Zee Baby Book 1 Page 2

Wanda ya taba mata hakan amma tana mutikar kaunar hakan to yanzu hakane maharaz yake mata jin ta fara shiga yanayin da tabbas idan bata dauki mataki ba to fah zaiyi galaba akanta jin yana neman tura hannusa, kasanta taji idanuta yacika da kwalla, jikinta ya dauki kerrrma babu bata lokaci tayi kamar zata tayasa, iskancin da yake shirin mata hannuta ta tura cikin wandonsa ihu ya saki azatonsa banana zata murzamasa har kara ware mata kafa yakeyi???????? amma sai kawai ta saka masa wata jibgegiyar kunama bakikirin da ita aikuwa babu bata lokaci ta harbeshi a ‘ya’yan marena???? habawa sai kawai ya saketa tanagani ya saketa yana ihu fitsari na zubowa ta diro daga saman bed d’in batabi ba ta kansa ba ta warci Abbayar ta ta saka ta saka nikaf ta saka takalmi ta dauki wayarta da Jakarta tai maza ta fice daga d’akin parlo ta isko abokansa biyu amma basu gane ko wacece saboda ba’a ganin kominta sai idanuta ihun da sukajine yasa sukayi d’akin itako ta zuba aguje tayi waje sauri sauri take tafiya har ta fito bakin titi cikin sa’a ta sami limozyn ta shiga cikin sa’a khaleedia d’in zata, cikin motar sai surutu akeyi haushi ya cika kamar taci ubansu sai dura musu zagi take k’asa k’asa kuma wasu sunji amma babu Wanda ya kulata itakuwa taso wata ta tanka mata ta huce haushinta amma babu wacce ta kulata ganin balarabiyace karta jamusu shairri

ana zuwa dede inda zata sauka tayi magana taciro miah daya ta basu ko canjin bata tsaya amsaba ta fice ta tsalaka titi ta nufi gidansu Wanda ba haka tasoba dan tasan duk inda taje idan ba gidan maharaz bane to fah sai ummi Raiyan tasa an samota to gashi Wanda ta yada dashi fiye da kowa cikin ‘ya’yan hausawa yau yana shirin karya mata haki a idanu sai tsine masa Albarka take cikin ranta amma da ta tuna ta’asar da tamasa sai taji dadi tasan gaba sai yaji tsoron yima kowace mace hakan dan bai taba nuna mata hakan ba shiyasa ta yarda dashi ta tsani mazinaci tana isowa kofar gidansu majeed na isowa kofar gidansu awata maiyar mota da sauri ya fito yana kiranta ko kallonsa batayi ba key ta ciro cikin jaka ta bude gidan wuff ta shiga da sauri ta rufo kofar da karfi key ya shiga da kansa mai aiki taga tana wankin gida tana gaisheta hannu ta daga mata ta shiga da taso tace mata karta tube kayanta akwai baki to gani taki mata magana kuma sanin halinta yasa

ta bari tin da ta ga bata cireba tun kan ta Iso cikin parlon ta cire Abbayar ta ISO daga ita sai wannan shegiyar rigar dan tasan babu Wanda zai shigo musu parlo da sallama ta shigo Mahabeer ne zaune an cika masa gabansa da kayan ciye ciye suna magana da ummi Raiyan ya juyo yana amsa sallamar miyau din bakinsa ne ya kame ganin Zee baby a haka gabaki daya ya rasa nutsuwarsa saboda shi mutumne mai karfin shawa itako ko ajikinta da gudu ta nufo gunsa, ta danne bacin ranta dan ita mutum ce wacce duk bakin cikin da take cikin idan bataso nunawaba to fah karyar mutum ya ganota tana dariya tayi kansa idanu ummi Raiyan tazaro ta dora hannu akai sai cewa takeyi “Ya Rabbi Ya Rabbi Ya Rabbi su manal idanuwa suka zaro suma sun cika da kunya itako ko a jikinta tayo kansa tana fadin” marhababuka Ya Ahukhuya ganin zata kunne masa wutar da bazai iya kashewa ba jikinsa na rawa ya Mike tsaye ya nemi gurin tsira har wata irin zufa yake agoshinsa amma kafin yasan abunyi tuni ta fada saman kirjinsa ta bire samansa kamar biranya ta rumgumesa tana dariya… Ba mahabeer uban gayya ba Jamal kansa da yayo jagora ya rakoshi tun daga Jeddah zuface ke keto masa dan jiyake tamkar shi aka rumguma wandonsa sai motsi yakeyi???? ummi Raiyan idanu ta rufe tana Kiran Sunayen Allah, da mamakin dawowarta gida kai tsaye da tsakiyar rana don saninta duk inda zata tofah bata fita da rana kuma haka zalika bata dawowa gida da rana Mahabeer kuwa suman tsaye yai yada kirjinta ya tokareshi ga shafar wuyasa da take tana masa kiss tana dariya ta tsareshi da shanyanyen idanunta tanaso yayi mata magana shiko sai Kiran Sunayen Allah yake ya bashi juriya jarumtarsa ya tattaro……✍????

????????‍♀Sai kunji next page insha Allah

[ad_2]

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button