ya kashe motar hannunsa ya kai ya kara volume din music yacigaba da bin wakar ,duk iskancita ya shiryawa hakan, kuma zai yi maganinta da izinin Allah tsawon minti goma suna tsaye haka , gashi dare na sake karatowa yasa tace “kai malam tsayuwar me mukeyi anan ?
“kai …ka mai dani gida dan ban saba tsayuwa a irin wuraren nan ba,dan nasan tsabar tsagwaron wulakanta bawa ne da rashin sanin ciwon na gaba da kai yasa ka wani zo ka shanya mutane anan tayi mgnr tare da manta waye khalid din da kuma abinda mgnr tata zai iya haifarwa ,ai kuwa ko rufe bakinta bata gama yi ba taji saukar mari biyu hagu da dama .
A firgice ta zaro idanunta waje tayi tare da saurin dafe kuncinta tana fuskantarsa a matukar firgice, wannan shine karonsa na farko da hannunsa ya sauka akan kuncinta “ka mareni? shima yayi mugun kafeta da manya idanunsa yace “ko zaki rama ne tare da janyota zuwa jikinsa ya rungumeta tsam ,yasoma shashfa sansar jikinta dake kyarma ,so yake gaya mata tayi hakuri saboda shi kansa ba’a son ransa ya aikata hkn ba, amman ya kasa furta komai dan bazai iya bata hakurin ba ta sake rainashi.
“kina jina ko ina bukatar ki tattara gbdy hankalinki da natsuwarki gareni ,bazan tillastaki ba haka zalika banza takuraki ba gurin kwatar da hanlinki gareni,tabbas ni yaro ne sai dai ba irin wanda kike tunani ba, muryarta cike da sheshekar kuka zata bud’e bakinta kenan yayi saurin d’aura bakinsa kan nata “shiiiiiiiiii banason jin komai daga bakinki ya zarce da lasar lips dinta tayi k’ok’arin kawar da fuskarta ,Amman yaki yarda yayi nasar caf laulausar harshenta jikinsa har rawa yake ya manneta gam ajikinsa ,yana wa bakinta wani irin tsotsa na fitar hankali akan titi ,sai daya sha bakinta son ransa sannan ya sakar mata bakin yana fidda numfashi sama sama ta tattaro miyon bakinta zata tofa masa a fuska ,ko me ta tuno ta fasa ta guntse miyon .
Murmushin takaici yayi sannan yace “yakamata zuwa yanzu ki bambance matsayin da kika bani sannan ki san irin mijin da kika aura yana gama fad’ar hk yace “ki hadeye miyon nan kafin na miki mai gabadaya kana ya tada motar aguje ya bar gurin, ita kuwa bakinciki abinda yayi mata bai sa tayi mgn, sannan bata jin duk abinda zai yi mata ,ba zai ta’ba kaiwa fu’ad ba, kallon fu’ad kawai idan tayi yanayinta na sauyawa.
idan kuma jikinsu ya had’u guri daya ,zallar shaukinsa kawai ke gamsar daita ba irin wannan salon da d’an iskan yaron nan me tashen balagar tsuntsaye yake mata ba ta kasa had’e yawun ta dukar da kanta bisa cinyoyinta hawaye na gangaro mata .
sun hau titi sosai khalid yace “better dan yin shirun zai fiyyewa mutun amfani amman idan ba tsoro ba tsohuwa ta sake bud’ewa mutane baki ta yi wata mgn anan ko ta maimata abinda tace, bata kula shi ba dan ta lura so yake yaga yayi silar rabata da rayuwarta batare da burinta ya cika ba.
adaidai lokacin daya kusan bakin get din gidansu ya d’an waigo ya kalleta sannan yace “ko na d’an tsaya daga nan ne in dan rage miki zafi naga sai gumi kike fitarwa? batace masa komai ba taji yayi hon.
masu gadi suka bud’e masa tangameman get din gidan ya shigo harabar gidan tun bai gama daidai tsayuwar motarsa ba ta fito ta nufi cikin gidan tana tsine masa. murnushi kawai yayi ya bar gidan yana kisma irin azabar da gallaza Mata idan tazo hannunsa .
