Zee Baby Book 1 Page 8

*????????8*

….da gudu yayi kan mashakurah ya rike ” my sweet baby sannu gwaje gwaje ya fara mata ya kwantar da ita ya hado Allurai ya mata cikin lallabawa yana mata sannu kai take dagawa tana hawaye ” sweet babyna yi hakuri bari kuka zaki warke Allah ne ya dora miki bakida wata matsala acikin ki idanuta ta lumshe zuwa can taji kamar cira Qaya ciwon ya dauke bacci ya fara fuzgarta Dr Sardauna idanu ya zuba mata cike da tausayinta da kaunarta” sweet baby ya kikeji idanu ta bude ” my Dr da sauki wlh naji ya daina Alluran sunada karfi kamani na zauna bacci ya fara daukana murmushi yayi ya taimaka mata ta zauna yana mata hira mai dadi sai murmushi takeyi tajita ras ta warke gata ga masoyinta zee baby ko tunda yayi wurgi da ita kanta ya bugu da kofa gishinta gurin safe ya sake kumbura ranta yayi mutikar baci ta dauki Alkawalin ta fita sabgar Dr Sardauna har abdan tunda neman kashetane yakeyi tana kwance gashinta ya rufe mata fuska duk abinda suke tana kallonsa yanzuma

da Dr ya rike hannu mashakurah suna dariya yana bata wani Abu duk tana kallonsu ji tayi ranta ya baci” wollah bazan bari inaji ina gani aguri ana badala ba Dole sai nayi yaki da iskacin dama haka akeyi akasar hausa mik’ewa tayi ranta abace gashinta ya sabko saman fuskarta ta nufi gunsu tana isa ta hankade mashakurah amma hannusu nagu daya da Dr kokowa ta fara sai ta banbare hannuwansu hankadata yayi gefe ransa abace ta kuma tasowa hannuwansu ta kama da cizo Dole mashakurah ta saki hannu Dr ta matsa gefe dan ita tsoron yarinyar takeyi shakota yayi ya kifa mata mari har biyu da sauri mashakurah ta rikeshi tana hawaye dan Allah ya gani kishin yarinyar takeyi ” my Dr please kadaina dukanta yarin tace zata bari don son da yake tsakani na dakai kayi hakuri kalli goshinta yanda yayi tare ta nayi ” dan uban uwarki ya kasheni ma ina ruwanki yar iska dama abinda kuke Kenan to ni yaki nakeyi da rashin gaskiya bazan bari ana aikata barnaba baki ya buge mata shiru tayi saman kirjinshi ta fada ta fashe da kuka tana dukanshi ” wlh sai na fadawa Daddy mugu

kawai Dr Sardauna shifa Al’amarin yarinyar ya isheshi jiyakeyi kamar yabar garin baki daya dan yada kejin tsanarta zai iya halakata gashi bugo baya mata hankadata yayi ta zubo ak’asa tana burgima da ihu Wanda d’akin saida ya amsa mashakurah tace” my Dr muje su umma suna jirana dan duk atsorace take da zee baby hannuta ya kamo zasu fita kawai mashakurah taji Abu ariga ai kafin ta tantance an gantsara mata cizo wani irin ihu ta saki ta rike Dr tana kuka arikice ya rikota yana tabyarta, ” sweet baby menene? ” wayyo Dr wani Abu arigata please taimakamun zazagawa ya fara aikuwa kunamu biyu shirga shirga masara da baka idanu ya zaro ya janyeta kusansu ya takeso da taklmi da karfin gaske saida ya kashesu babu wani dar idanu zee baby ta zuba masa tana mamakin jarumatar Dr Sardauna yanda babu tsoron komai atare dashi kuma yana komai cikin kuzari mashakurah jikinta ko ina rawa yakeyi zufa na keto mata hannuta ya kama” sweet baby yi hakuri zo kwanta ta taba miki gurin zaifi saukin saki akan Allura bakin gadon suka isa ya kwantar da ita rigingine ya nufo gun zee baby ” ke taso zo ki shafa mata gun kafin minti biyu nakeso ciwon ya barta koko kiyi nadamar zuwanki duniya ko kallonsa batayi ba idanunta ma ta lumshe yada takejin dadin muryasa kafa yasa ya harbata ” wlh ko kasheni zakayi bazan taba ba akan me zaku rikawa mutane badala saura kai ma wlh lips d’insa ya ciza da karfin gaske idan yace ya mata ta karfi bazata taba mata gunba gashi yarinyar najin zafi dan sai kuka takeyi ” ok naji taso ki sakamun kanbacinta ni ta cijeni cikin farin cikin ta mike tana dariyar mugunta gabansa taje ta tsaya tako dora masa saman murdadan hannusa dan rigar karamin hannu gareta tana kallo saida kunamar ta harbeshi amma yaki koda mutsi idanu ta zuba masa cike da mamaki zatonta ko bata cijeshi bane kara masa daya tayi tana kallo saida ta kafa masa qarin ta harbeshi amma wlh bai motsaba ya kalleta” Oya je ki taba mata tunda kin cika aikinki tafiya take tana waiwayansa har ta isa gun mashakurah dukanta tayi da karfin gaske saida ta zabura

