YANCIN KI 1-END

YANCIN KI Page 51 to 60 (The End)

Da sauri tayi gaba shi kuma ya biyota abaya hannuwansa duka rungume daita ..

 bud’e yaga d’akin da aunty nadiya ta nuna masa sannan ta juya byn ta mika masa ledar hannunta Wanda kayan sajida ne aciki ,agefen gadonta ya ajiyeta yaje ya kulle kofar ya dawo ya tsaya a tsakiyar d’akin yana karewa d’akin kallo .

d’akin neat ,koina kamshin turarenta yake fitarwa ,ya Jima tsaye yana kallon d’akin da take rayuwa aciki Wanda ya nika NASA sau dubu ……..

ahankali yasoma taku zuwa inda take zaune tana tsiyayar hawaye gabadaya tashin hankali datake ciki bai barta ta iya furta daidai da kalma daya ba ,kuka take sosai tmkr karamar yarinya, ta kasa goge hawayenta, gabadaya komai ya cakud’emata daga wannan sai wannan ajiye zuciya ta sauke bata jin jure wannan auren shima, domin wannan auren daidai yake da nisantata da fu’ad dinta “why why why !!! Dady why did you do this to me gabadaya duniya tasoma mata dumi ,jikinta yayi mugun sanyi ga matso idanunta hawaye masu zafi suka sulalo bisa kuncinta. hannunsa ya kai ya janyo karama kujerar stood gabanta ya zauna yana fuskantarta hk gwiwowinsu manne da juna, had’e da lalubo tafukan hannuwanta ya rike gam cikin nasa yana murzawa ahankali,abinda yasa kenan tayi saurin d’ago idanunta tana kallonsa, ganin tana kallonsa wani iri yasa ya marairaice murya had’e da karyar da kai ya koma abun tausayi agabanta sannan yace “haba sajida… wani irin damuwa kike son haifawa kanki hk ? 

“Kalli yadda zuciyarki take bugawa da mugun karfi akan aurenki da Khalid…….” Dan girman Allah ki natsu ni kaina bayina bane, haka zalika ba shirina bane ,komai ya faru ne da izinin Allah, Dan hk ki daina damuwa ,kinsa tun ba yau ba banason ganinki cikin damuwa ,sannan duk duniya babu abinda na tsana irin damuwarki ,banason kina yawon damuwa most especial akaina ,”yanzu fad’a min meye matsalarki ?

D’auke kanta tayi tare da yatsina fuska Wanda HKN ya rigada ya zame mata jiki Dan koda yaushe ba’a rabata da yatsina fuska idan dai tana kallon mutun to hk zata dinga yatsina kmr tana kallon kashi ,ballanatana wannan yatsinawar ta dabance me d’auke da tarin ma’anoni dayawa ce.

 dayan hannunsa yasanya ya juyo da fuskarta , inda yashiga nacin tayi masa mgn ko hankalinsa zai kwanta Amman taki sai hawaye kawai take zubarwa tana ihun ya cuceta tare da tsine masa acikin zuciyarta .

“Tashi muje kiyi wanka yasoma k’ok’arin rabata da kayan jikinta Wanda hkn yayi nasarar ta’bo nonuwanta, nan fa ta fixge jikinta tare da mikewa tsaye tana haki tana auna masa wani irin wulakantaccen kallo .

A matukar zafafe tace “out of this room kafin zuciyata tagama dugunzuma akanka ….

“Aikin banza ,karamin yaro da kai ,sai shegen iyayin tsiya da naci” nace bana sonka banasonka dole ne wallahi sai kay dakasani aurna arayuwarka ta k’arasa mgnr tana juya masa baya inda hakan yabashi damar karewa yan madaidaitan bombom dinta kallo sannan ya kwashe da wata uwar dariya “danasani danasani !! ko me naji kince? 

“Uhmmmmm abinda baki sani ba , kece zakiyi da kinsani ba Khalid daya rufa miki asiri ba ,Amman har abada Khalid bazai yi dayasani ba ,saboda sunanh ya habbaka ba zina ba ..

“Na d’auka abun naki zai zo da sauki shiyasa kikaga inata lalla’baki Amman tunda wulakanci ne abun muzuba, ” nima nan da kika gani tatacce ne wanda zai iya yin fiyye da abinda zaki yi ,sannan ita zuciyarta taki k’arewar dugunzuma tayi bindiga ta fashe Bob…….

sannan wannan yaron da kike rainawa zai shayar dake mamaki ,zakiyi nadamar had’uwarki dashi arayuwarki, sai kin zubda hawayenki Akan wannan yaron ya nuna kirjinsa dayatsansa ,abu na karshe da zan gaya miki shine ki shirya anjima akwai zuwa dinner..

