WAYAFI SONTA 20

Page 20
Girgiza k’ofar takeyi iya k’arfin ta”kafin dak’yar tasamu ta bud’e” tayi saurin fita! Saidai bataga kowa agurinba duk dubawar datayi!gabanta yafad’i data tuna Yaya haidar police ne,Kuma Yaya faruq d’an jarida ne!toko cikinsu wani yajitane?
afili tace nashiga ukku ni husna kadafa nad’ebo ruwan dafa kaina…amma bari da safe Zan bigi cikin ko wannensu naji ,aizangane alama insunji…da wannan tunanin Takoma d’akin su zainab saidai kash! Zainab tasaka key…hakan yasakata tafiya nata masaukin…. zainab kuwa kuka kawai takeyi ,dama Ashe husna ita takashe yah Umar sbd taraba su kawai! lallai mutum abun tsoro yanzun har hatsabibancin husna yakai nata kashe
mutum,Kuma harta fad’a! Lallai sunga jarabawa Kuma cikin ganin jarabawar suke…da tuninanin yah Umar tayi bacci…..washe gari..k’arar shigowar text message yafarkar da zainab ! Taduba wayar taga sim card d’in yafara aiki”
Hii my friend kitashi lokacin Sallah yyi!
Murmushi tayi sbd tasan yaya haidar ne.. seving number insa tayi da my special person..kafin ta je tayi Sallah”tafara azkhar” sai Gurin 6:30 am ta fito sbd su gaisa da hjy ta tayata had’a break fast”da sallama ta shiga bed room d’in hjy.” K’amshin turaren haidar taji ,tagansa duk’e gaban hjy suna mgn! Ahankali nesa dasu , taduk’a tace hjy Ina kwana?”cikin sakin fuska hjy ta amsa”kafin zainab tace Yaya haidar Ina kwana?”lfy qlau zainab.”
Fita zainab tayi sbd ganin bedace tamusu zauneba suna mgn !
Zainab na fita hjy tace ALLAH sarki zainab badai hankali ba,akwai sanin yaka Mata,tasami tarbiyya ingantacciya…haidar yace hakane..kafin sucigaba da mgn.
Zainab kuwa kitchen ta nufa,taje ta kunna gas ,ta aza ruwan zafi kafin ta Fara firan dankali…hjy ta shigo tana cewa sannu kinji y’arnan ngd zainab ALLAH yyimiki albarka! Aidama nasan kina nan kina aiki” murmushi zainab tayi had’e da cewa hjy ga plane ten nan acikin kula Shina Fara soyawa ,naga kinfisonsa,Yanxun dankaline cikin man! Eh wlh sbd alh bayacin dankali…Wai hjy wannan albarkar wa aketa saka ma itane?” Cewar DSP dake tsaye bakin k’ofar shiga kitchen d’in!
Kokana kishine?” Cewar zainab tana Masa gwalo”murmushi yyi yace hjy Kinga y’ar ki ko?”uhum nibanga tayi komai ba”Kuma sani zainab ta kwace muku fada aguna”cewar hjy tana fita dg kitchen d’in..
DSP ya Ida shigowa ciki ,yace yanzun wayarki tafara aiki ,sai kibude what’s app din ko?”to shikenan Yaya nagode”bbu godiya tsakaninmu my friend!amma meyasa jiya kikayi kuka?”da sauri ta dubesa suka had’a ido”wata kasala taji hakan yasakata janye idanunta”
Wani Abu natuna ne shiyasa!amma Taya kagane nayi kuka?”zuciya ta tagayamun”uhummm to kace Mata nace tayi kuskure! Zainab meyasa kika boyemun?”
Cike da shagwaba tace nifa bbu abinda na boye maka!
Lumshe Ido yyi”sbd intana shagwaba shiyasan me yakeji!kece auta agurin mama ko?”ah ah !kin rainani ko?”to ainasan kece ,yanzun ni bara naje nashirya !anjima zamuyi wata mgn dake!gabanta yafad’i toko shine jiya yahasko flasha ya rufe k’ofar??” Kokuma k’ila yace yana sontane!
Juyowa tayi da nufin yin mgn taga yatafi…Bayan ta gama ,hjy ta shigo tace taje tayi Wanka bara ta Ida!
da to ta amsa “kafin tafice….wanka na kirki zainab ta d’auka”tayi make up bame hayaniya ba ,maskara da lipstick tashafa”batayi jagiraba sbd tanada gashin gira sosai”riga da siket na blue las tasaka”tayi d’aurin ture kaga tsiya ,tafashe jikinta da body sprays , kafin ta dubi kanta jikin mirror…Masha ALLAH ni zainab Ina neman na boye kyawuna!
