Uncategorized

YAU DA GOBE 19-20

 ????????????????????????????????????

  ????YAU DA GOBE ????

????????????????????????????????????????

Story & writing by mmn fareesa

????️19&20

,,,,,,Tsaye tayi bakin k’ofa sbd yadda gabanta ke mugun fad’uwa” addua kawai takeyi azuciyar ta”kafin tayi shahada ta murd’a k’ofar tashige…Dr safana kuwa yacika yyi famda shanya sun da sumayya tayi”kallon agogon dake daure atsintsiyar hannunsa yayi…kafin yaja tsaki akaro na bbu adadi”cikin b’acin rai yadubi Dr Nasir had’e da cewa kaga malam katashi muje kawai”ba’ayi macen data isa nayi Mata irin wannan jiranba”inbacin tsohon wulak’anci tun yaushe muke nan? dazata

shanyamu”saikace wata classic lady”yoko classic lady bata isa b…look abokina!be a man mana”tunda mukeso aidole muhak’ura ko?” Dr nasir yafad’a Yana kurban juice da aka ajiye musu…wani banzan kallo Dr safana yamasa had’e da cewa kana sab’o wlh ,inbacin sbd Abba ko hanyar da wannan k’azamar tabi ,bazan bi ba!kafin Dr Nasir yace wani abu sanyayyar muryar sumayya ta karad’e parlourn tana musu sallama”kasancewar suna mgn basuji k’arar shigowartaba….gogan kuwa inda take be kallaba”sai Dr Nasir yasaki murmushi had’e da amsawa “yadubeta fuska asake yace ranki yadad’e irin wannan shanyawa haka?”murmushi sumayya tayi had’e da cewa”Yaya Nasir Ina wuni?”satar kallon Dr safana Dr Nasir yyi yaga Yana latsa wayarsa. hankali kwance tamkar bbushi ackin parlourn”

Mik’ewa tsaye yyi Yana cewa lfy qlau amaryarmu”Kinga sweet heart d’inki yyi fushi saiki matso ki rarrashi kayanki”ni bara na wuce”yafad’a Yana dariya sbd yasan ya k’ular da Dr safana”sumayya kuwa tab’e baki tayi had’e da d’ukar da kanta kawai…. k’arar rufe k’ofar yasakata jin zuciyar ta na bugawa “wato dg ita saishi a parlourn?”ta tambaki kanta…sunkusan Kai 7 minit bbu Wanda yyi mgn”sumayya kuwa tunani tayi aranta gara ko gaidashi tayi kawai…shikuwa gogan yad’auki alk’awarin muddin bata gaisheshiba to saidai su dauwama ahaka…INAA WUNI?”tafad’a batare data kalleshi ba “yatsina fuska yyi”bayan yad’auki kusan second 10″kafin yace LAFIYA!

inaso nabaki shawara! yafad’a Yana hararar ta”yyinda itakuma bata yadda ta kallesa ba”cikin d’aure fuska tace..banida wata damuwa bare abani shawara”sannan ko Ina neman shawara bazan iya nema agunkaba ko d’aukar shawarar taka sbd haka karik’e abarka”damuwa ta guda”shine aurenka… murmushin rainin hankali yasaki Mai sauti kafin yace “akansa nakeso nabaki shawarar ai”inba akansaba kin Isa kisanni balle har nabaki shawara!hmmmm hakane gsky”saidai inaso kasani akan aurenka bana neman shawara nabarwa Allah komai”Amma inzaka iya bijirewa Kai yashafa Kuma hakan zaimun dad’i wlh…ke k’aramar marar kunya…muddin kika yadda kika shigo gidana saikin gwamce Zama gidan yari akan Zama agidana”yafad’a Yana mik’ewa tsaye Yana huci had’e da nunata da yatsa”yace wawiya kazama !kinyi kwantai shiyasa aka lik’amun…nasan aranki kinaso ayi auren…gulma tasaka ki nuna bakyaso to wlh muddin kikasaka sakaryar zuciyar ki tasoni zakisha wahala..sbd ni bazan tab’a sonkiba…shiru kawai sumayya tayi sbd zuciyar ta ta kare datayi mgn kuka zatayi..dama abinda tayiwa gudu a auren nan kenan yarik’a wulak’anta…wayoyinsa yad’auka”cikin izzah da gadara yabuga k’ofar da k’arfi yafice….Dr Nasir kallo d’aya yamasa yagano azuciye yake,hakan yasa yasharesa har suka shiga mota”yabarshi sayi mgn da safe bayan ya huce…


Sumayya kuwa Saida ta share hawayenta”kafin ta d’auki ruwa aroba ta fice “bakin parlourn tatsaya ta wanke fuskarta”tukum ta koma part nasu “ta hau online anan taga sameera sai sannan take sanar Mata auren daza’a Mata”Samira kuwa taji dad’in hakan sosai”sbd Sumayyar ta tab’a sanarmata abinda Dr safana yamata time d’in dataje asibitinsa…har tana zolayar sumayya da cewa dama abin yakoma soyayya k’awata!sbd jin haushin maganar Saida sumayya tayi kwana2 bata Mata mgn…. mama kuwa batabi takan Sumayyar ba…



“Kwance yake abed room d’in sa “gaba d’aya bacci yak’auracewa idanuwansa sbd irin  maganganun da sumayya ta fad’a Masa..yyi murmushi had’e da gyara kwanciyar sa sbd irin abinda yashirya Mata inta shigo hannunsa”gaba d’aya sai yaji bayada wata damuwa yyi kwanciyar sa har bacci yyi awon gaba dashi..


