Zee Baby Book 1 Page 8

gashinta ta daure ta gyara kayan jikinta ta shiga toilet ta wanke fuskarta tas ta fito ta iskoshi cikin mota gaban motar ta shiga bai ko kalletaba yama motar key yaja kofar get ya tsaya yana honr mai gadi ya fito ya bude masa yaja ya tafi yana hawa kan titi ya rika gudu sosai kallonsa tayi yana driving dinsa anutse sai dai fuskarsa ba walwala matsowa nayi kusansa ” Dr Sardauna baima san Allah yayi ruwana ba ganin bashida niyar magana yasa na dora kaina kirjinsa na zagayo hannuwana saman wuyansa ashagwab’e na kuma kiransa ” Dr Sardauna? bai kulani ba ya igijeni da hannu daya na koma gun zamana sanin ba hakura zatayi ba yana mamakin bakar azabar da ya gana mata yau da watace asati ma bazatayi anfani ba amma shegiya gatana daram amma duk da hakan yasan ta azabatu kuma taji jiki ga muryata duk ta canza saboda wuyar da tasha murmushin jin dadi yayi dan yasan bazata kuma shiga rayuwarsaba rage gudu yayi babu wasa al’amarinsa yace” tashi ki koma baya kallonsa nayi zanyi magana ya bugamun tsawar da babu shiri cikin dan guntun karfina da ya rage na koma baya na zauna raina duk abace sai dura masa ashar nakeyi araina shiko ko ajikinsa yaci gaba da tukinsa acikin nutsuwa……

[ad_2]

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button