Uncategorized

WAYAFI SONTA 15

 


Page 15

   Fasa shiga motar zainab tayi! Ta tsaya tana kallon faruq dake nufosu.. DSP ya juyo dan yaga metake kallo yasa bata shiga motarba?'” sukayi Ido hud’u da faruq..

    Faruq yace Yaya shine kaje Kai d’aya baka sanarmun ba?” Saidai yanxun naji danaje office nemanka akace bakunan ,sai Kuma Yusuf yakira Ina niyarfita yace kunyi nassara aturo wasu  motoci… Cewar faruq lokacin da ya iso gun su.”

DSP yace sorry! Kasan zuwan ba aikinka bane! Yafad’a atak’aice.. kasancewar inhar ba abinda yashafi aikinsa bane besan yawan surutu d mgn…bejira cewar faruq din ba yashige mota”

     Faruq yadubi zainab yyi murmushi yace alhmdllh zeetah tadawo lfy! Murmushi tayi had’e da Masa alamar jinjina,kafin tayi saurin bud’e murfin motar ta shiga sbd jin antashi motar… ahankali ta zauna kusadashi”tasaci kallonsa taga yajingina da kujera idonsa alumshe…eye lashes d’in sa sunyi wara wara tamkar anzana ,ga girarsa sbd cikarta harta kusa had’ewa!kallonta ta maida akan sajen dake gewaye da fuskarsa harzuwa kan goshinsa dakeda k’atuwar sallayarsa,tayi bak’i sidik…. azuciyarta tace Masha ALLAH! Malama kallon ya isa haka ko?” Yafad’a yana bud’e Ido….cike da jin kunya zainab ta kauda idonta ,tana kallon titi,tana shak’ar k’amshin turaren jikin suit nasa….ta nuna tamkar bbushi amotar sbd gudun kada Yama rainata…tunda yashiga motar ake kiransa Amma be d’aga ko d’aya ba! Har sukayi zamansu na kusan awa2 amotar…Kai tsaye gdnsu yacewa driver suje kawai, yyinda sauran police din wasu suka wuce station wasu suka wuce asibiti da wand’anda aka harba….

Tunda suka doso anguwar farin cikin zainab yak’i b’oyuwa “. dukda kallo guda zakamata kasan tana cikin tashin hankali sbd duhu da  ramar datayi…..duk murnan datakeyi DSP yana lura da ita! ahankali yacewa driver d’in dakata!

da sauri zainab ta dubesa fuska da alamar tambaya! Sai kuma ta had’e Rai had’e da kauda kanta…ganin yanuna ko ajikinsa.. yyinda DSP ya cigaba da danna wayarsa…. k’arar motoci yaji! Yalek’a ta glass yaga motocin y’an jarida ne” tsaki yaja had’e da satar kallon ta yaga tana hawaye… tab’e baki yyi had’e da cewa driver d’in yaje,sbd shi bega abin kuka anan ba…hjy da elham na parlou sukaji k’arar motoci”

Hjy batayi mamaki ba.sbd tasan Alh da yaran duka na gari!

Lokacin da driver d’in DSP ya yi parking da sauri zainab ke k’okarin fita..I don’t go! Cewar DSP cikin cool voice…turo baki tayi tafasa fitar” ahankali ya bud’e murfin yafita had’e da gyarawa gefe zainab ta fito! yan jarida suka musu cahhh… adedenan Kuma hjy ta fito dg waiting parlour sbd jin haya niyar tayi yawa!

Suka yi Ido 4 zainab”ware Ido hjy tayi ,cikin farin ciki tace zainab kece nake gani?”  da gudu zainab ta tafi ta fad’a jikinta…Hjy ta rungume ta tana kukan farinciki…Yan jarida suka nufosu danson masu tambaya… DSP daya rungume hannayensa Yana ta kallon zainab da hjy cike da tausayinsu…ya matso kusa dasu yadakatar da y’an jaridar , had’e da Kama hannun zainab da hjy sukayi parlourn gdn..

Anty mariya da tunda DSP yafita take jiran tsammani ko breakfast batayiba…tanajin alamar sun dawo suka tafo itada baffa sule… zainab naganinsu tafad’a jikin anty mariya hawaye na zuba, yyinda anty mariya suketa murna da godewa ALLAH! Hjy kuwa harda kukan farinciki, yyinda elham ta rik’e zainab Taki saketa… DSP kuwa part d’in su shida faruq ya wuce kawai..yyida faruq yake waje Yana bawa Yan jarida abokan aikinsa hakuri akan suje sbd yasan DSP kaifi d’aya ne,bama saurararsu zaiyiba!

