ZAIN ABEED

ZAIN ABEED 11

Masarautar Zahel.
Gimbiya Noro ce zaune, akan wani abin zama sai Sairah wacce take zaune itama, can Gimbiya Noro tace “Kinyi sake Sarki Mabus ya ganki yanzu baki da wani madafa” Sairah tace “bani ya gani ba” da mmki Gimbiya Noro tace “waya gani to?” Sairah tace “Sara”… “Sara” Gimbiya Noro ta maimaita kafin tace “wace haka?” Sairah tace “Tare aka haifemu, mu Twins ne ai, ni ban san tana nan Bama ai” Gimbiya Noro tayi shiru can tace “Meya rabaku?” A hankali Sairah ta shiga bawa Gimbiya Noro labarin komai tace “She broke the Promise, ta gudu ta barni banyi tunanin hakan ba, ita nake kallo matsayin uba, uwa ƴan uwa amma taci amanata, me zan mata wanda ya shige na rama abinda tayi min?” Gimbiya Noro tace “me kikai mata” Sairah ta ƙara bawa Gimbiya Noro labarin komai dake faruwa tace “Idan nace nice za’a kashe ni, shiyasa nasa Sara ce ta caka masa wuƙa, tunda har ta iya rabuwa dani danme ni ba zan hakan ba?” Jinjina Kai Gimbiya Noro tayi kafin tace “Shi ke nan, tashi kije” fita tayi tana fita Sarki Mabus na shigowa yace “Kunyi mgn da Ayyana?” Gimbiya Noro tace “Kasan Ayyana wani lokacin sai a hankali, ina tunanin wannan karan zan amshi aikinta kawai” Sarki Mabus yace “Ba zaki iya Aikin da Ayyana take ba, a wajan fashin nan” shiru kawai tayi shi kuma ya juya ya fita, Sairah tafiya take zuwa wajan da Gimbiya Noro ta ɓoye ta, tazo daidai wani sashe taji ana rera wata waƙa mai daɗi, a hankali ta dinga tafiya har ta ƙarasu wani daƙi, tura kanta tayi zaune ta hango wata farar mata ƙyakƙyawa da ita, ta zagaye fuskarta da wani ƙyalle kamar buzuwa, sosai Sairah taji gabanta ya faɗi, Matar waƙa take cikin zazzaƙar muryarta mai daɗi can kuma ta fashe da kuka, Hawaye Sairah taji ya zubu mata na tausayin matar ta jima a wajan kafin ta juya ta nufi nata sashen, a Zuciyarta tana tunanin wacece wannan? Mene ya sanyata kuka har haka?. Sarki Mabus ya kalli Boka yace “Ka tabbatar cewa tana cikin gidan sarautar nan?” Boka yace “Madubin mu baya ƙarya, Tabbas tana cikin gidan sarautar nan, tana cikin Zahel, nasha faɗa maka cewa wannan yarinyar bakai ka kawo ta ba, itace ta kawo kanta zuwanta tsararre ne hakan kuma na nufin abubuwa da dama” Sarki Mabus yace “Mekake tunani da ita?” Boka yace “Zata kuɓuta kafin kuɓutar kuma sai haske ya baibaye Masarautar Zahel” Sarki Mabus yace “Haske?” Boka yace “Abinda na gani ke nan, amma ga shawara, mene ya sanya ba zaka iya hqr da aurenta ba? Domin babu rabon aure tsakanin ku, abinda nake gani cewa wannan rabon a wajan ɗan ka nake ganowa?” Sarki Mabus yace “Kana nufin ɗana SUBASH shine zai aureta..?”