Tafad’a tana kallon kanta” kasancewar tunda tazo Abuja sai yau tayi make up…afili tace nasan wannan banzar zata k’ulu inta ganni… k’arar shigowar text message taji “duba wayar tayi ,taga anrubuta. My friend! kifito muyi break fast pls… murmushi kawai tayi ta zaro gyale ta yafa akafad’arta…. k’ofar aka bud’e el-ham ce ,ta shigo d’akin, ta dubi zainab tace anty granny tace kije kiyi break ,Kuma tunda yau Sunday ,zamuje shopping…to shikenan my daughter muje kinji?”
Tana rik’e da hannun el-ham suka fito”da husnah tayi cin karo da wasu matsiyatan inglish wears dasuka fito Mata da suran jiki”har napple d’in ta kina ganin shatinsu…..gabanta taji yafad’i”ta d’auke kanta”husnar ce kad’ai a dining area d’in”hjy part d’in alh zatayi break ,yyinda faruq betashiba sbd bbu office yau….haidar kuwa Yana zaune kan kujera Yana duba laptop ,ko inda husna take be kallaba sbd batama yimasa mgn ba kasancewar bata Dade da fitowa ba”zainab ta fito….cikin parlourn zainab suka iso!
K’amshi turarenta yasakashi d’agowa”Masha ALLAH yafad’a azuciyarsa Wai zainab ce kokuwa?”shi dama betaba ganin tayi kwalliya ba!Yaya haidar inakwana?” Lfy qlau”yafad’a Yana boye mamakin ganin kyawun datayi…wani b’acin Rai yatokare amakoshin husna” sbd ganin yadda zainab tayi
Kyau..batasan sadda taja doguwar tsuka ba!
“Ahankali Zainab tace muje kayi break fast d’in” no ki kamana komai anan….wani tsakin husna ta sake ja! Cikin husky voice had’e da zare Ido DSP yace you are very stupid husna!
Xonan nace! Yafad’a cike da tsawa” Saida hantar cikin husna ta k’ada,ga wani uban kwarjini da DSP yyimata….amma dukda haka ,saita d’aure fuska tak’i zuwa! Ke !Kina nufin bazaki zoba?”yafad’a ak’ufule….harara ta gallawa zainab dake nufo inda take Dan d’ibar musu abun break”kafin ta wuce “zuwa gurinshi! Tayi tsaye…ganin be Yi mgn ba saita zauna kasan carpet agabansa…uffan bece mataba,yarufe loptop”yakalli zainab dake ajiye komai gabansa yace zoki zauna kinji”yafad’a Yana nuna Mata kusa dashi….tayi saurin zama kodan tab’ata wa husna Rai…kace nazo ? Naxo kakuma shareni ,ka kyauta kenan?”
Wakikewa tsaki har Karo biyu?”akwai sa’anki tsakanin nida zainab?”to Bari kiji ki iya bakinki ki Kuma Kama kanki”sannan zanbaki last warning nakoma ganinki da irin wannan shigar banzan sai kin gane bakida wayo….b’acemun dagani anan!
Amma gsky bakamun adalci”dakayimun fad’a gaban wannan tsakuwar….shout up your mouth… yafad’a in a serious tone…shiru tayi had’e da tashi ta koma dinning area sbd tayi break fast…
Elham kuwa da gudu tabar gurin.. yyinda
Tea zainab ta mik’a Masa “kallonta yyi” yace kema ki had’a naki tukum na karb’a!bbu musu ta had’a saidai da plate 1 suke cin platen da soyayyar kaza.. zainab nakomai ahankali sbd batasan wani yashigo yasamesu…husna kuwa tacika tayi foam takuma Sha alwashin tarwatsa tsanin DSP da zainab”Amma zata tambayi hjy taji da gske ne nanda 4 month za’a yi bikinsu?”
Sannan har yanzun fargaban abinda yafaru jiya Yana aranta….Usman ne yyi sallama “kasancewar yazo week end”yaga zainab da yayansu suna break tare”yyi mamaki sosai”yamatsa yagaida DSP “har zai wuce DSP yace bakasan zainab bane?”