 

 

   Cikin parlourn yashigo da sallama yadubi hjy yace hjy congrat zainab ta dawo ko,damuwa ta k’are??” Harararsa hjy tayi ,Yana murmushi yadubi su baffa yyimusu jaje had’e da ALLAH ya kyauta gaba! Kafin yadubi elham dake zaune kusada zainab ta rik’e Mata hannu,yace elham yau antynki tadawo kenan bbu rigima?” Eh daddy Amma kamar anty zainab batada lfy ko? Tashi yyi beyi mgn ba…anty mariya tace to zainab tashi kije kiyi wanka ko! Hjy tace eh sai haidar ya kaita asibiti intaci abinci..bara naje na had’a  mat’a ruwan wanka! Anty mariya tace ah ah kibarshi nahada Mata Dan ALLAH hjy!tashi tsaye hjy tayi tamik’ar da zainab tana Mata sannu… adedenan alh yashigo parlourn” su anty mariya suka gaidashi ya amsa Yana musu jaje da fatan ALLAH ya yakyauta gaba! Kafin yadubi zainab yace sannu kinji ALLAH yyimiki albarka yabaki ladan jahadin da kikayi… murmushi kaiwai zainab tayi had’e da bin bayan hjy..yyinda Alh yanufi part d’in sa Yana waya,sukuwa su anty mariya suka fice…Bayan awa4 zainab tayi Wanka taci abinci ta huta sosai…kafin hjy tace suje babban parlourn gdn sbd masu zuwa jaje….anan anty mariya ta samesu da wata yarinya minah “class d’in su guda da zainab a islamiyya…tazo yiwa zainab jaje kasan cewar sun Sami labarin abinda yafaru…. elham kuwa tana kan cinyar zainab.”..

 

 

Alh ne da haidar suka fito zasu fita waje da gudu elham tabiyo bayansu..Alh yyi murmushi had’e da d’aukar ta ,suka fito Gurin harabar motoci.. Alh yadubi DSP yace gsky inaga wannan shine abinda zamuyi ko yarinyar nan zataji dad’i sosai da Kuma Iyayenta…dama tuni hjy tamun mgn akan asan yadda za’ayi da ciwon yarinyar kusan she kara3 da wani Abu bata mgn” amma tunda Dr Kamal(abokin DSP ne ,shine yakira dsp sadda yaje dakko zainab) yaxo yasameni office sai abincika Mata viza ko Egypt ne ko India sai akaita Dan neman lafiyarta….cike da girmamawa haidar yace eh hakane  Alh ,amma kasan Dole asamu wani nmj daza’ayi tfiyar dashi…tunda batama San Kamal d’in ba…Alh yadubesa yace ai ko kqi ko faruq Dole aje da wani acikinku sai Dr Kamal…fatanmu ALLAH ya bada nassara,amma karka sanar da hjy sai komai yakankama tukum Zan sanar Mata da kaina…insha ALLAH alh bazan sanar Mata ba…cewar DSP Yana shiga mota….

 

 

Da dare kuwa hjy ta saka faruq yakai zainab wata clinic dake kusa dasu aka dubata ,suka dawo gd”yyinda faruq ketajan zainab da surutu amma Taki sakin jiki..Koda yalura da batasan sakin jikinta saiyarabu da ita….

Zainab kuwa harsun kwanta ta tuna da suit d’in haidar! Da sauri ta tashi ta d’akkota! Tadubi elham ta Mata alamar suje ta Rakata…. knocking sukayi…haidar yabud’e k’ofar… elham tayi saurin cewa uncle ga kayanka anty zainab tabani! Tafad’a tana mik’a Masa” juyowa yyi yasaci kallon zainab d’in kafin yace ita wadda naba tafi k’arfin ta maidomun tamun godiya”

Bejira cewar elham ba yakoma yarufe k’ofar…. da mamaki sosai zainab ke dubar k’ofar had’e da cewa to meyake nufi azuciyarta??”

 

 

****************

Bayan sati 1 Masha ALLAH! zainab ta huta hankalinta yadawo jikin ta ,tayi gwanin kyau..saidai har yanzun iyayen zainab Basu San Wai anyi kiddnaping d’in ta ba!

Yyinda faruq keta nunawa zainab soyayyar sa” haidar kuwa basucika. Had’ewa ba,insun had’e ma tana gaisawa dashi tahanyar nunal… yyinda ayanxun befi jibi zainab zasu tafi India ba ayi mata aikin da Alh yabiya million 3 da rabi…har yanzun zainab bata saniba ,dukda ayau hjy ke niyar sanar mata..