Abeed ne zaune akan kujera watching TV yana kallon labarai a aljazeera, safiyar Juma’a kuma, Naila ce ta shigowa cikin part ɗin tana faɗin “To ga duk kayan ka nan, tunda kai ma ka zama gantalalle rabamu za’ai cinka shanka duk nice shine yanzu ka dawo ko kazo inda nake” Abeed ya Shafi sumar kansa can ciki yace “Sorry matar” Naila tace “A’a ba wani sorry, kasan baka da wacce take sonka kamata sau ashirin ina dama fura ina zubarwa ko Jambar ne ya bani kuɗin ai sai haka, balle bbu ruwansa shi da dama ma cewa zai bani na kawo sa duniya ba, taro da sisi haka nake tarawa na ajjiye saboda bikinka, to wa nake dashi wanda zai taimaka min? Babu kuwa wlh kaji na faɗa maka sai dangin Allah dana ma’aiki, to daman ai dasu muka dagora, jiyan kukan duniya nayi amma ace jeki ci Kanki” Abeed yay ɗan cute smile yace “To Aure Zaki min ke nan?” Baki ta buɗe zatai magana idanunta ya sauka akan Sara wacce take laɓe jikin kujera, da sauri Naila tace “Muhammadur Rasulullah S.a.w, ita kuma wacce haufaffiyar wacce ƙasar ce? Yanzu masifar take a kawo mana aljanu cikin gida a zube?” Da mmki Abeed yake kallon Naila shi bai ma kula da Sara ba, domin rabonsa da ita tun shekaran jiya yace “Aljanu fa?” Naila wacce take zare ido da alama itama mutanan ta ke son motsawa tace “A’a wlh na rantse da Allah babu mai mana ɗiban albarka a nan, uban kuturo yyi kaɗan” domin ita tsakani da Allah ta hango aljanun jikin Sara Miƙewa Abeed yyi bayan ya lura da Sara suna haɗa ido ta zura a guje zuwa part ɗin Amma, yace “Sorry matar kiyi Addu’a” Shiru kawai Naila tayi bayan ta ɗan dawo daidai tace “Daman shofin zani, shine nace bari nazo ka kaini domin bana son naje jama’a su ɗauka ni talaka ce, to Allah na tuba mene haɗi na da wani talaka ba dangin iya balle na baba, Gwamma naje dakai na nunawa uban kowa cewa jikina mawaƙi ne wanda yake nomba ɗaya a duniya” Zain dake shigowa parlon yace “to babu mai kaiki, daga can idan kin tafi kada ki dawo mana gida” Naila dai bata kula Zain ba, daga ƙarshe ma tashi tayi ta fita abinta. Zain yace “JUNAID zai dawo yau, idan muje masallacin juma’a zamu biya airport” nan da nan Abeed ya haɗe fuska yace “Ba zani ba” Zain yace “Meyasa? Kusan shekarunsa goma bayan ƙasar nan baka farin ciki da dawowarsa ne?” Ka faɗa Abeed ya ɗaga tare da Miƙewa, Zain yabi bayansa da kallo….Bayan sakkowa masallaci Abeed na zaune idanunsa akan Sara wacce ta shigo yace “Kee” ta ɗaga idanu ta kallesa yace “Kinci abinci?” Ta ɗaga masa kai yace “zo nan” ta ƙarasa wajansa Murya can ƙasa tace “Gani” hannunsa ya ɗura a cikinta yaji cikin shafal kamar zai haɗe da bayanta yace “Ƙarya kike” tayi ƙasa da kanta yace “Zane maki jiki zannayi ƙazama mara wanka” kwaɓe fuska tayi idanunta na cikowa da hawaye tace “Twin” yace “Daina kirana” tayi shiru yana ƙoƙarin magana yaji Sallamar Zain idanunsa ya ɗaga a hankali, yaga Junaid a bayan Zain yana ɗan sakin tattausan Murmushi, Junaid nada tsayi amma ba fari bane chocolate color ne, ƙyakƙyawa wanda yake kama da Dad Waziri sak, hannun Junaid zube cikin Aljihu idanunsa ƙuri akan Sara hakan yasa Abeed yace “Kee shige ciki” da sauri ta miƙe ta koma part ɗin ta, Junaid kuma ya bita da kallo a ransa yana cewa “What a beautiful young lady…

A can Masarautar Zahel kowa, Sairah ce ke tafiya a hankali ita kanta bata san inda zata ba, a haka ta ƙarasa cikin wani waje mai kama da lambu amma ba lambu bane, jikinta na rawa tayi baya ganin ƴan mata a cikin wani babban keji a kulle su sai ihu suke, Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un baya ta fara yi tana ƙoƙarin juyawa taji tayi karo da Mutum juya tayi suka haɗa idanu da SUBASH, Jibgegen saurayi ƙato dashi, fuskarsa babu alamar yasan wani abu imani amma yana da sahihin kyau, hasken Muslunci ne kawai babu a fuskarsa, baki ta buɗe zata kira sunan Allah yayi saurin sanya hannunsa tare da ɗaukar Cak ya nufi wani daƙi, Ihu Sairah take tana Dukansa amma ko a jikinsa, shi tunda yake bai taɓa jin wani abu game da mace ba, amma yana ganin Sairah yaji mazantakarsa ta motsa. Yana zuwa ɗakin ya kwantar da ita tare da cire kayan jikinsa yyi tsirara wani uban ihu Sairah ta ƙwarara lokacin da idanunta ya sauka akan Gaban SUBASH da ya wani irin Miƙewa har rawa yake…..

Ƙarshen free pages, last free pages A nan na kawo ƙarshen free pages, dan girman Allah kada ki karanta min littafi kyauta, ina son litattafan sarauta idan gsky ne ki fitar da ₦500 a baki Zain Abeed, bana Allah ya isa a littafi ba zan fara a wannan ba, kawai nasan haƙƙi na ne🧏🏾‍♀️

Previous page 1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button