Zee Baby Book 1 Page 3

Zasu kwanta Zee ta ririke Mahabeer bazai kwanta ya bari sai anyi sallahr asubah saida ummi ta riketa tace su tafi sukwanta kar yabiye mata ita ba bacci take ba dakinsu suka nufa ummi ta ja hannuta suka shiga bedroom d’in ummi tasa ta cire kayanta tayi wanka tasaka kayan bacci Riga da wando iya gwiwa ta lallbata suka kwanta tana rumgume da ita tana shafa mata gashinta kinyin barcin tayi tanaga ummi tayi bacci ta janye jikinta sadaf ta fito daga d’akin ta nufo parlo ja tayi ta tsaya ganin Mahabeer tsaya yana kai komo ya rasa me keyi masa dadi cikin farin cikin ganinsa ta nufi gunsa da gudu tana kiransa “Ahukhuya juyowa yayi suka hada idanu farin ciki ya ganin kan fuskarta amma ganin kayan jikinta ai bai bari ta karaso ba Dan yasan ba inda zata tsaya sai saman jikinsa ai kuwa ya zunduma da gudu ya nufi dakin da yafito yana shiga ya banko kofar ya murza key taji karan murza key din zubewa bakin kofar dakin tayi ta fashe masa da kuka tana kiransa Ahukhuya….✍????

Sai kunji next page insha Allah

[ad_2]

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button