 

 

Zaune zainab take agaban mirro tana taje gashin kanta, yyinda elham ke baccin rana kan bed “

Hjy tashigo da sallama ta zauna gefen gado tana kallon zainab wacce ke Mata murmushi… ahankali hjy tace zainab Ashe haka kike da gashi ? Masha ALLAH ! Y’ar dariya zainab tayi tana kokarin d’aura Dan kwalinta.

Hjy ahankali tace to alhmdllh zainab jibi in ALLAH yakaimu da Rai da lfy zakuje India keda faruq da Dr Kamal aminin haidar ! amiki aiki kema Kicigaba da mgn kamar kowa insha ALLAH… zainab batasan sadda taje tafad’a jikin hjy ba tana kukan farin ciki ” tanama hjy godiya da hannu da Kuma jinjina….hjy yace bbu komai y’ata zainab inajinki tamkar su haidar karki damu,Alh ne yabiya Miki kudin…yanzun muka gama mgn da mamanki ta waya gun antinki…dama jiya alh yyi waya da mahaifinki duk sun sani,kecedai kawai akayi Miki surprise!

Kicigaba da shiri na karb’i photonki gun faruq dake wayarsa ammiki k’arami sbd pass port… zainab ta gyad’a Kai tana smiles! Kafin hjy ta fice sbd ganin dare yyi..

 

 

     Washe gari zainab na tsaye akitchen tana kwashe planten” taji k’amshin turaren sa! Faduwa taji gabanta yyi” juyowa tayi suka had’a ido,fuskarsa adaure yace ke biyoni amota ki karb’i sak’o… d’aga Kai kawai zainab tayi had’e da mamakin sa….kashe gas din tayi bayan ta kwashe ta fito , kasancewar akwai  hijab ajikinta!

Tsaye yake kusada motarsa da trolley babba agefensa, yyinda driver din sa ke goge motar…..isowar zainab yasa DSP cewa driver d’in yashiga da trolley d’in cikin gd..bayan tafiyar driver d’in “yajuyo yakalli zainab wacce ke Wasa da yatsun hannunta! “Ahankali tamkar bayason mgn yace Baki iya gaisuwa bako?” d’ago Kai tayi ,suka had’a ido da sauri ta sunkuyadda Kai!

To dama ba gaisuwarki nike jiraba,nasan kinsan gobe zaku tafi India” wannan trolley d’in kayan dazaki buk’atane aciki..ak’alla zakuyi kusan kwana3 kinashan magani kafin amiki aikin ” bayan anmiki aikin kunyi sati d’aya tukum ku dawo…zakuje da faruq da Kamal friend d’ina! Ki Kama kanki matsayinki na y’amace wacce akafi sani da kunya da tsare mutun cin kanta! Masaukinki daban nasu daban duk acikin asibitin” kiyi abinda yakaiki! and last bance kiyi hudda da kowaba kofita cikin gari bayan samin lafiyarki! Banasan raini ,karki Raina kowa acikinsu.. Kinajina?” Fuska cike da hawaye zainab ta d’aga Kai,yace Zaki iya tafiya…

Tafiya zainab keyi Amma maganganun haidar sun tsaya Mata arai akan to me yake nufi ?” atake zuciyar ta tasanar Mata rainin wayo da wulakanci tunda yaga mahaifinsa yabiya Miki kud’in ,Kuma kina zaune agdnsu…. girgiza Kai tayi ta share hawayenta ,saidai ta k’udiri niyar duk rintsi suka dawo ko bbu nassara kwana kad’an zata barmusu gdnsu…

 

 

   Tsatstsaye suke a airport ! Anty mariya da hjy da driver! Saida sukaga tashin jirgin da su zainab suka hau…kafin hjy da anty mariya suka shiga mota….Basu Dade da Fara tafiyar ba” Nokia d’in driver d’in tayi ringing yad’aga….eh munama hanya…sai ya ajiye wayar!

Tamkar hjy ta tambayesa waye yakira saikuma ta share kawai…

 

India…

 

Nafadi muku da babbar murya duk wacce ta karantamun book Bata biyaba banyafe mataba sai muntsaya da ita agaban ubangiji…kukuma maciya Amana Ina sane daku ,Kuma nace dama Zan fitar da duk wacce ta fiddamun d book…

 

Fans Kun bani mamaki da yawanku wlh wlh bantab’a tunaniba,dama da2 nayi wannan book na kud’i sbd gane suwaye masoyana na h’akika? Wlh dakun bada hadin kai dg wannan book din bazan koma na kud’i ba”dukda shine nafara na kud’i…

 

Duk wacce tacika y’ar halak me zuciya kada ta karanta mun book , ” batabiyaba duk wacce ta karanta bata biyaba to ta tabbata marar zuciya dukda nasan wasunku ta su zuciyar abushe take…

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button