Da sauri yace afuwan Yaya ,antynmu Ina kwana… zainab tayi murmushi tace katashi lfy?lfy qlau”yafad’a Yana nufar dining area sbd yyi break fast!
Husna kuwa tagama yadda da cewa DSP zainab zai aura sbd jin Usman yace Mata anty….tashi tayi bayan sun gaisa da Usman ta nufi masaukinta sbd tacanza kaya..bayan su zainab sun Gama break fast” ta kwashe kayan “tadawo da wayarta dayace ta d’akko Masa… karb’a yyi yasaka Mata number insa dayake chat da ita ,kafin ya bud’e mata what’s app d’in…kasan cewar yamata transfer d’in credit…
Mutum 10 yagani dasuke what’s app inhardashi 11
Yaga wata number tasaka my brother da Kuma my k’ani,sai kawata,my sweet sister…dadai sauransu ,itadai tana zaune atakure tana kallonsa ,har yagama dube dubensa tukum , yakalleta murya can qasa yace duk yaushe kika saka wad’annan numbers d’in?”
Kanta aduk’e tace jiya da dare”ok ki kula kinji ga wayar” yamik’o Mata takarba”yabi yatsun hannunta dasuka Sha Jan lalle da kallo” kafin yace kinyi kyau sosai my friend kirika’ kwalliya amma agd kinji?”
Murmushi tayi tace ohum ni wani kyaune danine?” Haba Yaya haidar bansan sharri” nidai nasan har zuciya ta hakane…
Tashi tsaye tayi, DSP yace sai Ina Kuma?” Zanje Gurin hjy ne! Kinga muje nakaiku shopping keda elham dg nan sai muyi mgn… ahankali tace to”
Jere suke tafiya.. DSP yakira faruq yace elham tasamesu a parking space dan yasa Bata wuce wurinsa!
Kallon zainab yyi yace my friend naga duk yau bakida walwala meya faru?”” Lah bbu komai Yaya”cewar zainab d’in…uhumm ko?” Yafad’a Yana yafito driver d’in sa da hannu yazo yagoge motar tukum ,shida zainab da elham suka shiga”yaba motar wuta suka fice, kasancewar yacewa driver d’in yabari zaiyi driving d’in da kansa… ahankali cikin had’e fuska DSP yace meye tsakaninki da husna?”
Da sauri ta dubesa !shikuwa hankalin sa nagun tuk’i”Kaine jiya ka rufe k’ofa ka haskamu??”
Ina tambayarki ,kina tambayata?”ahankali tace kayi hakuri…Zan gaya maka”kaf Zainab tasanar Masa da komai game da marigayi Yaya Umar da harzuwa mutuwarsa da zuwanta gdnsu,dakuma kalaman husna da jiya tazo d’akin su day dare…nine nazo dan ince Miki karki kashe wayar ki”da safe sim card naki zai Fara aiki”sainasami k’ofar abude nakuma farajin maganar husna hakan yasa nayi recording had’e da photo na ajiye ,akan zanmiki tambayoyi sbd tun jiya na lurada da husna tana Miki kallon rashin gsky…. ajiyar zuciya zainab tayi tana share hawayenta”murya akarye tace Dan ALLAH Yaya haidar kabiwa marigayi hakkinsa”insha ALLAH zainab Amma Dole abin cikenmu musaka najah k’awarta!
Eh hakan yyi ,cewar zainab tana fita sbd ganin yyi parking…glass baki yasaka ,kafin yafito suka shiga katan mall d’in…..Gurin kayan ciye ciye suka nufa kowa Yana dubawa dukda itadai zainab kallo kawai take” yyinda elham keta jidar kayan zak’i”DSP kuwa zainab kawai yake lodarma wa,duk abinda yaga zai dace da itah!
Juyowa yyi yaganta tsaye tana kalle kalle”my friend! Bazaki dauki komai ba?”murmushi tayi yad’auki cornflakes da butter sai serdine guda hud’u suma aranta hjy ta daukarmawa!
