YANCIN KI Page 51 to 60 (The End)

d’akin ya saura daga ita sai shi bai yi mgn ba illa Idanuwansa daya tsura mata yana kare mata kallo tun kayan daya barta dasu ne ajikinta, yayinda ita ko kallon inda yake tsaye bata ba illa jijiga kafarta daya da take ta faman aikin yi .
ahankali murysrsa ta fito “malama ki tashi kije kiyi wanka ”
A matukar fusace ta d’ago had’e da cewa “idan ba’ayi ba.. ?
“nace bazani ba ko dole ne? “duk wani abu agurunki zai iya zama ba dole ba ,amman zuwanki wannan dinne din yana da matukar mahimmanci arayuwata, saboda wannan shine al’amari na farinciki gareni , ya kai hannunsa ya shafi gefen fuakarsa “wai meyasa ma zan damu kaina akan dole sai naje dinne da shohuwa iriki ? ya tmby kansa yana tsareta da idanunsa tare da takowa zuwa inda take .
sauri zaro idanunta waje tare da dafe daidai saitin zuciyarta datake jin yana daf da tsayawa ,while idanunta na kan dubansa a matukar firgice.
“nice tsohuwar ta fad’i hk cikin murya mai rawa ala’mun tana son yi masa rashin mutunci?
“uhmmmmm da ke mecece ba tsohuwa ba ?
“Dan Allah malama ki tashi kije kiyi wanka ki shirya minti goma kacal na baki idan kuma kikayi kuskuren k’ara ko second biyu ne akai , wallahi wallahi sai dai ki iske kanki abayi ina miki wanka da kaina “what ?
ta furta tana yatsina fuska had’e da masa kallon ta’b’ba’be mara hankali.
Yayi mugun tsareta da idanunsa “ko kina da ja ne acikin abinda nace ?
hk kawai ta tsinci zuciyarta kasa amsa masa sannan wani bala’in shakar maganarsa tashigeta ,dan a yadda take ganin takusan zai iya yin fiyye da abinda yace zai yi barin ma lokacin data Tina marin safe ai batasan lokacin da tashi tsam tashiga bayin ta barshi zaune zaman jira fitowarsa .
Dialling number aysha daya kar’ba yayi ,kira daya biyu ta d’auka yace “ta turo masa me make up sannsn ya katse kiran ya nufi barandar d’akinta “Yasan ko ita wacece , amman bai San me yasa yaji sonta acikin zuciyarsa ba..
sai dai zai yi kokari dankwafar da shi wannan son dayake mata domin yasamu damar ajiyeta a mazaunin dayafi bukatar takasance .
Bata wani lokaci ba ta fito inda ta iske mai make up zaune zaman jiranta dogon tsaki taja tare da kokarin sanya kaya ,sannan ta zauna duk ranta a dagule ,an tsara mata make up na garari wanda ya canzata zuwa matashiyar yarinya, tayi wani irin masefaffen kyau, sai kamshi jikinta ke fitarwa har aka gama tana zaune batare da tayi yunkurin mikewa domin halarta zuwa gurin dinne ba ,yatsina fuska tayi had’e da cewa mai make up “Kinga dan Allah kina tafiyarki zan kule d’akina dan babu dan iskan dinne da zanje…..
yarinyar tace to tasoma hanzarta tattara kayayyakinta tasanya ka ta fice… ta mike kenan da niyyar kulle dakin batasan yana tsaye a barandar d’akin Yana fuskartata ba .
bai tsaya wata ba yasoma takowa inda take ya cire links din hannunsa Ya nad’e hannun rigarsa ya sunkuya ya sunkuceta yayi sama daita wanda hkn yayi sanadiyar da d’ankwalinta ya cire ya fad’i ya nufo hanyar parlour’n kasa daita a parlour’n kasa ya iske yan’uwanta da kawayenta suna zaman jira , aiko suna ganinsu sukace me zasuyi ba dariya Ba ,take kowace daga cikinsu ta ciro wayarta tana d’aukarsu hoto tare da mamakin wai wannan wani irin ango ne mara kunya ?
aysha tace “ba takalmi da dan kwali akanta zbatare da tsayawa ‘bata lokaci ba yace ” kibiyota dashi ai khalid bai direta sajida akoina Ba sai cikin mota abokan ango in banda dry babu abinda suke suna jinjinawa kunjinsa, aysha da me make up suka karaso gurin atare tasanya mata takalmanta akafafunta sannan aka sake d’aura mata d’an kwali ,
ana tada motar ta fashe da wani irin kuka “yanzu banda lalacewa a kalleta ace wanna abun ne mijinta wallahi har gara emran da auren Khalid arayurwa wallahi ba karamin abun kunya dady yaja mata ba .
