AUREN GADO Page 21 to 30

Matsowa yayi tareda zuwa gab da ita ya Kama kugu ya zubawa jikin shi ido yace ” look at her Y’ar gata ce ita zata ratsa hanyar da bata taba biba ranar akwai disvirgin biyu zakiyi nawa zanyi naki, nadauka you are the lucky one da zaki samu saurayi d’anye sabon jini sweet twenty five young handsome and rich guy only for you. Dago kanta tayi batareda ta shirya ba idanun ta sukaci karo da kyakkyawar kirar dake firgita Amare tace “innalillahi meye haka”? Jikin ta narawa domin tana nan ko kwanciya bata da niyyar yi Abunka da healthy man,
“Hhhh” dorinar ki ce my diamond, zata zane ki da kyau don haka get use to it, let her be your close friend, make her your toy.
“Don Allah” kadaina haba. tafada idanun ta na tara ruwan tsorata da Abun, OK ki kalle ta ko ki riketa ko muyi wanka tare yanzu, choose one. Ba arziki ta kalle ta cikeda tsoro tana kallon yanda yake motsa ta da gangan, ganin yanda duk ta firgice yasa yayi dariya ya juya ya wuce bathroom yana hango darun da zasuyi ranar bude wannan hanyar da yakejin is impossible ya shiga, ko dai bai gano kofar bane?, shikadai yake tunani har yayi wanka ya fito lokacin ta mike tsaye ta zura hijabi, binta yayi da kallo. “Very soon zaki fara yawo a gaba na necked, bana son anayimin katanga da what is legally mine.
Wucewa tayi kanta akasa bazata iya da halin shiba……… ????
*Matar Soja*
3⃣5⃣&3⃣6⃣
08032252760
08175479641 contact this numbers for more informations.
………….. Kuka Fauziya takeyi wiwi a gaban mommy tana fyace hanci, ” wallahi nagaji da zama da d’an ki” wulakancin ya isa haka, ni ba jaka bace kuma, sai na sabauta Matar son nashi da yake gani fiyeda ko uwar shi. “Ke ke ke banson rashin lafazin ki”, wata rana kikan manta ni na haifi khaleel, ki tasa ni a gaba kina fadamin duk Abinda kika ga dama, kin sani ko yau idan naso inkin bar gidan nan zan Auro mai wata ke kadai ce ya’. Wata uwar dariya tayi tace ” kutumar ubancan nagano ke kike hana shi ya kulani saboda na lura ma yanzu kishi kike da matan ya’yan ki, da kike son hanasu kusantar matan su kece zaki bude musu cinyar ki, Amma kedai akwai tshohuwar ban………. Gau taji saukar Mari a fuskar ta sai da ta zube akan hannun kujerar falon momyn, jikin shi na rawa yace ” ke kin manta da limit dinki kike zagin uwata uban waye ya tsaya miki a duk fadin kasar nan, kinsan me? na so in gyara zaman mu koda nine zan cutu domin kin sani bana sonki kina zaman tane ko? yanzu idan ta ba da Umarni zaki fita cikin gidan nan. “Sake ta” Y’ar banza ka dawomin da salifa tafimin ita idan har ni uwar kace khaleel, ka saketa ka saki……. Tayi shiru ganin Naziya kanta akasa bata ganta ba tun farko ta ci katon hijabin ta domin rufe adon datayi,
“Toh munafuka kema tare zakubar gidan nan yau idan nice uwarka ka fitar min da way’ennan bakaken irin yanzu daga gidan nan ko in sallama ka. Zabura fauziya tayi jikin ta na rawa “me zanyi da mata mazan d’an ki” Wanda bai iya kwanciya da mace ace watana kusan biyar gidan nan KO kiss din Arziki ban samu ba, ta matso kusa da fuskar shi “khaleel” ka rako maza duniya wallahi kaje kaga likita gwara ni nasan dadin Abun ko gobe na so zan fita zan hole kai ke ruwa. Wani irin kallon bakisan me kikeyi ba ya yi mata, “yes say what ever you want fauziya I don’t want you, bakida Abinda zanso bana ra’ayin ki ke kika nace har ki ka zo gida na, and zancen niba namiji bane kuma I don’t care ba ke na ke son kisan hakan ba, if you’re done talking rubbish leave my house. Yafada yana nuna mata hanya, “bazan tafi ba shaida ba kabani ticket. “Na sakeki” you can go now. Yafada kai tsaye.
