Zee Baby Book 1 Page 10

Makureta yayi zaki fadamun waye ya kawo miki kayan maye kikasha Dan ki tuzarta mu ke yar iska banace ba ki kuji abin da zai hadamu dake Zainab meyasa kikeson kiyi abinda zai hadani dake wlh natsani ganinki arayuwata bajin inada abin ki sama dake Dan Allah ki fita daga rayuwata zan kira ummi wlh bazan iya cika Alkawalin da na daukar mataba na gyaraki wlh Dole asatinan ki koma inda kika fito ya fada yana matse mata wuya ga bakinta na fitar da jini ” Dan uwarki zaki fadi Wanda ya baki kayan shaye shaye ta azabtu mutika ihu tasaki” wayyo Allah yi hakuri zan fada kifa mata, mari yayi ” Oya fadi dan ubanki ko na kasheki yanzu ya fada yana kara makureta tuni hankalinta ya gushe saboda azaba cikin guntun numfashinta da ya rage daket tace” dasu nazo akayana suna akwatina dede nan numfashinta ya tsaya cak ta zube jikinsa asume hankada yayi ta fadi nan saman carpet yaja tsaki ” wlh ni gidanan ya ishe natsani yarinya yar iska lalataciya asarara duk taje ta bata mana tarbiyar k’anne jin ana Kiran Sallah yasa ya shiga bathroom ya dauro Alwalla ya fito ko kallonta baiba ya fice akofar d’akin Mahabeer suka hadu shima zashi masallaci yana murmushi yaba Sardauna hannu suka gaisa saidai Sardauna fuskarsa ba walwala ” my brother idan mun dawo akwai maganar da zamuyi ” ok har mudawa bai sake cewa komaiba suka nufi masallaci can cikin gida Najib na neman zee baby ta bashi wayarsa bai gantaba khalisat tace yaje ko tana part din Daddah canma batanan jin Ana kiran sallah yai shirin tafiya masallaci, zaune take cikin uwar d’aka tana waya” wlh hajiya Asiya duk abinda na fada miki gaskiyane ki dai barni dasu wlh insha Allah komai sai yatafi yada nakeso yo ni zan yarda kinfa sanni kinsan ko ni wacece ko me tace mata oho ta bushe da dariya ” kai haba yaushe muza’a nunawa bariki wlh burina ya kusa cika duk abinda da naso wlh sai nasamesa ko da tsiya ko da arziki amma Dole idan mage nason kamun bera kwanto takeyi kamar yada nayi ai yada nawa burin na farko yacika to saura wannan burin kizuba ido kiyi kallo ya kukayi da malam kafi madubi ne? OK to ki tura masa dubu darin ki fada masa wlh hankalina akwance yake ni wannan shirman baya gabana tunda ya nunamun komai jikin madubi kuma nasan tabbas hakan sai ta faru kawaidai nakira na fadane babu sauyi har yanzu amma wa adin da yabani bai cika ba idan ya cika zanzo OK sai anjima bari nayi sallah kitt ta kashe kiran tana bushewa da dariya dani kuke magana wlh duk sai kunci kutumar buro ubanku shegu zakuga yada zan tarwatsa rayuwarku ni bana mantuwa ba’ayi macan da zata shiga cabana gun mijiba tace zata zauna lafiya Dole na tarwatsa rayuwarta da kuma burina da ya shigo dani motsin da tajine yasa da Sauri ta nufi bathroom,

