UBAYD MALEEK 50

50_*Zame jikinsa yayi daga ‘yayan nasa ya nufi hanyar shigewa palonsa Yana amsa gaisuwar su mum Sarah dake Masa barka da dawowa
Dama shi mr Omar Yana sako Kai yaga shigar dake jikinsu NURUn da shagalin dasuke yaci ribas ya juya Yana bawa MALEEK hanya Yana shigowa daga cikin palon inda su NURUn suke taredasu mum Sarah dasu Fana.
Ahankali ta Dan dago tabi bayansa da kallo harya shige ta qaraso gurinsu afia suna cigaba da Yan hotunansu da videos ta kalli farhat da hankalinta yafi tafiya sosai agurin hotunan da cake ta maida kallonta akan afia da itakuma Imran yakirata video call da mum dinta suna tayata murna cikin tsananin farin cikin tareda fatan Allah yabata nasara
Ta ajiye qaramin plate din hannunta na cake ta juya tabar gurin batareda kowa ya lura da Barinta gurinba ta nufi palon tashiga cikin nutsuwa tana gyara rigarta data lafe ajikinta gashi ko bra Bata sakaba sbd rigar data kamata sbd robace me taushi da rashin damuwa tana shiga palon ta nufi dakinta ta sake wanke hannunta tafito ta sake shafa turare tana gyara daurin gashinta daya fara warwarewa ta nufi fridge din dake can gefe cikin palon ta dauko ruwa marasa sanyi sosai da power horse energy drink dinsa dake jere acikin fridge din ta dauki qaramin tray ta dorasu akai ta nufi bedroom dinsa Kai tsaye tana sake sakawa kanta nutsuwa ta murda kofar dakin Kai tsaye ahankali ta shiga ta rufo kofar tana kallon dakin sbd Bata taba shigoshi ba ta ajiye tray din sbd MALEEK din baya dakin da Alama Yana cikin toilet
Saita nufo kofa zata fice tana bude kofar Yana fitowa daga toilet daureda towel Brown a qugunsa ta sauke boyayyar ajiyar zuciya kafin ta waiwayo ahankali ta kallesa ganin yanayin dayake saita sauke kanta daga kallonsa cikin nutsuwa da laushin murya tace”
Barka da dawowa.
Hannu ya daga ya miqa Mata batareda yace komaiba Yana kallonta da idanuwansa dasuka Sha kewar ganinta acikinsu,
Ta dago fararen idanuwanta ahankali ta zuba Masa tana kallonsa kafin tafara takowa ahankali ta Isa ta Kama hannunsa ya jawota jikinsa Yana lumshe ido suka sauke ajiyar zuciya ahankali atare ya shigar da ita cikin jikinsa Yana zura hannayensa bayanta ya mannota da jikinsa da Babu Kaya ajiki ruwan wankan jikinsa suna taba fatarta me tsanani laushi wadda take haduwa da tasa fatar me laushin shima sukai shiru ahaka kowa na sauraren bugun zuciyar ‘daya idanuwanta a lumshe suke shikuma ya zuba Mata nashi kafin ya dago hannuwansa ahankali ya kamo fuskarta ya hade da tasa Yana goga Mata ruwan fuskarsa a tata fuskar wainda suke kashe jikinta ta ‘dan qanqamesa tana sake rintse idanuwa ya sake rankwafowa Ya Bata light kiss abaki Wanda yasata bude idanuwan ta kallesa ya hura Mata iska kadan acikin idanuwan Yana sake Bata kiss wannan karon me tsayi Dan sai dataji kafafunta suna gazawa ta qanqamesa tana zamewa tareda shigewa jikinsa ta rungumesa dakyau tana sauke Dan boyayyan numfashinta daya sauya.
Murmushi yasake ahankali tareda Kama hannunta suka nufi gaban mirror ya zauna yana nuna Mata gaban mirror din da ido ta kallesa ta kalli gaban madubin tasaki ‘kayataccen murmushi tana Kai hannunta ta dauki oil na Neu ta zuba a hannunta kadan ta kallesa ya daga Mata gira daya Yana murmushin daya kusa rikitata takai hannuwanta ahankali ta Dora kan qirjinsa tafara shafawa ahankali ahankali take ya riqe hannunta Yana kallonta da idanuwansa dasukai wani iri ahankali ya bude Baki yace”
Zakiyi kisane?????
Wata irin mummunan kunya tasata zare hannunta da sauri ta juya ta nufi kofa ta bude da gudunta ta fice tabarsa zaune Yana duba kansa Dan kuwa data cigaba numfashinsane zai tsaya cak sai ya hada da inhaler kafin ya fizgoshi.