Wai miye haka zainab?”kidauki abin kirki Mana”ALLAH Yaya haidar wa’annan ma sunyi” bece komaiba yyi wata hanya suka bisa itada elham d’in!wajejen kayan sawa suka nufa”amamakin zainab sai taga DSP Yana daukar kayan mace budurwa”haushi taji tunda tasandai aibashida aure ko…komai da komai yabiya kafin sufito akaimusu amota…. Wani guy ne yafito fuskarsa da fara’a yamatso kusada DSP yace salamu alaikum! Fuska bbu walwala DSP ya amsa! Kafin guy d’in yace ” pls gashi kud’in kayan sawar ne bandasu abarsu! yafad’a Yana mikawa DSP kud’in…
Sama da k’asa DSP yakalle sa” adakile yace kun fasa siyar Mana ne?” ah ah nidai nace abarshi tunda natane” yafad’a Yana nuna zainab wacce ta juya baya tana kallon titi…sake had’e Rai DSP yyi yace dama kansantane ?”
Ah ah yau nafara ganinta nakuma ji tamu…. look!y yafad’a atsawace har zainab ta juyo”cire glass din sa yyi,suka Yi Ido hud’u da guy d’in….
Arikice guy din yace sorry y’allab’ai bansan Kai bane”Ina zaton ko kanwarkace?
Zaka iya tafiya banason shirme ko kuwa mu mayar muku da kayanku”jiki na rawa guy din yajuya”DSP yyi tsaki had’e da bud’e motar yashiga fuska ad’aure…. zainab data shigo ta lura da yanayinsa” ahankali tace Yaya haidar lfy kuwa?”beshafekiba dg yau kada kisake yin kwalliya inzaki fita”kinji ko bakiji ba?”
Ahankali Zainab tace naji…bbu Wanda yasakeyin mgn har suka zo gd”gdn baya zainab ta bud’e ta fito da elham da ledar datayiwa hjy siyayya”kafin su nufo babban parlourn gdn”DSP shima biyosu yyi Yana cewa wani security yashigo da kayan dake boot!
Hjy da husna na zaune suna kallo zainab da elham suka shigo da sallama DSP na bayansu”saidai kallo d’aya zaka ma zainab da dsp kasan kowa baya cikin walwala..hakan yasa husna taji dad’i harda cewa DSP Yaya sannu da zuwa ‘yace yauwa…yyi hanyar part d’in su…kafin hjy ta dubi zainab tace harkun dawo ?”zainab tace eh ga tsarabar ki , tafad’a tana mikawa hjy ledar… karb’a tayi tana dariya had’e da duba tace kinsan kuwa bbu cornflakes da butter agdn nan” haidar daya tsintsi maganar saiyaji k’imar zainab ta nunku aransa “zainab nasan hjy da kyautata Mata.. yafad’a cin zuciyar sa,kafin yashige parlourn sa…
Zainab kuwa ranta fall da damuwa,akan wane dalili dsp zai kafa Mata doka?” Kodan tana gdnsu?” Aiba Dole bane,ita Bata k’arya y’ar talakawa ce ita” insha ALLAH yau zaka koma part d’insu anty mariya kawai,tunda tama lura baya sonta”dama shishshigi ne nazuciya ,amma tasan yaya haidar ya fi k’arfin ta…da wannan tunanin ta hau had’a kayanta…
Sorry for the late update…*Wannan littafin na kud’ine! dan girman ALLAH inkingani karki karanta ,karki turawa kowa…duk Maison siya yaturo Airtel na 300 ko MTN na 300 ta wannan number 081 00084251 bamasan transfer d’in Kati kiyi pic kituro….*
Girgiza k’ofar takeyi iya k’arfin ta”kafin dak’yar tasamu ta bud’e” tayi saurin fita! Saidai bataga kowa agurinba duk dubawar datayi!gabanta yafad’i data tuna Yaya haidar police ne,Kuma Yaya faruq d’an jarida ne!toko cikinsu wani yajitane?
afili tace nashiga ukku ni husna kadafa nad’ebo ruwan dafa kaina…amma bari da safe Zan bigi cikin ko wannensu naji ,aizangane alama insunji…da wannan tunanin Takoma d’akin su zainab saidai kash! Zainab tasaka key…hakan yasakata tafiya nata masaukin…. zainab kuwa kuka kawai takeyi ,dama Ashe husna ita takashe yah Umar sbd taraba su kawai! lallai mutum abun tsoro yanzun har hatsabibancin husna yakai nata kashe mutum,Kuma harta fad’a! Lallai sunga jarabawa Kuma cikin ganin jarabawar suke…da tuninanin yah Umar tayi bacci…..washe gari..k’arar shigowar text message yafarkar da zainab ! Taduba wayar taga sim card d’in yafara aiki”