Uncategorized

YAU DA GOBE 15-16

 ????????????????????????????????????

  ????YAU DA GOBE ????

????????????????????????????????????

Story & writing by mmn fareesa

????️ 15&16

……Cikin k’ankance ido da tsantsar mamaki hjy  jamilah tace oho !yanzun nagano ka”tunda Sadiq be auretaba”shine kacusawa Aliyu ita ?”bacin kasan jidda yakeso… murmushi yyi mecike da ma’anoni kafin yace kodai ita jiddar keda ita kuke cusa ta agunsa”duk abinda kukeyi nasani”barin ki nayi naga iya gudun ruwanki…cikin k’unar rai hjy jamilah tace wlh sai yanzun nagane duk cikin y’ayana kafi tsanar jidda”yanzun daka aura Masa y’ar cikinka gara ka aura mishi agola?” Cikin tsara gida

Abba yace jamilah banasan sakarci da shirme ,kada ki d’auka k’yale kin dana keyi tsoranki yasa ko kin isane ko wani abu…nabarki YAU DA GOBE tayi aiki akanki..to wlh kifita idona in rufe”Zaki wuce kibani waje ko kuwa?”yafad’a cikin tsawa”tabe Baki hjy jamilah tayi had’e da cewa”muzuba nida ku wlh”wannan ai cin amana ne.. tafad’a tana ficewa”Abba yaja tsaki had’e da cewa Allah yasa kinada rabon kigane in lokaci be k’uremiki ba…


Hjy jamilah kuwa dak’in ta ta nufa tasami jidda na kukan Dr safana ne Wai zai auri sumayya”nan taita rarrashinta akan zatayi wani abu akai”safeenah dake kallonsu tace ni wlh jidda dakin hakura dashi tunda yanuna baya sonki Ina amfani ka auri Wanda besanka ,kaje gidanshi yyita maka wulakanci….hjy jamilah na k’ok’arin Mata mgn Sadiq ya shigo dak’in !bawan Allah kallo d’aya zaka masa ka gano Yana cikin damuwa har yafad’a….jidda dake kuka yakalla fuska a’daure yace ke dallah yima mutane shiru”saikace k’aramar yarinya!hjy jamilah tace ah ah kabarta dole ta koka ai…Kai tsakanina da Maryam da y’arta Allah ya isa”yanzun Ashe Wai dana hana amanna maka ita”shine alh  yacusawa Aliyu ita!kallon hjy jamilah kawai Sadiq keyi sbd dama jiya Abba yamasa bayani akan yahak’ura da sumayya tunda mahaifiyarsa batason ya aureta har ta na ikrarin zata tsine Masa”Daren jiya beyi bacciba!wani b’acin Rai da bakin ciki kawai yakeji”yarasa wace irin uwace umma?”hakan yasa yaje yanemi alfarma agun aikinsa akan amaidashi Abuja kasan cewarsa babban manager ne a company d’insu.  Kuma yasan aikin sa sosai “hakan yasa suka Masa transfer zuwa  campany nasu dake Abuja ..kasan cewarsa injiniya..shine yazo Mata sallama…

Kallon Sadiq tayi ganin bece komai ba duk zagin data kewa Maryam da y’arta “asalima kansa aduk’e yake…tabe baki tayi had’e da cewa inzaka fi kuturu zuciya be dameniba “bbu Kai bbu y’ar iskar yarinyar nan”gara kashafawa kanka lfy”Kuma Aliyu dasuka manna mawa bazata aureshiba…umma dama sallama nazo namiki anmun transfer Gurin aiki….ikon Allah !baka gadamar sanarmun ba sai yau”jiyane ai akasanarmun abujane Zan tafi duk week end zandunga zuwa gd”hmmm inma wani munafurcin kuka shirya kaida ubanka to wlh matsalarkuce”sbd haka saikaje Allah yabada sa’a yatsare”mik’ewa tsaye yyi byn ya ajiye Mata kud’i gabanta”safeena da jidda dake kallon sa”duk sai yabasu tausayi”sbd dukda baya sakar musu fuska Yana kyautata musu”kafinma Abba yasiya musu abu,shi ya siyamusu..bin bayansa sukayi suna Masa fatan sauka lfy”suma Saida yamusu nasiha sbd yalura safeenah tayi sanyi”kafin yabasu kud’i” suka wuce…Yana kallon part d’in su sumayya bbu halin zuwa yamusu sallama”zuciyar sai Kuna takeyi”yak’udurta aransa bazai sake saka soyayyar wata aransaba…. lokacin dayake tare da khadija first love d’insa”haka yasha wahalar jinyar zuciyarsa har yamanta da ita”gashi sumayya itama anrabashi da itah…Abba ne  yazo yadafa kafad’arsa “yace kayi hakuri Sadiq kaji?”Allah yyimaka albarka yabaka mace tagari”kad’auka aurenka da sumayya ba alkhairi bane”matar mutum kabarinsa”ka kiyaye hakk’okin ubangiji nasan tarbiyyar dana baka!ko week end d’in karkazo gara ka huta kayi nisa da gd”zamu rik’a waya kaji?”rungume abba yyi tamkar wani yaro Yana goge hawaye…cikin bada Baki Abba yajanyeshi yasakashi motar Yana cewa driver d’in yaja…be wuceba Saida motarsu ta fice dg get din gdn…abba ya girgiza Kai yace bbu komai Allah yajarabeka da WATA   UWAH littafina!