Kuka take sosai shi kuwa ko ajikinsa ,guri daya hankalinsa yayi mugu mugun tashi yadda ta dinga Surfa masa zagi iri iri ,bai tan kata ba illa daidaita hannunsa da yayi ya bata gwab abakinta, ai da sauri tayi shiru “wallahi kisa sake wata mgn anan zakiga aiki da cikawa Dan HK kinsa irin mgnr da zaki dinga gaya min, ni ba sakarai bane shasha lusari irin wancan,Shanshan tsohon mijin naki yana gama fad’ar hk yayi shru yana jiran ta sake cewa wani abu har suka isa 3 star dake ikeja Awolowo way bata sake cewa kala ba sai kuka take ..
daidai inda zasu zauna direban yayi parking abokai da yanuwa suka nu fosu domin tararsu ,khalid ya sai walkiya suke acikin hasken fitilu daya haskaka gurin ya fito ya zagayo daidai inda take tare da rusunawa kmr zai shige jikinta “to yaya akayi tsohuwar amaryar khalid zaki fito ne ko na sake nad’e hanun rigata?
ai ba shiri ta fito zuciyarta na wani dukan uku uku gabadaya Tasom tsorata da yanayinsa sai nuna mata tashen balagar tsuntsaye yake …..
dariya sosai tabashi ganin yadda hanzarta fitowa ya kamo hannuta cikin NASA ita kuwa ji tayi kmr ta d’aura hannuwanta duka bisa kanta ta rutsa kuka dan bakinciki, shi kuwa sai murmushi yaje ya matso kusa daita sosai “kina ji ko tsohuwar amarya ki saki jikinki da ranki if possible ma kiyi murmushi kmr yadda nima nake yi ko kuma yanzu nayi miki abinda, zai tabbatar miki da kuruciyata a fili.
wayyohhly Allah ta furta tare da kirkiro murmushin dole wanda yaja hankalin masu d’aukar hoto da video kansu ya kai hannunsa yana gyara mata zaman sarkar wuyanta da Goggoronta ,aiko take tashiga zabga masa wata katuwar harara ,batasan sanda bakinta ya subuce ba tace aikin banza kawai duk abinda mutun zaiyi dai ba zai taba burgeni ba, tunda bashi zuciyata take so ba, wata irin damka yayi tsintsiyar hannunta taji tmkr jijiyo hannunta zasu tsinke Dan azaba , yayinda har lokacin masu d’aukar video da masu d’aukar hoto nayi aikinsu , hka zalika jamar dake gurun nayi Da wayoyinsu har sai da suka isa mazauninsu sannan ya saki hannuta, tayi saurin sauke naunauyen ajiyar zuciya tana shafa tsintsiyar hannunta tare da tsine masa..
aranta take mamakin karfinsa..
bayan sun zauna aka soma bud’e taro da addua sannan aka shiga program …
Mmn sudais ce
????????????????????????
‘YAN CINKI
????????????????
????????????????????????
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
*AUNTY BASEERA WANNAN PAJIN NAKI NE , INA MATUKAR GODIYA BISA GA SOYAYYARKI , ALKHAIRINKI,KULAWARKI GARENI ALLAH YA BARMU TARE*????????????????????????
Page 83
……..d’aya daga cikin abokan ango ne ke tsaye bisa kafafunsa rike da abun magana ,yasoma karanto tahirin khalid da makarantar da yayi ,har zuwa kan matakin da yake yanzu, inda yake bayyana kwalayensa da matsayin na mataimakin sajida .
yace “khalid uwar d’akinsa ya aura saboda kankaba da tsaurin ido irin nasa gashin nan sai yanga da yauki ake masa …….
dariya gabadaya hall din ya d’auka tare tafa masa hannu hamza yacigaba da magana kmr hk “sai dai mu agurinmu musan mace bata fi karfin namiji ba, matukar namijin ya amsa sunansa nmj,da kuma yadda namijin yasan kansa dan haka ta wannan fannin zan iya cewa abokina bayi tsaurin ido had’e da kankaba ba ……
aka sake kwashewa dariya “Allah yasanyawa rayuwar aurensu albarka yadda muka taru anan Allah ya hadamu mun zo suna haka .