 “da wa zaka wani banzan dinner ni ko wa ? ” are you sick or what? 

“dake zamu je dinne , kuma ki tabbatar da kin shirya kafin lokacin, idan ba haka ba kiga aikin yarinta “to sannu ubna aliyu .. kuma wallahi bazan aje Koin ba, kai kayi kad’an din da zanjewa dinne aikin banza kawai .

Ji kake tassssssss ya dauketa da wani gigitaccen Marin dayasa ta d’auke wuta tana zaro idanunta dake cike da ruwan hawaye ..

“dan girma Allah karki shirya har sanda zanzo sannan ya juya ya bar d’akin cike da matsanancin takaicinta .

cike da tashin hankali ta fad’a Kan gadonta tana wani irin kuka “mari …marina fa wannan D’an iskan yaron yayi batare da na iya daukar wani mataki akai ba ? “Wayyohlly Allah meke shirin faruwa dani ne ,na baro gidan emran da zummar cika burina Akan fu’ad, gashi ban samesa ba na bige da auren yaro …..

bayan d’aurin auri ango ya zarce da walima a gidan saukar bakin mahaifinsa dake ebutte meta road. 

aunty nadiya nata fama da jama’a, kawayenta yan’uwan ta, Dana ‘yancin arxiki, mak’ota da abokan arxiki dan ko ta ina acikin gidan jama’a ne makil gbdy hidima ta sha kanta, gidan cike yake taf Ba masaka tsinke musamman lokacin da dangin mahaifiyar sajida suka zo daga Minna Cikinsu akwai ya’yan wan mahaifiyarta da suke uwa daya uba daya , Aysha da jidda wanda suka kasance sa’anni Sajid ne, sannan akwai wasu daga cikin kawayenta misnah mincy hajaracy wanda labarin auren yasame bagatatan duk sunzo duk da ba sajida ce tagayacesu Ba ..

kanwar mahaifinta ce tashigo d’akin ta isketa kwance tana kuka ,tashiga ta kurata Akan lallai sai ta tashi tayi wanka amman juyin duniya Sajida tace bazatayi wani wanka ba ,balle wata kwaliyar banza akan auren yaro karami sa’an Dan cikinta har dare tana kwance taki motsawa duk wanda yayi mata mgn bata sauraransa , Kuka kawai take , sallah ce kawai ke tada ita .

karfe takwas daidai motocin dibar jama’a domin zuwa wajen dinne ta iso , nan ma bakaramin tashin hankali akayi Ba domin tace babu inda zata, Yayinda Khalid yana waje tare da abokansa , Aysha ta fito ta sheida khalid cewar sunyi iya yinsu amman amarya tace bazataje koina ba .

Ango khalid dake zaune cikin motar sanye cikin wani lallausar yadi mai sharara fari sol har kana iya hango farar singlet dinsa da manyan damtsensa masu nuna alamun karfi da cikakkiyar lafiya da mazantakansa na matashin saurayi me jini ajika. 

kallon yadi kadai ya isa ya shedawa mutun ki manta tsadarsa, ahankali ya d’ago tsumammun idanunsa byn yagama suraron bayanin aysha yace “yanzu tana ina ?

tace “tana d’akinta yace “aunty nadiya fa? 

“tana cikin mutane hidima tayi mata yawa ahankali ,”dady na ciki ne ?

“Yana Amman yana shashinsa gama jin hk keda wuya ya yunkura ya fito daga cikin motar adaidai lokacin da kiran kanwarsa khadija yashigo wayarsa ya ciro wayar daga aljihun gaban rigarsa ya manna a kunne “ya akayi khadija ?

“yaya ku kad’ai fa ake jira jama’a sun cika kowa ya kosa ”

“kuyi hkr gamu nan zuwa , da sarsarfa ya taka matattakalar binen da zai kai mutun d’akinta kai tsaye.

tana zaune abakin gado sai faman cika take tana batsewa tkmr wata macijjya Sabod rigimar da’ake ta faman tafkawa daita akan lallai sai ta tashi ta shirya Khalid yasanyo Kai yashigo cikin d’akin ko sallama babu ba ita ba hatta jamar dake fama daita sun yi matukar razana da ganin wannan zakin mazan ma’aboci Haiba da kamala sai dai kallo daya zaka masa ka tabbatar da kuruciyarsa a fili wato bazai wuce 26 yrs da haihuwa ba, Suna ganinsa Suka soma k’ok’arin barin d’akin …

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button