Dakinta ta nufa ta zauna gaban madubi itama tana kallon kanta kunyar zancensa har lokacin tana jinta ta miqe ta fada toilet ta wanke hannuwan tareda yowar alwala ta fito daidai shigowan Afia data shigo fuskarta da ‘yar damuwa ta qaraso tsakiyar dakin tana kallon afian tace”
Lafiya dai ko?Naga kin canza.
Zama tayi kan kujera Yana ajiye wayarta gefenta tace”
Mum nason naje ne kafin nafara aiki na zama Banda lokacin zuwa
Nima inason zuwa ganinta sbd yanzune nakeda duka wannan lokacin Amma dad bazai barni ba
Inama ganin rashin dacewar fada Masa Dan Haka Zan hakura har gaba Inshallah.
Dan murmushi NURU tayi tana cewa”
Ki gwada tambayan Inshallah zai barki tunda dama akan karatunki ne Kuma yanzu kingama Dan haka inaga kaman bazai hanaki zuwa ganin mum dinkiba tunda abune dayazama kaman tilas.
Sauke numfashi tayi tana cewa”
Zangwada tambayan Inshallah.
Tana Gama sallar magriba din ta fito ta nufi kitchen tasaka hannu sharp sharp akan abincin Daren da Saida akaga maleek din aka Dora da niyarsu ciki cake da drinks su koshi suyi kwanciyarsu dama su mum Sarah sunsaba da irin wannan kwalamar dake Hana aci abincinma ko anyi.
Suna gamawa da kanta ta jere komai ta fito kitchen din tabar Fana na gyarawa itama tana Gama gyarawan ta fice daga sashen gabaki daya ta koma sashensu na masu aiki.
Wanka tayi tana fitowa ta shafa Mai kadan ajikinta sai turarukan da Anneti taba data shafawa jikinta ta Sanya doguwar straight riga ta roba wadda ta kwanta jikinta duk daga sama har qasa ko bra kin sakawa tayi sbd lafewar da rigar tayi ajikinta saidai ba’a gane Bata saka bra din ba ta daure gashinta batareda ta shafawa fuskarta komaiba ta fito zuwa dining lokacin duk su afia da dad dinsu nakan dining din ta nufosu tana qarasowa
Cikin hancinsa ya jiyo sabon qamshinta tareda takunta na nutsuwa data Saba.
‘dan dagowa yayi a natse ya kalli inda take tahowa ya zuba Mata ido fitar numfashinsa na ‘dan sauyawa
Kallo daya yayi Mata ya gano Bata saka bra ba wani kyakkyawan murmushi yaso sauka kan fuskarsa ya dauke Kai Yana Dan kamewa sbd kame Kai kada ya fita control.
Yanaji ta iso dining ta ‘dan kallesa cikin lallausan muryanta tace”
Barka da fitowa.
Juyawa gurinsu afia tayi da dama duk yanxu suka zauna Basu kaiga fara cin abincin ba
Afia ta miqe tayi serving dad dinta kafin tayi nata NURU Kuma ta zubawa farhat kafin ta zuba Bata suka fara cin abincin cikin nutsuwa.
Suna gamawa kafin ya miqe yabar dining din afia ta kallesa cikin nutsuwa da kwantar da Kai tace”
Dad Ina roqon alfarmar zuwa Las Vegas kafin takarduna su fito.
Sunkuyar dakai tayi cikin Dan sanyin jiki tana jiran Jin abinda zai fada.
Shiru yana kallon afian datake jiran amsarshi ya juyarda idanuwansa kan NURU datake cin abinci ahankali har lokacin Bata gamaba yasake maida kallonsa kan Afia din ya miqe tsaye yace”
Mr Omar zai shirya muku komai zakije tareda farhat itama ta duba mahaifiyarta nabaki sati biyu.
Da mamakin bazatar amincewarsa da har sati biyun daya Bata suka dago dukkaninsu suka kallesa
Kafin NURU ta sauke kallonta ahankali tana daukan ruwa ahankali Tasha Jin ta koshi suka bi bayansa da kallo.
Cikin tsananin farin ciki Afia tace”
Thank you, thank you dad.
Rungume NURU tayi da sauri tana cewa”
Zanyi missing naki sweetie.
Murmushi NURUn tasake tana kallon afian a ‘dan shagwabe tace”
Nice zanyi missing naku nida zaku Bari Ni kadai I will miss you guys like crazy musamman my sweetheart farhat darling please kudawo da wuri.
Yar Dariya Afia tasake tana cewa”