zip d’in rigarta ta janye ta shafa mata gun da mugunta mugunta amma cikin ikon Allah taji zafin ya dauke babu komai tsaki taja ta bar gun gurin Dr ta nufo ta isko ya kuma kashe kunamun gefe taje ta labe tana kallonsa ya nufi kofa cikin takunsa na jarumta da kasaita wlh a wannan lokacin Dole zaka gane Dr Sardauna jinin Sarautane kofar ya bude ya fice da kallo ta bisa har ya bacewa ganinta bushewa tayi da dariya ” wannan mai sunan Abbu anyi namijin duniya Allah samun irinka sai antona mashakurah ita fah gani take kamar yarinyar batada lafiya haukane takeyi basu saniba mik’ewa tayi zata fita zee baby ta tashi da sauri tasha gabanta cike da tsiwa tace ” ke dan buro ubanki iskacine yake kawoki mustashfar keda wanccen murdedan katon kuke matse matse ko? ” ah ah banida lafiyane dubani ne yakeyi” imun shiru munafuka Allah dai ya tona muku asiri wayasan lokacin da kuka dauka kuna matse matse shegu tsinanu masu yada badala a doron k’asa kidubeki gaki baka gaki dubbah to meye hadinki dashi? Mashakurah ranta ya fara baci cikin zafin zuciya tace” shidin masoyi nane muradin raina aure zamuyi nan kusa kifa mata mari zainab tayi tana nunata da yatsa” ke tuleliya ba’amun tsawa kiyi mun magana cikin respect, ina ruwana da auranku acikin nutsuwa na tambayeki to meye na dagamun murya ko dan kinganki shirgi guda kin zata zanji tsoranki ai dama nasan Dole akwai abinda yasa kukeyin iskanci shakota mashakurah tayi suka fara kokowa aikuwa zee baby ta bire bayanta sai jibgarta take da cizo da yago” ke yar Tula wollah da kinsan wacece zee baby bazaki kawomun rainiba yo ina ruwana da soyayyarku kirasa Wanda zaki so sai lusarin namiji kamar Dr Sardauna daide lokacin yashigo d’akin karaf akan kunnesa yaji ta kuma cemasa lusarin Namiji ga ta d’are bayan sweet babynsa tana duka da cizo da gudu ya karasa gunsu ya banbareta daket yayi wurgi da ita ya kamo hannu mashakurah kuka ta fashe masa ta rumgumesa hankalinsa atashe yake buga bayanta” my sweet meye yasa kika biyema wannan mahaukaciyar yarinyar kuma ma ba sa’arkiba cikin zafi ya ida fadin har ki tsaya figigiyar yarinya haka tana dukanki bakici ubantaba kinfa san banason ragwanta wlh zamu bata dake ” kayi hakuri my Dr wlh zambatata tayi kuma na raga matane sabo dakai caraf ta cafe dagacan ” idan kin fasa ragamun sabo dashi kinci kulikulin uwaki shegiya katuwar banza mai wari idanu Dr Sardauna ya zaro ” my Dr kaji ko ni bansan me nayi mataba ta tsaneni wai tace kai ba ajina bane bamu daceba ? ” kuma sai ki biye mata mahaukaciyace fa wlh duk ranar da ta sake shiga sabgarki kici ubanta ni na saki banason kimun kara “to shikenan fuskarta ya goge mata ya tsareta da idanunsa masu rikita yan mata,

Batasan lukacin da ta saki murmushi ba duk ta manta bacin ran da zee baby ta sakata sai ciwon jikin da take fama dashi shima murmushin ya sakar mata ” my Dr ilove u? ” ilove u too my sweet baby dariya suka atare dariya zee baby sukaji harda tafi ” wlh akwai ranar nadama mashakurah tace” nifa maganar mijina nakeji tunda yace bakida hankali karna biyaki to bazan biya ki ba mik’ewa tayi ta nufi fridge akwai cup Giles a ajiye Wanda mashakurah tasha magani tayo kansu da gudu ” yanzu kuwa zakuga tantagaryar haukana da iya shekena Aradu ku dukanku sai na ilataku Dr najin ta nufosu kuma yasan wani abune ta dauko bai juyoba ya kalleta bare ransa ya kara baci ja mashakurah da sauri ya bude kofar suka fito ya murza key daga waje gun su mama suka nufa ” sweet baby karfa kifadawa mama shirman wannan mahaukaciyar? ” wlh bazan fadaba amma zata koma inda ta fito ko? ” ina ruwanki da wannan tambayar ” yi hakuri na bari murmushi yayi suna isowa Alhaji ma’aruf ya Mike ya riketa ” babyna ya jikinki Faisal sannu Allah yama Albarka ” Ameen dady yanzu jikinta da sauki maganin da nakawo muku da tayi sallahr Asubah abata tasha insha Allah gobe zanje

1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button