HAJNA 33-34

*Bismillahir Rahmanir Raheem*
PAGE 33-34
***********************
Washe gari da safe, wanda yayi daidai da dawowar Qaseem daga Lagos, Hajna na gani sanye da wani gajeren wando da riga iya cibi, ta tattara gashin kanta ta gefe ɗaya, masu karatu kamar ba Hajna ba, ta ƙara kyau komai nata ya ƙara girma, tayi cas-cas abun ta, wani lips stick ne ta shafa, sai wani uban ƙamshi take zubawa, Trisha kuwa sai zuga ta take yi.
Suna zaune a parlor suka ji knocking, Trisha ta tashi ta je ta buɗe ƙofar, gani Qaseem tayi, “sannu da zuwa ta faɗa “tana karɓar jakar hannun shi, ɗakin shi ta nufa domin ta aje mishi, Hajna kuwa tana kwance akan kujera ta rufe idon ta kamar me barci, idon shi suka sauka akan ƙirjin ta da ya cika yayi fam dan ko bra bata daka ba, kuma tayi hakan ne dagangan dan ta ƙara jan hankalin shi, gashi duk rabin boobs ɗin ta a waje suke, kallon ta yake yi ba ko kyafta ido, ita kuma jin ana kallon ta yasa tayi miƙa, wanda hakan ya ƙara fito da ƙirjin ta, juyaw tayi, inda ya sauke idon shi akan ƙugun ta, nan take yaji sha’awa ta taso mishi, da taku ya iso gaban ta, hannun shi ya ɗaura akan ƙugun ta yana shafawa a hankali, tana jin shi, dan numfashin ta kamar zai ɗauke, amma sai ta share shi, “Favorite one”ya furta a kunnen ta, a hankali ta buɗe idon ta, murmushi ya sakar mata, amma da mamaki sai yaga ta tashi ta bar wajen, kallon yadda ƙugun ta ke kaɗawa yake yi, da sauri ya riƙe marar sa yace “ouch yarinyar nan fa zata yi daɗi”, tashi yayi ya nufi ɗakin shi, wanka yayi, ya shirya, ita kuwa Hajna wanka ta sake yi ta saka wata riga iya guiwa, wadda da saka ta babu duk ɗaya, ganin har yanzu be shigo ba yasa ta yanke hukunci yin kwanciyar ta dan dare ya riga yayi, kamar daga sama taji shigowar, shi tana tsaye gaban gado, sai ji tayi ya rungume ta, ta baya, lumshe ido tayi dan duk lokacin da ya taɓa ta, ji take kamar ta mutu, “am so sorry Hajna “ya furta cikin kunnen ta, zata yi magana ya haɗa bakin shi da nata, suka faɗa kan gado, romancing ɗinta yake yi, har yayi nasarar raba ta da kayan jikin ta, shima ɗin ba kaya a jikin sa, ido na zare tsoron kada ya raba ta da budurcin ta nake yi, dan naga ita gaba ɗaya bata cikin hayyyacin ta, ji nayi tace “plsssss Qaseem mu je zuwa, ina buƙatar ta “muryar ta na rawa da alama bata masan me take faɗa ba, ai kuwa Qaseem ya shige tare da sakin wani ihu, da sauri naja ƙofa na fito, a waje na samu Rabiatul Adawiyya, duk imani da tsoro ya cika mu, Qaseem ya raba Hajna da budurcin ta, budurcin da kowace mace take alfahari da shi, gashi ita ta salwantar da na ta akan soyayya, soyayyar da bata da amfani, ta biyewa son zuciya da muguwar shawara.
Daren ranar, Qaseem yayi 7 round akan Hajna, dan be taɓa jin mace irin ta ba, kwana yayi yana aiki akan ta, Hajna kuwa ta suma ba adadi, wanda shi Qaseem bema san tana yi ba.