************
Kwance fu’ad yake akan makeken gadonsa a cikin hotel din da company dinsu ta d’auki nauyi ,idanunsa a runtse,ba bacci yake ba , duk wani tunaninsa sun tattara sun koma ga matarsa ne da tilon diyarsa, sai bawar Allah najma da yake jin zuciyarsa ta kasa hakura akanta ,zuciyarsa da ruhinsa suna matukar bashi karfin gwiwar gurin taimaka mata ,ba Dan yana sonta ba sai Dan inganta rayuwata.
tunanin duniya yayi akan lamarin taimakon rayuwarta ,Amman ya rasa takamaimai hanya daya da zai tsayar domin agazawa gareta baya ga aureta ….
shiru yayi tare da lalu’bo bargo ya lullu’be jikinsa yana jin wani sauyi na daban ajikinsa agame da matarsa gabadaya bacci ma ya kasa ziyartarsa balle yayi nasarar d’aukarsa ahalin yanzu matarsa kawai yake bukata a kusa dashi yana jin tmkr yaje ya taho daita batare dasanin kowa ba ,yayinda wani bangaren na zuciyarsa ke k’ok’arin hanashi na aikata hkn ,jayayya da mahaifinta ba shine faida garesa ba illa hakuri, hakuri yakamata yabawa zuciyarsa akan surukin nasa ko babu komai akwai darajar me’ad da nasreen tsakani , lisafin kwanakin komawarsa gida yake gashi ayyuka gabadaya sunsashi gaba, Wanda duk silar tsanin arziki ne garesa Allah sarki innata ya furta yana kamkame jikinsa “ina ma kina raye inna kiga yadda rayuwar fu’ad dinki ta sauya?
ya bud’e idanunsa yayi ahankali hawaye na zubo masa “kin sha wahalar rayuwa dani kin inganta rayuwata Amman gashi komai yana faruwa dani byn babu ke , na yarda da hukuncin ubangiji Allah ya jikanki yayi miki rahma yasa alhanna ce makomarki ya meida idanunsa ya runtse duk yadda yaso bacci ya d’aukesa abun ya tura joystick dinsa banda harba babu abinda take ,ahankali ya kai hannuwansa duka bisa joystick dinsa yana shafawa ahankali ahankali jikinsa na tsuma ya d’auki lokaci kafin bacci yayi nasarar d’aukarsa.
Duk acikin kwanakin zuciyarsa makaleta take da son d’aura idanunsa akan me’ad, Tare da son jin muryarta Dan ko ya kira bata d’aukar wayarsa sai dai tabawa nasreen su sha hirarsu yayinda shi kuma yafi bukatar yaji sautin zazzakar muryarta cikin kunnuwansa suna masa kuwa…Allah Allah ya dingayi watanin biyu din daya dibawa kansa na komawa gida su cika ya tattara yaje ga matarsa, matar rufin asirinsa.
********
Friday karshen sati Wanda mafi asakarin ma’aikatan dake aiki a garuruwa daban daban suke k’ok’arin zuwa gida week end , suke saukowa daga matattakalar jirgi ,ciki har da fu’ad Wanda ke sanyi cikin laulausar farin yadi fari sol mai sharara Wanda hatta farin singlet dinsa ana hangowa ,farar fatar jikinsa sai sheki take zubawa agogon diamond ne d’aure da tsintsiyar hannunsa, sai kamshi turaren dio yake fita daga jikinsa, gashin kansa kwance luf sai zuba sheki yake kallo daya zaka masa kaji yashiga zuciyarka tare da Burgeka ,ahankali yake takowa har ya k’araso inda had’ad’d’iyar motarsa kirar toyata Camry ,ke tsaye zaman jiransa .
kabir aminsa ne yazo d’aukarsa ,ya bud’e murfin motar yashiga ya zauna fuskarsa d’auke da wadataccen murmushi yana shiga motar gabadaya gamshin turarensa ya gauraye motar ya mikawa kabir hannu suka gaisa sannan kabir ya tada motar suna tafe suna hira cike da tsantsar farinciki “abokina kafa samu lafiya komai ya kasance mana yadda muke so.
“kai dai bari kabir al’amarin ubangiji kenan ,a kullun ina sake godewa Allah bisa ni’imar da yayi min da kuma mai gidana sir Malik yayi min komai arayuwa shine tsanin komai na rayuwata ,”haka ne inji cewar kabeer “yanzu ina muka nufa sabon gidanka ko tsohon ?
Murmushi fuad yayi sannan yace” ka kaini gidan rikitaccen surukina ina bukatar sanya mata acikin idanuna……