****************


Hakafa rayuwar tayita tafiya”ayanzun haka musty yakoma bayan yagama week end d’insa”haryanxun Kuma zarah taki amincewa dashi”shikuma yak’i Dena nuna Mata soyayyarsa dukda har yanzun Yana shareta…ummi kuwa tasaka musu ido”ta maida hankalin ta ga Yaya Aliyu akan hidimar aurensa”ayanzun haka aikin part d’in dazasu zauna akeyi… hajjah da anty zainab sunyi farin ciki sosai da wannan aure”ayanzun haka anty zainab ummi ta wakilta had’a lefe… dukda Yaya Aliyu besan yanuna bayason auren “Amma lokacin da ummi tamasa mgn yaciro kud’i a bank afara siyayyar lefe tub’urewa yyi”Saida tamasa Jan ido…



*6 weeks ago*


Abbane da anty zainab sai ummi tsaye “bakin k’ofar labour room”kallo d’aya zaka musu kagane cewa suna cikin damuwa… k’arar bud’e k’ofar da akayi yasaka dukansu dubar k’ofar… nurses ne 2 suka fito fuskarsu awashe”hakan yasa Abba sakin ajiyar zuciya had’e cewa yayadai ta sauka??”

D’aya tace eh Masha ALLAH !tasamu twins duka maza… Alhmdllh Abba yafad’a shidasu ummi ,bakinsu awashe….


Zaune sumayya take a porlorn su ,gaba d’aya hankalinta atashe yake sbd ganin su mama na asibiti tun d’azun baa Kira ance ta haihu ba”wayarta ta kallah had’e da dauka ta binciko number in mama ta Kira…wata nurse ta d’aga tana cewa me wayar tayi bacci tana d’akin hutu… sumayya tace ta saukane?”nurse d’in tace eh…wani ihun murna tasaki.hakan yasaka nurse d’in kashe wayar tana dariya… sumayya na k’ok’arin tashi aka hank’ado labule aka shigo…jidda da safeenah ce” bbu ko sallama”kallo d’aya sumayya ta musu ta d’auke kanta”aikin banza agola kafi d’an masu gd inji masu iya mgn…to bari kiji tunda uwarki ta shiga ta fita kunyiwa Abba asiri sbd ki auri Yaya Aliyu dashine mijin da Zan aura ko?”cewar jidda tana watsawa sumayya mugun kallo.. Wani irin b’acin Rai sumayya taji”ana ci Mata mutunci akan wanda baya gabanta ,shima baya sonta”banza y’ar k’auye kawai” tunda anzo anacin jar Miya da cinyar kaza aidole kiyi shiru”Kuma muguwar uwarki acan asibitin zata mutu bazata iya….dakata !kinzo inda bazan iya jurewa ba wlh”ince dai akan Ina zaune gidanku kukemun haka ko?”to bazan d’auki irin wannan cin kashinba..inhar keba marar kunyar k’arya bace kibari gaban Abba da jama’a saikiyi wannan rashin mituncin…ke y’ar iska dakata wlh karki nemi kimana rashin kunya”muyi miki mugun duka wlh…cewa safeenah tana hararar sumayya… murmushi sumayya tayi had’e da cewa inhar zaku iya hakan to Bismillah!duk sakarcin dakuke yi bana kulaku”sai yanzun dakuka saka mahaifiyata… sannan maganar Yaya Aliyu dakike yi”nacewa da shine Zaki aura…a wasik’ar jakinki ko kike tunanin hakan ?uwar data haifeki ke wasik’ar jaki…hmmm bbu komai taki kika zaga “cewar sumayya tana mik’ewa tsaye fuska a’daure”ta dubi jidda ido cikin ido”tace inaso Dan ALLAH bayan na auri Yaya Aliyu kiyi k’ok’ari kishigo ata 2″nikuwa namiki alk’awarin barmiki shi”amma kisani Yaya Aliyu keba choice d’insa bace Kuma agabanki Zan nuna Miki shi NAWANE….cewar sumayya !saidai maganar ba har ranta takeba ,tafadi hakan sbd tabawa jidda haushi…jidda kuwa sbd tsabar bak’inci batasan sadda tayi kukan kuraba takaiwa sumayya cafka…karki kuskura ki tab’ata!cewar anty zainab (kanwarsu Abba) .dg sumayya har jiddan juyawa sukayi suka kalli bak’in k’ofar”wani mugun kallo anty zainab tamusu had’e da cewa ba shakka inbakuyiba da ance ba jamilah ta haifekuba”yanzun har part nasu kuke zuwa kuyi rashin mutunci?”

1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button