YANCIN KI Page 51 to 60 (The End)

batare da bata lokaci ba suka samu nasarar shiga inda boka yake ta,asa da wata mata kafin yi mata aiki a matukar firgice ya tashi daga jikinta yana kwaso kayanta Dana shi ya rufe jikinsa dashi ,ita kuma ta kudindine jikinta tana kirma, basu tsaya wata wata ba suka damko wuyansa sukayi hanyar waje dashi tsirara haihuwar uwarsa, ya turje yaki tafiya ,yana neman ba’asin dalilin dayasa zasu shigo har cikin gidansa suka mashi ,wannan mutsu da gardamar da yayi musu yasa suka rufeshi da dukan mutuwa tunin ya bada had’in kai .
Aka fito dashi nan mutane suka ihu, masu guduwa nayi masu runtse idanunsu nayi ,daya daga cikin police yashig Janshi a kasa ,kai tsaye office dinsu suka nufa dashi , lokacin da’aka tambayesa game da aikin da yayiwa su mudansir bayi musu ba Amman lokacin da’aka nuna masa mudansir muryarsa kawai ya iya ganewa da abubuwan da suka faru atsakaninsu Wanda mudansir din ke kara yin bayani akansu ,hkn ya k’ara tabbatar masa dashi din ne mutumin dayayiwa aikin asiri da allurai ga shugaban aikinsa.
Cikin tashin hankali jami’an tsaro suka shiga yi masa tambayoyi daki daki shi kuma yana basu amsa, inda yace asirin zai karye Amman sai sunje ma’aikanta da office dinta saboda abubuwan da’akayi amfani dasu suna dayawa .kuka tahir yakeyi sosai tmkr ransa zai fita ya durkusa kasa gaban boka yana kuka yana rokon boka daya fad’i gsky mutun nawa ne suka zo yin asiri gurinsa duk rashin eimanin boka sai da tausayinsa yakamasa,yayi kmr ya fadi gsky sai kuma ya fasa yaki cewa komai dan a wannan stage din kowa ta kansa yake babu wani zance taimako .
Gabadayansu aka tasa keyarsu zuwa company, suna isa aka tsaidasu agaban tafkeken get din ma’aikanta mutane nata wucewa suna kallonsu ,yayinda tsirarun jama’ar company da suka San abinda suka aikata sukayi caaa suna kallonsu tare da Allah wadai dasu ,Allah sarki tahir yayi kukan dayasani har hawaye suka daina fitowa daga cikin idanunsa ,
bayan an gama kare musu kallo sannan aka shiga dasu cikin company kai tsaye office din me’ad akayi dasu ,boka yayi shiru yana kallon office din hankalinsa a matukar tashe gbdy yama rasa ta ina zai fara.
A zafafe daya daga cikin polisawan yayi magana cikin zafin rai da d’aga murya “what are waiting for?
ganin bokan na nuku nuku tare da zare idanuwa”kayi abinda yakawo mu mana cikin rawar murya yace “yalla’bai kujerar datake zama za’a nuna min batare da ‘bata lokaci ba aka nuna masa ya isa yashiga sarakulensa ,sai ga allurai su bayyana Wanda bazasu lisafu ba ,ba chairman da me’ad ba, hatta polisawa sun razana da ganin wannan tashin hankali ,boka ya cire gbdy allurai sannan ya dinga bin koina acikin office din yana ciro layu Wanda bil adama bai isa yaganewa isanunsa ba, sai dai a irin wannan lokacin.
duk wani abinda akasawa me’ad a office dinta da cikin ma’aikatar sai da aka ciresa sannan aka tasa keyarsu zuwa caji office inda daga nan za’a gurfa nan dasu agaban kotu ….
Tun daga wannan lokacin komai ya daidaita ga me’ad tasamu natsuwar zuciyar cigaba da yin aikinta yadda yakamata, sai dai duk abinda za’a yi ta daina tsoma bakinta aduk abinda bai shafeta ba, alamuran aikinta kawai tasanya agaba , matsalarta daya ahalin yanzu fu’ad ne……
tayi iya yinta ta ciresa aranta Amman abun yaci tura, kullun soyayyarsa k’ara wanzuwa take acikin zuciyarta, shiru tayi tare da yin tagumi da hannunwata duka ,tana tunaninsa cikin hk akayi knocking din kofar office dinta, naunayen ajiyar zuciya ta sauke tare da cewa”come in cikin murya tkmr mara kuzari ,sannan ta dukar da kanta domin cigaba da ayukan dake gabanta.
“Turo kofar yayi ahankali ya shigo fuskarsa a daure babu alamun murmushi ko kad’an sannan ya meida kofar yayi key ,sanye yake cikin wani had’ad’en suit Wando da Riga black sai long selve pinky daga cikin rigar hannunsa daure da agogon fata baki ,yayinda gashin kanshi ke kwance luf luf tmkr ta jinjuri..