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Basu fito daga masallaciba sai bayan anyi isha’i ko da suka fito part d’insu Daddy suka nufa ghaisha na zaune hankalinta atashe Daddy sai kai komo yakeyi Najib na tsaye su khalisat na zaune ita da Hafeeza Aunty amarya na kitchen ita da masu aiki da sallama suka shigo Daddy yace” Mahabeer Najib yace kunyi waya da zainab gashi mun nemeta sama da k’asa mun rasata agidan Mahabeer hankalinsa atashe yace ” Daddy dazu fah da yamma muna wata tana Swimming pool zaune naji ta kashe wayar kar ace ciki tashiga ta kasa fitowa amma kuma ta iya ruwa ai mik’ewa ghaisha tayi sai ga Daddah da, mai ran karfe sun shigo Daddy yace muje can to ganin duk sun tada hankalinsu Dr Sardauna yayi gyaran murya yace ” Daddy tana part dinmu ni na ganta tayi shaye shayenta ta bugu najata na kaita namata horo saboda gobe dama kuma ummi Raiyan tabani damar hakan amma inaga yarinyar nan amaidata inda ta fito mana zama duk sukayi jikinsu yayi sanyi Mahabeer baida bakin magana Daddy yace” Faisal baza’a maida taba idan munyi haka bamu kyautawa mahaifiyarta ba kuma bamu rike amanar dan uwanmu ba dan haka inaso ka shedawa iyayan matar da zaka aura zamuzo ayi magana saboda Alhaji Ma’aruf mutumin kirkine kowa zaiyi shawar ya hada zuri’a dashi kaikuma Mahabeer tunda Allah yasa kanason yar uwarka kuma tamuce babu yanda muka iya muna sonta zamu hadaku aure sai ahada rana daya ayi kaida k’ananka insha Allah wata mai kamawa dama nakira Raiyan na fadamata wlh harda kukanta na dadi tace zatazo ayi komai gabanta farin cikin ya lulube Mahabeer yaje ya rumgume Daddy mai ran karfe yace” Abdulmutallab Allah yayima Albarka Allah ya rabaka da sharrin mutum da na Aljan kaci gaba da rike zumunci Daddah ma harda kwallarta taji dadi sosai itama Adu’a tama Daddy sosai yanajin dadin yada iyayan NASA suke masa Adu’a kowa ka kalla farin cikene a fuskarsa banda khalisat da taji duniyar na juya mata, ta Mike ta nufi bedroom Najib yace” Bro ina wayata kallonsa yayi babu wasa afuskarsa yace ” dan uwarka na hadiyeta Daddah tace ” Sardauna kafiye tsama daga tambaya murmushi yayi yaje ya rumgumeta ya mata kiss ” keko kishi ke damunki kinji zan auri sabon jini ko turesa tayi” kai ni matsa, wannan k’aton mutum haka sai ka karyani ai dariya su Daddy suka musu sakinta yayi ” Daddy na tafi na kirasu awaya ya fice yana dariya gahisha tace” yaron bashida kunya Mahabeer ma mik’ewa yayi yaje yaga halin da zee babynsa ke ciki, zee baby kuwa da kanta ta farfado cikin ikon Allah mayen ya saketa sai abun da ba’a rasaba ganin darene ta zaro idanu dan batayi sallah ba daket ta Mike jikinta na mata mugun ciwo harshanta namata zafi duk abinda ya faru ya fara dawo mata irin azabar da Dr Sardauna ya gana mata k’ugunta ta rike ” wlh sai na rama dan buro uba meye hadinsa dani bayace na rabu dashiba na fita rayuwarsa to saboda me dan nayi shaye shaye zai kawoni nan ya azabtar dani karan waya taji ta kalli gun wayoyinsa ne har guda ukku saman wani dan table gun wayar ta nufa tana murmushin karfin hali” wlh daku zan fara tana zuwa ta dauki mai ringing din har zata fasa sunan da tagani ne yasa tayi picking ta kara akunne ” my dr ina kashige tun fa da yamma rabon muyi waya” gidan ubanki ya shige shegiya tuleliyar banza ko kadan ke bakida Jan aji irin na mata wuni kuke kuna waya dan jaraba shegiya baka mai muni to yanzu bashida lokacinki gashi can da budurwasa suna kissing din junansu sai murzarta yakeyi ke kinacan kullum Dr Dr mashakurah wani irin kishi ya tokare mata makoshi, cikin muryar kuka tace” da gaske yana tare da, wata mace har yana shan bakinta” wlh gasucan sai badala suke yo ai dama ba mutumin kirki bane ba mugun dan bin matane kece kika nace masa nima so nawa yana gwadamun iskanci saida na hadashi da Daddy sukaci ubansa ya rabu dani wai harcewa yake ke tsami kikeyi kuma bakida aiki sai tusa shiyasa bai cika tabaki ba fashe tayi da kuka ta tsinke kiran zee ta bushe da dariya ta maka wayar da k’asa ta dauki dayarma ta tarwatsa ta da k’asa tasake daukan gudarma ta fasata duka wayoyin ukku sai tayi musu fila fila taga babu mamora ajiknsu reza ta dauka taje saman bed d’insa ta cicira zanan gadon wardrobe d’insa ta bude saida tazabi kaya kala goma masu tsada da kyau Wanda yafi so tayi musu fila fila yada bazasu moruba dressing mirror taje duka turarukansa sama da kwalba goma ta farfasa da maiyukansa na kwalla ko daya bata bariba d’akin ya dauki wani fitinanan kamshi wlh barna tamasa ba tawasaba ga wayoyinsa ukku babu daya da zata taba anfanuwa ihu tai tayi tsalle tana dariya ” Dole kaji bakin ciki dan iska mugu banma gama ramawaba Allah da saura bari naje nayi Sallah Astagfirullah Allah ta fada tana tafiya kofar ta bude ta fice tana dab da fita daga cikin parlon taji maganarsa anutse ba hayaniya cikin zazakar muryasa ya damfaro parlon cike da tsoro hankalinta yakai makura tashi sai zaro idanu take tana neman inda zata boye……..

Previous page 1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button