************

Zaune suke a kan babbar tabarma atsakar gidan baba Iliya”baffa habibu da baffa hayatu”sai baba Iliya.. yyinda mama da Abba ke gefe guda”fuskarta a’daure tana nuna halin ko inkula dasu baffa habibu… yyinda su baffan habibun suka Sha mamakin ganin canzawar da Maryam tayi tamkar ba itaba”suna mamakin katafaren gdn datake aure dukda Abba be barsu shunshiga ba”yace suje gdn baba Iliya gasunan zuwa shida Maryam d’in”ko Sumayyar Basu samu damar ganiba…

Baffa hayatu  yyi gyaran murya had’e da zayyane wa baba Iliya abinda yakawosu cikin d’ar dar sbd ganin mugun kallon da Maryam da mijinta ke jifarsa dashi…baba Iliya yace to Masha Allah!amma ga uwarta Maryam da alh daya maye Mata gurbin uba”lokacin da kuka nuna bakuda “alak’a da ita”ni bbu ruwana dg kakanta ban kauba…

Mama tayi murmushi had’e da kallon Abba tace Alh kaji abinda sukace?”

Abba yace eh”mama tace to ni banida ta cewa sai yadda kayi akan sumayya…Baki bud’e su baffa hayatu ke kallon Maryam cike da mamakin kalamanta…


   Abba yadubesu kafin yyi murmushi yace to Masha ALLAH!amma sumayya nada baikon wani akanta nanda wata 3 masu zuwa insha Allah za’a yi aurensu”kunsan nema cikin nema haramun ne ko?”duka sukayi shiru…baba Iliya ya karb’e zancen da cewa wannan haka yake haramun ne”Abba yace Masha Allah baba”bayan haka ayanzun inaso ku amsa sammaci akotu !akan kubawa  Maryam da sumayya gadon da marigayi yabari dakuma wofintar da rayuwar sumayya dakukayi amatsayinku na marik’anta jinin mahaifinta….haba bawan Allah?”sharri zaka Mana ko kuwa ita Maryam dince ta kitsa maka wannan mgn”inbazaku bamu sumayya ba”aishikenan basai kun Mana sharri ba”Abba yadubi baffa habibu da daga gani zasu yi sa’annin juna dashi “yace ko d’aya bincike yanuna hakan ninan lauyane!zanzo har garinku nayi binkice akan mutuwar marigayi”baffa hayatu yace ah ah bawan Allah shekaru 8 fa da rasuwarsa”munce munyafe mu danginsa ,Kai awa dazakaje bincike?”

Abba yyi murmushi had’e da cewa ni amatsayin zanyiwa sumayya binkice akan tagano suwaye mak’iyan babanta har suka kashesa sbd abin duniya…gaba d’aya hankalinsu baffa habibu yatashi…nikuwa nace allura ta tono garma!Abba yadubesu Yana wani murmushi Mai wuyar fassara yace kunutsu yanzun ai kan sumayya kukazo ko?”

   Sukace eh”yace to shikenan kunji ammata baiko da wani ko?”sukace eh”amma yakamata asanar Mana kafin asaka baikon tunda mune zamu bada itah ko?”Abba yace eh”amma ai bakuda wani amfani bacin gudunta da mantawa da ita da kukayi… yace to kuje kawai”saidai inaso kusani duk Daren dad’ewa wata Rana YAU DA GOBE gsky zatayi halinta…in lokacin bikin yyi za’a sanar muku…shiru kawai sukayi suna raba ido”kafin jiki asanyaye suka musu sallama suka fice…


????????????????????????


Afusace aka murd’o k’ofar”ak’ule Dr safana yad’aga Kai domin yaga wane marar hankalinne”by surprise yaga rukky ce!acikin wani yanayi..koba afad’a Masa ba” yasan maganar aurensa ce taji…dama Kai maciyin amana ne?”bansaniba!to asirinka yatoni wlh baka isaba… tafad’a tana Ida k’arasowa gaban table din dake gabansa tana kuka…. miskilan inkin tanka yatanka saima yyi tamkar badashi takeyi ba”dubar patient d’in dayake dubawa yyi yace ta gun Dr Nasir yadubata”yafad’a Yana mik’o Mata katinta…rukky dake tsaye tana kuka wiwi tace dole kamun banza tunda bakada gsky ko?”

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button