Washe gari da safe Hajna ta tashi da matsanancin zazzaɓi, gashi tayi kaca-kaca, duk gadon ta jini ne, Qaseem kuwa da safe daya tashi wanka yayi, zai je duba Hajna aka kira su meeting ɗin gaggawa, ba shiri ya tafi, Trisha ce ta kama Hajna, da taimakon Allah da taimakon Trisha, Hajna tayi wanka, sannan Trisha ta gasa ta, tare da bata wasu magani ta sha, sannan ta ƙara tsuma ta da kayan mata, Hajna taji daɗin maganin da Trisha ta bata, haka yasa tayi barci.
Da misalin ƙarfe 1:30 Trisha ta tashe ta, sallah tayi, sannan taci pepper soup ɗin da Trisha ta kawo mata na naman kaza, sosai take jin daɗi. Yadda Trisha ke kula da ita, haka sai ya tuna mata da Umma, Allah sarki ko ya Umma take da Baffa, wasu hawaye masu zafi suka zubo mata, Trisha tace “Hajna kukan me kike yi? “, share hawaye Hajna tayi tace “na tuna da Umma ne, ranar da zan taho, naso ace Umma tayi bankwana dani a matsayin wacce zata kai gidan miji, amma haka be yuyu ba”, Trisha tace “kina so kice min guduwa kika yi “, Hajna tace “eh Trisha”, Trisha tace “miyasa kika yi haka “, Hajna tace “soyayya! Soyayyar Qaseem ita ta raba ni da iyaye na, kuma ita ta ruguza min farinciki na, ita ce ta sa na bada budurcina”, dafe kai Trisha tayi tace “Hajna kinyi hauka, wanda yake sonka bazai taɓa rabaka da budurcin ka ba, bazai goyi bayan kibar gidan iyayen ki ba”, Hajna tace “amma ni ina son shi, kenan babu sadaukar wa a soyayya “, Trisha tace “ akwai amma ba irin wannan ba, yanzu ya za kiyi da iyayen ki?”, Hajna tace “zan jira har lokacin da Qaseem ya aure ni, sai mu koma mu roƙi gafarar iyaye na “, Trisha tace “zan taimaka miki da wannan, dan ya kamata ki nemi yafiyar iyayen ki da wuri, dan duk abunda nake yi ina yi ne dan farincikin iyaye na, Hajna Momcy ce take ɗaura ni a turbar karuwanci, shiyasa nake yi”, murmushi Hajna tayi tace “amma miyasa kike yi in baki so “, Trisha tace “saboda addinin mu ya ce mu bi umurnin iyayen mu koma ta wace hanya, ni ina koyi da koyarwar addinin mu ce”, Hajna tace “amma haka ya saɓawa addinin musulunci “, Trisha tace “ni addini na ba’a haramta min yin haka ba, ke miyasa baki bi dokokin addinin ku ba”, Hajna tace “son Qaseem bazai barni ba”, Trisha tace “kin fi son shi da addinin ki? “, girgiza kai Hajna tayi tace “ a’a, Trisha ba zaki gane ba, amma ni dai kawai nasan ina son Qaseem, kuma zan yi koma minene dan na aure shi” ta faɗa tana share hawaye masu zafi.
Anan zan dasa aya………… ✍️
To masu karatu, ta faru ta ƙare, abunda kuke gudu daga ƙarshe ya faru, shafin nan yana nuni gare mu musulmai da bama kishin addinin mu, Trisha tana bin koyarwar addinin su, saɓanin Hajna da take musulma, amma ta saɓawa koyarwar da addini ya mata, wanda kusan haka ke faruwa a duniya yanzu, ƴa ƴan musulmai basa koyi da addini, Allah yasa mu dace.
I love u all my fans, kuyi haƙuri wasu na ƙorafi akan Hajna ta lalalace, wanda haka labarin yake, wannan shine salon labarin, kuma mun riga mun tsara komai nida Rabiatul Adawiyya, dan haka duk yadda yazo ku bi mu kawai dan jin ƙarshen labarin.
ALQALAMI YAFI TAKOBI ✍️????????????????????????????????