“Kai rubuta mata uku”, ungo ta mika mai jota da biro, karba yayi ya rubuta ya mikawa momyn, fisga ta yi tare da kallon ta “zakiyi nadama mara Amfani Hajiya balkisu. Ta juya da gudu Kuka na cin ta, tana fita tadawo kan naziya, “Saura wannan mai farar kafar itama rubuta mata. Juyawa yayi yaga ta zuba mai ido kur yana hango tsoro cikeda idanun ta yace mommy ba kince indawo da Salifa ba? I choose in dawo da ita kawai akan in saki zabin Yaya na, she is my brother’s choice. Amanar da ya bar min ba zan iya cin Amanar shi ba sai indawo wa yayi duniya yabani Umarni da kanshi. Yafada yana riko momyn. Girgiza kai Naziya tayi ranta na k’una magan ganun mommy ba sa bata mata rai Sam, Amma kalmar khaleel ta caketa, juyawa tayi da gudu itama tabar part din, ya bita da kallo, sai da ta fice ya zaunar da mommy “Am sorry mommy karki kuma cewa in sake ta don Allah kinga sakamakon zabin ki ko yanzu kuma kince salifa I accept agaban Naziya for a reason karki tursasa ni tadawo gidan nan bazan iya zama da wata mace ba.
Kura mai ido tayi kur tareda Kama baki tasa salati, “khaleel bazaka iya zama da wata mace ba Amma kana iya zama da Matar gado? Fadamin inji kodai tun d’an uwanka na raye kake son yarinyar nan ne ? ” yes mommy Ina son Naziya itace mace ta farko da na fara so bazan iya rayuwa babu itaba, ba saki a rayuwar Aure na da ita domin ita din cikon numfashi na ce, idan kukayi kuskuren rabamu momy nima zaki rasani, I love Naziya more than my life. Yafada har yana fitar da wasu irin ruwan hawaye domin neman ya sassauta halayen ta don uwace bai da yadda zaiyi da ita, kuma bata canjuwa. Kuka tasa mai karfi ” na shiga uku” ni balkisu khaleel Asirin yafi kamaka wato yarinyar nan da biyu ta shigo cikin zuri’a ta, Amma anyi bakar kaddara, saboda ita kasaki fauziya nasani badon niba innalillahi, wallahi zabi yarage naka ko ka Auro salifa ko kasake ta ko in tsine maka Albarka. Mikewa yayi tareda cewa ” mommy lallashin ki na ke yi ni ba Ahmed bane Amma nasan hakkin ki kuma nasan dokar da zan tsallake Allah ya hukunta ni don haka na zabi ki Auro salifa tazo ga filin gidan nan ba Abinda zata tsaremin saidai duk Abinda ya faru wallahi zunubin baya wuyana, domin Karin Aure yanada sharudda bazanyi Adalci ba bazan iya adalci ba Naziya daban ce. Ya fita domin duk zuciyar shi ta koma kanta, ya sani a cikin Kwana biyun sunyi mugun sabo yana ganin yanda yasamo kanta tafara sakin jiki dashi sosai.
Don haka jikin shi na rawa daga ciki zuciyar shi na kadawa haka ya fita zuwa part dinsu, tana zube kan kujera Kuka take Wanda batasan dalili ba kalaman khaleel nada nasaba da kukan ta, wato ita zaman yayan shi ta ke yi, komai ya na yi ne saboda d’an uwan shi, why zuciyar ta take son ya daina fadar hakan?why zuciyar ta ke kwadayin jin yace yana Auren ta because he wants her not because of his brother?. Dafata da yayi ne yasa ta dago idanun ta zama yayi tareda zuba mata ido ba tare da ya taba ta ba. “What happen ko wani Abu yafaru ne” ? ka mayar da ni gida. Tafada kai tsaye, kur yayi mata kafin yace ” why? Ba asona a gidan nan kuma ai Mommy tace nima ka sake ni, kai ma baka ra’ayin zama dani sai don d’an uwan ka, please let me go. OK you can go bazan rikeki ba. Yafada yana daga hannu sama. But ki sani ba kotu ko Alkalin da zai iya datse igiyar Auren mu Naziya, babu kalmar da zatasa ni Ibrahim khaleel in sakeki. Fauziya has gone da gani sai ke yanzu, Alhamdulillah zan cika burin Yaya na, All his dream, bayason ya hadaki da wata mace and my dream is bigger than his, don’t you feel akwai Abinda Allah ya boye a karkashin zuciyoyin mu, bakyajin wani strong feelings akaina Naziya, ba kya jin yes Am your real man?, nine farin cikin ki, bakya ganin cikin Kwana biyu munyi shakuwar da bamu yi zato ba? why kika saki jiki da ni in babu wani boyayyan Al’amari a zuciyoyin mu?, kinsan zuciya ta na kun she da sakonnin da take aikawa ta ki ki ke karba batareda kin sani ba?