Kamshin turarensa daya kai wa hancinta ziyara yasa tayi saurin d’agowa a matukar firgice idanunta ya sauka akansa take gabanta yayi wani irin fad’uwa t “fu’ad ta furta jikinta a matukar sanyaye while zuciyarta na wani irin harbawa da sauri sauri ta tsura masa idanunta yayi bala’in canza mata .
ahankali ya fara taku zuwa inda take , tare da tsura mata kyawawan idanunsa masu shegen kyau da rikitarwa, tana can kallonsa ya kamo fuskatarta da hannunwasa duka cikin sarkewar murya yace “oh my goodness god I really missed you so much love sannan ya mikar daita tsaye ya kamo hannuta ya zagayo daita zuwa Kan doguwar kujera me zaman mutun uku ya zauna had’e da zaunar daita akan cinyarsa, yasanya hannunsa daya ya d’ago ha’barta ya Sanya kwayar idanunsa cikin kwayar idanunta ,wani abu taga ya fito daga cikin idanunsa yashiga nata me kama da kibiyar so ..tayi saurin lumshe idanunta batare datace masa komai ba.. sai lokacin murmushi ya bayyana akan fuskasa “am here for you love na baro duk wasu mahiman aikina saboda nazo gareki domin muyi sharing farincikin abinda yasameni ayau, kasancewar nasan duk duniya you are the first person dazatayi murna wannan abinda daya sameni yakarasa mgnr yana kissing din lips dinta ,sannan ya ciro wata farar envelop acikin aljihun wandosa ya mika mata “amsa ki bud’e ki gani an yi min double promotion a wajen aiki tare da transfer zuwa cross river…..
Da kyar ta tattaro natsuwa tasanyawa jikinta tace “Allah yasanya alkairi Amman karka kara tako kafafunka zuwa inda na…….”shiiiiiiiiii ya fad’a yana zare karamin hijabin datake sanye dashi, cikin sauri ta turesa yayi baya kad’an zata mike ya fixgota ta fad’o saman fad’ad’den kirjinsa ,ya rungumeta tsam had’e da matseta ajikinsa yana kissing wuyanta ,tasoma mutsu mutsun turesa Amman yaki sakinta sai ma kissinh dinta hungrily daya cigaba da yayi,Tare da k’ok’arin had’e bakinsu guri daya , yayi yayi ta bud’e bakinta taki da kyar yasamu nasarar bud’e bakin tare cafko laulausar harshenta yasoma tsotsa yana rike da fuskarta da hannu biyu ,wani irin kissing dinta yakeyi tun tana iya jurewa har itama tasoma meida masa martini, suka shiga romancing din junansu cikin wani irin shauki ,fu’ad bai barta ba har sai dayasamu natsuwar dayake bukata daga gareta . Adaidai wannan lokacin kira yashigo wayarta.
“Ture fu’ad din tayi kad’an ,ta janye jikinta tana sauke numfashi da ajiyar zuciya atare ,sannan tasoma k’ok’arin d’aukar wayar ..cak taji ya kamo tsintsiyar hannuta ya amshi wayar ya ajiye a gefensa yana kallonta yana busa mata iskar bakinsa Wanda ke sake dilmiyar daita tafkin kaunarsa.
a natse ya kai yatsan hannunsa kan lips dinta yana wayo da yatsansa har zuwa saman kirjinta yana mgn “ki bud’e envelop din nan ki duba matsayin da mijinki ya taka acikin D’an kankanin lokaci, abinda mahaifinki yake da burin gani kenan, ya ganki cikin farinciki Wanda nasan wannan arziki bashi kike bukata ba sannan duk duniya babu wanda zai iya baki wannan farinciki byn Allah daya haliceki sai ni..” “me’ad yakira sunanta a raunane while bakinsa na daidai wuyanta yana aikin busa mata Iskar bakinsa Wanda ke kashe mata sansar jiki ,ahankali jikinta ya dinga sakewa yana narkewa tsigar jikinta suka mike tsaye yrrrrrr , zuciyarta ta ding beating da tarin kaunarsa “ban manta halaccinki gareni ba ,sannan ban kasance me manta alkairi ba ballanatana na manta naki, da kikayi min Wanda sadaukarwa ne gareni , Nasani kin yi hidima dani da rayuwata gabadaya ,kuma nagode da hkkn ya k’arasa mgnr yana mai mikewa tsaye tare daita ya manneta ajikinsa suna fuskatar juna ,wani irin d’auke numfashi yayi da sauri saboda kirjinta daya tokare nashi kirjin, ahankali numfashinsu ke tsarkewa da juna yana juyewa zuwa wani shauki na daban me zafafa damkon kauna da karfafafa soyayya.